Breaking News

Duk Karfin Izzata Book 2 Page 33

Page 33

 

Kurawa alluran ido yayi kamar mai tunanin wani abun,abun da mamaki gasu dai alluran da ya saba yi ne,5mins ya É—auka yana kallon alluran kafin ya ajiye ya fito da kayan test yana kokarin jan jinin jikin sa domin ya


tabbatar wa kan wani allurane ya shiga jinin jikin nashi,sai jin hiyana yayi ta kwanta a bayan sa tana faÉ—in “yaya Prince ni dan Allah kasa a….bata kai karshen maganar ba ya fisgota da karfi ya dawo da ita ta gaban sa rai a matukar É“ace yace “idan kika kuskura kika sake kusan tata ran ki yayi dubu sai na É“ata miki get out!!” ya kai karshen maganar tare da sakin ta,da gudu ta É—auki wayar ta dake gefen gado ta fice daga É—akin.

Tana fita ta kira layin Aryan bugu É—aya ya É—auka manna wayar tayi a kunnen ta cikin sauri tace “yaya Aryan ba zan iya ba nayi kamar yadda ka rubuta min a massage nayi kokarin shashantar da shi karya gane amma yace na fice masa a É—aki” daga É—ayan É“angaren Aryan yace “me yake yi yanzu? “Gwada kan sa yake yana son tantance wani allura yayiwa kan sa dan naga ya nemi kwalban alluran da yayi É—azun É—in bai gani ba” dogon numfashi Aryan yaja tare da sauke nauyayyar ajiyar zuciya kafin yaci gaba da magana “ni na dauke kwalbar alluran bayan na É—auke ne na dawo masa da alluran sa na asali dan nasan zai iya zuwa ya bincika na manta cewa bgs ya wuce nan yanzu wlh nasan idan ya gane ba mai kwatata sai Allah kuma tun da ya fara bincike a kai sai ya gane bana son ki shiga case É—in nan dan haka ki goge duk wani text dana tura miki kiyi kamar baki san komai ba sanna karki yarda yau ki kara haÉ—uwa da shi zan sa Ammi ta bashi umarnin a É—auko ki a kawo ki hospital sai yamma zaki koma gida” murya na rawa ta fara magana “yaya Aryan ni fa ina tsoron in ga kuna samun matsala da yaya Prince saboda ni ba na son ganin hakan” “karki damu da hakan ke dai kije ki shirya da wuri yanzun nan Shahram zai kawo ki nan dan ban son ki zauna kusa da shi yau za’a iya samun matsala dan ina da tabbacin yana cikin matsanancin É“acin rai” “to” kawai tace tare da ciro wayar daga kunnen ta ta katse kiran cikin sauri ta karisa Part É—in Ammi gudu gudu ta shirya tana fitowa ta duba time 1:30pm komawa tayi ta É—auro alwala ta gabatar da sallar azhar sanna ta kira Aryan ta sanar masa ta gama shiri umarni ya bata akan ta fito Shahram ya kawo ta idan ya kawo ta sai suce Ammi ce tace a É—auko ta idan Bgs ya tambaya haka ko akayi Shahram ya kai ta asibiti tana shiga ta samu yaya Aryan a wajen parking space yana jiran ta a tare suka wuce É—akin da su diyana ke kwance.

Ammi da Ummi suna zaune saman sofa dake cikin É—akin suna yar hira gefen gadon da diyana ke kwance ta zauna ta zuba mata ido har wani hasken wahala ta kara ta shagala da kallon diyana sai ganin hannun ta na motsi tayi cikin sauri ta miÆ™e tsaye tana faÉ—in “yaya Aryan tana motsi” a tare suka kariso wajen shi da su Ammi. zuba mata ido sukayi suna kallon ta tun bata buÉ—e ido ba ta fara sambatu “bana son ka yaya Aryan mugu azzalumi….hiyana bata bari ta karisa maganar ba ta rufe mata baki tana faÉ—in “diyana!!ki buÉ—e idon ki kinsan me kike faÉ—e kuwa? da karfi ta waro manya manyan idon ta waje wadda sukayi ja sosai suka kumbura kyakkyawar fiskar hiyana ta fara cin karo da shi ganin ta É—an nitsu ne ya sanya hiyana ta zame hannun ta daga kan bakin ta kamar jira take ba tare da ta lura da su Ammi ba ta fara surutu “hiyana wlh yaya Aryan mugune azzalumi kuma….sake rufe mata baki hiyana tayi tana girgiza mata kai “diyana koma me yaya Aryan ya miki bai kama ta kice masa mugu ba wato kin manta karatun da na koya miki ko ba’a zagin miji kome zai miki kici gaba da hakuri Allah na kallon ku kuma da ki cuci mujin ki gara shi ya cuce ki karki kara zagin yaya Aryan zaki shiga wuta wato ke duk karatun ma da na ke koya miki bakya É—auka ko?” ta kai karshen maganar tana zama kusa da ita sai lokacin diyana ta ga su Ammi dake tsaye ta bayan hiyana “kuka ta saki tana kallon Ammi tana faÉ—in “Ammi dan Allah ki mai dani wajen Aunty farida”jiki ba kwari Aryan ya juya ya fice daga É—akin yana godewa Allah da sanya hiyana ta rufe masa bakin diyana ba dan haka ba ai da ta kwanto masa ruwa

