Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

Acikin Gidana 11

 ⚡️A CIKIN GIDANA ⚡️

(SEX,ROMANCE,RUNS)
      📝FATIMA ZAKARIYYA EPISODE 1️⃣1️⃣Kofar gidansu karima yaje yana tunanin ta inda zai fara ,shi a tunaninsa yanzu ta gama gayawa kowa komai , Amman dukda haka zai daure yaji ko akwai abun da za’ayi kodan sbd mamansa ,ya Kira wayarta Amman ba’a dauka,daga karshe mh yaji kaman anyi blocking dinsa ,Rufa ido yayi ya shiga cikin  gidan gabansa na faduwa dan baisan me zai tarar bh  ,Baba ya tarar A tsakar gida ya kunna radio yanaji ,da mamakinsa sai yaga baba na masa murmushi har yana saurin gyara zama, simi simi ya karasa har gabansa yaje ya zube ya gaidashi ,ganin yanda Baba  yaketa masa sannu da zuwa ne yasan toh ba lallai an gaya masa bh ,Baba dama gurin karima nazo ya fada yana kallon kasa yanata sosa Kai ,Ai kuwa bata dawo bh daga gidan huda ,Kuma ni ai na dauka saida yammah zakazo Bari na kirata ,mama ce ta fito itama ganin mubarak yanzu abun ya bata mamaki ,mubarak ai na dauka saida yammah ,shigo mana ka zauna itama nasan yanzu Zata dawo ,karima ce kwance tana ganin kiran baba ta dauka ,”Baba Ina yini “” lfy kalau kin taho ne ?” “ A’a baba banajin dadi ne Zazzabi nakeyi sosai “,” toh kiyi sauri ki lallaba ki taho  ga mijinki nan yazo daukanki “, tana daga kwance saida ta tashi ,da kyar take magana sbd wani zazzafan ciwon Kai da take Amman haka ta daure,” Baba wlh bazan iya dawowa bh kamar zan mutu fah Baba banida lf..y kafin ta karasa ta fashe da kuka”,kashe wayar yayi yana  tunanin toh lfy ,daga rashin lfy sai kuka,kallonsa yayi toh kaji wai batajin dadi Amman nasan nan da anjima Zata dawo ,babu komai Baba yace ,Bari naje gidan aunty Huda din na dubata,ya tashi ya musu   Sallama ya tafi ,mama tanata murna take gayawa baban karima ,kaga  dan nan ko ,yanason matarsa har yazo su tafi ,ita kuma ba wani rashin lfy kuma idan iskanci nema zatamin  bayani ,Bari na fara hada mata kayanta kafin ta dawo ,a kofar gidan aunty Huda yayi parking daga gate ya tsaya yanata sake kiran wayarta Ko Zata dauka Amman bata shiga ,yaro ya gani ya kirasa ,Kai shiga  gidan nn ka ce Wai Ana sallama da karima ,yaron ne ya shiga gidan yana sallama aunty Huda ce ta leko  Lafiya ,Wai Ana sallama da karima inji wani a waje ,wani kuma wane ?? Wanine yazo a mota ,toh kace tana zuwa ,bayan ya fita ne tadan leka sai kuwa taga Mubarak,da sauri ta tafi , Tana shiga daki taga karima tanata kuka  ta dafe kanta ta rasa mene yake mata dadi ,da sauri ta karaso ta riketa , Ke mene yake damunki ne ,kukan take har yanzu aunty Huda kaina ne yake min ciwo kaman zai fado,tana taba jikinta kuwa taji zafi sosai ,Subhanallahi tace,sannu Anya kuwa bazamu tafi Asibiti bah ,kinji jikinki kuwa karima ,ga mijinki can a kofa mah yazo ,da sauri ta dago jajayen idonta,yazo  kuma ? Eh yazo Wai kije yana sallama dake ,wani kukan ta kuma fashewa dashi wlh aunty bazan je bh ,kaman zan mutu haka nakeji nah ,kaina ciwo jikina ciwo ,aunty Huda mamaki ta tsaya ,dan dagaske