Breaking News

Duk Karfin Izzata Book 2 Page 25

Book 2

Page 25

………a hankali ya gangaro da hannun sa saman wuyar ta lokacin guda yaji wani shock ajikin sa daga kan sa har tafin kafarsa lokacin da hannun sa ya sauka saman


lallausan fatar wuyar ta,dogon numfashi yaja tare da sauke ajiyar zuchiya kara matse ta yayi a jikin sa yana shafa wuyar ta zuwa bayan ta jiyake hankalin sa na kara tashi É—ago habarta yayi chikin salo ya haÉ—e bakin su ya shiga bata hot kiss,kasa jurewa hiyana tayi ta fara yi masa mutsu mutsu a jikin sa ya matse ta sosai ya haÉ—e bakin su waje guda bata numfashi da kyau batama san lokacin da ta buÉ—e ido tana kokarin kwace kan ta dan ta samu ta shaki numfashi da kyau, hankalin sa baya jikin sa bai ma jin ta kwata kwata yayi nisha chikin kissing nata da yake sai shafe mata jiki yake, hakura tayi ta dai na kokarin kwace kan nata tayi shiru kamar mai tunani kwatsam ba zato ba tsammani taji hannun sa saman tula tulan breast nata ji tayi numfashi ta ya tsaya na wuchin gadi buÉ—e hannun sa yayi sosai ya damko breast nata É—aya breast É—in ta chika masa hannu sosai tafi karfin hannun sa, murzasu ya shigayi yana wasa da harshen sa a chikin bakin ta ita dai tayi mutuwar kwanche tana kallon ikon Allah daman yaya Prince ya iya kiss haka? kaÉ—an kaÉ—an ta fata jin breast nata na mata zafi bata da mu ba dan ita yanzu jira take kawai taga aina yaya Prince zai tsaya da kyar ya iya kama yan kananan bakin Nipple nata ya fara murza su,sai gurnani yake kamar wani zaki yana furzar da numfashi mai zafi

sosai yayi kissed nata kafin nan slowly ya zame bakin sa daga nata ajiyar zuchiya ta sauke tana kokarin zamewa daga jikin sa sai ji tayi ya chap ko Nipple nata da É—an karamin bakin nan na sa ya fara tsotsa kamar wan da ya samu sweet yana tsotsar É—aya yana murza É—aya zafi sosai suka fara yi mata batama san lokacin da ta É—ora hannun saman gashin kansa chikin dashewar murya tana faÉ—in “yaya Prince wlh akoi zafi dan Allah kabari” ina shi kwata kwata ma baya jin ta sai ma wash ash da yace lokacin da ta É—ora hannun ta a kan nashi,kuka ta fata yi masa tana masa magiya akan ya sake mata breast nata zafi suke mata ko motsawa bai yi ba bare ta sa ran zai sakin mata,data ga dai ba kulata zai yi ba sai ta daure ta hakura ta chike pink lips nata ta runtse ido tana kuka kasa kasa, shiko sai faman shafeta yake ta ko ina É—an karamin bakin sa na kan yan kananan bakin Nipple nata sai sucking na ta yake kamar yaro ya kama nonon uwa tun tana kuka a hankali har ta fara da sauti kaÉ—an kaÉ—an yake jiyo sautin kukan nata a chikin kunnen sa amma bai damuba aikin sa kawai yake

Lokacin guda taji numfashi ta ya tsaya chak na wuchin gadin sakamakon saukar hannun sa da taji a saman marar ta yana shafa wajen a hankali yana É—an sanya ya tsar sa chikin ramin chibiyar ta ihu ta fasa masa mai karfi wadda yayi sanadiyar dawowar sa hayyacin sa chikin sauri ya sake ta tare da jan dogon tsaki ya juya yana dana sanin taÉ“a ta da yayi dafe kan sa dake masa tsakanin chiwo yayi ita kuwa jan blanket tayi ta rufe jikin ta tana kuka kasa kasa chikin tsawa yace “kimin shiru!! Toshe bakin ta tayi da hannu É—aya ta sanya É—ayan hannun ta tana goge hawayen miÆ™ewa yayi ya fice daga É—akin yana jan tsaki yana mai dana sanin haÉ—a jiki da ita
Sai da tayi kukan ta mai isar ta da haka har barci É“arawo yayi awon gaba da ita

Shi kuwa yana fita palo ya koma ya kwanta saman sofa mai zaman mutun 3 ba jimawa barci yayi awon gaba da shi

