Breaking News

Duk Karfin Izzata Book 2 Page 18

Book 2

Page 18

Da gudu ta kariso wajen sa, hannun sa ta kama chikin shagwaɓa tace
“Mutafi ko?Hannun ta kawai ya kama suka nufi chiki station É—in

D.P.O na ganin su ya miƙe tsaye yana murnushi yana faɗin



“Welcome sir”

Zama Aryan yayi saman doguwar sofa dake chikin office É—in, tare da zaunar da diyana a gefen sa

Mamaki ya chika D.P.O kallon abun yake tamkar a mafarki yau Aryan ne tare da mace haka a iya sanin sa dai Aryan bai yi Aure ba to ko dai sister sane gaskiya yana son sanin wacece wanna mai Sa’ar da ta samu daman zama kusa da LEFTERNAL GENERAL ARYAN.

Cheke da izza da bata umarni Aryan ya fara magana
“Ina criminal nan suke akawomin su” murya na kerma D.O.P yace “suna rufe ai tun da aka kawo su ma banje na gansu ba dan naji kace a tsare su sai kazo,shi ya sanya ban shiga wajen da aka rufe su bama” shiru Aryan yayi bai sake magana ba
kararrawa D.P.O ya danna sai ga wani É—an sanda ya shogo da yar gudunsa umarni D.P.O ya bashi akan ya shigo da su Ahzan,chikin sauri É—an sandan ya juya ya fice.

“Habibi ka manta bakamin miss É—in ba” chewar diyana tayi maganar tana kwanchiya saman faffaÉ—ar kirjin sa, gaba É—aya jibga jibgan sojoji hudu da suka rako Aryan chikin office É—in sai da suka sunkuyo suna kallon in da diyana take,mamaki ya hana D.P.O magana so yake kawai yasan wacece diyana tunani ya shigayi ko dai Aryan ya fara neman matan ban zane dan shi dai yasan Aryan ba shi da mata,kuma kanwar sa dai baza tace ya mata kiss ba zuba musu ido kawai D.P.O yayi yana jiran amsar da Aryan zai baiwa diyana haka zalika jibga jibgan sojojin dake tsai tsaye a gefe da gefen office É—in suna riÆ™e da manya manyan gun suna basu tsaro, shi dai Shahram bai damu ba domin yasha kallo a mota

kasa kasa chikin sanyin murya Aryan ya fara magana “my jidda ki bari mu koma gida zan miki kiss É—in kinji? Kin ga yanzu akoi mutane” turo É—an karamin bakin ta tayi kafin tace “to shikenan na yarda amma kuma ai baka buÉ—emin abun dake chikin wandon ka na gani ba”

wani mugun dariyane yazo wa Shahram amma sai ya damme dan yasan halin ogan na shi,shi ko D.P.O mutuwar zaune yayi yana son yin magana amma yana tsoron amsar da Aryan zai bashi dan haka sai yaja bakin sa yayi shiri,sauran sojojin ma jiran amsar Aryan ga diyana kawai suke

Hannu Aryan ya sa ya matse mata É—an karamin bakin nan nata yana faÉ—in “wai ke bakin ki baya gajiya da magana ne,kiyi shiru kar na sake jin kinyi magana” ba zato ba tsammani kawai su kaji diyana ta fasa ihu tana faÉ—in
“Wayyo baki na ya chiremin bakin gaba É—aya” dariya abun yaso bawa Aryan amma sai na fiske dan yasan yana mata dariya yanzu wlh bazasu karÆ™e lfy ba,bashi da zaÉ“i dole ya rarrasheta domin su zauna lfy gaskiya Ahzan ya gama chutar sa

Rungumota yayi sosai yana É—an bubbuga bayan ta yana faÉ—in “ya isa to kiyi shiru”chikin kukan nata da babu hawaye ko É—igo sai ihu take ba kwalla tace “ni wlh sai ka biyani bakina yanzu dame kake so na chi abinchi?” Shafa fuskar ta yake a hankali yana faÉ—in “zan baki aron nawa bakin idan muka koma gida” chikin sauri ta É—ago kai daga girjin sa tana kokarin yin magana,yayi saurin mai data ya kwantar dan bai san ta sake yin wata maganar,manuniyar ya tsantsa hannun sa ya sanya mata a baki yana wasa da harshen ta,dan karta sake yi masa wani maganar diyana kuwa kamar jira take ta fara tsotsar yatsan nashi sai jin wani zir zir yake a jikin sa haka dai ya hakura ya danne dan ba yadda zai yi da ita dole ya mata yadda take so dan azauna lfy.

