Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

Acikin Gidana 4

 ⚡️A CIKIN GIDANA ⚡️

(SEX,ROMANCE,RUNS)
      📝FATIMA ZAKARIYYA EPISODE4️⃣


Kafafuwanta ne suka kasa daukanta,hannunta in Banda rawa babu abun dayakeyi,hawayen mh kasa fitowa sukayi,wani zazafan ciwo takeji har cikin zuciyarta,gumi ne yaketa Keto mata,ji tayi kaman Zata Suma  sbd irin kalar messages da chat data gani a wayar Mubarak,”INNALiLLAHI WAINAILLAHI RAJIUN “ ta fada ,komawa  gefe tayi shiru ,dan gabaki daya idea ta dauke mata,Ta rasa inda zata saka kanta,ZINA ! Ta fada a fili sai kuka,we! we! we ! haka karima ta dinga kuka, wayar ta sake kalla ta kuma komawa messages dinsa da chats dinsa, yan matane Kala kala Amman ta fuskanci hameeda dinnan yafi zama very close da ita, dan chats dinsu data shiga yafi Ko wanne daga mata hankali, harda nude pictures take tura masa,hotunon boobs dinta da vagina dinta tana wasa dashi duk a wayar mubarak, shima harda daukan hoton dick dinsa yana tura mata ,Wai he can’t wait to fuck her ,bata kuma shiga tashin hankali bh saida tayi kasa sosai ,gani irin chats dinne yasa ta gane Ashe mh All this while ,all this time yana tareda hammeda,ignoring dinta mh daya yi Yau duk saboda yaje ya gama gwasonsa a waje ne,

Scrolling up ta kumayi inda take ganin “ Drln am wet for you come and fuck me “ ya mata replying da 

“Madam nakeso na tsara  na fito ,dan Banso inzo tayi distracting dinmu,kinsan duk abun da zaiyi distracting Dina Ina gurinki bana kwanarsa,wannan dadin da kike bani I can’t afford to lose you baby, Ure so sweet,Ure so wet,Ure very tight,Ure d type of woman I want,babu Wanda zaiyi rayuwa dake ya barki,kina kasheni da dadi “ kuka ne ya kuma kwashe mata,babu abun datake fada sai “INNALILAHI WAINAILLAHI RAJIUN “ ta fada yafi sau nawa,Adduoi kala kala harda na shiga bandaki ta dingayi,wani Zazzabi mah taji yana shirin kamata,at this point she don’t even no wat to do, Addu’oin da take tayi ne yasa ta fara dawowa daga hayyacinta,kuka take Amman hawayen ba sosai ne suke fita bh,zuciyarta kuwa kaman Zata fashe ,duk na sauran yan matan bai daga mata hankali bh kaman na hameeda,wace wannan ta fada a zuciyarta, wayar ta kuma dauka ta shiga media ta chats dinsu ,pictures din hameeda ta gani, a tunaninta Zataga  wata zafafiyar yarinya,sai taganta Tama fita haduwa nesa ba kusa bh, abun daya Kara bata mamaki  kenan, dan ita wannan Ko kyauta aka bata bazata karba bh,number din hameeda ta shiga kwafewa a wayarta ,wani energy taji yazo mata ,tashi tayi Tana tunanin ta Ina mh Zata fara, ji tayi gaskia bazata iya hakura bh a Daren nn saita tashi mubarak