Zama Ammi tayi kusa da ita tare da riko hannun ta cikin nitsuwa ta fara bata hakuri da nasiha mai ratsa jiki da kyar suka samu diyana ta hakura ta dai na kuka amma ta kafe akan bata son yaya Aryan sai dai ya sake ta bazata zauna da shi ba su Ammi basu da zaɓi dole su yardan mata akan yaya Aryan zai sake ta sai a mai data gidan Aunty farida da haka suka samu tayi shiru. ganin ta hakura tayi shirune ya sanya hiyana ta miƙe tabi bayan yaya Aryan

Chan ta hangosa zaune saman kujera kusa da shi taje ta zauna tana faÉ—in “sannu da hutawa yaya Aryan” ba tare da ya kalle ta ba ya fara magana “yau na kwanto kura nayi abun da ban taÉ“a yi ba ina da tabbacin idan Bgs ya gane alluran da na sanya mishi idan ba Ammi ba ba wanda zai iya tare wanna rikicin ban taÉ“a tunanin Bgs zai gane alluran nan ba domin dana canza alluran bayan yayi wa kan sa na dawo na É—auki wayan da na sa masa na mayar masa da na asalin na shi na ajiye dan in yazo ya ga masu kyau É—in ne na É—auki guda É—aya na fasa na zubar da ruwan na ajiye masa kwalbar a dustbins domin idan yazo bincika wan da yayi wa kan sa ya ga kwalbar ban taÉ“a tunanin jinin jikin sa zai bincika ba hmmmmm akoi kura” “to yaya Aryan wani allurane wanna ka sa masa yayi da har kake ganin idan ya gane akoi matsala?” dogon numfashi yaja tare da sauke ajiyar kafin yace “hmmmmm sister ba zaki gane allun ba ke dai bari na É—an miki example idan kayiwa kan ka wanna alluran to ko kayi wancan da Bgs yake bazata maka amfani ba shi ya sanya nake tsoron rikicin da zamuyi da shi yau” “to amma yaya Aryan daman wani irin allura yaya Prince yake wa kan sa ne? sai lokacin ya É—ago ya kalle ta chanza topic É—in hiran yayi da cewa “ya jikin my jidda ta dai na kukan ne? gyaÉ—a masa kai tayi kafin tace “eh ta dai na kuka” miÆ™ewa tayi yana faÉ—in “bari na duba ta” miÆ™ewa ita ma tayi suka jera zuwa cikin É—akin.

Diyana na ganin Aryan ta fasa ihu tayi wurgi da cup É—in tea dake hannun ta ta runtse ido tana faÉ—in “bana son sake ganin wanna mutumin Ammi kice ya fita wlh ban son sa” chikin tsawa Ammi tace “ke diyana kina da hankali kuwa? “aa Ammi kar ki mata tsawa zan fita pls ku bita a hankali” yana kai karshen maganar ya fice daga É—akin, girgiza kai hiyana take tana mamakin hali irin na diyana kamar ba yanzu aka gama yiwa yarinyar nan natsiha ba.

Bin bayan Aryan Ammi tayi tsaye a bakin kofa ta same sa ya dafe kai yana tunanin yadda zai yi da bgs zama sukayi da Ammi a kujerar dake wajen suna É—an tattaunawa akan ya zasuyi da diyana.

4pm Aryan ya umurci dr John akan su rubuta masa takardan sallama zaa cikaba da kula da ita a gida,ba musu dr John ya rubuta musu sallama ba tare da É“ata lokacin ba suka bar hospital É—in sukayi gida

Suna isa Aryan ya raÉ—awa hiyana akan taje ta É“uya karta bari su haÉ—u da bgs yana gama faÉ—a mata hakan ya nufi part na shi bayan ya kai diyana part É—in Ammi, part É—in Ummi hiyana ta nufa ta shige É—akin Aunty farida ta kwanta Ummi da Ammi kowa tayi part nata.