Dan sandan na gaba su Ahzan na biye da shi a baya gaba É—aya yun jigata mum ta koma kamar ba ita ba lokacin guda ta rame ta sanja,hanan kuwa har wani bakin wahala tayi,duk rashin kunya irin na Deen awannan karon ido ya raina fata,sai wani fiki fiki yake da ido Kasa karfet É—in suka zauna,shi kuma É—an sandan ya koma gefe ya tsaya,
diyana na ganin su ta miÆ™e tsaye chikin sauri tana faÉ—in “Aunty hanan daman kuna nan shine baku faÉ—a…bata karisa maganar ba Aryan ya daka mata tsawa akan ta wuche ta zauna kuma karya sake jin bakin ta a office É—in nan
Chike da tsoro ta koma ta zauna dan yadda yayi maganar bata ga alamar wasa a tattare da shi ba, almost
10mins su Ahzan na zaune Aryan bai che dasu komai ba yana É—an latsa wayar sa da alama wani abun yake mai mahimmanci muryan mum Ahzan che ta katse su da cewa

“ÆŠana dan Allah ka sanar da mu laifin da muka maka me ya sanya ka kawomu wajen nan ba wani abinci kirki ba ruwan sha wahalar tayi yawa ga sauro dan Allah ka taimaka ka fidda mu daga nan”

slowly Aryan ya É—ago kai ya kallin Shahram chike da bada umarni ya fara magana
“Shahram ka É—auki matan nan ka kai su Airport a mai da su Maiduguri nayi bincike basusan komai ba” dawo da kallon sa yayi kan mum ya chi gaba da magana “mama kiyi hakuri ni bana wulakanta mutane shi ya sanya nayi saurin yin bincike a kan ki dan ko ba komai kin haifeni,dolece ta sanya aka kama ki amma ki mana afuwa” nauyayyar ajiyar zuchiya mum ta sauke kafin tace “ba komai yaro amma dan Allah zan iya sanin laifin me mukayi”

Gyara zama Aryan yayi,dan shi baya wulakanta mu tane baya amfani da matsayin sa na Lefternal general Aryan ya che zanyi girman kai ko kuma wulakanta mutane, labarin abun da ya faru ya shiga sanar da mum da farkon in da ya sani har yau da suke zaune

Dugun numfashi mum taja lokacin da ta gama jin abun da Ahzan ya aikata kuka ne ya kubche mata wai yanzu a che ɗan da ta haifa a chikin tane zai yi hakan har da bata magani domin ya chi gaba da wasa da hankali mutane bama ita ka ɗai ya bawa magani ba ashe har da yar mutane ya juya mata ƙwaƙwalwa gaskiya ka haifi ɗane baka haifi halin sa ba

Chikin sanyin murya Aryan ya fara rarrashin mum tare da chewa su tashi Shahram ya kai su Airport,ba musu mun Ahzan Hanan Mum Deen suka miƙe ko kallon Ahzan mum ba tayi ba,dan bata son ganin sa Shahram yayi gaba suka bi bayan sa

Bayan tafiyan su mum da yan mintoci Aryan ya dawo da kallon sa kan D.P.O ya fara magana “ku É—auki wanan kuma kuje ku masa hukuncin da ya dace nayi bincike a kan sa watar da ya gaba ta yayiwa wata yarinya yar shekara 10 gyaÉ—e” ya karisa maganar yana nuna Deen da hannu chikin sauri D.P.O ya bawa É—an dan da ya shigo dasu Ahzan umarni akan ya tafi da Deen yaje ya tsare sa zasu tattara baya nan su mikashi Court addinin Muslunci, ba tare da É“ata lokacin ba aka wuche da Deen saura Ahzan awaje wadda yake zaune sai raba ido yake kamar an tare É“era a tarko gaba É—aya ya chanza ga fuska a kumbure jiki duk chizon sauro,