karima batada lfy ,kuma very serious  ,yanzu toh ni ya zanyi  ,Gaskiya karima tashi zakiyi mu tafi asibiti ,bazai yuba ,A’a wlh aunty bazan iya fita bh ,ki fita Kawai ki barni babu inda zanje ,hijab dinta aunty Huda ta saka ta fita ,har yanzu Mubarak yana cikin mota yana danna waya ,ganin aunty Huda ta fito ne yayi saurin Kashe motar ya fita ,har kasa ya tsugunna ya gaida ta,lfy tashi Mubarak matar taka ce wlh batajin dadi sosai ,ka ganta can Zazzabi takeyi jikinta zafi zau Amman taki harda mu tafi Asibiti ,har cikin ransa saida yaji wani Abu ,batajin dadi ? Aunty Huda dan Allah Ko zamu kaita asibiti baima San sanda ya fada bh ,aunty zan  iya ganinta ? toh dan tsaya Ina zuwa tace ta wuce ta Shiga ciki, dakin ta koma karima mijinki yanason ya shigo ya ganki saiki gyara ,tashi tayi tsaye wlh tlh aunty Huda bazai ganni bh ,banason ganin kowa nace miki Banda lfy ta fashe da kuka ,aunty Huda dai ta tsaya ganin ikon Allah ,dan ita abun mamaki yake bata ,mene nata na rashin son ganin mubarak ,zama tayi ta fara bata Baki ,yanzu karima na dauka abun nn ya wuce,dare muka raba dake Ina gaya miki abun daya kamata yanzu mene naki na rashin son ganinsa ,koma mene tunda yazo har kofar gidan nn ai saiki hakura Ko ? ,tana kuka tana gyada mata kai wlh A’a aunty kibarni  kawai ,kar ya shigo banason ganinsa inba haka bh wlh zan tafi kuma bazaki dake ganina bh ,tunda nace banaso banaso ki gaya masa,fita tayi ta kuma samunsa  yanata raba ido yana jira yaji ance ya shigo, mubarak matarka fah batason ganinka yanzu tace ka barta ta dan huta ,kara rokonta yayi amman aunty Wai da in dan  ganta ko ,kayi hakuri Mubarak yanzu dai ka tafi idan taji sauki Zata koma gida sai kaje ku tafi Ko ?,har ransa baiji dadi bh haka ya tafi ,Yama rasa gurin zuwa sbd haka gurin abokinsa Farouk ya wuce,Wanda yake haduwa dashi a joint,abun mamaki Yau Baiga Farouk bh and haka wayarsa ya Kira ,shiru shiru ba’a dauka bh ,sai wani ya gani agurin wanda duk Sun San kansu ,sallama Alaikum abokina ina Farouk ne , Wai Wai !! Tsohon zance ,ai Farouk ya dade a kwance bashida Lafiya yana asibiti an rasa mene yake damunsa ,gaskia ka dade Baku hadu bh kenan,ai inajin yafi sati a kwance ,wani asibitin ne ya tambaya aka gaya masa ,asibitin ya tafi direct


Gurin  da akayi Admitting farouk ba kowane Ke shiga bh Amman shi yana zuwa ya nuna ID card dinsa aka barsa ya wuce ,yana shiga dakin yaga matar Farouk tanata kuka a gefensa ,ganin sa ne mh yasa ta tashi ta gaida shi ta fita ta basa guri,mubarak yayi mamakin ganin Farouk yanda ya zama ,yaushe muka  Rabu  dakai a joint,mutumina mene ya sameka  haka lfy,bakinsa a karkace yake magana ,mubarak kaga yanda Allah ya maidani Ko ,garin kula kule nane  naje na kwanta da wata yarinya Ashe tanada Cututuka a  jikinta dayawa  ,kuma yarinya saida tayi kusan sati a gurina na Kama mata daki Ina cinta ba dare babu rana ,  Ashe yar iskar nn bata gayamin tanada cuta bh harda HIV , dasu ciwon hanta da wani infection da maza suke dauka ,abokina kalli gabana ka