Breaking News

My Little Sister 23-24

Page 23 & 24

 

_________”Taga mom tsaye tazuba musu Ido,,murmushi tayi tak’arasa gunta tace mom munzo nida ya zadna Muna abunci bamugankiba…mom batacemata komaiba


sekai Janta datayi,ajikinta tarungume tana goge kwallarda tacika Idonta domin wlh ita harga allah yaran tausayi suke Bata musamman Huzda dabatasan komaiba ayanzu Basu shekarune da,itaba Amma tafara cinkaro da wannan babban Al,amareen Doline atausaya mata,,janyeta tayi daga jikinta tace shikenan Kun kyauta kinshirya lokacin islamiyya yayi kizo tunme kaiki befitaba..Baki tatura gaba tana fad’ar ni wlh banaso ya sultan yakaini domin munyi fad’a..kallanta mom tayi cikin mmki tace kamarya kunyi fad’a yayan naki? “Kara had’erai tayi tace tobashibane yakecewa wai ya zad baze,auriba ni k’anwarsa ce allah nibaruwana dashi..iKon allah 🤔 mom tafad’a abayyane kamun tayi Wani yunk’urin Sega muhfat yashigo domin sunyida Dr Ahzad d’in suhad’u agida segaya ankirashi hospital,,,gaisarda mom yayi cikin girmamawa kana yace mom bro fa yanaciki? Kamin mom tabashi amsa Huzda tarik’o hannunshi tab’a fad’ar ayya ya muhfat kakiramun ya zadna awayarka yafita yanzu…murmushi yayi Yana shafa kanta yace to shikenan amaryar Ahzad..Wani irin kayataccen murmushi tayi taname rungume muhfat d’in domin jitayi kamar yayi mata bushara da gidan aljannah..itadai mom juyawa kawai tayi Takoma bedroom d’inta,,, shikuwa muhfat yaciro wayar yananeman Dr Ahzad d’in.

 

Bugu d’aya yad’aga Yana fad’ar hello…hi bro Nazo gidan Kuma kafita bayan kace anan zamu had’u…Dan taune lips d’inshi yayi kana yace sorry bro hospital zanshigane harnazo get ma Wani theater zanyi na gaggawa so Dana k’arasa zandawo ko acan zansame gidan ammy? No idan kak’arasa kakirani ga amaryarka na magana dakai yafad’a Yana bawa Huzda wayar.

 

Cikin muryar shagwab’a tace ya zadnaaa tajasunan..Wani irin lumshe ido Dr Ahzad yayi yanasauke numfashi kamun yace yes my little sister ya,akayi? Ya zad wai school sweet bro zekaini inji mom Kumani banaso yakaini munyi fad’a dashi..”d’anshiru Yana tinani kamun yace tofa miyahad’aku fad’an? “Tobashi bane yacewai Kai yayanane ba mijinaba nibaruwana dashi,,ya zad kazo kakaini Dan Allah..ya Salam yafad’a tareda dafe kanshi kana yace shikenan

 

 

 

*GAMASU BUK’ATAR COMPLETE NOVEL D’INA ZASU IYA BIYA TA WANNAN TSARIN KAMAR HAKAN*

 

IZZAR MULKI —– 400

 

WAYE MIJINA takon farko——– 500

 

WAYE MIJINA return —— 400

 

INGARMAN NAMIJI ——– 400

 

TANTIRANCI sabon salon —— 500

 

BIG LADY’S —— 500

 

SOLDIERS FAMILY ——- 500

 

MY LITTLE SISTER ——– 500

 

Zaku,iya tura kud’inku ta wannan account d’in 👉 2276776261 Sha,awanatu kasim UBA bank….kana kitura shedar biyanku ta wannan nomber 👉 07037092176 on WhatsApp

_________________________

 

 

 

Tareda juya kan motar yace Ganinan zuwa yisauru kishirya..to ya zadna,,tana fad’ar Hakan yajuya aguje zuwa bedroom d’inta..badai dawowa zakayiba?cewar muhfat lokacinda yakarb’i wayar. “Dawowa zanyi mana Yana,iyato idan bandawoba…aa no karkadawo theater dazakayi Kuma? Bara kawai nakaita idan tanaso inkuma bataso senakawoma ita hospital d’in idan kak’arasa theater sekakaita inaga Hakan zefi.

 

“Ok thanks bro sekunzo..yawwa yafad’a tareda yanke wayar adede lokacinda Huzda tafito itakuwa da shirinta,,muhfat yace angel munje nakeki school d’in idan kinaso Kinga yayanki theater zeyi idan Kuma bakiso Sena kaiki hospital wurinshi duk lokacinda yak’arasa seya kaiki..murmushi kana tace inaso ya muhfat Amma Kaine zaka d’aukoni ko ya zadna? Idan Kaine Inka d’aukoni to hospital zaka kaini gun ya zad…to shikenan badamuwa yadda kikeso Hakan za,ayi..sallama sukayiwa mom kana suka fice,,tabisuda addu,ar dwowa lpy.

 

School muhfat yakaita kana yawuce gun kiranda dady kemasa…acan gida kuwa koda sultan yafito yatambaya inatake? Mom tagayamasa yadda akayida ita yanzu.. murmushin k’arfin Hali kawai yayi yace susukasani mom ai sunfi kusa,,yafad’a tareda komawarshi bedroom d’inshi.