shiru office É—in yayi kowa yana sauraron yaji irin hukuncin da Aryan zai yiwa Ahzan

sunkuyo da kai Aryan yayi dai dai saitin kunan diyana dake kwace a kirjin sa Kasa kasa yace “my jidda tashi ko ina zuwa zanje waje ne” shiru yaji diyana bata am sa shi ba,kai kallon sa yayi kan face nata idon ta a lumshe amma kallon É—aya zaka mata ka gane batayi barchi ba tana jin sa
Murmushin gefen fuska ya saki dan yasan me takewa fushi kuma ba biye mata zai yi a nan ba dan sai ta kwanto masa aiki idan yace zai biye mata,shi gwara masa ma da ta yi fushin a nan karta sake masa magana sai sun koma gida, dawo da kallon sa yayi kan D.P.O chike da bada umarni yace “sojoji zasu tafi da Ahzan” yana gama faÉ—in hakan ya miÆ™e tare da ita a jikin sa

chikin sauri Ahzan yace dan “girman Allah ka faÉ—amin wanene kai kafin ka tafi” juyowa Aryan yayi ya kalli D.P.O irin kallon nan na kamasa bayani ba tare da yayi magana ba ya wuce ya nufi waje,

chikin sauri D.P.O yace da Ahzan “shine Lefternal general Aryan kani ga Brigadier general Safras, Æ´aÆ´a ga mai martabar sarki Abubakar saraki” mutuwar zaune Ahzan yayi ya kasa magana,jin abun yake tamkar a mafarki yanzu yar uwar Lefternal general Aryan yayiwa haka yau dai yasan tashi tazo karshe,awani ban garen kuma yaba wa Aryan yake da yadda yayi magana da mum É—in sa duk da chewa sun chukutar da shi, nan take nadama tare da danasani suka É—arsu a zuchiyar sa lokaci guda

Ɗaya daga chikin jibga jibgan sojojin Aryan ne ya ɗauki Ahzan chak ya saɓa shi a kafaɗar sa sukayi waje.

Uk

2:10pm hiyana ta fito daga part na su Zahra tana takawa a hankali kallo É—aya zaka mata ka gane bata da isasshen lfy, kitchen ta nufa already abincin Bgs na shirye É—auka tayi da kyar saboda bata da karfi sai wani tangal tangal take, da ker take É—aga kafa ta taka stair case É—in, duk da a sanin ta babu kowa a É—akin hakan bai hana ta sallama ba

Saman table ta ajiye masa abin chi ta koma wajen trolley É—in ta,ta chire hijabin jikin ta,ta ajiye saman trolley, a hankali ta zame rigar jikin ta saboda zafin da breast nata ke mata, wuchewa tayi dressing room nashi ta É—auko towel fari mai laushi da kyau ta dawo wajen trolley É—in, sai da ta É—aura towel É—in sanan ta chire wandon jikin ta tare da pant É—in,É—aukar always É—in da tayi anfani da shi tayi ta kai dustbin dake waje ta baya, ta dawo betroom É—in ta É—auki pant da ta chire ta nufi toilet tana tafiya tana tunanin ya akayi har yanzu yaya Prince bai dawo ba

Tana shiga toilet ta ajiye pant nata wajen pampo ta nufi wajen da aka jera mayukan wanke baki tsayuwa tayi tana kallon mayukan dake jere a chikin show glass mai balai kyau,

alamar motsi taji daga ta wajen yin brush chike da tsoro slowly ta kai kallon ta waje, wani razanannen ihu ta fasa sakamakon ganin Bgs da tayi babu kaya a jikin sa ya na tsaye yana brush zanyi wanka, lokacin guda ta yake jiki zata faÉ—i, chikin zafin nama ya tako zuwa wajen da take ya rike ta ta faÉ—a saman faffaÉ—ar kirjin sa,yana kamata towel nata na kunchewa ya zame kasa, bin jikin sa yayi da kallo dan ya ga menene dalilin da ya sanya ta ta suma tsaki yaja lokacin da ya gane dan ta ganshi ba kayane ya sanya ta suma
Slowly ya dawo da green eyes nashi kan ta,from Head to toe ya fara kallon ta,babu komai a jikin ta É—an towel da ta É—aurama ya kunce yayin da shima babu komai a jikin sa domin yayi shirin yin wanka ne, dawo da kallon sa yayi kan breast nata É—ayan yayi jawur tsaki yaja lokacin da ya tuno abun da ya faru da safe yanzu É—an É—ora hannun sa da yayi awajen ne har wajen yayi jaa haka kuma tun safe bai watsake ba.