gani ,wani dan zani ne aka rufe masa dick dinsa dashi ,Mubarak ne ya daga yana dubawa yaga gindin Farouk daga sama duk ya fara cinyewa ,Subhanallahi da sauri ya maida ya rufe ,wannan wani  irin infection ne ya tambaya ,Farouk ne ya cigaba da magana yana hawaye ,Wai wani infection ne Wanda ake samunsa a dalilin kwanciya da mutane dayawa ,to inaga ta kwanta da maza dayawa Nima naje  na kwanta da ita ,Mubarak tunda nazo asibitin nn naketa magani kudina sun kusa karewa ,ga dangin matata sun sakani a gaba Wai na saketa ,kukan nn da kaga  tanayi kukan batason rabuwa Dani ne baiwar Allah ,taje  anyi mata gwaji ita batada Ko wace cuta lafiyarta kalau ,dayake mh na dade ban kwanta da ita bh , Mubarak kaga yanda Allah ya maidani Ko ya fada yana share hawaye ,yanzu duk Wanda mh na taimaka a baya guduna suke  ita kuma da nake gudu itace takeson zama dani ,itace take kula Dani itace take bani abinci a Baki ya fashe da kuka me cin rai ,abokina is not late for you ,ka kyale matan bariki ka kama Allah ka rike matarka ,kayi hakuri da shawarwarin Dana Baka a baya marasa kyau ,wlh babu me  yi sai Allah ,da mutuwa ne ma haka zakaji anci na mutu. Ni yanzu da wnanan wahalar ai gwanda mutuwar, mubarak kwarai dagaske jikinsa yayi mutukar sanyi ,ya dimauta sosai ,sbd haka kudi ya fito dashi dayawa ya ajiye masa ya fita da sauri ,bai tsaya a Ko Ina bh shima sai Asibiti gurin  gwaji ,yana zuwa aka gwada sah akace ya dawo ya karba results gobe ,kasa hakuri yayi yace Ko nawane zai bayar aje a fito masa da result dinsa, Haka kuwa akayi aka natsu aka duba ,cikin ikon Allah lafiyarsa kalau,tunda ya karbi result din ya fita bai tsaya a Ko Ina bh sai gida ,wanka yaje yayi ya fito ya hau kan sallaya ,Adduoi ya shigayi yana kuka yana rokon Allah ya yafe masa yana kuma godewa Allah dayasa lafiyarsa kalau yayi kuka sosai Sannan ya koma ya kwanta ,Aliyu ya Kira bai samu bh ,kamal shima ya kiraka bai sameshi bh, Shiru yayi yana kallon  wayar sa matarsa ya shiga tunani da tana nn da tuni ta debe masa kewa koda kuwa da rashin kunyar nema ,tuna abubuwan da suka dinga faruwa ya dingayi ,ya SALLAM !!, na tafka  babban kuskure ,yanzu ya akayi na Bari matata ta kamani da wnanan mumunann Laifin ??sai kuma ya tuna yanda akace tanacan Tana Zazzabi ,yanzu haka saboda halin Dana sakata ne ya fada yana maijin tausayinta ,kasa hakuri yayi ya kuma daukan key ya fita zai  koma gurinta Rabi dai sai kuka takeyi ,dan abun da kamal ya mata bataji dadi  bh ,ita Tana sonshi ne bawai da iskanci bh Amman duk sanda tagansa sai taji Tana sha’awarsa ,yanzu ya zatayi da ranta ,gashi Yau har korata yayi,idan ta tuna saita fashe da kuka ,kamal kuwa tunda ta  fita ya leko yaga Amrah kallo take ,saida ya tabbatar Rabi ta tafi Sannan hankalinsa ya kwanta ,ya tsorata sosai ganin yanda  tayi masa dinnan ,shaidan baiba ya fada ,sallah yaje yayi yanata istigfari,wannan wace irin rayuwa ce ne yana zaman zaman sah zai saka kansa ,dis is not ryt ya fada ,Alqurani ya dauka ya karanta harya samu natsuwa ,wani brother dinsa ya Kira Wanda shi kadai ne suke Shiri sosai dashi a gidansu ,dan shi idan Abu na damunsa yanason ya zauna yayi discussing da wani shine abun da zaisa yayi over coming abun da Ke damunsa basa boyewa junansu komai,” Faisal Ina son ganinka “,toh yace” zanzo anjima “ ya kashe wayar ,baa dade ba kuwa sai gashi yazo,can waje yace su fita dan wannan maganar bata cikin gida bace ,bayan sun fita ne ya shiga labar ta masa abubuwan da suka Faru shida rabi ,Faisal ne yace Gaskiya kamal  kayi kuskure Amman Allah ya taimakeka Kai din me Addua ne ,kasan mene kamal ?,this shows Ko a massalaci kake kwana in a blink mace Zata iya sakawa ka fada tarkonta,Mata makiraini muji tsoron mata,duk yanda kakai da kaf kaf Dinka idan ka samu wata macen sai ta Allah ,yanzu kayita istigfari gaskia ,halin da kake ciki kuma abun  dubawa ne ,Ina ganin ka zauna kuyi maganar nn da matarka  ,ka gaya mata halin da take sakaka ,ka gaya mata abun da kake ji ,Ko Allah zai saka ta dawo hanya ,ita kuma wannan Kawar tata kasan yanda zakayi avoiding dinta ,idan dole sai ka kula ta toh  ku tsarkake Alakar ku da ita ,Addini ya Baka dama ,idan Baka samun abun da kake so agurin matarka Ko bata biya maka bukatarka zaka iya Kara aure dan ka samu natsuwa ,Natsuwa ai shine Aure kamal ,Men settled where they find peace ,kaida Amrah babu peace na satisfaction ,bata duba idan Kai mubukacine fah ?,wannan dai Gaskiya shine abun da zan gaya maka I hope wannan mistake din will be the last mistake da zakayi ,kayita Addua kafi karfin sharin mata ,a komai ka tsarkake zuciyarka , matarka kuma bai kamata ka yanke Ko wani hukunci bh tukunnan tunda dai Baka taba zama kunyi communicating ba ka gaya mata abun da takeyi da effect din dayake maka ,da ka fada mata ne bataji bh zaka iya komai,kamal ne yayi gyaran murya ,Faisal yanzu mata har sai an gaya musu abun da mijinsu yakeso ,ni Ina tausaya mata nasan tanada ciki ,Amman Ina tausayin kaina sai muyi wata fah Tana guduna,sai muyi wata kullum sai na siyo abinci,sai muyi wata indai bani na gyara gida  bh bazata daga Ko ledo bh,badan wannan Kawar Tata come in the way bh da abun mh yanzu nasan yafi haka ,I love Amrah ,I want to be with her for the rest of my life but am not settled with her ,Faisal ne yaketa gyada kai,dan yasan is not easy for a man like kamal ,but still haka yaketa basa hakuri ,kaje dai kuyi communicating da matarka , sunyi sallama ya tafi,a daren kuwa ya koma yaje ya sameta tanata aikin data saba,Habibty magana nakeson muyi ,Ina jinka ta fada tana kallon tv tana cin popcorn ,ganin batada niyar Natsuwa taji me zaice ne ya fara magana ,first of All nasan cikine dake and Ina tausayin ki sosia ,kuma Amrah Ina sonki ,Amman kin taba considering halin danake ciki ? Kin taba tunanin Ina cutuwa da abun da kikeyi ? Kallonsa ta koma yi ,bangane bh habiby,cutuwa as in how ?,bakya biya min bukata ta ,sai mu kwana nawa kina guduna,inada bukata inason naji mace a kusa Dani ,inason inyi wasa  da mace ,inason naga matata fes a