To bari mu leko Nigeria muga me suke kafin mu dawo wata kila yaya Prince ya farka daga barcin sa

KANO

Zaune take saman katafaren gadon sa tana kallon kasa da alama har yanzu bata gama zama dai dai ba fitowa Aryan yayi daga dressing room nashi sanye chikin wando 3quarter baki da yar t-shirt fara mara nauyi kusa da ita yazo ya zauna tare da sanya hannu ya taÉ“a ta yana faÉ—in “my jidda muje na baki abinci ko? É—ago kai tayi tana kallon sa kafin tace “yaya Aryan wacece wan chan da tache zata maka fyaÉ—e? Kuma menenen fyaÉ—en dan buba ya taÉ“a chewa zai min fyaÉ—e a kauye” shiru Aryan ya É—an yi kamar mai tunani kome ya tuna sai ya miÆ™e tsaye chikin sauri yana faÉ—in “ina zuwa my jidda” miÆ™ewa ita ma tayi ta bi bayan sa ba tare da ya lura tana bin shiba

Kai tsaye part na Aunty Amarya ya shiga dan tambayoyin diyana ya tuna masa da chewa zulaihat ta taÉ“a zuwa gidan kuma wajen Aunty Amarya tazo dan haka dole Aunty Amarya tana da masaniyar wacece zulaihat suwaye iyayen ta aina kuma za’a same su

Zaune a palo ya samu Aunty Amarya tana shan fruits tsabar sauri a tsakiyar palon ya karisa sallamar tasa kallo É—aya Aunty Amarya ta masa ta kawar da kanta gefe saman sofa mai zaman mutun 3 ya zauna yana faÉ—in “barka da hutawa” shiru Aunty Amarya tayi bata tanka shi ba gyara zama yayi ya fara magana “Aunty Amarya dama magana nake san muyi da ke akan zulaihat” yana kokarin chi gaba da magana kenan wayar sa tayi kara alamar shigowar sako,chikin sauri ya duba wayar sakon Bgs ne kamar haka “kache mata kana son sanin suwaye iyayen yarinyar ne dan É—an uwan ka yana sonta domin daman sun kawo yarinyar gida ne saboda ni idan ka sanar da ita haka zata faÉ—a maka in da iyayen ta suke karka manta ka mata magana ta yadda zata fahimta kuma kada ka nuna mata kamar akoi wata matsala ka kula da yadda zaka mata magana dan uwace a garemu sannan ka bata hakuri dan fushi take da kai”tsaki Aryan yaja baya ya kammala karanta sako tunani yake me ya yiwa Aunty Amarya kuma da take fushi da shi gyaran murya yayi ya chi gaba da magana chikin nitsuwa “daman Bgs ne yake tambayar yarinyar da kuma iyayen ta dan yana son ta da Aure ne” da sauri Aunty Amarya ta ajiye apple dake hannunta ta juyo da kyau tana kallon Aryan chike da farinchiki ta fara magana “haba dai ai wannan abune mai sauki yanzu dai yarinyar bata nan daman kasan tana karatu a makka ne daman hutu tazo yanzu ta koma ne amma zan yi magana da mamanta sai musan ya za’ayi” chikin sauri Aryan yace “no yanzu dai ki faÉ—a mana gidan maman nata zamu kai mata ziyara sai muyi magana baki da baki zai fi amma zan so ache da baban ta zamuyi magana ba maman ba dan maganar Aure ba wasa ba zai fi muyi magana da baban ta” washe baki Aunty Amarya tayi tana ta farinciki tace “ai baban ta baya zama a kasar nan amma idan kunje wajen maman ta zata muku bayani yadda ya dace amma yaushe shi Safras É—in zai zo? “Next week zai zo amma Aunty Amarya me tsakanin ki dasu zulaihat É—in? “Yar aminiya tace” shiru Aryan yayi yana tunani yanzu awani layi zai sanya mahaifiyar sa mutuniyar kirki ko mutuniyar banza ache irin su zulaihat take hurÉ—a da su kai ina itama dole suyi bincike a kanta dan yanzu ya fara zargin ta itama

ganin yayi shiru ne ya sanya Aunty Amarya tace “Aryan lfy kuwa?” É—an firgigit yayi tare da É—ago ido yana kallon ta “lfylou yanzu dai ki bani address É—in maman yarinyar tare da number wayar ta” jiki har kerma yake wajen karanto masa number wayar tare da address É—in maman Zulaihat yana É—ago kai idon sa ya sauka kan diyana dake tsaye a bakin kofa ta harÉ—e hannu a kirji

