Breaking News

Uncle Datti 35-36


3️⃣5️⃣-3️⃣6️⃣

A hankali take bud’e dara-daran idanuwan ta har ta gama ta sauk’e su fessss a kan fuskar shi ta zuba mishi narkakkun idanuwan ta tana kallon shi, shima hakan yayi domin tun fitowan ta daga gida yake aikin kallon ta har ta zauna.
Fari ne tassss da shi hadadden gaye jikin shi a murd’e yake like giant d’in nan. A sound of heart beat taji da ta had’a ido da shi………tayi tayi ta tuna a inda ta san wannan mutumin amma ta kasa. Yana ganin yanda ta rud’e yayi murmushi………muje ko?
Kai ta d’aga mishi tare da mamakin dalilin da ya sa mutumin ya shiga rayuwar ta, tunowa tayi da maganar da ya fad’a mata a baya na cewa yana da wani burin da yake son a cimma a kanta hakan ya saka ta zargin cewa da gangan ya shiga rayuwar ta not coincidence “.
Cikin minti biyu da fad’ar maganar shi ya fizge motar da sauri ya bar harabar gidan.
Tafi suke yi a hanya wayar shi na ringing ya kasa d’agawa da ya gaji da jin rurin wayar sai ya d’aga”.
“Kana ina ne?.
” In a mission please”, za muyi magana anjima”.
Ba zata iya jin maganar da aka fad’a daga d’aya b’angaren ba sai gani tayi mutumin ya saki murmushi tare da kashe wayan ya maida ta inda ya d’auko ya biting libs d’in shi dai-dai lokacin da suka karyo kwana a bakin wani had’adden salon”.
Tsammmm bata yarda da mutumin ba” in a mission? What does that mean.
Fitowa yayi ya zagawo ya gaban ta ya bud’e mata k’ofa ta fita, a tare suka shige salon d’in aka hau wanke mata kai yana mota yana jiran ta har aka gama mata, kafin nan ya leko ya sallami mata mai saloon d’in suka shige mota.
Sai da ya kai ta shop rite ya yayi mata sayayya makil kafin ita da Inna kafin nan suka koma gida .
Da isowan su ta bud’e motar da sauri zata tafi Allah-Allah take ta bar wajen cuz ta gaji da bugun da zuciyar ta ke yi mata and kuma ta san cewa shine source d’in har zata shige gida kenan yayi saurin dakatar da ita” ma wa zaki bar kayan?
“Bana so”, ta furta cikin tsiririyar muryar ta.
” fushi kike yi da ni dan naki barin ki ki tafi ko?
Taji hawaye ya fara sauko mata ya mik’a mata hanky ta goge” kiyi hakuri har zuwa sanda da zan cimma burina, yana gama fad’a ya mik’a mata ledan kayan ya sa kai ya koma mota ya fita da sauri ya bar………tausayi yarinyar ta bashi sosai har sai da yaji zuciyar shi ta karaya ba zai iya jure ganin ta a hakan ba…….., zata iya rusa mishi plan idan yaci gaba da ganin ta a hakan”.
B’angaren Nana kuwa tana nan daskare a wajen da kyar ta iya jan kafa ta shiga cikin gida tana jan kayan da kyar tana nishi”.
Bata tarar da kowa a parlourn ba ta hakan ya sa ta saki ledan kayan a kasa ta haura sama tana kwalla wa Inna k’ira har ta iso d’akin tana cewa” Inna ta!!!! Inna ta!!!!! where are you?, tana isowa ta tarar da tana ninke kaya, Inna na ganin ta tace” har kun dawo diyata?
Kai ta gyad’a a wahalce ta fad’a saman kan gadon tare da sakin yar k’ara washhhhhh, Inna na ga Amintacce yau sai dai har zuwa yanzu zuciya ta bata amminta da shi ba”, nafi zargin cutar da ni yake son yi”.
“Nana kenan da yana da niyar cutar da ke da tun farko yayi, Inna ta fad’a a dai-dai lokacin da ta gama ninkewa ta d’au wani tana yi”.
” Ke dai Inna bakya son laifin mutumin nan”.
“Ba wai haka bane gaskiyar shi ne ta sa hakan, mutum ne shi da ya san k’imar d’an Adam”.
Mik’ewa tayi dan ta gaji da maganganun da Inna take fad’a akan shi” bari naje na duba ko an gama abinci yunwa nake ji”.
“To acici ke dai babu abunda kika iya banda ci……..
Fita tayi tana dariya Inna ta girgiza kai tana jin dad’in zama da ita sosai tana d’ebe mata kewan rashin d’a da bata da shi sometimes har fargaban rabuwa da ita take yi even though komai daren dad’ewa dole ne su rabu”.