cikin gidana,inason in dawo in tarar da matata tayimin abinci ,inason inga kina kula  dani kaman yanda Ko wace mace takeyi ,Amrah ce ta Ajeyi popcorn din ,ikon Allah kamal ,me kuma kakeson nayi maka ,mufa a gidanmu ciki na tsufa mh mace tafiya gida takeyi ,Amman sbd Ina sonka haka na zauna saina haihu zan tafi ,kamal bazan boye  maka bh Amman Allah ni bazan iya kwanciya dakai bh yanzu ,kabari dai mugani Ko nan gaba ,Abinci kuma da kake  magana yanzu baga rabi bh kullum Tana mana girki me dadi ,naga har karawa kakeyi ,gidanka yaushe rabon daka dawo ka gansa ba’a gyare bh ,nifa a gidanmu ban taba ganin me ciki Tana aiki bh ,lallaba me ciki akeyi ,Yau da haihuwa nayi kaga bana maka  sai Kamin  complaining ,inaga dai so kake kawai na mutu kamal ,hannunta ya rike yanason ta gane abun da yake fada mata ba haka bane habibty,zaki iya Adjusting Ko yaya ne ,dan Allah ki Bari na kwanta dake ,dan Allah Habibty kinji ,taji tausayin sa Amman dukda haka bazata iya basa kanta bh ,dan gurin zafi yake mata kuma idan an gama sex din mararta tayita mata ciwo ,gashi tayita Amai ,Gaskiya kamal kayi hakuri Amman tunda kabarni tausayi zanyi maka had job,ai zaka iya kawowa a haka ko ?,wata iskar takaici ya fitar ya tashi kawai ya barta a gurin ,shi dai abun nn yana damunsa , a duniya yanson mace mh ta nuna Tana bukatarsa,zaiso ace matarsa kafin mah ya nemeta ta kawo kanta ,dakin ya koma kawai ya kwanta a binsa ,bayan yayi nisa a bacci ne yaji an fara tabasa ,juyawa yayi yace mata babu komai yi Baccin ki kawai ,juyawa kuwa tayi ta kyalesaAliyu dai tafiya yaketa yi shatu Tana binsa Abaya tanata murmushi ,itadai tace yau saita tsokani Aliyu ,Saidai kawai yaganta ,binsa take tayi hardai taga kaman zai shiga wani hotel dayake gabanta ,daga Kai tayi taga dagaske hotel dinne , toh me Aliyu zaiyi anan ta fada a zuciyarta Tana mamaki , Ko meeting din zasuyi anan ,Allah sarki  sugar ai kuwa lunch Dinka har nan zakuci ,Amman still saina yi surprising Dinka ,nan kuwa taga ya shiga and ganin yanda suke gaisawa da me gadin ya nuna Alamun kaman sun San juna ,ciki taga ya shige ,sauri tayi itama tayi parking mota dinta a waje dan idan ta shiga dashi zai gani ,tana gama parking ta fito da face mask daga Jakarta ta saka ,tun daga gate aka fara mata tamabayar Ina Zata ,yanda aka tsaya Ana mata tambayoyi taga ba haka akayi Aliyu  bh , hankalinta yana ciki kar ya bace mata ,sauri tayi tace daki Zata kama ,barinta sukayi ta shiga ,tana shiga shi kuma ya gama parking ya fito ,boya  ta dingayi a bayan mottoci Tana ganinsa ,a hanakali take binsa daga can baya ,har taga yaje reception yayi wani signing ya wuce ,itama nan taje  tana zuwa aka fara mata tambaya Ina zuwa ,mijina na biyo zan kawo masa abinci ,mijinki kuma? Wata receptionist  ta tambaya a gurin , eh shine ya wuce yanzun nn , receptionists din mamaki ta tsaya ,dan booklet din daya cike ya nuna gurin wata zaije data  Kama dakin ,so shatu mh tsoro ta bata ,kinga malama ki  tafi indai ba room kikazo  kamawa bh Ko gurin