Breaking News

Bad Boys 34


034
___________________
2 weeks Later.
3pm
Ya sheikh daga office suka dawo gida tare da Ambassador ,bisa Matsawar Ambassador lallai dole sai yazo yaci girkin Salima ,bayi da zaɓi sai ya kawo shi ko ya yarda ƙwallon mangoro ya huta da ƙuda .
Salima ta Æ™uÆ™e a kichin tana girki ,Adnan yazo gaban Æ™ofar ya fara knocking a jere Mazan suka amsa da “Yes come in” dararas ! Gaban Adnan ya faÉ—i Amma bazai iya juyawa ba don haka ya murza handle ya shiga hannunsa niÆ™i niÆ™i da kaya .

A É—arare ya masu sallama, Ambassador da be waye shi ba ya amsa with a broad smile “Zo ga waje ” ya nuna masa kujera ,shikam Ya Sheikh yanda kasan an aiko masa da saÆ™on mutuwa haka yayi kicin kicin da rai .

Washe baki yayi yana Æ™aÆ™alo dariyar yaÆ™e “Weldon bros ,ya aiki ya gida”
“Lafiya kalou ”
Sosa Æ™eya yayi kamar maijin kunya kana ya maze “Plz Ina Salima…” kafin ya karasa magana Ya Sheikh ya kwatse shi da hargagi da tashin Hankali

“Gata nan a bayana ” Adnan ba hausa ,baisan baÆ™ar magana ba ,sai muskutawa yayi yana leÆ™en bayan ya Sheikh

Ya Sheikh dukan gadon bayansa ya shigayi da tafin hannunsa “Kasan yarinyar goye ne zo ka cireta…naji mun bala’i uban me kake nema a wajen ta ,eyyeh jarababbe?”
Ƙiƙƙifta idanuwa Adnan ya shigayi ,shidai yasan masifa yake amma bafa ya fahimta ,sai ma Ambassador ne yake bashi baki haba Now,daga zuwa neman matarka sai zagi? Ina laifin wanda ya damu da naka?..”

“Sharaff…”

“Food is readyy…” Salima ta fito tana faÉ—a cikin barkwanci tayi gayunta da É—aya daga cikin kayan da Adnan ya Bata ,tana ganin Adnan zaune da manyan jakuna a gabansa tasan ba lafiya a sanyaye ta cigaba da sakkowa,daga matakalen benen

“Dr kaine ? Amma ynz ka shigo ko?” ta masa magana da larabci a sanyaye kamar tasan ana tsaka da cin masa mutuncine.

Gyada mata kai yayi fuskarsa kadaham kadaham

Miƙewa yayi ya cicciɓi madaidaicin jakan gabansa ,ya miƙa mata

“Happy wedding anniversary…Allah ya Æ™aro zaman lafiya a aurenku ya baku zuriya masu Albarka these are the little gift I can offer…” ya nuna mata tarin kayan da ya zo dasu bayan É—an madaidaiciyar jakar da ya bata

Cusa kanta tayi ta leÆ™a ,agogone na mace da namiji iri É—aya sai wani box É—in É—an kunni da yarin gold”

Ihun murna ta fashe dashi “Yeeeeh ta runtuma gaban Sheikh tana nuna masa gift din da aka basu tare dukda sauran masu nauyin batasan ko menene ba amma basu wuce sutura ,don shine abinda Salima take Æ™aranci.

Ba kunya ya Sheikh ya washe baki “Kamfanin Rolex ne ko me? Kai wanann agogo da É—aukan ido yake ,ya akayi kasan yau ne ma ranar….” buge masa hannu ambassador yayi ,wanann yasa ya Sheikh shiru yana zare ido .

Waigawa Salima tayi ya kalli Adnan “Ya akayi kasan yau anniversary dinmu?”

“A IG Naga post din hotunan bikinku” girgiza kai tayi cikin jimami yana tuno mata da memories.

Kauda kai yayi “Bari inje ko?🤨”

“Aah no abincinmu a table tare zamuci duka” Ambassador ya karÉ“e da sauri.

Ya Sheikh ji yayi kamar ya kashe Ambassador don haushi ,zaija a cinye masa abincin da yayi budgeting zasu É—umama da safe,in yayi ragowa.

“No Yanzu na dawo daga Office inaso inje inyi wanka”

“Aah kaga ka dawo da empty stomach kenan ma…” ambassador ya cigaba da insisting
Da sauri ya Sheikh yasa hannu a gefen cinyar ambassador ya manna masa mintsini wanda yasa Ambassador zabura

Sarai Adnan da Salima duk sun lura da halin da ya Sheikh ya shiga ,don Adnan ya gama gane Sheikh ba ƙaramin zumbuli bane ƙarewar rowa.

“Bari inje inyi wankan zan dawo” Ya amsa tayin Ambassador da gayya ,yau saidai in yaci abincin Ya Sheikh ya hadiyi zuciya ya mutu.

 

 

 

Oum Aphnan
#Bad boys
_*Amana ce tsakaninmu ,kin siya ke kaÉ—ai ba tare da wani ba,in har Zaki baiwa wani Littafin nan kiwa Allah kizo in Baki kuÉ—in ki…*_
_*It’s #500 Regular*_
_*09065990265*_

No comments