Ɗaukan ta yayi chak da hannu ɗaya ya saɓata a saman kafaɗar sa, wani irin shock yaji lokacin da tula tulan breast nata suka sauka saman girjin sa,suna ɗan sokinsa fitowa yayi da ita daga toilet ɗin ya mai data saman gado ya kwantar ya koma toilet,dan yin wankan sa

A gurguje yayi wanka ya fito ya nufi dressing room nashi ba’a fi 20mins ba ya fito shirye chikin singlet fari tas da wando 3quarter baki, kamar yadda ya kwantar da ita haka ya fito ya sameta kallo É—aya ya mata ya kawar da kan sa sakamakon tana kwanche flat gashi babu komai a jikin ta wajen bedside drawer ya nufa ya ajiye wani yar karamar roba,ya wuce ya nufi palo ya É—auko ruwa ya dawo saman gadon ya haye ya É“alle bakin roban ruwan ya tarbo ruwan a hannun sa, ya shafa mata a fuska

A razane ta miƙe tare da fasa ihu bata lura da babu kaya a jikin taba haka zalika bata lura da shi a wajen ba, a sukwane ta yunkura zata gudu sai jin ta tayi a jikin mutun, a razane ta sake ɗago kai blue eyes nata su ka sauka chikin green eyes nashi ya zuba mata ido yana kallon face nata, chikin sauri ta runtse idon ta jikin ta sai kerma yake,ya najin ya yadda jikin nata ke kerma a jikin sa kasa kasa da Cool Voice na shi yace
“Me yasa jikin ki yake rawa haka? Chak taji komai na jikin ta ya tsaya sakamakon yadda yayi maganar chikin sanyin murya, slowly ta buÉ—e idon ta a kan face na shi,wani sabon son sane ke ratsa zuchiyar ta ji take tamkar ta rungume sa,mai da idon ta tayi kan É—an karamin red lips nashi, a hankali ya motsasu ya furta
“kallon me kike mun? Chikin sauri ta runtse idon ta tana mai jin farinciki ko ba komai yau gata a jikin yaya Prince, tana shakar daddaÉ—an kamshin turaren sa, ba faÉ—a ba É—aga murya,ji take tamkar ba aduniya take ba kwata kwata bata lura da babu komai a jikin taba, kara lafewa tayi a saman faffaÉ—ar kirjin sa tana shakar kamshin turaren sa,tana lumshe ido

Dogon hannun sa ya miƙa saman bedside drawer ya ɗauko yar karamin roba da ya ajiye awajen lokacin da ya fito daga dressing room, hiyana bata ankara ba,sai jin hannun sa tayi saman breast nata yana shafawa a sukwane ta waro ido waje tana kallon sa,ko ajikin sa shafa mata maganin kawai yake awajen, a hankali ya motsa rad lips na shi ya furta
“Me ya sameki a wajen nan” kara zaro ido waje tayi lallai ma yaya Prince É—in nan wato ya manta me ya min da safe,chikin rawar murya tace “nima ban sani ba” da sauri ya dawo da kallon sa kan face nata yana mamakin yaushe ta koyi karya, shiru yayi bai sake magana ba,kuma bai dai na kallon face nata ba ganin hakan yasa ta yunkura zata miÆ™e a sukwane ta dawo jikin sa ganin babu komai a jikin ta, shigewa tayi chikin jikin sa sosai tana É“oye fuska a kirjinsa, abun ma ji yake tamkar mafarki ne ba gaskiya ba

Hannun sa ya kai ya kamo fuskarta ya tsai da waje guda domin yadda take chusa kanta chikin kirjin nan nashi tana goga masa gashin kanta awajen yana masa wani iri,