wani kikazo ,wane mijinki anan Meyasa zaki kawo masa abinci ?,kinga meeting zasuyi shine nakeso  surprising dinsa ,toh hajiya ai mu Yau bamuda  wani booking na meeting ,inaga dai ba nan hotel din aka ce miki bh ,still dai shatu da confidence dinta tayi murmushi kinga malama wannan guy din daya wuce  yanzun nn mijina ne gurinsa nazo ,kuma meeting yazo ,sake duba  booklet din tayi ,sai taga  mh ba Yau ta Saba ganin sunan nn bah ,and wace ta Kama room dinma name dinta is familiar a wanann booklet din so wani tunanin tayi kawai ta mata shiru ,dan ba’a bada information din guest ,aiki ta koma tabar shatu Tanata cin chewing gum ita a lallai ta kawowa mijinta abinci ,Jin shirun yayi yawwah ne yasa ta sake mata magana ,madam kin barni a tsaye Kona wuce ne ?,hajiya kiyi hakuri ki tafi babu wani meeting da za’ayi Yau Wancan kuma da kike nunasa ba mijinki bane ,he is our regular customer anan gurin ,kan shatu saida ya juya dan ita bata gane still Abu da ake nufi bh,regular customer as in how? Hajiya bama bada Ko Wani information regarding our guest pls you can leave before na Kira security,shatu ce ta matsa kusa da ita ,sister did you knw who I am? Kinsan Wacce ni ,da Kike threatening dina da security ??, hajiya bansan wace Ke bah  Amman Akan aikina  nake ,wannan gurin babu wani meeting Yau ,and dat guy akwai wace zai gani ,wace zai gani ta kuma nannatawa ,ji tayi kaman saukan   Aradu daka ,dan ita sai a yanzu mah hankalinta ya shiga jikinta ,tunawa  tayi Aliyu fah ta biyo kuma hotel ya shiga itama gata a hotel din and ance mata gurin wata yazo ,JAR UBAN NAN,matsawa ta kumayi ,sister I beg of you ,dis is my husband pls sister ki taimakamin ki gaya min gaskia,gurin wata yazo zasuyi meeting Ko kuwa ?, matar ce ta matso tace mata hajiya idan kika Kara magana Anan I will definitely call security for you ,pls get out if kinsan ba daki zaki Kama bh,ATM card shatu ta fito dashi ,gashi daki zan kama , kallonta tayi hajiya daki anan da tsada ,haushi ta bawa shatu sbd haka cewa tayi kiyi doubling kudin ki cira ki bani ATM card din ,kallonta ta tayi  ta maimaita inyi doubling ?,for how many days ? Just 1 day ai kuwa doubling din tayi taga kudi sunfita ta cike komai aka bata booklet tayi signing Anan ne ta shiga bincinken sunan Aliyu a list din ,nan Kuwa taga inda yayi signing a kasan sunan wata safiya ga kuma room number dinsu ,dama shine burinta  kawai  tasan inda ya nufa signing itama tayi ta karba key dinta aka hadata da wani zai nuna  mata room dinta,binsa tayi yana nuna mata ya tafi ,itama dawowa tayi baya ,dan  dakin da ta gani Aliyu nan takeson zuwa taga me akeyi Aciki  ,sbd gabaki daya ta hargitse matar bata mata baynain da Zata gane bh ,gabanta ne yaketa faduwa 


