Breaking News

Duk Karfin Izzata Book 2 Page 12

Book 2

*Episode 12*

KHALID

……wai dan Allah yaya khalid me yasa bazaka bar mutun ya yi barchin sa bane? “Gaskiya aa sis love ni ban hana ki barchi ba karki min sharri, ki yi barchin ki abun ki” “wai to taya mutun zai yi barchi kana taÉ“a


shi? “Gaskiya sis love surutun ki ya fara yimin yawa dan kin samu yau na É—an kyale miki bakin naki ya sha iska ko?” turo baki Zahra tayi chikin shagwaÉ“a ta dan buga kirjin sa tana faÉ—in “ni wlh yaya khalid dakin Aunty hiyana zan kwana gobe” dariya khalid yayi kafin yace “ai inaga sai dai Aunty hiyana nan naki tazo ta tayaki kwana gobe ba dai ke kije ba dan ba zaki samu kafar zuwa bama” zatayi magana yayi saurin haÉ—e bakin su, dan surutun Auta ta fara yimasa yawa, Sosai suke missing junan su yana yi tana taya shi, chigaba da murza kan nipple nata yayi yana shafa bayan ta da hannu É—aya.

Da kyar Zahra ta iya kwache bakin ta daga nashi da taga alamar bai da niyar sakin ta, kamar jira yake ta raba bakin nasu ya chapko Nipple nata ya shiga tsotsa kamar jariri, tun Zahra na kokarin hana shi har ta kyalesa dan gaba É—aya ya ruÉ—a ta, a hankali ya zame hannun sa dake kan Nipple nata ya mai da gaban ta chikin dabara ya zame pant É—in dake jikin ta ya shiga wasa da wajen, lokachin guda ya fita hayyachin sa, sai wani irin nishi yake yana fitar da numfashi da karfi karfi, zame Short É—in jikin sa yayi batare da Zahra ta ankara ba, matso da bakin sa yayi dai dai sai tin kunnenta chikin wata irin yar murya dake fita da kyar yace “am sorry am so so sorryyyyyyy sis love” É—ago kai Zahra tayi tana kokarin tambayar sa sorry for what, sai taji wata iriyar azaba ya ziyar cheta lokachi guda, ihu ta fasa tare da sa hannun ta bibbiyu saman kirjin sa tana kokarin turesa daga kanta, amma ina ko motsashi ta kasa yi, ihu take tana faÉ—in “wayyo Allah na shiga uku Ammi na ina kike Ummi yaya Khalid zai kashe ni Abba kazo ka checheni, wayyo Allah yaya khalid wlh bana sonka mugu ka mai dani gida zan mutu wayyo Allah!! Shiko Khalid baya ma jinta socking nata yake da karfi karfi dan baya chikin hayyachin sa yana sambatu “wash my wife Allah ya miki albarka kin biyani ash Allah wai gaskiya Yusuf baka kyau tamin ba da ka rigani dan É—ana wan nan daÉ—in” da karfi Zahra ta gabza masa chizo a kirji amma ina bai ma san tana yi ba ya tafi duniyar sama jannati, lokachi guda Zahra ta É—auke diff kamar an É—auke wutan nepa, gaba É—aya bakajin komai a dakin sai nishin khalid.

Sai da ya samu nitsuwa san nan ya sauka ya kwanta gefen ta yana mai da numfashi, bai ma lura da Zahra bata numfashi ba, da haka barchi É“arawo yayi awon gaba da shi

To masu karatu bari muleko su Inna a Yola Nigeria muga wani wai nar suke toyawa wata kila kafin mu dawo su yaya khalid ya dawo hayyachin sa shima

YOLA NIGERIA

sosai inna take samun sauki sai kuma wani azababben laulayin chiki da take fama da shi bata son ganin komai bata chin abin chi da zarar taji kanshin abin chi zata fara amai, abu É—aya take iya chi shine gawayi, shine abin chinta idan ba gawayi ba babu wani abun da chikin nata ke yarda ya ansa haka zatayi ta gabzan gawayi tana shan ruwa, tun yaya Bello na mamaki har ya daina yanzu kullun idan zai zo dubata wajen mai magani sai ya sawo mata gawayi na 200 kafin gobe ta chinye.