Dakin  ta koma da gudu Tana shashake, shakoshi tayi yana daga kan gado ta zaunar dashi ,firgigit ya tashi kaman a mafarki, bakida hankali ne ya fada yana mamaki, wayarsa ta cilla masa Tana kuka,Ashe abun da kakeyi kenan!, Ashe Kai mazinaci ne, Ashe  kai dan iska ne,Ashe kai Baka tsoron Allah, Ashe bama tani kake bh,ni Mubarak,ni matarka ta sunna,mubarak menene bana maka a gidan nn,kaman zan mutu a kanka haka nake,babu dare babu rana kokari nake na burgeka  na faranta maka, Wai ku maza me kuke nema ne a duniya,Wayyo Allah na shiga uku ta fada tana kuka ta  zube a kasa,a yanzu kam kuka take kaman ranta zai fita,har wani birgima take a kasa ,ta rasa inda zata saka kanta ta kasa samun  sukuni, mubarak kuwa daya fuskanci ba mafarki yake bh,tashi yayi  tsaye ya fara borin kunya, uban wane yasa kika tabamin wayata eh?,nida gidana, A CIKIN GIDANA Ke zaki fadamin abun da zanyi da Wanda bazanyi bh,wani yace ki daukan min wayata, sata  kika koma karima,toh in Banda sata Akan mene zaki daukan wayata,yanzu wayar da take Kasan pillow haka kika dagani kika daukota,wace irin jarababiyar mata ce Ke,bansan iskanci fh karima!,Mene bana miki,Mene bana baki eh? Mata da Bakuda godiyar Allah,kije kiga yanda wasu mazan sukecin uwar matansu babu cin Yau bare na gobe,Amman Ke Allah ya baki komai shine zaki biyomin ta wannan hanyar Ko,so kuke mu zama kaman kun haifemu,to haifata kikayi,zaki hanani ne inyi abun danaga dama,see this girl,shine zaki tasheni Ina bacci dan Masifa,Ke dai na fuskanci bakya son zaman lfy,bakya son ki ganni inajin dadi, bakin ciki kike min muguwa ,A gidanku ba’a gaya miki kada ki sake ki duba wayar miji bh? Kinga karima idan bazaki iya zama  dani bh ga fili ga mai doki,Mara godiyar Allah,”INNALILAHI WAINAILLAHI RAJIUN “ taketa fada 

Mubarak ni kake gayawa haka,mubarak ni matarka ta sunna,mubarak yaushe ka zama haka ,kafa ta rike masa tanata kuka ,wurgi  yayi da hannunta ya nuna mata kofa yace ta fita,a yanzu dai karima ji tayi dama za’a dauki ranta, kuka take yana nuna mata kofa,Yama hanata magana,ihu take tana ce masa Mugu ,Azzalumi ,macuci,mayaudari ,Allah ya isa tsakani dakai mubarak,wlh babu ni babu kai,wannan aikin yan wuta ne ,wlh saika shiga wuta ,wayyao Allahna ,Allah ya Isah mubarak  haka taketa fada har tabar dakin ,kofa yaje ya rufe ya dinga sintiri a dakin,agogo ya duba yaga Wajan 3oclock na dare,dan haka babu Wanda zai Kira ya basa shawara a wannan tsohon daren,wayarsa ya dauka ya shiga duba chats dinma,dan yanaso yaga me mah tagani, shap ya manta bai goge chats kwana biyu,sbd bai taba dauka karima Zata iya samun access to wayarsa bh,tsaki ya dingayi yana dafa kansa,yanzu idan ta tafi me zataje tace,me kuma zaije ya gayawa mamansa da kullum take masa fada Akan ya rike hannunsa yasan darajar aurensa,mtsww!! Ya kuma wani tsakin,ranar dai yanda  sukaga Rana haka sukaga dare,karima Tasha kuka kaman wace ranta zai fita, dakyar ta iya tashi tayi sallah,kuka take Akan sallaya Tana gayawa Allah, ta rasa me tayi mh Allah ya jarabceta da irin wannan mijin,ASTAGFURILLAH ta fada,tashi tayi ta fara hada kayanta ita a lallai gida zata tafi,haka ta shiga hada Kaya har gari ya waye,mubarak kuwa wanka yaje yayi shima ya shirya yayi sallah ya fito, tunanin 

Ta inda zai fara mh yake,daki zai shiga ya ganta Ko kuwa yaya?,dan So fah yanason karima Amman shi bazai iya yarfa  Kansa bh Dan an kamasa,I have to act like a man ya fada a zuciyarsa,key ya dauka ya fita ya ja  motarsa,tunda ta ji karar motarsa ta kuma fashewa da wani  kukan,wannan shine ga mari ga tsinka jaka,wannan Bala’I  har Ina , kayanta taketa hadawa sosai da zuciyarta daya ita Yau sai gida bataga ta zama bh,tunda dai baya sonta bama ta ita yake bh me Zata tsaya tayi a gidansa,komai ya fita a ranta yanzu gidan kawai takeson zuwa, Tana cikin shiryawa kuwa taji sallama, Jin sallama Aunty Huda ne ya saka ta fito da gudu ta fada kanta Tana kuka,kuka takeyi me tsorata zuciyar mutum 