Safiyya tunda Aliyu ya  shigo Tana cikin blanket daga ita sai pant and bra  tana cin chewing gum Tana danna waya ,knocking Yayi ta  taso ta bude masa ,ta koma cikin blanket ,maida hankalinta tayi kan wayar Tana jiran taji me zai fada mata ,Ina jinka Alee start talking ,wace wanann kazamar Dana ganta a office Dinka , iska ya fitar a hankali ya kalle tah ,I want us to talk  Sophie ,wace kika gani was my EX so I don’t have anything to explain,after all ba abun  daya kawoni nn ba kenan , i Came here because I want us to discuss something, kashe wayar tayi dan taga he looks very serious,hankalinta ta maida kansa ,Beb I want a break sbd zanyi tafiya ,what ! Ta fada tana cire blanket din jikinta,Alee you want a break as in how ??,matsowa kusa dashi tayi ta rike masa hannu ,Alee ban gane bh explain,yanda dai kikaji ,inason muyi breaking up for the mean time sbd zanyi tafiya so banason sakaki cikin damuwa ,zanyi tafiya da wife Dina and bazan iya dinga waya dake bh or any form of communication,you knw how I am Akan wife  dina am very stricked ,I don’t want her to suspect enything ,wasu zafafafen hawaye ne suka zubo mata a face dinta ,Alee are you serious ?,ina zaka tafi ka barni Beb,wlh bazan iya rayuwa babu Kai bh ,how can I survive ,dan Allah ka tafi Dani ,ka taimakeni karka barni Alee ,wlh ina sonka Ina mutakar sonka ,Ina mutukar kwanarka , Kai kadai nake tunawa naji dadi har Raina pls Alee don’t leave me Tana fada ta shige jikinsa tayi hugging dinsa Tana kuka sosai ,har ranta dagaske take tanason Aliyu kuma batason ya tafi ya barta ,tausayi ta bashi but still duk da haka baiji zai fasa bh yana nn kan bakansa ,Saidai kawai yasan  yanda zai Kara lallabata,hakuri ya shiga bata ,kiyi hakuri Nima ba’ason Raina bh ,wani important abune ya tashi dole I have to sort it out ,bayanta yaketa shafawa yana lallaba tah ,tayi kuka sosai Sannan yasa ta goge hawayenta ,na yarda but Yau kamin sex din da bazan taba mantawa dakai bh ,I want you to feel me up,am craving you since ,ka tabbata ka ciremin sha’awar da har zakaje ka dawo banji sha’awa bh,rasa amsar da zai bata yayi danshi abun yanzu  baya wani burgesa ,abun daya kawosa dama dan ya  gaya mata komai bayason sai ya sakankance yaganta a office ,dan shi Ko kadan bayason mata suna zuwa masa office indai ba matarsa bh ,bude baki yayi zai fara magana kawai ta rufe bakin da Nata ,kissing dinshi  take da zuciya daya a inda sukaji an tura kofa an shigo,a tare suka juya dan ganin wanda ya banko dakin nn,Aliyu ne ya tashi a zabure ganin Shatu a cikin dakin, saida ya kuma murza   idonsa sosai dan ya tabbata itace yaga dai itance ,Hasbunallahu waniimmalwakil yake fada, jikinsa in Banda rawa babu abun dayake ,shatu  kuwa gabaki daya ta kasa motsi ganin wata daga ita sai bra da pant ,Aliyu kuma gashi nan a tsaye dukda da kayansa a jikinsa Amman sunyi squeezing ,bakinsa duk red lip stick, kiss taga  Aliyu yanawa  wata Akan gado babu Kaya  she can’t believe this ,itama idonta ta kuma murzawa  dan tayi confirming abun da take  gani hakane ,hannunta ta ciza shima dan tanason taji ba mafarki bane ,Addua take Allah yasa mafarki take ,Sophie kuwa Ko a jikinta, magana mh ta shiga yi Mata ,Malama ya zaki  shigo babu sallama ,Ko kinyi mistake din daki ne , still shatu bin th  takeyi da kallo ,Aliyu kaman ya nutse a kasa haka yakeji ,Ina zaije Ina zai saka kansa  ,Ina zai saka rayuwarsa he don’t knw ,is this for real yaketa tambayar kansa ,shatu dai kasa dauka tayi ,jikin bango ta dafe Jin kaman wani jiri na debanta , dakayr ta iya tsayawa ,gabaki daya jikinta in Banda rawa babu abun da  yake ,zuciyarta taki bata Amsa me kyau , a duniy take Ko A lahira ,kirjinta  Bugawa yakeyi  da karfin gaske ,Adduoi ta shigayi Sannan tadan natsu kadan ,juyawa tayi ta fita a hankali ,  da gudu Aliyu ya dauki wayarsa ,safiyya na rike masa hannu zatayi masa magana ya bige hannun ya wuce cikin tashin hankali, Ko Hular mh baibi ta kanta bh  ,A hankali shatu take tafiya  ,biyota yayi da gudu harda su faduwa yana kiranta  ,sugar kawai yake kwalla mata ,tsayawa tayi da mamakinsa yaga Tana masa murmushi ,Na’am Aliyu abincin kah dama na kawo maka ,so sorry for interrupting na dauka meeting kake ,ni zan tafi Allah ya dawo dakai lfy ,kasa motsa wa Aliyu yayi dan gabaki daya ta rufe masa Baki ,shi so yake mh yaga tayi spark yaji dadi yasan me zaice ,amman yaga tayi acting nrml ,kaman ba abun daya Faru,shi a yanzu mh yafi shiga tashin hankali ,kuma biyota  yayi  ,sugar ki tsaya kiji I will explain everything bazan miki karya bh ,hannu ta saka ta rufe masa Baki tana murmushi ,kayi shiru Aliyu pls kar wasu suji ,

me kayi ? Ko Akwai abun da kayi ? Is there anything da kayi ? What do you do tell me ? Ta jero masa tambayoyi  ,kasa bata amsa yayi ,ya shiga dubi dubi ,wani murmushi ta sake karka damu bari na tafi sauri nake  zakaci  abincin ne  ko sai ka dawo ,ya subahannallah Aliyu ta dauresa gabaki daya ,gaba zaiyi Ko baya bai sani bh , bata jirasa bh ta wuce ta fita ,tana tafe Tana Addua dan Zata iya yanke jiki ta fadi  at any moment dakayr ta iya zuwa gate ,shi kuwa Aliyu yana nn yana binta Abaya duk ya rasa  inda zai saka kansa ,kuma ya kasa mata magana ,baima San me zaice bh ,ya rasa mene yake masa dadi ,dama zai mutu kawai abun dayake ji kenan ,wayarta ta fito dashi ta fara dannawa tayi bolt ,dan bazata iya driving bh ,yana gani bolt yazo ya tafi da ita ,a gurin ya  zube yanata sallati da sallalami ,kaman ba shine Aliyun nn dan gayu da muka sani bh ,motarsa ya koma da gudu ya tada shima ya nufi gida ,tunda ta shiga motar nn takeson tayi kuka  Amman takasa,kuka takeson tayi sosai dan taji dan sanyi mah a ranta Amman ko kwalla daya ta kasa fitowa ,kirjinta in Banda harbawa  babu abun dayakeyi,zuciyar tah tayi zafi karshe , har kofar gida yabi location din yakaita ,sama’ila ne ya saki Baki ganin hajiya a bolt kuma yaga ta fita da mota ,dakinta ta wuce straight ta shiga cikin bargo ,hannun ta ta saka ta dafe kirjinta Jin kaman zai fado, ihu kawai ta saka ganin kukan yaki zuwa ,ihu take Tana sallati ,har yanzu mamaki takeyi abun data gani kaman a mafarki ,Amman by now tasan bah mafarki take bh ,Aliyu mah sai gashi  ya taho da motarsa da gudu Ko samaila bai jira ya bude masa bh ya fita ya bude ya shiga ciki

Post a Comment for "Acikin Gidana 11"