 

Da kallo mom tabishi domin shikanshi sultan tarasa Gane kanshi kwanakinnan gabaki d’aya bayacikin walwala duk yakoma Wani,irin ga dukkan alamu akwai abunda kedamunshi gaskiya,,nisawa kawai mom tayi afili tace allah yakawo mana mafitar komai cikin sauk’i Dan alfarman sayidina rasulillah 🤲 s.a.w.

 

Huzda kuwa anatashi daga school tafito tazauna tanajiran taga wazezo d’aukarta…shikuwa muhfat Sam yamanda d’aukotan Kuma beyimaganada Ahzad ba akan yad’aukota,,,shiyasa yad’auko yuzarsiya zekaita shopping sabida gobezataje gidan anty Maryam,,suna cikinyin shopping d’in yatunada,ita. Ido yazaro tareda dafe kanshi yace nashiga ukku nabaro autar mom a school wlh Kuma nasan yanzu tanacan tana jirana maybe ma kuka takeyi yisauri kik’arasa twin muje please..okay kawai yuzarsiya tace kana tacigabada d’ibar abunda take buk’ata..Ganin Bata sauri yasaka ya muhfat tayata,,,Amma duk Hakan bemishi,,yadubi yuzarsiya yace sis muje Hakan bari anjima dadare mukara dawowa ni wlh tsoron rigimar autar mom nakeyi yanzu…ya muhfat saurafa kad’an Dan Allah kabari nakarasa mana..aa muje kawai yafad’a tareda d’aukar kayan I,zuwa wurinda akebiya,,,yabiyasu kud’insu kojira beyi and’aukar masu kayanba yayi gaba..ba yadda yuzarsiya ta,iya dolitabi bayanshi suka tafi,,,Ganin yad’auki hanyar makarantarsu Huzda yasa yuzarsiya dubanshi cikin tashin hankali tace ya muhfat badai marantarsu zamuje yanzuba?

 

“Can zamu mana banagayamiki d’aukota zanyiba..fuska yuzarsiya ta kwab’e cikin muryar kuka tace Dan Allah kakaini gida tukunnah kazo kad’auketa..juyawa kawai yayi yakalleta tareda danna hancin motarshi cikin get d’in makarantar yace sedai kiyi hak’uri idan na,ajiyeta muwuce gidan bayan nazo makarantar zankoma kema kinsan bazeyuba… Huzda kuwa naganin motarshi tazo dagudu tabud’e gefen mezaman banza tana fad’ar ya muhfat seyan…batakarasaba sabida Ganin yuzarsiya zaune awurin batace komaiba tarufe Gabon tareda bud’e baya tazauna..”shiko barin yayi seda tazauna yatada motar kana yace in sorry angel natsayardake ko? Shiru tayi batace mashi komaiba seda sukadanyi Nisa kana tace ya muhfat hospital zakakainiba? “Eh canzankaiki bahakan kikesoba? “Eh tafad’a atak’aice kana taja bakinta tayi shiru.

 

A hospital d’in kuwa zaune yake a office d’inshi shida Dr yaseer suna duba wasu patient..Dan tsaki yaja akarona barkatai.. d’agowa Dr yaseer yayi shida saurayinda suke dubawa suka kalleshi,,Dr yaseer yace lpy dai friend? Dan shiru yayi tareda dafe kanshi kana yace nothing..Anya kuwa kodai akwai Wani abunne? No bakomai barana d’auko little sis a school kak’arasa dubashi zandawo yanzu..”Humm kawai Dr yaseer yace yaname girgiza kanshi..shiko wannan matashin saurayin Wanda baze wuce sa,arsuba murmushi kawai yayi..Dr Ahzad kuwa mik’e tsaye kenan Yana d’aukar car key d’inshi kawai yaji anturi k’ofar office d’in tareda shigowa,, dukkansu mayarda hankali sukayi gakofar,,aiko Sega Huzda tashigo da gudu tana fad’ar ya zadna oyoyo oyoyo ya zadna nadawo..kamin tak’araso Shima yafito afili cikin sassafa domin yasan wurinshi zata nufo aiko Yana fitowa tana kawowa kawai tafad’a jikinshi tareda kankameshi..shikuwa yad’agata sama Yana kallan kyakkyawar fuskarta..I miss you ya zadna.. lallausan murmushi yasakar mata Wanda seda yabawa duk Wanda ke wurin mmki hadda su ya muhfat da yuzarsiya dasuka shigo daga baya..kana yabud’e Baki cikin sweet voice d’inshi yace Miss you too my sweet miss more and..bek’araba kawai yaji saukar bakinta cikin nashi dominfa ita muddin zeyi magana agabanta tofa indaiba Wani hukuncin na uban gijiba setasha bakinshi sabida yadda yake d’aukar hankalinta..Ido yalumshe yanajin yadda take juya harshenta cikin bakinshi batareda yahanataba,,Sena rik’o kanta dayayi sosai Shima yashiga Maida mata martani…!!

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Autar alheri ✍️

 

*M S*

No comments