Da daddare Amintacce ya zo duk suna d’akin Inna suna hira a lokacin wutan layin su ya samu matsala babu haske a d’akin.
Sallama yayi musu da daddad’an muryar shi suka amsa su duka…….. Zama yayi a k’asa ya tankwashe k’afa yana suka hau hira da Inna, Nana kam gaban ta sai luguden bugu yake yi, lamarin mutumin nan na d’aure mata kai mai yasa tafi jin muryar shi tafi dad’i da fitowa yanzu compare to d’azu………, haka dai take ta tunamin nan har suka gama hira da Inna yayi mata sallama yace ma Nana ta fito ta same shi a waje karta b’ata mishi lokacin sauri yake yi, sai kuma ya mik’e ya fita.
Bayan fitan shi Nana ta gyara kwanciyar ta akan bed d’in Inna ta batsar da shi…….da Innar ta ga bata da niyar tashi ta daka mata bugu a gadon baya ta ce kinci gidan ku ba da ke yake magana ba?
“Cuno baki tayi ta mik’e tana kunkuni ciki-ciki”, Allah Inna na tsane wannan mutumin bana k’aunar ganin shi”.
” Munafurcin banza ina ce d’azu tsabar kin k’osa da son ganin shi kika saka ni a gaba kina tambayar yaushe zai zo?
Fitowan ta kenan daga d’akin taga NEPA sun kawo wuta, tana fitowa kofar gidan ta hange motar shi daga nesa kad’an ta tako a hankali tana tafiyar hawainiya ta zo ta bud’e motar ta shiga.
” Difffffff numfashin shi ya d’auke, cikin motar babu haske ya kai hannu ya lalumi nata ya had’a cikin nashi yana wasa da su………, tayi saurin janye hannun ta cikin matuk’ar fad’uwar gaba da ya zamar mata kamar al’ada a duk sanda ta ganshi ko taji muryar shi”.
Sautin murmushin shi taji ya doki dodon kunnenta yana cewa” wannan bugun zuciyar na menene amanata?
Sai taji kunya ya rufe ta ashe shima yana jin heart beat d’inta.
Ba tare da ta amsa mishi ba tayi shiru tana murza hannun ta”.
Shiru shima yayi yana mai jin wani abu a ranshi” ba dan burin da yake da shi a kanta ba da he will let her go”.
“Haushi na kike ji ko Nana kina ganin kamar banyi miki adalci bane da na tsare ki a nan ko?
” Har yanzu bata tana mishi ba ji tayi ta cika da tsananin jin haushin shi, ai tambayar rainin wayo yake yi mata”.
Doguwar ajiyan zuciya ya sauk’e ya fiddo da takarda guda d’aya mai d’auke da rubu a ninke ya rik’o hannun ta yana murzawa a hankali…… wani irin force of attraction ya kama su lokaci guda, a tare suka lumshe ido” uhmmmmm”, suka fad’a.
Amintacce kuwa was carried out by tattausan fatar jikin Nana, yarinyar she gather soft skin d’in da ko gani kayi mata zata d’auke maka hankali balle ace had’uwar fata da fatar da zaka yi da ita”.
Kan kace me idanuwan shi suka kankance, shi mai sha’awar mace ne hakan yasa ya d’an ji marar shi ta murd’a yayi saurin sakin ta yana maida numfashi………., ganin idan suka ci gaba da ita a hakan zai jawo ma kanshi matsala yayi saurin sallamar ta ta koma gida.
D’akin ta ta nufa direct ta fad’a saman gado jikin ta duk a mace yake……taji wani irin shauk’i ya kama ta……… takardar da ya bata bata bud’e ba ta had’a da wanda ya bata a baya ta maida ta ajiye……..daren daren ranar duk runtsawar da zata yi zuciyar ta na karanto mata fuskar Amintacce, kunnuwan ta kuma ya karade mata da amon muryar shi.
B’angen Fu’ad da Datti kuwa zasu kwana da Datti a guri d’aya su tashi tare babu mai ce ma wani ci kanka……….shi dai Datti yana so sun sulhunta amma ba fuska.
Zaune yake a parlourn da ke d’akin su idanuwan shi na kan TV yana sauraran news ko zai ji wani labari game da b’atan baby d’in shi. Fu’ad ne ya shigo ta kofin a hannun shi wanda ban san ko me nene a ciki ba yana sipping………,,
Wuce Datti yayi ya koma inna room ya zauna abunshi tare da d’auko eye piece ya connecting da waya ya manna a kunnen shi, yana kurbe abun cikin kofin yana lumshe ido”.
Daga parlour Datti ya kashe TV d’in ya nufi inda Fu’ad yake ya zauna a gefen shi yana magana amma ko kula shi baiyi ba”.
