Breaking News

Bamagujiya 21-22

21-22*

★★★~~~★★★~~~★★★

 

MiÆ™ewa yayi ya kalli Habeebah yayi Æ™wafa ya fice ransa na suya itama duk sai taji babu daÉ—i amma bata isa nunawa ko a fuska ba hakance ta sanyata miÆ™ewa tana ninke kayan dake saman gadon tace “Hajiya Barka da rana” juyawa tayi ta fice tana cewa “kudai kiyayeni kawai bansan wauta idan kika sake ya kaiki ya baro kece a ruwa shi namiji komansa ado ne mace kuwa tambari ne me wuyar gogewa”



TaÉ“e baki tayi taci gaba da abinda takeyi tayi wanka ta fito suka nufi kasuwa sukayo siyayyar tafiyarsu Umrah sunata shirye-shirye cike da shauÆ™i har wajen biyar sannan suka dawo suka baje a parlour suna shan iska Rasheedah Turaki ta shigo da sallamarta suka rungume juna suna dariya Beebah tace “Kayy amma naji daÉ—in ganinki dama zakizo yau É—in baki sanar dani ba” murmushi tayi tace “Wlh ba zuwan kaina bane Captain ne ya takura sai na rakosa gdanku nace masa ya bari sai gobe yace shi yau bazai samu nutsuwa ba indai baizo ya gaisheki ba”
HaÉ—e rai tayi tare da cewa “Waye kuma Captain?” Kama hannunta tayi suka zauna Hudah na cewa “Ni dama tun jiya a gurin party na fahimceshi kawai dai azarÉ“aÉ“i ne banyi ba” taÉ“e baki Beebah tayi gabanta na faÉ—uwa tace “Hmm Allah ya kyauta haka kuwa zaija tsumman Æ™afafunsa ya koma inda ya fito ba Captain ba ko Canal ne” kallonta sukayi Khaly tace “Amma ke kam kinada matsala haka Farooq ya rinÆ™a nacin binki da zuwa gdannan kikaÆ™i sauraronsa kuma Kilishi ta wani É—aure Miki gindi har tana cewa tayi Miki miji to nikam bansan me ake nufi ba in da wata a Æ™asa a sanar damu mu rinÆ™a sanarwa suma jarababbun mazan da basu gani sai sun tanka mana”

 

Harararta tayi tace “Meye a Æ™asa bayan abinda kika sani nikam banason wannan abin kawai duk wanda yace muku Ni kuce masa Habeebatullah Habeeb matar aure ce Shikenan kun kar Zomo me kafar gudu sai kuma abi wani burtalin” kama hannunta tayi tace “shikenan kawai dai kinaso kicemin Yaya Mufeed baiyi Miki ba ko?” Sake daure fuska tayi tace “Inma hakan kikayi tunani to hakan ne wai badama mutum ya fadi muku gaskiya saukun sauya masa fassara Ni na faÉ—a muku matar aure ce ni” harara Hudah ta watsa mata lkcn da Najeeb da Habeeb suke shigowa idanunsu akanta Najeeb har yanzu babu wata jituwa tsakaninsu da ita inda shi kuma Habeeb yanayinsa ya nuna yana cikin bayyanannen tashin hankali, Hudah tace “To wai da anyi mgn sai kice ke matar aure ce to koma dai tattabara kike Sarkin aure ai kyaje ki saurareshi tunda ya tako yazo takanas don ke….”
Cak Habeeb ya tsaya zuciyarsa ta buga da ƙarfi yayi kamar ya juya ya tambaye su gurin wa akazo amma miskilancinsa ya hanashi musamman dake baya cikin nutsuwa haka yaja ƙafarsa baiji wace ta bada amsa ba ya shiga hanyar da zata kaishi ɗakinsa ya haye sama ya buɗe window ya zubawa ƙasan gidan idanu yana kallon tsuntsayen ɗawisun da suketa zagayawa a gurin zuciyarsa na ƙara ɗaukar zafi tabbas ya fahimci cikin yaran gidan Mai martaba ya tsaneshi.