Lafiya ? aunty Huda ta fada cikin tashin hankali, kukan ta cigaba dayi babu kwakwatawa, shiru aunty huda  tayi ta janyota jikinta sosai suka zauna,jira take ta gama kukan daga baya taji mene ya faru,dan Aunty Huda idan kana kuka bata hanaka Bari take ka gama kukanka Sannan sai taji taga baya ,Aunty Huda kanwar mamanta ce wace maman karima ita  ta riketa tun Tana karama daga zuwa zaman daki har aurenta,ta tashi kaman kanwar uwa kaman kuma yayarta,aunty Huda Tana mutukar kwanar karima dan tun suna yara mh duk Wanda ya tabata itace jagaban Wajan zuwa a rama mata,bayan karima ta gama kukan ne ta gyara zamanta,lafiya ? Mene ya faru? Mene haka ? Duk ta jero mata wannan tambayoyin,saida ta dade bata ce komai bh Sannan kuma daga baya ta dago  Kai ta gayawa aunty Huda dukanin abun daya Faru ,babu abun data  boye mata,a karshe ta gaya mata da yanzu mh kayanta take hadawa dan bataga ta zama bh,shiru aunty Huda tayi na dan lokaci, INNALILAHI WAINAILLAHI RAJIUN din itama ta fada ,zama ta gyara ,kinaji na karima,bude kunnenki dakyau kijini,naji dukannin abun da kika fada ,na gane duk abun  da kika fada kuma na tausaya miki,kuma ko wace macece ta tsinta kanta a wannan halin dole akwai tashin hankali Amman karima tafiya gida ba naki bane,koda wasa Karki Kara maganar tafiya gida,zaro ido tayi tace kan uba! Aunty Huda kinga wulakancin kuwa daya min,Ko hakuri fah bai bani bh,Ko a jikinsa mh,dazai fita mh tafiyarsa yayi ko kulani baiyi bh,da nace masa mh ni bazan zauna bh cewa yayi Nafi ruwa gudu,Wai duk inda zani inje, zai fadi haka mana ,aunty Huda ta fada da bacin rai,dole zai fadi haka karima ,haka suke fah mazan nn ,kina kamasu sai boron kunya ya biyo baya ,Sannan da farko mh Meyasa zaki duba wayar mijinki karima, yanzu wah gari ya waya? Toh aunty yanzu daban dubaba da Zansan wannan abun dayake yi ne,to ai shiyasa ba’ason dubawar  aunty Huda ta fada,babu komai Acikin duba wayar miji sai tashin hankali,kuma mah ai babu kyau bincike karima,in Banda abunki shine yakeda hakkin miki bincike ba Ke bh,kada ki Kara daukan wayar miji yana jawo raini sosai, kuma ba’ason mata tana yawan fadan zan tafi Ko  sakeni lokacin tashin hankali,dan babu kyau mh ,sbd su maza Akan wannan zuciyar tasu dan kar a rainasu ce miki zaiyi ki tafi din,ba kuma Wai dan baya sonki bh sbd kawai kar ki rainashi ,basason raini fh maza a ko wani Hali ,Dan laifi yayi laifi kuma bai kyauta bh ,kuma ni wlh naji mh ya fita a Raina ,Amman karima yanzu mata dayawa da zasuce zasu tafi gida sbd miji su yana kule kule Ko kin kamasa yana chatting ,da rabi da kwatan matan duniyar nn kowa yana gidansu,dan abun da aketa fama dashi kenan ,na wata mh idan kikaji yafi naki,na wata bai Kai naki bh,wani generation ne muke ciki yanzu Wanda Saidai muce  INNALILAHI WAINAILLAHI RAJIUN,baga mazan bh baga matan bh zina ta zama bakomai  bh,Wanda bayayi mh Wai shine bai waye bh,yan mata ne karima yanzu duk sun zama tantiran kuruwai,yan matan yanzu da kike ganinsu dayawansu igiya uku ce ta rabamu dasu, Amman duk abun da mukeyi sunayi,abun da bakyayi mh su sunayi,sune siyan maganin mata ,suna gyaran jiki,sune kai miki miji gurin mallami a mallake mijin da banasu bh,dan yanzu sunce mh sunfi gane maza Masu aure,dan sunce samarin bata musu lokaci suke ,sbd haka daga an dan ga  mijinki yasan me yake shkkn sai inda karfinsu ya kare, Amman karima ke karuwancin ne Baki iya  bh?? Da  zaki ce zaki tafi ai  zama yanzu kika fara,Ke yanzu ba abun kunya bane ki kama hanya ki tafi gida  karima,tayi winning fah kenan,Kinbar  mata mijin fah kenan,kuma dan ta ita  gaba ta kaita  fah