A É“angaren buba kuwa ba laifi sauki ya samu sosai dan yanzu abubuwa dayawa shi yake yiwa kansa amma har yanzu kwakwalwa tasa akoi É—an sauran matsala dan gaba É—aya ya manta da suwaye diyana da hiyana ma.

A É“angaren Innar buba kuwa ta samu lfy sosai yanzu tana iya takawa da kafar ta ta fito tsakar gida, sai dai bata iya tafiya mai nisa sosai take gajiya

Hasana matar yaya Bello kuwa baa magana yanzu laulayin chiki nata ya ragu sosai sai wani kiba da haske da tayi, ta kara kyau ta chika ta ko ina, kullun yaya Bello yana makale da matar sa yana matikar ji da chikin nan nata, duk da haka baya hana shi bawa su inna kulawa da duk abun da ya dace.

Washegari jumma’a misalin karfe 7am Allah yayiwa bappan su yaya Bello rasuwa, ba karamin tashin hankali suka shigaba yaya Bello duk jarumtar san nan sai da yayi kwalla lokachin da ake sanya bappan sa a rami, sosai buba ma yayi kuka, da kyar aka samu jama’a suka iya lallaÉ“a yaya Bello ya dawo gida da yace shi ba zai iya barin kabarin bappan sa ba, a kofar gidan su jama’a ke zaman makokin bappa, Inna ko tana chan wajen mai magani tana fama da laulayin chiki bata da masaninyar bappan su Bello wato ya’yan ta É—aya tilo a duniya ya rasu, bayan rasuwar bappa yaya Bello yazo wajen ta har sau uku amma yaki sanar da ita dan kar ta kara chiwo kan chiwo.

Wan nan kenan tun da munji halin da mutanen yola ke chiki sai mu koma London dan muga ne ake ciki

Uk

Sai kusan asuba Khalid ya farka daga nauyayyar barchin da ta ɗauke sa, chikin sauri ya miƙe tsaye kai kallon sa yayi kan Zahra dake kwance ko motsi bata yi, a razane ya haura saman gadon hannu yasa ya ɗagota amma sai yaji jikin ta a sake ga wani mugun zafin da jikin nata yayi alamar zazzaɓi mai zafine ya rufe ta, maidata yayi ya kwantar chikin ruɗu ya sauko daga gadon ya nufi tailet jim kaɗan ta fito ɗaure da towel, saman gadon ya hau ya ɗauke ta chak ya nufi toilet da ita, Almost 45mins san nan ya fito da ita naɗe a towel, sai kuka take kasa kasa, zaunar da ita yayi saman sofa ya dawo gaban gadon da kansa ya chire bet shirt ɗin ya ɗauko wani ya shinfiɗa, ɗauko ta yayi ya dawo da ita saman gadon, san nan ya sauko ya koma toilet dan yin wanka lokachin an fara kiraye kirayen sallar asuba, yana fitowa wayar sa dake masan drawer gefen gadon ta fara ringing, batare daya nufi wayar ba ya wuche dressing room, dan yasan Yusuf ne ke kiran shi su rafi masallaci, sauri sauri ya shirya chikin jallabiya baka ya fito, har lokacin kuka Zahra take, yanaso yaje ya rarrashe ta Amma, babu lokachi dan an tada kabbara a masallacin su kuma yana da tabbacin Bgs ya tafi dan shi baya jira sai dai a jirashi, dan haka sai ya kyale Zahra chikin sauri ya fice daga ɗakin ya nufi waje

Tsaye ya samu khalid a palon kasa, ba sai ya tambayi ina Bgs da Fahad ba yasan sunyi tafiyar sune, tare suka gera shi da Yusuf suka nufi waje.