Gaba É—aya lallausan bakin gashin kanta ya hargitse wasu sun sauko sun rufe mata fuska wasu kuwa har kan hannun sa,

slowly ya kai hannun sa saman face nata ya tattare gashin nata ya mai da su baya idon ta a lumshe “open ur eyes now” sayyar muryan sa ya daki dodon kunnen ta,chikin sauri ta buÉ—e idon “to tashi min a jiki kije kiyi wankan ki kizo ki zubamin abinchi” kankame sa tayi sosai tana girgiza kai dan bazata iya miÆ™ewa a yadda take nan ba, mamaki ta bashi wai ta tashi fa yace amma ta kara kankame sa haka

“Tashi fa nace kiyi daga jikina ba ki sake kankame ni ba” chike sa tsoron amsar da zai bata tace “dan Allah yaya Prince kayi hakuri wlh ba zan iya ta shi a haka ba” chikin tsawa yace “tashi nace yanzu!! Ba shiri ta miÆ™e da gudu ta sauka gadon ta wuce toilet tsaki yaja tare da miÆ™ewa bai lura da jinin ta da ya É“ata bed sheet É—in ba ya miÆ™e ya bar É—akin ya koma palo.

KANO NIGERIA

Tsaye Aryan yake a gaban mirrow É—aure da towel a kugun sa yana gyara lallausan bakin gashin kansa,
da gudu diyana ta shigo É—akin kafin ya juyo ta iso wajen sa ta rungumesa ta baya tana murmushin tana faÉ—in
“habibi wlh na gaji da zaman jiran ka a palo shine nace bari kawai na biyo ka” juyowa yayi ya rungumeta ta a faffaÉ—ar kirjin sa yana shafa bayan ta sunkuyo da kan sa yayi sai tin kunnen sa kasa kasa ya fara magana
“my jidda to ai ban gama shiryawa ba ki bari mana idan na gama zanzo in É—auke ki da kai na kinji ko?” turo dan karami bakin ta tayi wadda sai da ya taÉ“a Nipple na shi,wani irin É—auke wuta yayi lokacin guda itako bata ma san yana yi ba ta fara magana a shagwaÉ“e “ni wlh habibi ban yarda ba sai dai ka shirya a nan ni kuma in zauna a saman gado in jiraka” kasa magana yayi saboda yanayin da ya shiga ba zai iya koda motsa lips na shi ba

jin yayi shiru bai yi magana bane ya sa ta É—ago kanta tana kallon sa ya É—aga kan sa yana kallon sama sai furzar da iska mai zafi yake daga bakin sa,kai kallon ta tayi saman kashin dake wuyar sa da sauri ta kai Hannun ta ta É—ora saman wuyan dai dai kashin tana faÉ—in, “habibi wannan kashin fa na menene ko dai wani ne ya bugeka awajen? Da É—an karfi ya furta “wash” tare da sauko da kan sa yana kallon face nata har lokacin bata chire hannun ta daga wuyar na sa ba, shafa wuyar nashi ta shigayi tana kallon sa tana faÉ—in “habibi wajen akoi daÉ—in wasa dan Allah habibi ka faÉ—amin sunan gashin mana” shiru yayi bai yi magana ba kuma bai dai na kallon face nata ba har lokacin, ita ma kallon sa take chikin ido
“Habibi wai me ya samu idon ka yayi jaa sosai? Me yasa ina maka magana baka amsawa? Tana magana tana kokarin sakin masa kuka,ganin hakan ya sa ya buÉ—e bakin sa da kyar muryan sa har sarke wa yake yace

“my jidda pls jeki kwanta a gado bari na shirya ina zuwa ko” bubbuga masa kafa ta farayi tana faÉ—in “wlh ni dai aa sai ka faÉ—amin me yasame ka a wuyan ka da kashin nan ya fito, da kuma abun da ya sa idon ka yayi jaa” yadda tayi maganar ba karamin rikitar da shi tayi ba, kara matse ta yayi a jikin sa kamar zai mai da ta chikin sa, da kyar ya iya fara magana “my jidda wannan kashin na wuyata haka yake kowani namiji yana da shi, ido na kuma ban san me ya sanya yayi jaa ba