alama ya mata da ido akan ta koma waje kar Aunty Amarya ta ganta turo baki tayi tare da juyawa ta fice miÆ™ewa shima yayi yana faÉ—in “gobe zan kai wa maman yarinyar ziyara” “dawo ka zauna ai bamu gama magana ba wato kai bakada kishi ko? Da ka shigo bakaga ina fushi da kai bane?” Komawa yayi ya zauna yana faÉ—in “to uwata ta kai na me nayi kike fushi da ni? Harara ta wurga masa kafin tace “kana ji kana gani kake zaune da yarinyar da ta sanya hannun ta bugi mahaifiyar ka ko? Dan tsabar mutuwar zuciya tsabar sun mallake ka ko?” Dafe kansa yayi a ransa yana faÉ—in “wata sabuwa yau kuma tana Aunty Amarya ta É“ullo kenan shi idan ma ba dole ba me zai kawo sa wajen ta” afili kuwa zamowa yayi daga kujerar sa ya tsugunna kasa ya kamo kafafun ta ya fara magana “haba my mum kiyi hakuri kin san fa lokacin da abun ya faru bata a hayyacin tane amma ina mai baki hakuri a madadin ta” “au ita yarinyar tafi karfin tazo ta bani hakuri kenan? Girgiza kai yayi kafin yace “aa yanzu ma ba sai anjima ba zan kirata dole ta duka ta baki hakuri barina kirata” ya kai karshen maganar tare da miÆ™a wa ya fice daga palon tsaki Aunty Amarya taja tare da É—aukar wayar tafara neman layin haj sadiya

Bugu É—aya haj sadiya ta É—auki wayar chike da farinchiki Aunty Amarya ta sanar da ita Bgs yace yana son zulaihat kuma gobe zasu kawo mata ziyara chike da farinchiki haj sadiya ta fara magana “kai ai shiya sanya na yarda da malamai na wlh na san aikin su kamar yan kan wukane yanzu duk bama wanna ba kin san dai zulaihat bata nan ko? sai kiran layin ta nake amma baya shiga kila tana chan tana sharholiyar ta takashe wayar ta ajiye wlh awannan karon idan Zulaihat ta dawo dole na kira dadyn ta yazo ya bada Auren ta na huta dan Allah ki san me zaki faÉ—a musu idan suka zo karsu tambayeta” tsaki Aunty Amarya taka kafin tace”na faÉ—a musu ta koma makaranta daman hutu tazo naija amma ina son ki sani wlh Safras ba kanwan lasa bane minti 2 ya masa yawa ya gano in da zulaihat take matikar yana da number wayar ta dan haka ki san yadda zakiyi ki nemo ta tun kan kiyi biyu babu ” “In Sha Allah kar ki damu nan da kwana biyu zulaihat zata dawo dan dole awannan karon dadyn ta ya nemomin ita tun da ta kashe wayar ta” “yauwa haj sadiya kin ma tunamin kin fa san su Safras ba sa wasa akan abu ko bata lokaci yanzu ma sai da suka chemin da dadyn ta suke son yin magana dan da Aure yake son zulaihat sai kiyi kokarin ki sanar da dadyn nata” “zan sanar masa baya kasan ne shi ya sanya amma idan munyi waya zan faÉ—a masa na san yana jin chewa neman Auren zulaihat yar sa É—aya tilo a duniya za’a zo zai ajiye duk wani abu da yake ya zo Nigeria dan daman bashi da wata buri da ya wuce yaga ya aurar da ita” “hmmmm ke dai ki sanar da shi zamuyi waya anjima” tana gama faÉ—in hakan ta katse kiran tare da ajiye wayar a gefen ta

A É“angaren Aryan kuwa a tunanin sa diyana na waje ko da ya fito bata nan kai tsaye part nasu ya koma tsaye a tsakiyar katafaren gadon sa ya hangota har ta sauya kaya zuwa riga da wando tana ta tikar rawa ba tare da waka ba abun ta mamaki ne ya kama shi ya ma kasa shigowa chikin É—akin itako bata ma lura da shi awajen ba sai rawar ta take tika kamar babu kashi a jikin ta kai kache zata karye almost 30mins Aryan na tsaye ya zuba mata ido daya ga dai diyana ba dai na rawa zata yi ba sai ya tako zuwa chikin É—akin shi yama rasa yarinyar nan wace irin yarinya ce mutunce karasa gane mata yanzu fa kafin ya fita take zaune shiru har da che masa tsoron yan ta’addan bai sake taba amma daga fitar sa yaje ya dawo har ta zama Michael Jackson wajen rawa kai sai dai yace Allah ya shirya masa matar nan tasa