Karfe 5:20am Hiyana ta farka chikin sauri ta sauko kasa daga kujerar, mikewa tsaye tayi ta fara sanÉ—a kamar wata É“arauniya, ta leka É—akin Bgs dan taga yana nan ko baya nan, tana ganin baya nan tayi sauri ta koma palo ta buÉ—e trolley ta É—auki wasu kayan ta shige É—akin sa, toilet ta nufa a gurguje tayi wanka ta É—auro alwala, ta fito É—aure da towel nashi rike da kayan da ta chire a hannun ta, sauri sauri ta sanya kayan da ta É—auko, ta zura hijabi a nitse ta shin fiÉ—a daddumar sa tayi sallah.

tana gamawa ta naÉ—e ta mai da masa mazaunin sa, har ta juya zata fita idon ta ya sauka kan gadon sa dake watse a yamutse ajiye kayan hannun ta tayi ta haye gadon ta fara gyara masa, tanayi tana surutu “yanzu ni ya kamata na rinÆ™a gyara gadon nan ba mai aiki ba gaskiya, kai bama gadon ba har É—akin gaba É—aya amma idan ya tafi aiki zan rinÆ™a zuwa ina gyra masa dan na rinÆ™a samu ladan yiwa miji hidima dole na san yadda zan yi na dakatar da mai Aikin nan da shiga É—aki nan” tana ta surun ta har ta kusan kammala gyara gadon.

tana É—ago blue eyes nata karaf sai kan face nashi yana tsaye a bakin kofar shigowa É—akin yana latsawa waya, chike da ruÉ—u da tashin hankalin ta diro kasa daga gadon ta sungunna, murya na rawa tace “ina kwana taya price, shiru kamar bai ma san da mutun awajen ba sai latsa wayar sa yake, Almost 15mins yana tsaye yana latsa waya ita kuma tana sugunne.

Chikin tsawa yace “in my room!! On my bed!! Chikin rawar murya tace “kayi hakuri yaya prince wlh ba zan… Bata kai karshen maganar ba ya daka nata wani uban tsawa wadda yasata mikewa ba shiri “shoot up!! Oya fara frog jump, daga yanzu har na dawo aiki! yana kai karshen maganar ya karisa shigowa chikin É—akin bai ko kalli in da take ba, ya wuche toile

tsallen kwaÉ—o hiyana ta fara, tun tana yi da sauri sauri har ta fara a hankali hankali, kuka kasa kasa ta fara dan ta gaji gashi yace daga yanzu har karfe 2pm idan ya dawo aiki, gashi mutun ne da idan yayi magana baya sauyawa dan haka No need ta bashi hakuri dan kota bashi bata bakin ta zatayi idan ma batayi Sa’a ba ya kara mata da wani hukunchin.

Wanka yayi ya fito ya shirya chikin wandon jeans blue da t-shirt ash, ya gyara lallausan bakin gashin kannan nashi ya watsa a baya ba tare da ya ɗaure gashin ba, booth blue ya sanya a kafar sa ya ɗaura wata danƙareriyar agogo diamond a hannun sa, wayar sa ya ɗauka ya nufi waje yana jin hiyana na kuka tana tsallen kwaɗo amma ko ajikin sa kamar ba mutun che ke kuka ba yayi fuchewar sa.

A harabar gidan ya sami Fahad na tsaye ya harÉ—e hannu a kirji shima ya shirya chikin wandon jeans blue da t-shirt fari, yana ganin Bgs ya fara É—aga masa gaisuwa, ba tare da ya amsa gaisuwar ba kasa kasa yace “yauma bina zakayi? Ya kamata ka fara Aikin ka fa, “yaya prince to ai kai ya kamata ka samomin aikin ko? “Aiki kam ai yana zaune yana jiranka duk time da ka shirya kuma duk matsayin kujerar da kakeso yanzu dai ina Yusuf da Khalid? “Basu fitoba” batare da ya sake magana ba ya wuche ya nufi waje motochin sa, Fahad ya bi bayan sa, dai dai lokacin Yusuf ya fito shida Lamrat ta rakosa har waje suna rungume da juna, ganin Fahad da Bgs yasa Lamrat kwache jikin ta da sauri ta fara gaidasu, Fahad ne kawai ya tsaya yana amsa gaisuwar tata shiko Bgs ko kallon in da suke bai yi ba yayi wuchewar sa.