Da ya gaji ya fizge wayan a hannnun shi ranshi a b’ace yace” ba da kai nake magana ba kayi banza dani”.
Sai a sannan ne ya d’ago ya jefa mishi mugun kallo”.
“Duk da ranshi ya b’aci da irin rainin wayon da yake yi mishi sai ya dake ya sassauta murya.”
“Please Fu’ad mu ajiye gaba a gefe duk abunda ya faru kuskure ne ba yin kaina bane, idan kana min haka Umma da baba babba na min haka ina kuke son na sa kaina?
“Jini na ne kai idan wani ya juya min baya bai kamata kai ma ka juya min ba”
“Kallon shekeke Fu’ad ya watsa mishi, lallai Datti baida kunya da har zai iya tunkarar shi yace zaiyi sulhu da shi bayan irin abunda yayi ma masoyiyar shi, yet baya so ya amsa laifin shi a gaban parents d’in su”.
” Murmushin yake wanda yafi kuka ciwo yayi” bana yin sulhu da kai har sai zuwa ranar da zaka amsa laifin ka ya mik’e zai fita har ya kai bakin k’ofa ya juyo yana kallon Datti” idan kuma baka amsa laifin ka ba i assured you sai na tilasta maka ka amsa da bakin ka”.
“Hmmmm ina jiye maka wannan ranar da haske zai mamaye du, gaskiya ya ringaje k’arya, ranar da zaka cika da tarin kunyar abunda ka aikata………, yayi saurin barin d’akin ya nufi d’akin Alhaji.
Yana kwance akan carpet ya d’ora kanshi a saman pillow yans reading news paper, tsohuwa na gefen shi itama a k’asa ta zauna, gefen ta kuwa yankakkiyar fruits ne tana yi ma mijin nata hira tana d’auka tana taunawa a hankali, sallamar shi ne ya saka su d’agowa da sauri suka dube tare da amsa mishi”.
Samo wuri yayi ya zauna ya had’a kai da gwiwa yana rusar kuka.
Hankalin su ya gashi sosai suka hau tambayar shi cikin had’in baki.
“Ya Sallam, Fu’ad me ya faru kake kuka?
“Alhaji an salwantar min da rayuwar Nana ta gashi ta gudu an gaza samun ta, wayyo kun raba ni da farin cikin na har abada zuciya ta zata dawwama cikin kunci………Inna ma da a sanda take fad’a muku cewa” *JIKIN TA YAKE SO!* kun saurare shi……., ina ma da tun farko baku yarda da yaudarar da yake muku ba……….ina ma da baku bada amanar ta a hannun shi ba……….. kasa cigaba da maganar yayi a sakamakon wani irin kukan da ya kwato mishi………Tsohuwa ma ta hau kuka cikin tsananin tausayin shi da kuma jikar ta da ta bata aka yi cigiyar ta aka rasa”.
Alhaji ma kanshi Fu’ad d’in ya bashi tausayi sai dai maganganun shi sun d’aure mishi kai……tabasss dole akwai wani abu a k’asa”.
“Rashin Nana tamkar anyi miya ne babu ingredient ita ce d’and’anon da zata k’ara ma abincin zaki……..Abba who knows irin halin da take ciki……..? who knows wani irin rayuwa take ciki……..yarinyar with an early stage kamata yayi ace tana gaban iyayen ta but our Nana tayi nisa da mu…………..
” Cikin mazantaka Alhaji yace” kai da Datti da kuma Nana ku zaku fidda mu a cikin rud’anin da muke ciki, ita Nanar ta gudu kai da yayan ka kuma kunki fad’a mana gaskiya ta ina kake tunanin zamu san abunda kuke b’oye mana?
“Abu d’aya muka sani kafin Nana ta b’ace ta sha kawo mana wasu maganganu cewa” Uncle Datti jikin ta yake so!!!! kuma na tabbatar ba gaskiya bane……….Datti ba lafiyayyen namiji bane yaya kake tunanin zamu yarda da hakan?
“Da hawaye tafffff ya d’ago yana kallon Alhaji da dishashahiyar murya” karka manta da bakin shi fa ya furta cewa ya cuci Nana kuma ya cuce ku? Tunanin ka wani irin cuta ne yayi mata da har zata baro gida ta shiga duniya………
Shiru yayi ya kasa bashi amsa, tsohuwa na sharar tata kwalla tace” ba hujja bane Fu’ad abun da muka tabbatar ne, haifar shi aka yi da hakan ba daga sama ya samo lalurar ba………da ace daga sama ya samo zamu iya cewa wata k’ila ya warke ne shine har yake sha’awar jikin ta,
“Kuma da ya warke ta dalilin Aina zamu sani cuz ba zai auro ta ya ajiye yana kallon ta ba tare da ya nemi hakkin shi ba……….