kenan,number wayarta da kikace  kin  dauka da uban mene zakiyi dashi,Tana share hawaye tace kiranta zanyi in zageta tas ,yar iska karuwar banza me  bin mazan aure,ikon Allah aunty Huda ta fada tana mamaki,toh Na rabaki karima karki soma  Karki kuskura karki fara, Da Ajinki, Da kimarki,da wayonki,da iliminki da hankalinki,da Aurenki,Ke kinsan mene aure kuwa ,zakije ki Kira wata yar iskar gari,kuruwar banza Wanda basusan meyake musu ciwo bh,Akan mene zaki kirata,toh wlh kar sake ,idan ba haka ba kuwa kin bata damar rainaki,za kuma  taji dadi har zuciyarta Wato takai ta isa ,ai karima ki kyaleta,da ita da banza duk daya suke,miji shine naki kuma shine ya miki laifi,yanda take dauke miki hankalin mijinki  ki tashi tsaye ki dauka hankalin mijinki akanta da kowa mh,jarrabawa ce wannan kuma kusan duk abun da aketa fama dashi kenan,babu auren dayake 100% Amman u can make your marriage better,Ke macece idan kinaso kiji dadin aurenki zakiji,idan kinaso ki wahala zaki wahala,kukan take har yanzu, Amman aunty Huda idan yaje  ya  kwaso wata masifar fh ya shafamin,yan matan nn fh wasu bawai namijin daya suke bi ba, eh to, Da wannan dan wannan karima Amman tashi tsaye zakiyi,idan da abun da kike Wanda bayaso ki daina , Wai tsaya mh ,kin tabbata idan ya kwanta dakai komai zan zan babu wata matsala, eh aunty dukda dai  wataran nakan jini a bude ,wataran kuma idan nayi aiki sosai sai kiga Ni’imar mh babu ,amman Ko mene aunty Huda yana ganin ai  wahalar da nake a gidan nn,nice wannan nice wancan, Hmm! Aunty Huda tace,Ke bakisan maza ba ko, yanzu ko me zaki musu sudai suji wannan gurin all is well,suji tanan gurin bakida wata matsala ,suji tanan gurin kin cika mace , suji tanan gurin ke sarauniya ce ,dukda dai wataran wasu mazan babu abun da bakayi din Amman sai kiga suna sha’aninsu, Amman karima koda mijinka zaiyi irin wannan halin Kedai ta bangarenki ki tabbata Baki rage sa da komia bh,ki dinga iya bakin kokarinki indai mijinki zai kusanceki ya dinga jinki a matse kuma da ruwa ,ki tabbata kina gamsar dashi,dan indai babu matsala ta wannan bangaren,abubuwa dayawa sukan  ragu, Amman aunty Huda kinganta mah kuwa, wlh nidai  Ko daura min ita akayi a kafa saina kwance, wani dan murmushi aunty Huda ta saki,karima ,Ashe bakida labarin maza indai zasu gamsu indai burinsu zai cika idan kinfi kowa muni  zai kwanta dake,karima ki tashi tsaye fah,kyau bashine yake rike  miji bh,duwawu da Nono ba shine bh, ki iya Sarrafa miji ,ki iya salon kisa da dabara,ki San miji Akan gado,ki San yanda zaki dinga shiga ransa ,ki dinga futo da ways na yanda kullum abubuwan ki sabo zai gani,ki dinga zama updated ki dinga upgrading kanki,ki dinga joining platforms da ake irin wannan zancen  kan aure ,zai dinga boosting dinki kema ,zai kuma dinga ingizaki kinayi  dagaske,Akwai wata Dana sani Tana classes irin haka zan baki number dinta ki tabbata kasan nn babu wata damuwa,ki kuma Kama Allah kiji tsoron Allah,ki dinga gyaran ciki da waje ,nasan kinayi Amman ki Kara Akan Wanda kikeyi,share hawayenki,kiyi zaman ki a gidan mijinki,ki Kama Allah Karima,kinajina ko, eh tace mata amman har yanzu tunanin yanda sukayi dashi take ,yanzu haka Zata zauna ya dawo ya ganta a gidan nn,ta tambaya kanta ,toh kawai tacewa aunty huda,suka rabu Akan ta hakura bazata je Ko Ina bh ,karima duk taji ta kuma yarda da abun da aunty huda tace mata amman wata zuciyar na ce mata  idan bata tafi gida bh ai ta zubar wa da kanta mutunci kuma mah ai saiya rainani ta fada tana tunani,sbd haka akwatinta taja bayan ta tabbatar da tafiyar aunty huda ta futo itama sai gida 