Fahad na gama ansa gaisuwar lamrat shima ya É—agawa Yusuf gaisuwa, da fara’a Yusuf ya amsa tare da tambayar “ina yaya khalid? “Bai fitoba” Fahad ya bashi amsa lokachin da yake wuchewa ya nufi wajen Bgs, juyowa Yusuf yayi yana fuskantar Lamrat, ya fara magana “my baby ki koma chiki sai mun dawo” “yanzu yaya Yusuf da gaske ba zaka tsaya kayi breakfast ba? “My baby na faÉ—a miki sauri muke akoi rundunar da yaya prince zai je ya sanya hannu a kan takardun su zasu tafi yaki da yan kunan bakin wake, jiya sun kama mana manya Manyan sojojin mu to shine za’a tura runduna 2 suje su yake su su kwato mana sojojin mu, baki ga gaba É—aya jiya ran yaya prince a bache ba, kinga har yanzu ma ransa a É“ache dan haka bari nayi sauri karya hukuntani shi baya son jira sai dai a jirashi” kiss lamrat ta masa a kumatu tana faÉ—in “to a dawo lfy Allah ya tsare mani kai ya kareku da kariyar sa” “eyeee my baby yau ba fullanchin kenan ba jin kunya har da kiss na samu wow i can’t forget this day” sunkuyar da kai kasa tayi tace “amma ai yaya Yusuf ba da kai zaa je yakin bako? Murmushi yayi tare da kama hanyar tafiya wajen Bgs yana faÉ—in “ba da ni za’a jeba ki koma chikin gida” “to kawai lamrat tace tare da juyawa ta goma chikin gida

Chikin motar Bgs ya isko Bgs da Fahad zaune nashi motar ya shige ya zaune.

“Kai Fahad kiramin layin Khalid” chewar Bgs yayi maganar yana kokarin chiro wayar sa daga aljihu dan yaji tayi kara alamar shigowar sako, yana kunna hasken screen É—in sai yaga sakon khalid ne, chere pin na wayar yayi ya shiga massage “kai Fahad kyale batun kiran khalid É—in nan muje kawai” “to yaya prince amma shi yaya khalid É—in yau lfy ba zai je wajen aikin sa ba? Shiru Bgs yayi kamar bai ji me Fahad yace ba, umarnin ya bawa sojojin sa akan sutafi, da gudu suka kunna mitochin suka bar gidan.

Tun hiyana na iya kuka har ta kasa sai dai numfashinta dake fita da sauri sauri, sai wani wahalallen nishi da takeyi, tun asuba har zuwa karfe 8am tana frog jump.

Tun tana iya É—aga kafarta har ta kasa ta yanke jiki ta faÉ—i kasan karfet É—in sumammiya