” Babu yanda baiyi ba ya fahimtar da su sun k’asa fahimta dama ya san za’a rina duk wanda ya tunkare shi da maganar ba yarda zaiyi ba……….idan ba Dattin ne ya amsa laifin da bakin shi ba ba lallai ne su ammince ba……..ta ina zai samo hujjojin da zasu tilasta wa Datti ya amshi laifin shi…………ba tare da ya samo mafita ba ya fice daga gidan gaba ki d’aya da car key a hannun shi ya shige mota ya hau tuk’awa ba tare da sannin inda zai je ba…………., sai da yayi tafiya mai nisa ya bar garin kafin nan ya nemi guri ya parking ya fito, idanuwan shi ne ya d’aga yana kallon tsararin samaniya, gajimare ne yake kallo a hankali ya maida idanuwan shi kasa yana cizon libs d’in shi lokaci guda yana jin iskar wajen na ratsa shi.
Kullum haka ya kasance idan kanshi ya d’au zafi wurin yake tahowa har sai yaji ya koma normal kafin ya koma gida.
Cikin kwanakin tunda Datti yayi ciwon cikin nan bai motsa mishi ba.
Wata rana da yamma ya dawo daga hospital kenan ya nufi d’akin Fu’ad ko abinci bai tsaya yaci ba ya kwanta, rabuwan shi da wajen tun ranar da Nana ta b’ata cuz shi d’in kanshi yana bukatar treatment hakan ya saka Usman ya dage sai da aka bashi hutu mai tsayi.
Kwanciyar shi ke da wuya tunanin Nana ya fad’o mishi a rai, he missed her ya missing komai daga gare ta……..ya missing moment d’in da suka raya shi tare.
Y’ar yaji tsigar jikin shi ya soma tashi har ya fara jin changes a jikin shi, matse k’afa yayi cikin wani irin yanayi na zazzafar feelings, dole ne sha’awa ta dame shi tunda babu mai d’auke mishi. Wasa-wasa abu sai gaba yake ji yayi kamar ana tsigar bananar shi ya zabura ya rik’e gammm da hannayen shi sai ji yayi abu ya mik’e tsantammm da shi kamar zai fasa wando………, rasa inda zaiyi yayi da abun sai ya mik’e ya nufi fridge cikin sa’a ya ga lemon tsami ya matsa ya sha……….., zaton shi ko zai ga abun ya kwanta sai gani yayi yana kwasar shoki cikin wando yana zillo yana neman agaji, burin shi ya samu ramin da za’a danna shi ciki yayi lamo yana kwasar dad’i.
Sha’awa ne mai k’arfin gaske wanda yafi na farko ya sake kama shi jikin shi har rawa yake saboda tsabar jaraba baya ma iya ganin gaban shi, da kyar ya rarrafa yayi bakin k’ofa ya danna lock.
Gado ya nufa ya fad’a yana wani irin kuka mai ban tausayi sai juye-juye yake yana k’iran sunan Nana………,nishi yake fiddawa da kyarrrr cikin azaba, rasa yanda zaiyi da abun yayi ya cire kaya tsintir haihuwar uwar shi da uban shi ya kuma sakin wani irin malalacin kuka ya rirrik’o da hannu biyu duk ya cika mishi hannu yana wasa da shi ………”Nana jikin ki nake so!!!!! Jikin ki nake so!!!!!!!!! Ki min agaji ki dawo cikin rayuwa ta……….ki fidda ni cikin masifar da nake ciki………kin ga yanda nake nake azaftuwa da rashin ki kuwa………babu kalan kukan maraicin da banyi ba a sanadiyar rashin ki………..ki dawo ki ban jikin ki wanda ya zamo tamkar magani a gare ni……..washhhhhhhh Nana ……..Ashhhhhhhh, zan mutu da kewar ni, abubuwan da yake ta fad’a kenan cikin azaba ba tare da ya sani ba.
Pillow ya nemi yayi rami a wajen ya hau caccaka abar shi a wajen yana ma ma pillown cin kacha, duk ya rikice ya rasa inda zai saka kanshi yaji dad’i, sai dannawa yake yi yana mayarwa da iyakacin k’arfin shi yayin da kuka yaci k’arfin shi………., duk dabarar da ya san zai iya samun satisfaction yayi but abu kamar k’ara mishi k’auri da tsawo, kan kace meye sai abun yayi jaaaaa sosai duk da haka bai fasa neman biyan ma kanshi bukata ba.
Babu irin sambatun da bai yi ba, duk yanda ya so yayi masturbation ya cire abunda ke damunshi abu ya ci tura…….zuwa yanzu suma yake yana farfad’owa daga karshe ma gangar jikin shi ta daina motsi numfashin shi ya d’auke cakkkkkkkk ya fad’a warwassssss a k’asa.