Zame hannun ta tayi daga wuyar sa kai tsaye ta mai da gaban sa tana faÉ—in “habibi menene wanan yake sokina ? A sukwane ya sake ta, daman saboda ya rungumeta sosai ne ya sanya abun yake sokin ta zuba masa blue eyes nata tayi tana kallon sa, yana kokarin barin wajen chikin sauri ta kara faÉ—awa jikin sa tare da mai da hannun ta kan towel É—in tana kokarin tura hannun ta chiki tana faÉ—in “haka É—azun kace zaka nunamin abun dake wajen kaki nunamin to ni wlh yanzu sai na gani kullun kullun in yi ta jin abu da tauri yana sakina ban san menene ba” mutuwar tsaye yayi kwata kwata ya kasa ko motsi ya kasa hanata shiru kawai ya tsaya yana sauraron ta ya zubawa sarautan Allah ido

Kwanche masa towel É—in tayi gaba É—aya ta zame towel É—in daga jikin sa tare da raba jikin su tana kai kallon ta wajen, wani razanannen ihu ta saki tare da jefar da towel É—in ta nufi hanyar fita É—akin da gudu, ganin zata gudu ya sa yaji wani karfi ta zo masa taku biyu yayi ya damko ta, runtse ido tayi tana ihu hannu ya sanya ya toshe mata baki ya É—aga ta chak yayi wurgi da ita saman gado,

a sukwane ta miÆ™e tana kokarin sauka yayi saurin hayewa gadon ya damko gashin kan ta tare da jawo blanket ya rufesu ya kwanta da ita a kirjin sa, ihu take tana faÉ—in “wayyo na shiga uku na dan girman Allah habibi kayi hakuri nifa ban san abun kato bane shi ya sanya na buÉ—e wlh dana san haka yake bazan buÉ—e ba, dan Allah karka bugeni habibi” kawo É—an bakin sa yayi saitin kunnan ta kasa kasa yace “to ihun ya isa haka gwara ma kiyi shiru domin duk ihun da zakiyi ba wanda ya isa ya shigomin É—aki dan ya dubaki kowa yasan ke mata tace ke mallakitace idan ma sukaji ihun ki chewa zasu yi sunna nake rayawa” shiru tayi ta dai na ihun amma har lokacin idon ta a rufe

“wayace ki kuncemun towel? Murya na kerma tace “kayi hakuri ba zan sake ba” kwafa yayi yace “ok to yanzu juyo ki kallin abun da kike son kallon da kika dameni tun É—azun” kara tura kanta tayi chikin kirjin sa ta kankamesa tana faÉ—in “ni wlh bana so na fasa gani na yafe wa kai gani dan Allah ka mai dani É—akin wanchan mata da kace itace mamana banason É—akin ka kwata kwata banson kara shigowa É—akin” ba tare da yayi magana ba ya kama hannun ta ya É—ora saman gaban sa kasa kasa yace “idan ba zaki gani ba zaki taÉ“a kam ai ko?” shiru bata amsa masa ba sakin hannun nata yayi ya É—ago habarta tuni ta sume masa ba tare da ya sani ba, murmushin gefen fuska ya saki kafin yace “ja ira zan yi maganin ki ne, barima ki farfaÉ—o mun zuba dani da ke kenan haka kawai ki addabeni da tambayar abun da ko ni kaina ba iya kallon sa sosai nake ba Allah ya kai mu gobe maganin nan ya sakeki ki dawo dai dai,zaki gane baki son É—aki na” yana kai karshen maganar ya kwantar da ita saman gadon ya miÆ™e ya sauka ya É—auki towel nasa da tayi wurgi da shi ya wuche dressing room.

To masoyana masoyan diyana ya kamata ku nunawa diyana kaunar da kuke mata ta hanyar bani ruwan comments, dan naji daÉ—in sambaÉ—o muku rikici tsakanin habibi da jiddan sa sai mun haÉ—u da ku gobe idan mai dukka ya kai mu ina jiran ruwan comments pls

The Talent Troupe Writer’s 

 

To Aunty sadeeya wanan page É—in naki ne

 

Story And Written
⬇️
*Star lady*

Duk mai buƙatar littafin bDuk Karfin Izzata daga farko har ƙarshe to yamin magana ta wan nan num ɗin 09162620621 ban da kira iya whatSapp kawai

No comments