Maiduguri Nigeria

Kwanche Ahzan yake saman gadon sa yana waya, “Umar wlh ba zaka gane bane ina son ta ina kaunar ta wlh ban taÉ“a ganin yarinya ta shiga rai na lokaci guda ba sai ita, so bazan iya mikawa iyayen ta itaba gaskiya dan naga alama yadda ake nunata a duk wani tasha ta gidan Tv da zaridu gidajen redio da sauran su, ni nasan ba daga Æ™aramin gida ta fitoba, to kaga in dai hakane, in na miÆ™a ta ga iyayen ta bazasu taÉ“a bani auren taba gara kawai na lallaÉ“a na chigaba da É“oyeta har nayi na saran chusa mata sona idan yaso bayan munyi Aure na kai ta wajen iyayen ta dan kaga lokachin ba yadda zasuyi dole su kyalemu, da nayi tunanin sata school ma amma gaskiya na fasa zan rinÆ™a samun lokachi ina karantar da ita da kaina kaga a haka zan samu sona ya shiga zuchiyar ta, daga É—ayan É“angaren Omar ya fara magana “amma Ahzan kana ganin hakan ba rashin adalci bane? ni a nawa tunanin idan kayiwa yarinyar nan haka baka kyau ta mataba, to duk bama wannan ba kana tunanin mum zata yarda ka Auri yarinyar da bakusan asalinta ba? “Umar mum zata yarda ni nasan ta in da zan bi mata ta yarda,
………….. da dai daddy na raye ne sai inche ba zai yiwuba, amma dan mum bani da wata damuwa wai kai Umar wlh idan kaga yarinyar nan sai kache nayi kokari ma dana iya hakuri na kyaleta sai an mana Aure, “kai Ahzan duk kyau É—in ta ta kai diyana tace, wlh idan kaga diyana kai zakache ita tayi kanta yarinyar nan amma haka wanchan ban zan yayan nata ya mun duka ya raba ni da ita, amma wlh ba zan hakura ba ina samun sauki duk in da zanshiga, sai na shiga dan na samu diyana” “wai Umar ni kam aina ka samu wannan diyanar ne da kullun kake takuramin da zanchen ta? Haba kilama ko kyan gani bata da shi, ni dai yanzu zan lallaÉ“a daddy ya yiwa Ummi waliyi nan da next week a É—aura mana Aure dan ma kar na ja lokachin har yan uwanta su gano tana nan, wai kasan ma awajen aiki daga manyan mu na sama aka turomana hoton ta akan mu nemota, na sa yarana suna ta yawo a gari bayan na É“oyeta a gida kai daga ganin yadda ake neman yarinyar nan a garinnan kasan ba yar karamin mutun bane” “kai haba Ahzan karfa kaje ka jefa rayuwan ka chikin hatsari wlh gwara ka fitar da yarinyar nan ka mikata ga iyayen ta in yaso kaje ka nemi aurenta a wajen su idan sun baka to Fine idan ma basu baka ba sai ka hakura, nifa ina ganin kamar ma daddy salim ba zai yarda da batun auren ba, dan daddyn salim da Allah jikan rai dadyn ka halin su irin É—aya, dama dai daddy Auwal ne” “lallai Umar baka da lfy daddy Auwal fa kace tab hmmm ai ban isa in tinkari dady auwal da wannan magana ba, kai dai bari yau ma dadyn kam ya wuche Us kuma har Chan zan bi shi nasa ta yadda zan É“ullo masa, zai yarda ai yadda nake son yarinyar nan ma koda daddy’na na raye sai na san yadda zanyi nasa ya yarda da abun da nakeso É“are daddy salim kai dai kawai kazuba ido ka tayani da addu’a” “to Ahzan Allah ya shige mana gaba” “amin Omar ngd amma kasan me Omar? “Aa ban sani ba sai ka faÉ—a” “jiya danaje office É—in commissioner naji suna magana wai left kanal general Aryan yazo, nasha ruwan mamaki wlh sai Allah kaÉ—ai yasan wajen wani mai Sa’a yazo, ina masifar son ganin guy É—in nan ba kaÉ—an ba da zan samu Allah ya taimake ni wani yamin hanya ba samu ganin sa koda sau É—aya ne arayuwa ta, to dana sanya wannan ranar a chikin ranakun tarihin na wayan da ba zan taÉ“a mantawa dasu ba” “wai daman Ahzan kasan Kga? Ni wlh sunan sa kawai nake ji in burin naga koda hoton sane ba face Mark” “kai ina da wani hoton sa guda É—aya wadda na taÉ“a turawa a wayan Commissioner, zan turoma ka ganshi amma ya sanya face mark, sai dai kaga jikin sa, da kaga jikin nashi kaga chikakken jarumin namiji, ai wlh da Allah zai nunamin Bgs da kga arayuwata ko da a mafarki ne shikenan nikam burina ya gama chika a duniya” “kai Ahzan bari ina rabaka wlh ka kiyayi kan ka domin ko shugaban kasa wuyar gani Bgs da Kga zasu masa kai dai ka bar kan ka a in da Allah ya ajiyeka” “kai dai Omar bari ai addu’a nayi kuma karkasha mamakin Allah ya haÉ—amu wata rana” “to Allah ya haÉ—amu da su ta hanyan alkhairin, dan wlh da mu haÉ—u da su ta hanyar sharri gwara mu mutu tun kafin lokacin” “kai Omar amin dai ka haÉ—u da su da alkhairin ma yaya bare da sharri yadda nake jin ana lbr su a gidajen Tv da jaridu, tab basu da wasa” “nima dai ina mugun son naga wannan Bgs É—in sai dai duk hotunan su da ake dorawa a gidan Tv zaka samu sun sanya face mark ban san me yasa basu son barin face nasu a buÉ—e ba” “ai kasan wasu mutanen haka suke sun fi son a sansu ta aikin su ba ta suna ko fiskar su ba” “hakane Ahzan kana da gaskiya to Allah dai yasa mu dace” “amin Omar sai munyi waya” yana gama faÉ—in hakan ya katse kiran tare da sauke nauyayyar ajiyar zuchiya ya miÆ™e ya fice daga É—akin.