B’angaren gidan su Inna kuwa Ammintacce ya gama rikita Nana ya jaza mata tunani da abubuwan al’ajabin shi kuma har yau ta kasa gano dalilin shi na yin hakan, yanzu ita kanta ta fara fuskantar cewa ta fara tumbi sai ta yanke shawarar zama da hijabi, d’aki hijabi waje hijabi bata tab’a zama babu shi cuz ta san idan Inna ta fahimci cewa tumbin ta na girma zata hana ta ci ko ta rage mata quantity d’in abinci da zata d’in ci, gashi kuma baza ta iya da wannan system d’in ba babu abunda ta fi so kamar ta samu abinci ta ta narkar shi.
Alhamdulillah har ila lokacin Innar bata fahimci komai ba sai dai tayi mamaki sosai da ta ga tana zumbulo hijabi ba dare ba rana.
Har ila lokacin Amintacce tana zuwa kamar yanda ya saba sau d’aya a rana sai dai ta kan yi mamaki a duk sanda ya shigo gidan indai da daddare ne suna fuskantar matsalar d’aukewan wutan lantarki, da dai bata lura da hakan ba sai daga baya ne abubuwan suka soma damun ta ta hau mamakin wani iri shu’umin mutumi ne shi, da rana zata gan shi amma idan dare yayi bata iya ganin fuskar shi sai dai a duhu.
Ranar da abun ya dame ta tusa Inna a gaba da tambaya” Allah Inna na fara tsorata da wannan mutumin anya ba aljani bane kuwa?
“Tsoron ki yayi yawa mutum ne shi kamar ke mai tsoron Allah”.
” Billahil azeem ni dai Inna barin gidan nan zan yi babu hujja babu dalili ace mutum ya killace ni a gida?, ta hau sheshahekar kuka ita kad’ai.
Hak’uri Inna ta hau bata” kiyi hakuri wata rana sai labari”.
Da kyar ta hak’ura tayi shiru amma fa ranar wuni tayi ranta babu dad’i.
Da daddare bata leka d’akin tsohuwa ba tana kwance akan gado taji muryar shi suna gaisawa da tsohuwa a parlour ta taso da sauri ta fito ta sha alwashin sai ta ga fuskan shi da daddare kamar yanda ta saba ganin shi da rana.
Da taimakon Allah har ta fito ba’a d’auke wutan ba bayan shi ta gani fuskar shi na kallon tsohuwa basu ma san da shigowan ta ba, sad’affff sad’affffffff take takowa a hankali bata so yaji karar footsteps d’inta, tana isowa ta dafa kafad’an shi in a slow and romantic motion yake wani irin juyowa da fuskar shi, dammm dammmm dammmmm sai taji bagan ta ya mugun fad’uwa amma sai ta dake cuz ta sha alwashin yau sai ta ga mutumin da ya hana zuciyar ta sakattttttttt……..