 

Dukan Borghlar É—in window yayi ya juyo ya dubi Najeeb yace “Bafa zai yuwu ba kamarni ace za’a zaÉ“amin matar da zan aura kuma don wulaÆ™anci da son Æ™askantar dani a rasa wa zaace naje na nema sai wannan Æ´ar Iskar Yarinyar….” Katseshi Najeeb yayi da cewa “To ya kakeso ayi ne Habeeb komi dai lalacewar goma tafi biyar Wlh nidai a ganina da wannan yarinyar da kake kallo a matsayin mata Æ´ar maguzawa gara Khausar sau É—ari…..”
Mari ya zabga masa yace “fice É—an durun uwa ai dama kai nasan ba abokin arziki bane duk wani abu da zai zama maslaha ga rayuwata baka farin ciki dashi damuwata itace abar jin daÉ—inka to kaje ka faÉ—awa duk wanda kake ganin ya isa Ni banason Khausar kuma Wlh indai ta kuskura ta shigo da’irata saina keta darajarta da alfarmarta”
Fuuuu ya nufi hanyar ya fice daga É—akin ya nufi Æ™asan ya haura sashin Kilishi tana zaune gefen gado yace “Amma Hajiya kinsan da mgnr yar iskar yarinyar nan baki faÉ—amin ba to Ni zan rikito sama Wlh inyaso ta rufe kowa bazance bazan auri Khausar ba amma fah zan sanar da ita kuma zan bata zaÉ“i indai zaman lfy takeso da kwanciyar hankali to kada ta bari ta shigo da’irata don Wlh saina kasheta da baÆ™in cikina”

 

Tunda ya fara mgnr ta zubansa idanu har Saida yayi shiru tace “To ya kakeso nayine Habeeb mahaifinka tsoron furucinsa nakeyi tunda ya riga ya furta saiya aiwatar kai kuma taka Æ™addarar kenan daga wannan sai wannan”
Juyawa yayi kamar wanda akayiwa allura ya fice ya nufi waje tunda ya fito yaji juwa tana É—ibansa ganinta tsaye ita da Mufeed Kilishi ce tace taje ta basa hkr kada yaga ta wulaÆ™antashi ta sanar dashi ita matar aure ce, shine dalilin da yasa ta fito koda taje É—in gaisawa kawai sukayi batakai ga mgn ba Habeeb ya fito idanunsa akansu itama nata akansa Æ™irjinta ya buga da Æ™arfi daga yanayin kallon da yake yi mata ya tabbatar mata yau ta shiga uku….
Ilai kuwa yana zuwa baiyi wata² ba ya É—auke ta da marin da Saida ta fasa Æ™ara saboda azaba ya É—aga hannu zai Æ™ara mata Mufeed ya riÆ™eshi cikin hassalar zuciya irinta sojoji yace “Haba mal me tayi maka da zaka maret….” Fuzge hannunsa yayi yayi kansa sai kuma ya tsaya yace “Kai É—an akuyan wacce Æ™asa ne da zaka tsayamin da mata kake tuhumata kuma akanta?”
Bai jira amsar Mufeed ba ya figi hannunta ya nufi ciki da ita ya cillar da ita a tsakiyar parlourn ta rintse idonta ya nuna ta da yatsa, kuma sai ya juya ya fice Hudah da Khalisa da Rasheedah suka miÆ™e sukayo kanta jin da tayi an riÆ™o hannunta yasata buÉ—e idanunta hawaye ya zubo mata sharrrr tace “Kungani ko shiyasa nace bazanje ba idan yaganni kasheni zai…..”

 

MiÆ™ewa tayi ta nufi É—aki saboda kukan da yake neman cin Æ™arfinta Hudah ta kalli Khalisa tace “Ban gane ba?” Itama kallonta tayi tace “Nima bangane ba Meye alaÆ™ar Bro da Beebah kiga yanda yake neman kashe Æ´ar mutane” miÆ™ewa Rasheedah tayi tabi bayan Beebah ta bata taddata a ciki ba hakan yasata nufar É—akin Kilishi ta tararta ta kwantar da kanta a cinyar Kilishi tana kuka tana cewa “Don Allah Kilishi kibashi hÆ™r kinga Saida na faÉ—awa Rasheedah kikace naje kar yace na wulaÆ™antashi Ni tsoro na ma kada Bro yayi masa wani abu….” Share mata hawayen tayi tace “ki daina kukan haka mijinki yana cikin damuwa yau Habeebatullah Wlh Ni kaina bana iya control zuciyar Habeeb idan zuciyarsa tana sama kedai kada ki cika matsarsa a wannan lkcn kada ya hucce a kanki”
ÆŠagowa tayi tace “Meye yake damunsa?” Ajiyar zuciya Kilishi tayi tace “Karki damu komai zai wucce” daga haka ta kalli Rasheedah tace “Rasheedah kibashi hkr kinji” cikin sanyin jiki Rasheedah tace “Insha Allahu mun gode Hajiya Habeebatullah saikun dawo kar a manta da abayata” da wannan ta fice ta ishe Mufeed ya haÉ—e kai da sitiyarin mota ta buÉ—e ta shiga tayi masa mgn baiji ba Saida ta danna horn sannan ya É—ago firgigit yaja ajiyar zuciya idanunsa sun kaÉ—a sunyi jawur yace “Da gaske matar aure ce?” Rintse idonta tayi tace “Haka yanzu nakeji gurin Kilishi”