UK

misalin karfe 1:30pm jourfree ya shigo É—akin Bgs da nufin ya gyara masa É—akin, ganin Hiyana a sume ne ya bashi mamaki, da sauri ya koma kitchen ya É—auko ruwa ya dawo É—akin, kusa da ita ya tsugunna ya zuba mata ruwan, a razane ta mike tana faÉ—in “yaya prince kayi hakuri wlh ba zan sake ba na tuba” “what are U saying madam? Jourfree ya jefo mata tambaya, dawo da kallon ta tayi kansa chikin sauri ta mike tsaye tana gyara hijabin jikin ta, kasa kasa tace masa ” “as from today i don’t want to see U here again, pls get out” chikin tsoro jourfree ya juya ya fice a É—akin dan ba zai iya jayayya da maganar hiyana ba kuma bai san ya zasu kwashe da Bgs ba lallai akoi dirama.

Aiki hiyana ta shigayi tama manta ya sata frog jump, yace karta tashi har sai ya dawo aiki, duk da zafin da kunburin da kafarta suke hakan bai hanata ta fara tikar aiki ba wanke masa toilet tayi tas ta shinfiÉ—a masa gado ta gyara ko ina ta sanya masa turaren É—aki mai daÉ—in kamshi, karfe 1:55pm ta kammala aiki ta É—auki kayan ta ta nufi hanyar fita É—akin har ta kai bakin kofa sai kuma ta juyo, tace “kai yau dai tun da baya nan wlh sai na je wajen hutawan shin nan nagani, dawowa tayi ta nufi kofar glass dake kusa da toilet, a hankali ta tura ta shiga wajen

wani iska mai shegen daÉ—i ne ke kaÉ—awa awajen saman kujera taje ta zauna tana bin wajen da kallo, mikewa tayi ta É—auko ruwa da glass cup ta dawo ta zauna ta zuba ruwan a cup ta fara sha sanyin ruwan na ratsa ta sai wani lumshe ido take, tana sauke Ajiyar zuchiya, Almost 15mins tana zaune awajen har barchi ya fara É—aukan ta, alamar tafiyan mutun da tajine yasa ta miÆ™e chikin sauri tana karanto duk addu’ar da tazo bakin ta, dan neman Allah ya tsareta daga faÉ—awa hannun Bgs.

dai dai zata fita shi kuma yana shigowa a razane ta ja da baya, chikin fushi da bachin rai fuskar shin nan kamar hadiri a daure tamau ya damko wuyar ta ya jata zuwa karshen wajen, chikin tsawa yace “ke bana che karna sake ganin ki a daki na ba shine zaki shigomin har nan” tsabar tsorata hiyana ta kasa magana, ta kasar ido ya kalli kasar benen, san nan ya dawo da kallon sa kanta, sai faman girgiza masa kai take ta kasa magana, wurgi da ita yayi kasan benen chike da É“achin rai ya juya ya koma chikin É—aki, wayar sa ya É—auka ya kira jourfree, chike da izza da bada umarni yace wa jourfree yana bukatar a chan za masa komai dake wajen shakatawar sa na chikin É—akin yana gama bawa jourfree umarni ya wuche cikin toilet…..

Hiyana kuwa tana fadawa chikin katon pool dake wajen, da kyar ta iya sai ta numfashi ta Allah ma yasa ta iya ruwa tun a kauye dan tun suna yara suke zuwa rafi, da kyar ta iya fitowa, kasa tafiya tayi ta zauna a bakin pool É—in tana kuka kasa kasa dan sautin kukan nata ma baya fita sosai

NEW TEAM
THE TALENT TROUPE WRITER’

*LITTATTAFAN SUNE KAMAR HAKA*


*1,DUK ƘARFIN IZZATA*
by(Star Lady)

*2,GIDAN AUNTY*
by(mss lee)

*3,SARKI SAMEER*
by(xeemat….love)

*4, JINI DAYA*
by(mrs bbk)

The Talent Troupe Writer’s 

*DUK ƘARFIN IZZATA*

Story And Written
⬇️
*Star lady*

Duk mai buƙatar littafin Duk Karfin Izzata daga farko har ƙarshe to yamin magana ta wan nan num ɗin 09162620621 ban da kira iya whatSapp kawai

No comments