Kaiiii jama’a naji dadin comments d’inku lallai Ammintacce ya farin jini lokaci guda ya zama celebrity kowa so yake ya san ko shi wanene ciki har dani…….. wasu suce Usman ne, Fu’ad ne, Datti ne duk dai haka ake ta fad’a amma ni dai nace……..uhmmm uuhmm da dai naso na bari sai kun karanta da kanku amma yanzu tunda naga abun ya zama na cece kuce ne nari da na fad’a muku, yauwa matso da kunnen ku kutsa kuji………..eehhhhmm tsowace ce ammintacceee……..lol.

 

*”eedatou”*

*💫SHINNING STARS WRITERS ASSOCIATION*

”’The more we shine bright the more we educate and enlighten our readers.”’

https://m.facebook.com/110896360504039/photos/a.110896457170696/110898470503828/?type=3&source=45

🍇🍇🍇 *UNCLE DATTI*🍇🍇🍇.
”’JIKINA YAKE SO!”’
*WRITER OF*
*1.MAGANIN MATA(DAMUWA)*
*2.WAYE MACUCI?*
*3.RAYUWAR SUMAYYA*
*4.UNCLE DATTI(JIKINA YAKE SO)!*

©
*eedatou✍🏻*
”’Follow and ✅ote me on Wattpad”’: *eedatou*

No comments