Aliyu ne ya shirya tsaf zai tafi office yayi  kyau sai kamshi yake  ,Yau jinsa yake cike da farin ciki fal ciki, Dan shatu ta goge masa hadarsa  da daddare,ta basa pleasure in every inch and part of his body,ta tsotse duk wani magudanar tsostso a jikinsa,Sannan ta basa kanta yaci kuma yaji dadi,shatu ce ta fito itama ta  saka Wani wando da Riga tayi parking kanta tayi kyau ,bama ta saka dankwali bh dan tasan sometimes Aliyu yanason ganin gashinta haka,sugar Yau ka makara ta fada tana dan Cizan lebenta, sugar naga nonuwanki suna kara girma me kike Musu ne, matsowa yayi ya shafa nonuwanta da suke cikin Riga, Tana sane ta wani ce ,Ahhh! Hannun nasa ta rike ta cigaba da matsa nonuwan ta,wayarta ce taji Tana Kara sai kuma hankalinsu ya koma kan wayar,dubawa tayi da mamaki ta ga   kamal ne abokinsa, bashi tayi yace A’a ai Ke  ya Kira daga muji ,dagawa  tayi ,”Hello ,yaya kamal Ina kwana “ , “ lafiya kalau maman princess Ina princess Dina “  “ta tafi school dazu nan school bus yazo ya daukesu “ “ Eyyah pls my regards zanzo in ganta soon, Ina Ali kuwa,tun dazu wayarsa a kashe anata kiransa ,lfy dai ko “ “ eh gashi nan mh yana jinka” “Owk bashi wayar “ ,wayar ta Mika masa, Ali shap ya manta mh da wata wayarsa a kashe ,tun jiya dazai  kwanta ya sakata charge da safe kuma ya cire ,”Kai ya Ina ka shiga ne “ kamal ya tambaya “ wlh Ina nn madam ta rikeni,to kayi sauri kazo Yau aiki fah ya taru ,Akwia wani contract da muke son kazo kayi mana signing “ “ ai ka ganni mh na shirya yanzu zaku ganni insha Allah ,saina karaso “ ,wayar ya kashe ya Mika  mata yana sauri yace Thom sugar ba komai Ko ,eh tace ,dan jirani Ina zuwa,kitchen ta shiga da dauko wani pack data zuba masa cake din da tayi, cupcakes ne Masu dadi ta masa me yawwah dan tasan bashi kadai zaici bh, sai cocumber drink din da tayi tayi packaging a bottles Masu kyau ta hada ta basa. Have a nice lunch tace masa,sugar come here ya bude hannayensa,shigowa tayi tayi duf, sanna ta tashi,ka tafi naga kiranka ake ,ta rakasa  ya shiga mota  ya tafi


