Breaking News

My Little Sister 39-40

Page 39 & 40

 

__________”d’agowa yayi ya muhfat Dake kusanshi yarungumeshi Yana dariya tareda fad’ar bro yaudai buri yacika ka auremun k’anwa hankali yakwantako? Dariya yayi Shima abunda keda wahalaryi agun Dr Ahzad segata ayau yanayi…dr yaseer ma seda yarungumeshi Yana fad’ar


congratulations abokina allah yabada zama Lipiya daziri,a tagari…ameen y allah ngd sosai da dawai niyarda kayimun muhfat duk yagayamun tabbas badandakaiba dayanzu ana wannan rikicin…murmushi Dr yaseer yayi kana yace karkadamu my friend yiwakaine bazanbari inagani kasaka kanka acikin halakaba sedai idan ba yadda zanyi..wasu abukanansu dasukazone yasa Dr yaseer yin shuru sukacigabada Sha,anin gabansu…abunda basusaniba kuwa aciki anacan anawani d’aurin auren na yuzarsiyaDa zayyan wannan dai saurayin nata abunda yabawa Koma mmki kenan yoshe har akashirya wannan auren cikin gaggawa…wasu Kuma sunaga ba,abun mmki bane idan kowanne b’angare ya,amince to hakance takasance tsakanin wannan auren na yuzarsiya.

 

Acan gida kuwa Bakin mom yak’i rufuwa farin caki iya farin caki kamar ta taka kan jinjiri sabida murna tarasa inda zata d’ora dabakinta…bangaren ammy ma Hakan domin wannan abun yasakasu farin caki marar misaltuwa.

 

Afannin amarya Huzda kuwa abun ba,amaga domin Ganin abun takeyi kamar amafalki wai yau ya Ahzad yazamo mallakinta..suko k’awanyenta se tsokanarta sukeyi musamman Rafi,a….shirye shiryen mother’s night akeyi domin dady yace ba,akowacce bidi,a Amma su mom sunce zasuyi Nasu bikin Dan Allah yabari suyi tukunnah Akai Amare gidajensu…b’angaren abokanan angayenma sunshirya Nasu bikin Amma Jin event d’aya za,ayi yasa duk sukamayarda shagalinsu akan mother’s night d’in

 

Da y’amma bayan sallar magarib me makeup tazo tatsantsarawa Huzda k’walliya ta kece raini dudda bawata meyawa akayiba domin sinful makeup ne Amma tayi kyau bakece raini tafito amaryarta sak….Wani had’ad’d’en matireal ne tasaka milk color d’inkin doguwar Riga me bajewa ak’asa sama Kuma zuwa hips d’inta takamata sosai,,sekuma aka d’aura mata Marron d’in ope akanta dakuma nayafawa kana tasaka plate shoes akafarta Suma Marron dakuma pos ma Marron…abuga farar mace setayi Wani ma haukacin kyau Dama gata kyakkyawar Masha allah.

 

Afannin Dr Ahzad ma hakanne domin tsadadden yadi yasaka  milk color Wanda kallo d’aya zaka masa kasan cewa tabbas kud’i sunyi kukan awurin,,,kana yasa Marron d’in hular yarbawa da Kuma shoes duka Marron Misha yafito sak angonshi…gabaki d’aya abokanan ango kuwa sukayi ankon farar shadda yayinda k’awanyen amaren sukayi ankon leass Golding color abun ba,acewa komai kowannensu ya had’u iya had’uwa.

 

Da misalin karfe 8:30pm kowa ya hallara agun bikin duk Wani k’irjin bikin Yana wurin….su mom an d’aurayu iya d’aurayuwa itada ammy sabida ankon pitch leass sukayi gabaki d’aya wurin yahaska ancika sosai amare da angayensu kawai ake Jira.

 

Acan kuwa gidan Dr yaseer ne zaune cikin mota shida Dr Ahzad suna jiran fitowar gimbiyar…tindaga nesa ya hangota tana takowa kamar wata tarwad’a ga dandazon k’awayenta suna take mata baya

 

 

 

Tinda yaganta yakafetada Ido ko kiftawa bayayi wani irin Santa da k’aunarta yakeji Yana ratsa kowanne lungu da Sak’o najikinshi Yana k’ara yaduwa,,,,jiyakeyi kamar yaje yad’aukota yasaka cikin jikinshi Dan so,,,yau huzda tazama mallakinshi cikin inuwar aurenshi shiko mizeyiwa allah inba godiyaba.

 

Suna k’arasowa Rafi,a tabud’e mata d’aya gefen tashiga kana tarufe…tana shiga Wani irin sihurtaccen kamshine me masifar dad’i yaziyarsu dukkansu kowannensu seda yalumshe idonshi sabida dad’i domin k’amshinta da nashine suka had’u wuri d’aya shine sukabada wannan had’ad’d’en kamshim…k’arabowa yayi kusanta Yana kare mata kallo domin tin waccan ranarnne marabada yaganta se yau,,,hannunshi yakai Yana rik’o nata Wanda seda suka sauke ajiyar zuciya dukkansu domin kowannensu yayi missing d’in Dan uwanshi…cikin k’asa damurya yace washhh allah my little sister I miss you so very much I really miss you,, yak’arasa Yana janyota jikinshi…itama k’arabowa tayi takwantarda kanta a faffad’an k’irjinshi tana shak’ar dadd’an turarenshi me shigarai tace miss you too ya zadna tafad’a a hankali…Wani irin kayataccen murmushi Dr Ahzad yasaki Yana yaye mayafinta yace dagaske k’anwata? “Yeah my sweet zad…ohhh my sweet sis kinyi kyau sosai wayayi Miki wannan makeup d’in? Yatambaya Yana shinshinar wuyanta.