 

Dukan sitiyarin yayi yace “Ƙarya ne Wlh babu wanda ya isa ya auri matata…” Key yayiwa motar ya figeta da mugun gudu ya fice daga gidan sarautar yana huci kamar zaici babu suna zuwa corner gdansu ya tsaya ya kalli Rasheedah ta buÉ—e ta fice sumsum tasan tana cika matsawa jikinta ka iyayin tsami”

 

12:55am tana zaune gefen gadon ta kasa bacci saboda damuwa gabaɗaya yinin yau ta fahimci kowa dake gidan zuciyarsa babu haske musamman Hero ɗin ta da ko falo ma ya daina fitowa saidai ya kira waya yace da Kilishi ta sanyata ta kai masa abinda yake buƙata Kilishi taƙi yarda da wannan sawarwara musamman yanzu data fahimci abubuwan suna kusa da rikicewa.
Yau tun safe yake kwance bashi lfy zazzaɓi me zafi da ciwon ciki sun kasashi a gaba Beebah tasan bashida lfy shiyasa hankalinta yaƙi kwanciya musamman ɗazu da likitan gidan yazo dubashi taje wuccewa taji yanda yake yi masa fada, batasan faɗan mi yake yi masa ba amma ta fahimci koma Meye yake damunsa to babba ne.
Tun yamma takeson zuwa ta gano jikinsa Kilishi ta kasa ta tsare a parlourn wannan yasa ta hƙr gashi yanzu ta kasa bacci damuwa ta ishe ta so take kawai taji halin da yake ciki, jifa tayi da wayar hannunta ta kira layinsa yakai sau ashirin amma yaki ɗagawa, hijjab ta dauka ta ɗora kan rigar baccin jikinta, zuciyarta ta kasa jurewa itakam bazata iya zama batare da tasan halin da yake ciki ba, buɗe ƙofar tayi a hankali yanda bazaajita ba ta waiwaya ɗakin Kilishi tagansa a rufe ta sauke ajiyar zuciya ta nufi ƙasan da sanɗa tana duba agogo 1:15am.

 

Turus taja ta tsaya cikin tsoro duk da babu wadatar haske a parlourn amma bata kasa gane Kilishi ba, itama Kilishin kallonta takeyi da mamaki tace “Habeebah ina zaki?” Cikin karayar zuciya tayi Æ™asa da gwiwarta muryarta na rawa tace “Ki…Ki…li…shi Hero bashida lfy don Allah kibarni naje na gansa kada ubangidana yayi fushi dani inajin tsoron fushinsa ya rabani da rahamar ubangiji tun jiya yaÆ™i É—aga wayata….”
Zubanta idanu Kilishi tayi sai taji jikinta yayi sanyi ta lumshe idanunta hawayen tausayinsu ya zubo mata tabbas tsakanin mace da miji sai Allah idanma ka shiga kunya ta tabbata gareka ita tana ganin gata takewa Habeebah ashe ita mijinta kawai take kallo Bama ta duba maslahar kanta daga kalaminta ya nuna mijinta yafi komai muhimmanci a sashin rayuwarta.
MiÆ™ewa Beebah tayi cikin sanyin jiki kukanta na Æ™ara Æ™arfi ta juya ta nufi saman Kilishi tace “Habeebatullah!” Tsayawa tayi kukanta na Æ™ara Æ™arfi batare data juyo ba, takawa Kilishi tayi ta dafata tace “Ubangiji yana fushi da mutumin daya shiga tsakanin ma’aurata Habeebah nasani kinason mijinki Wlh ban hanaki kusantarsa ba saidon abu É—aya amma Ni da kaina na fahimci lkc yayi da zan bawa mijinki dama akanki domin idan naci gaba da sanya shamaki tsakaninku tabbas zaku cutu, kije gareshi yana buÆ™atar tallafinki amma kiyi hÆ™r da yanayin da zaki fuskanta baÆ™o kowacce mace da haka ta saba”

 