Har ya haura saman gadon diyana bata dai na tikar rawa ba bata ma san ya shigo ba sai da ya sanya hannu ya riko ta sanna ta dakata tana mai da numfashi “my jidda daman kin iya rawa haka? TaÉ“e baki tayi kafin ta fara magana “eh mana a gidan Aunty farida na koya idan Aunty farida bata nan sai mu kunna waka ni da Junior muyi ta rawa yanzu ma na rasa ta ina ake kunna waka a jikin Tv kan nan ne shi ya sanya nake ta rawana ba waka” murmushin ya É—an yi kafin yace “to yanzu dai sa hijabi muje ki bawa Aunty Amarya hakuri” waro idon tayi waje tana faÉ—in “me nayi mata da zan bata hakuri? “Babu komai kawai kizo kije kice tayi hakuri” turo dan karami bakin ta tayi ta fara magana “ni fa ba zan je É—akin taba kuma ban son ta dan naji tace tasan wanchan yarinyar da tache zata maka fyaÉ—e wato ma Aunty Amarya che ta sanya akamamu a kashe mu kenan?Wlh na tsane su dukkan su ni na manta ma baka faÉ—a min menene fyaÉ—e bama” dafe kan sa yayi kafin yace “ba sai na faÉ—a miki menene fyaÉ—e ba nan ba da jimawa zan miki wani abu makamancin hakan yanzu dai umarni nake baki kizo ki bawa Aunty Amarya hakuri” zatayi magana ya É—aure fuska sosai yace “bana son wata magana kiyi abun da nace miki kuma daga yau idan kika sake chewa baki son Aunty Amarya to nima ki sa aran ki bana son ki dan ba zan so wan da baya son mahaifiya ta ba” ganin ransa ya baci sosai ya sanya ta faÉ—o jikin sa tana faÉ—in “kayi hakuri zanje kuma ai bani na fara chewa bana son taba itace tace bata son mu ita da Aunty Maryam” ta karisa maganar kamar zatayi kuka rungumota yayi ajikin sa sosai yana faÉ—in “tana son ki mana tana sun ku gaba É—ayan ku kamar yadda take san mu kawai rashin samun fahimtar juna ne” hannu ta tura chikin gashim kansa tana faÉ—in “yaya Aryan yaushe zan maka kitso ne? Gashin kan nan yayi tsawo da yawa”É—ago habarta yayi yace “kin iya kitso ne?” chikin sauri ta É—aga masa kai alamar eh “to muje ki bawa Aunty Amarya hakuri sai mu dawo ki yimani” chikin sauri ta sake sa ta É—auko hijabin ta ta nufi waje tana faÉ—in “to karfa ka tafi wani waje ina dawowa yanzun nan” “to” kawai yace mata yana kokarin zama sai wani tunani ya faÉ—o masa “yanzu idan diyana ta je bawa Aunty Amarya hakuri ita kaÉ—ai zaa iya samun matsala dan idan Aunty Amarya tayi wani magana da bai wa diyana daÉ—i ba diyana zata iya mai da martani dan bata bari ko ta kwana” tuna hakan yasa yayi saurin mikewa yabi bayan ta dan sulhu yake nema da Aunty Amarya ba zai so a sake samun wata matsala ba

Tana gab da shiga part É—in Aunty Amarya ya chin mata chikin nitsuwa yace “my jidda duk abun da Aunty Amarya zata che miki ban yarda ki yi wata magana ba kiyi shiru kawai ki saurare ta idan ta gama magana sai kice tayi hakuri” “to” kawai diyana tace

a tare suka shige chikin palon da sallama a bakin su kamar yadda ya bar ta haka suka shigo suka same ta saman kujera diyana ta zauna Aryan yana son che mata ta sauka kasa yana tsoron amsar da zata bashi a gaban Aunty Amarya yanzu ma yaya suke da Aunty Amarya bare kuma taji irin maganganun da diyana take masa mara kan gado ba respect tuna hakan ya sanya yayi shiru bai yi magana ba