 

“Ahhh ya zad me makeup cefa tayimun…shiko Wani irin shock yaji ajikinshi lokacinda wannan sautin yafito daga bakinta domin gaba d’aya seda jikinshi yamutu,,cikin harhad’a magana yace ohh gaskiya ta,iya sosai yafad’a Yana k’ok’arin tura hannunshi cikin rigarta domin yazuge zip d’inta tabaya,,,kana yace ayau dai mu mallaki juna k’anwata mizakibawa yayanki amatsyinki na matarshi ayau? Yak’arasa zancen Yana rik’o nononta d’aya…Wani irin zirrr Huzda taji acikin jikinta Hakan yasa tace washh allah ya zadna kome kakeso zanyimaaa…ohhh allah dagaske babyn zad d’inta? Yeah ya zad zanyima…lasar fatar Saman breast d’in natayayi yace wayyyoo babynaa kimin yanzu please komai inas…bek’arasaba sabida nocking gambun motar da,akeyi domin tind’azu suka,Ido tuni Dr yaseer yafita Ganin Basufito bane yesa yayi nocking d’insu tinda tuni su yuzarsiya sun,iso.

 

D’agowa yayida idanuwanshi dasukayi jajir yace ohhh sheath baby muje anzo gunnan wlh kamar mukoma najikeji…itama lafewa tayi ajikinshi batareda tace komaiba,,Hakan yasa yabud’e yafito ahankali kana yarik’o hannunta suka fito atare.

 

Acan ciki kuwa tuni akasanarda MC cewa ga angayenan shigowa suda anarensu…Hakan yasa akasakemusu kid’a metaushi irinna amaryada ango….shigowa sukayi Dr Ahzad da Huzda agaba yarungumota jikinshi suna kallan juna suna sakarwa junansu lallausan murmushi…k’awayenta nayimusu wankan 🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹 abun gwanin birgewa 👌🥰 daga bayansu kuwa yuzarsiya ce da angonta zayyan Suma suna rik’eda hannun juna ahakan har suka,Isa inda akatanadar domin amarya da angonta.

 

Zamansu Bada jimawaba aka sake kid’a na musamman inda akabuk’aci amaryada angonta sunfito Fili kowacce daga,ita se angonta zasu shigo…. yuzarsiya ce da nata mijin suka fara fito cikin takonsu na amarya da ango suka shigo filin…atake kuwa aka lullunb’esu da liki kamar ba gobe su mom da kawayensu ne suka fara kana sauran abokanan angon da kawayen amarya sukashigo suna musu abun gwanin birgewa,,,dunajima aciki kamun sufita ace su Dr Ahzad suko sushigo.

 

Mik’ewa yayi tsaye kana yarik’o hannunta itama tatashi suka fara kallan juna suna aikawa juna Wani sihurtaccen kallonda sukadai sukasan ma,anarsa..Wani kidanne MC yasakar musu meshiga zuciya irinna masoya Wanda yasa Dr Ahzad fara takawa ahankali Yana fitowa daga inda suke,,cikin takon Jan hankali da iya sarrafa jiki Huzda tafara biyar wak’ar tana jujjuya jikinta kamar tarwad’a tana gogawa Ahzad bayanta ajikinshi Shima Yana rausayawa domin Hakan akeyin rawar gidan,,,cikin farin caki da birgewa yafiddo Dollars 💵 yafara mata liki Yana k’ara tafiyarda ita yadda rawar take Sunayi suna k’arasowa cikin filin tinda tin wurin zamansu suka faro rawar….hawa aikamin kace me wurin yad’auke da shewa da ihun mutane na musu tafi nabirgewa domin bakarya suntafida hankalin mutane…tuna aka lullunb’esu akashiga yimusu liki Tako,Ina abun bakama hannun yaro..su mom ma Dakyar suka samu wurin yimusu likin sabida hargitsewarda wurin yayi…anjima ana Abu d’aya cikin farin caki da nishad’i kamun sukoma suzauna Kuma akaci gabada chashewe Ganin basuda niyar watse taronne yasa yakira MC yace yanzu akeso Ayan cake 🎂…aiko mc yakatse kid’an tareda Bada umurnin yanka cake d’in

 

Hakan kowanne ango da anaryarsa sukazo aka yanka kana akaci gabada shagali…seda wuri yahargitse ancushe se cashewa akeyi Dr Ahzad yarik’a hannun matarshi suka fita daga cikin hold d’in,,,suna fita yaciro waya Yana Kiran Dr yaseer Amma baya dagawa d’agowarda zeyi yaga yusif tsaye shida wata budurwa suna magana cikin sauri yanufi inda yake Yana zuwa yace yusif Baki car key d’inka… d’agowa yusif yayi yace lpy dai ya Ahzad? Lpy qalau zanfitane…okay barana kaika big bro yafi ango yayi driving dakanshi..juyawa yayi yacewa yarinyar dasuke tare tabari yadawo kana yawuce yabud’e motar,,Amma cikin mmki yake kallon Huzda yace sis hardake za,a? Batace mishi komaiba domin daga ita harshi ba Wanda ak’agare sukeda juna…Ganin basuce komaiba yasa yashiga motar yatada tareda fad’ar Ina muka nufa big bro? Gidana yafad’a atak’aice Yana janyo matarshi jikinshi…!

 

 

Tofa 🤔 shikenan ango yasace amarya 🙆yagudu gidanshi💃💃

 

 

 

 

 

 

 

Autar alheri ✍️

 

*M S*

No comments