Ajiyar zuciya Beebah ta sauke ta rusuna tace “Na gde Hajiya” murmushi tayi ta nufi saman tace “Jirani” tsayawa tayi tanabin Kilishi da kallo har ta haye saman can ta sauko da wani kwalin magani a hannunta ta balli guda biyu ta bata ta miÆ™a mata ruwa tace “kisha” babu musu ta karÉ“a tasha dakanta ta rakata har Æ™ofar É—akin dake a buÉ—e take ta murÉ—a mata ta shiga gabanta na faÉ—uwa taji Kilishi taja Æ™ofar ta rufe ta juya ta kalli Æ™ofar sannan ta juyo wa gadon da yake kwance bata ganinsa sosai saboda glub na É—akin bamai haske bane hakan yasata kasa tantance bacci yake ko idanunsa biyu, takawa tayi a hankali ta isa bakin gadon ta tsaya akansa. Tun shigowarta yaganta don ba bacci yake yi ba mararsa keyi masa azabar ciwo, sanin ba mafita zai samu daga gareta ba yasashi lumshe idanunsa, tsugunnawa tayi gabansa tasa hannunta ta dafa goshinsa cikin rawar murya tace “Nasan ba bacci kakeyi ba My Hero domin Kilishi yanzu ta fita anan mun hadu a hanya kawai dai kana fushi da marainiyar baiwarka da batada wani gata bayan naka ne”…..
Kuka ne yaci Æ™arfinta ta É—ora kanta a Æ™irjinsa tana shafa sumarsa a hankali da wani salo da yake narkar da zuciyarsa tace “Idan har zaka iya fushi dani akan abinda umarnin samanka nabi My Hero ina na kama cikin rayuwar da banida kowa bayan gatank……” Kalmar ta ce ta kashensa jiki yasa hannu ya dafe bayanta yana shafawa a hankali yanajin sautin kukanta na Æ™ona masa zuciya yaja numfashi yace “stop crying Wyf na daina fushi dake ya isa kukan banaso” É—agowa tayi ta sanya hannunta ta kama gefen fuskarsa ta shafa sajensa tace “surely?” Murmushi yayi ya buÉ—e idonsa akanta yace “Aa zandai tabbata idan kin kula dani kinmin maganin ciwo na….”

 

Kwantar dakai tayi tace “Meye shi” yunÆ™urawa yayi ya tashi ya kama kunnenta ya raÉ—a mata ta zaro ido tana Æ™oÆ™arin janyewa ya birkitota jikinsa ya janye blanket É—in daya rufe jikinsa ya shigar da ita tare da janye mata hijjab É—in a kasalce yace “Sorry baby mutum najin yunwa ki bashi abinci kice kuma zaki Æ™wace kema kinsan bazai yiwu ba”
Yanayin ya fara sauyawa sosai takeson jurewa duk abinda yake yi mata amma tsoronta na É—abi’a yana neman kawo masu cikas wai a haka ma bakin Æ™oÆ™ari take na taga ta daurewa abinda yake yi mata, Habeeb É—an duniya ne na gaske yayi duk me yiwuwa duk wata hanya da yasan zaibi yabi ya cire mata tsoro damuwar É—aya yanzu tunanin yanda zata wayi gari da safe shine yasa take Æ™oÆ™arin Æ™watar kanta babu dama domin yakai Æ™arshe banda Nishi da sakar mata kiss ta ko ina da sarrafa duk wani guri da yasan zataji saÆ™onsa babu abinda yakeyi.
Idanunta ya fara raina fata ne lkcn da ya sanya yatsansa a HQ É—inta sai azabar da taji kwanaki ta zame mata me sauÆ™i saboda wacce a cikin hayyaci yake wannan kuwa alamu duka sun nuna baya tare da duk wani abu nau’in nutsuwa a tare dashi, haÉ—e bakinsa yayi da nata ya kashe hasken É—akin gabaÉ—aya ya cire boxes nasa ya fara nemawa kansa hanyar samun nutsuwa ta rintse idonta da Æ™arfin gaske tare da fusge bakinta daga nasa ta saki wata azababbiyar Æ™ara ta fitar hayyaci yayi saurin toshe mata baki yana Æ™ara shigarta a burinsa na hudata, ba itaba shima Saida yaji a jikinsa kafin hakansa ya cimma ruwa duk da wahalar da yasha bai hanashi jin wani shauÆ™in daÉ—i nutsuwa da wata sihirtacciyar kauna jin Æ™ai da tausayinta na ratsa ilahirin jikinsa ba burin masoya ya cika yau Habeebatullah ta tabbata ta Habeebullah……….

 

_IDAN KIKA KARANTAMIN LITTAFI BAKI BIYANI BA BAN YAFE BA_

[5/2, 7:32 PM] AM OUM HAIRAN

No comments