Yana zuwa  office kuwa ya kunna waya mezai gani massages sunki  daina shigowa, daga  Kansa yayi dan shi tunda yakai safiyya  hotel dinnan Yama manta da ita,shatu gabaki daya ta debe masa kewa,kawai ji yayi baiji  dadi bh ,bai kyauta wah safiyya bh, ya dau wayarsa kenan zai kira kirata saiga Mubarak da kamal sun shigo,papers ne a hannunsu dayawa ya karba ya duduba,shiru office yayi babu Wanda ke magana,da mamaki Mubarak Yau shiru,shi dama yafi  kowa surutu kaman aku,Baki abun magana mh suke tsokanarsa,Amman Yau shiru,Aliyu ne ya fuskanci Mubarak is not in a good mood,mutumina lafiya dai ko ya tambaya ,naganka Yau so quit so cool ,mtsww!! Yayi tsaki, yama rasa ta inda zai fara,Wai kasan yarinyar nn jiya dan Neman masifa wayata ta dauka ta shiga bincike,garin bincikenta taje ta gano chat dinmu da hameeda mun hadu dis days muna tare,WHAT THE FUCK ! Aliyu da kamal suka fada a tare,mutumina kana ruwa kamal ya fada yana gyara zama, Aliyu ne yace Gaskiya banji dadi bh abokina yanzu ya ake ciki, ya kuwa ake ciki naji dai motsinta tanata  hada kayanta a gida,ni abun haushin mh me zatace tace a gida oho,Ana ganina da mutunci yarinya Zata zubar min da mutunci,wlh Ali  ta Bari ta tafi gida bazan bita bh,kuma wlh saina auri wace mh bata kaita bh,mufa wannan shine different dinmu da mata,yanzu idan ta fita Ko aure Zata Saidai  ta auri me mata,mayb mh ya fini iskanci,ni kuwa idan kanwar kanwarta nakeso sai an bani,gwanda mh ta hakura ta zauna,kamal ne yayi saurin magana,kaji kuwa abun da kake fada mubarak,me ka dauka mata, mata Masu  daraja,mata iyayenmu,mata da akace aji tausayinsu,komai akanmu basa gajiya,mata yanzu duk inda sukaji abun da zai zaunar dasu lafiya da mijinsu sune kan gaba,matarka daya Amman ka kasa bata farin ciki,kasan halin daka sakata kuwa,Kai yanzu idan kaine ka kamata Tana irin wannan chat din ya zakayi,haba bana kasheta bh Mubarak ya fada yana wani daga murya,toh kaji  ko ,Gaskiya mutumina you messed up big Time! banji dadi bh nasan yanzu duk ta daina ganinmu da mutunci,Aliyu dai shiru yayi yanata nazari Sam shima bai ji dadin wannan abun daya Faru bh, kamal ne ya kallesa  ya nunasa da hannu , saura Kai Ali, a haka asirinku zaita  tonuwa,Kai shatu ta kamaka mh wat a heartbreak 💔 , wlh tun wuri kusan inda dare yayi muku,tabbas Aliyu yaji maganar da kamal ya fada masa har zuci,dan haka shima tunani ya farayi,yanzu dai Gaskiya ka koma ka lallaba matarka suka fadawa mubarak,kaje ka bata hakuri,ka jata  a jiki,ka kyale wannan yar iskar karuwan,ka tuba ka koma ga Allah kamal yake fada masa yana nunasa da hannu ,dallah mallam naji wlh indai ta tafi babu inda zan bita ,tafi ruwa gudu,ance su daina duba wayarmu Amman bazasu daina bh,Gashinan ai ,au haka mh zakace,Allah ya shirye  ka ni na tafi,shima  tashi yayi ya tafi nasa office din,Aliyu kuwa ya shiga tunani sosai,wannan abun fah ba rayuwa bane,kuma abun da kamal ya gaya masa hakane,matata Tana ganina da daraja da mutunci idan ta kamani fah akwai damuwa,dan ranar mah yanajinta Tana fadawa kawarta Wai ita mijinta miskili ne mata mh haushi suke basa,ita din dai itace ,Chab ya fada a fili ,haka yayita  wannan tunanin har wayarsa ta fara kara,Sophie daya gani ne ya shiga tattaro natsuwarsa…

Post a Comment for "Acikin Gidana 4"