A kufule tace “kiyi hakuri Aunty Amarya” salati Aryan ya fara yi a zuchiyar sa wai yaushe diyana zatayi hankali ne ko gaisuwa babu bare ta che ykk
harara Aunty Amarya ta wurga mata kafin tace “haka ake bada hakuri a gidan uban ki ina zaune a sama ki na zaune a sama” turo baki tayi zatayi magana sai ta tuna abun da yaya Aryan yace mata kallon sa tayi ta gefen ido taga alamun ran sa ya É“aci sosai jiki ba kwari ta sauko kasa ta matso kusa da Aunty Amarya murya kasa kasa ta fara magana “kiyi hakuri ba zan sake ba” ba karamin daÉ—i hakan da tayi Aryan yaji ba ji yayi kamar yazo ya rungumeta ta dan murna Aunty Amarya kuwa wani kululun bakin ciki ne ya tokare mata makoshi rai a É“ace ta fara magana “kina bukatar samun tarbiya dan kwata kwata in da kika fito babu tarbiya ya kamata ki koma sai kin samu tarbiya sai ki dawo ki zauna da É—ana” tana kai karshen maganar ta miÆ™e ta wuche bedroom nata, nauyayyar ajiyar zuchiya Aryan ya sauke tare da miÆ™ewa ya kama hannun ta ya mikar da ita kin tafiya tayi ta tsaya “my jidda muje mana” “yaya Aryan menenen tarbiyya tun da naji Aunty Amarya ta faÉ—i hakan to tabbas zagi na tayi kuma zagin ma da alama mara daÉ—i ne” É—aukan ta yayi chak ya saÉ“a ta a kafaÉ—ar sa ya nufi waje da ita dan bai san biye mata kar Aunty Amarya ta fito ta gansu a palon

Saman katafaren gadon sa ya sauke ta tare da zama kusa da ita yana faÉ—in “zo ki mun kitson” jin abun da yace ya sa ta miÆ™e tana dariya ta fara wargaza masa gashin kansa manya manyan kun bushe ta masa a tsakiyar kan sa guda uku yana zaune yana jin duk abun da take masa leko fuskar sa tayi tace “yaya Aryan na gama kaje wajen mirrow ka gani sun yi kyau” ba musu ya miÆ™e yaje gaban mirrw a sukwane ya sanya hannu ya goge idon sa ya sake kallon kansa da kyau tsai tsaye ta masa kitson kamar kawon shaiÉ—an kamar wani sabon mahaukaci haka ya dawo ji yayi tamkar ya wawwan ka mata mari amma sai ya danne ya juyo ya kalleta ta tana zaune tsakiyar gadon sai murmushi take
kakalo murmushi dole yayi yace “my jidda gaskiya kitson yayi kyau sosai ashe kin iya kitso har haka” kara washe baki tayi tana dariya tace “to yanzu dai kuje ka nunawa su Abba” ta karisa maganar tare da miÆ™ewa ta nufoshi “aa my jidda ba sai na nunawa su Abba ba ki barshi kawai iya ni da ke” “to shikenan yanzu ni bari naje wajen Ammi na” “to” kawai yace mata da sauri ta fice daga É—akin

Tana fita ya dafe kansa yana faÉ—in “na shaga uku ni Aryan to ya zanyi dole nayi kokari na gyara kayana tun da ina son ta dole ta koma school da haka ya nufi toilet dan yayi wanka ya kwance haukar da diyana ta masa

To bari mu leka yan Uk muga me suke Aikatawa

Uk

7am ta farka daga barci slowly ta waro blue eyes nata waje chikin sauri ta miƙe zaune tare da zuro kafafun ta kasa mikewa tayi ta nufi toilet a gurguje tayi wanka ta fito ta shirya chikin sauri doguwar riga ta sanya a jikin ta rigar ta kamata sosai ta fito mata da shape nata sosai rigar tana da yar siririn hannu ɗaure gashin kanta tayi ta watsa jelar a bayan ta hijabi ta ɗauko chikin kayan da sukayi shopping da yaya Khalid jiya a nitse ta gabatar da sallar asuba tana rokon Allah da ya yafe mata akan makara da tayi bata gabatar da sallah akan lokaci ba

Bayan ta idar da sallah ta jawo trolley ɗin ta ta zauna ta tsara make up abun da bata taɓa yi ba yau first time a rayuwar ta sosai tayi kyau kamar ka sache ta ka gudu mayar da kayan da ta watsa tayi ta miƙe tana tunanin ina yaya Prince ya kwana da bai kwana a ɗaki ba tana da tabbacin yau bai tafi wajen Aiki ba dan kwata kwata bata ji motsin saba na damar abun da ta masa jiya ta farayi chike da tsoro ta nufi waje tana tafiya tana sanɗo kamar ɓarauniya

tana fitowa palo ta same sa kwance saman doguwar kujera ya miÆ™e kafafun sa wadda suka fi kukerar tsawo kallo É—aya ta masa ta fahimci shima ya makara bai yi sallar asuba ba a hankali ta tako zuwa gaban sa ta tsugunna hannun sa ta kamo ta riÆ™e chikin sanyin murya ta fara kiran sunan sa “yaya Prince yaya Prince yaya Prince” slowly ya faro green eyes nashi a kan face nata É—aure fuska sosai yayi tare da mikewa zaune kai kallon sa yayi kan hannun sa da ta rike chikin sauri ta sake sa yana kokarin miÆ™ewa tayi saurin rike kafar sa ta fara magana kamar zatayi kuka “yaya Prince dan Allah kayi hakuti tuba nake ba zan sake ba” chikin É“achin rai yace “me kika yimin da kike bani hakuri!? Chike da tsoro ta kwantar da kan ta saman chikinyar sa tare da kamo hankun sa chikin nata chikin shagwaÉ“a ta fara magana “na maka laifi mana jiya nasa kayi fushi ka fito palo ka kwana” “tashi min kan kafa” kara kankame hannun sa tayi dan tasan yanzu ba zai bugeta ba dan Ammi tace idan ya kara bugun ta bata yafe masa ba shiya sanya yanzu bata tsoron sa “yaya Prince ni gaskiya ba zan tashi a jikin kaba har sai kache ka hakura” fisge hannun sa yayi tare da miÆ™ewa ya nufi bedroom chikin sauri ta miÆ™e tabi bayan sa dai dai tsakiyar É—akin ta rungume sa ta baya tare da kwantar da kan ta a bayan sa tana faÉ—in “dan Allah yaya Prince kayi hakuri mana nafa che ba zan sake ba” a fusace ya juyo tare da damkar wuyar ta da nufin yayi wurgi da ita ba shiri ya zame hannun sa daga wuyar nata sakamakon tuna maganar Ammi yana kallon face nata zaro ido waje tayi sosai tana kallon face nashi yana sakin wuyar nata ta fara tari tari ta riÆ™e wuyar ta
guntun tsaki yaja tare da jawota jikin sa ya É—ago habarta yana kallon face nata chikin nitsuwa ya fara magana “ke sister tace ki tsaya a matsayin ki na sister ta idan ba haka ba” bai karisa maganar ba ya sake ta ya wuce toilet abun sa jiki ba kwari ta wuce ta fara gyara masa gadon tana yi tana tunanin “anya yaya Prince zai chanza kuwa gaskiya nayi na damar hana shi wasa da ni jiyana da daddare wata kila da ya samu abun da yake so da zai iya É—an sawa ran sa ruwan sanyi” tunani kala kala ta rinÆ™a yi har ta kammala masa gyaran É—akin ta fito masa da kayan sawa ta ajiye masa saman gado ta koma ta zauna saman sofa

Ko da ya fito toilet ko kallon in da take bai yi ba ya wuche dressing room nashi tasha ruwan mamaki ganin yaki sanya kayan da ta fito masa da su, wandon jeans fari da t-shirt blue ya sanya yau ko É—aure gashin kan sa bai yi ba da alama yana chikin bachin rai sosai

shin fiɗa dadduma yayi ya tada sallar asuba da bai yi ba,chikin sauri ta miƙe ta nufi kitchen ta ɗauko masa breakfast nashi ta dawo ta ajiye masa saman table ta zauna tana jiran sa
bayan ya idar da Sallah ya mike ya É—auki wayar sa da system ya nufi hanyar fita daga É—akin da sauri tace “yaya Prince ga breakfast naka” ko kallon in da take bai yi ba yayi fice warsa daga É—akin bin bayan sa da kallon tayi har ya fice jiki ba kwari ta miÆ™e ta koma saman gado tare da É—auko wayar ta tafara neman layin Aunty farida dan ta taimaka da shawara

To masu karatu sai mun haÉ—u gobe idan mai dukka ya kai mu zamuga wasan yadda zai kaya tayaya Hiyana zata shawo kan Bgs? Tayaya yaya Aryan zai kare da diyanar sa? tayaya Bgs zasu kama dadyn jabir? Ya za’ayi asirin Aunty Amarya ya tonu? Muje zuwa yanzu wasan ya fara

Duk Karfin Izzata 

 

The Talent Troupe Writer’s 

Story And Written
⬇️
*Star lady*

No comments