Aryan na shiga part na shi ya wuce toilet jim kaÉ—an ya fito É—aure da towel a kugun sa gaban mirror ya tsaya ya fara gyaran lallausan bakin gashin kan sa,waro manya manyan idon sa waje yayi ganin green eyes ta cikin mirror na kallon sa a sukwane ya juyo yana kallon bgs dake tsaye a bakin kofar shigowa fuskar nan tasa tamkar an aiko masa da sakon mutuwa waskewa Aryan yayi da cewa “my blood lfy na gan ka a awanna yana yin?” Shiru yayi kamar bai ji me Aryan yace ba wajen sau uku Aryan na mai mai ta tanbaya É—aya amma shiru bgs bai yi magana ba,da Aryan ya ga dai da niyar magana sai ya juya ya cigaba da gyaran gashin kan sa zuciyar sa na dukan uku uku addu’a yake a ran Allah ya raba da bgs lfy

“Me ya sanya ka chanza min allura Aryan?” Slowly ya juyo cikin dakiyar zuciya yace “wani allura kuma bgs?” É—aure fuska sosai bgs ya karayi kafin ya fara magana “gaba É—aya gidan nan babu wanda yake da,dakiyar zuciyar da zai iya shiga É—aki na ya chanzawa tsinke wajen zaman sa ba tare da izinina ba sai kai akan wani dalili kamin hakan?” ajiyar zuciya Aryan ya sauke kafin yace “ba lalli ni É—in bane domin bayan ni Abba zai iya shiga part naka yayi abun da yake so” takowa yayi zuwa gaban Aryan a zafafe ya sanya hannu ya danki wuyar Aryan É—in ya shake sa,zuba masa ido Aryan yayi batare da yayi koda motsi ba ko wani yunkuri na kwace kan sa “ka kashe Cameran É—aki na karfe 07:07 after 5mins kasake kunna cameran sanna ka dawo karfe 9am ka sake kashe Cameran after 5mins again kasake kunnawa me kayi bayan kashe kashen Cameran nan da kayi?” Shiru Aryan yayi ya kasa magana dan shakan da bgs ya masa zubawa juna ido sukayi ba ko kyaftawa. lokacin guda idan Aryan ya fara ruwa ya canza kala zuwa ja saboda shakan da bgs ya masa ba,ganin hakan ya sanya bgs saurin zame hannun sa daga wuyar Aryan É—in yana kawar da kai gefe cikin kasalalliyar murya Aryan ya fara magana “me yasa ka É—auke hannun ka? ai da ka barshi kawai in dai zaka iya yiwa sister abun da kake mata to nima zaka iya shakeni na mutu har lahira ka huta” a fusace bgs ya juyo da niyar ya damki Aryan karan wayar sa ya katse su dogon tsaki yaja tare da fito da wayar daga aljihun wandon jeans É—in jikin sa dadyn Junior shine sunan da ya bayyana akan screen É—in wayar guntun tsaki ya kuma ja kafin yayi picking call É—in tare da sanya wayar a H-free yana faÉ—in “hello” daga É—ayan É“angaren dadyn Junior ya fara magana a birkice “hello bgs yanzun nan farida ta yanke jiki ta faÉ—in muna hanyar hospital” waro ido waje bgs yayi da sauri yace “daman bata da lfy ne? Amma É—azun na ganta lfylou ai” anshe wayar Aryan yayi daga hannun sa yana faÉ—in “kuyi sauri karisawa asibiti da ita da safe zamuyi sammakon zuwa pls abata kulawa sosai” anshe wayar bgs yayi yace “No karku kai ta hospital ku mai da ta gida a kira likitoci su bata kulawa karfe 7 gobe zamu shigo” yana kai karshen maganar ya katse kiran ya juya chikin sauri ya bar É—akin ajiyar zuciya Aryan ya sauke yana faÉ—in Alhamdulila Alhamdulila ko ba komai yau dadyn Junior ka taimake Ni juyawa yayi ya cigaba da gyara gashin kan sa.

9pm ta gama komai ta shirya cikin kayan barci tana kwance saman gadon Aunty farida a É“angaren Ummi tana buga game a wayar ta sai murmushi take. Lokacin guda taji gaba É—aya ta tsargu kamar mutun yana kallon ta cike da tsoron abun da idon ta zai yi karo da shi ta É—ago ido tana kallon kofar shigowa zubur ta miÆ™e zaune tana zaro ido waje murya na rawa tace “yaya Prince ina wuni?” tsaye yake a bakin kofar shigowa jikin sa sanye da short da bai rufe masa cinya ba sai singlet fari tas ya saki gashin kansa fuskar nan a É—aure tam kamar bai san menene dariya ba. gently ya tako juwa gaban gadon hannun ya sanya ya É—auke ta chak ya saÉ“a ta a kafaÉ—ar sa ya fice da ita,shiru ta lafe a jikin sa tana addu’ar Allah ya sa ba wani mugun hukunci zai mata ba kai tsaye part nashi ya nufa da ita

Saman gatafaren gadon sa ya shin fiÉ—e ta tare da hayewa shima kashe wutar É—akin yayi ya bar blue light, shiru tayi tana mamakin duk É“uyan da tayi sai da yaya Prince ya gano ta wai shin ai na mutun zai shiga ya É“uya ba tare da yaya Prince ya gano shi ba? tayi nisa cikin tunanin sai jin sa tayi ya jawo ta jikin sa ya matse ta sosai kasa kasa yace “me kuke shirya min ke da Aryan?” waro ido tayi tana kokarin É—ago kan ta daga jikin sa, da sauri ya mai da ta yana faÉ—in “am sa zaki bani bance kin É—ago ba” girgiza kai tayi “babu komai yaya Prince” “wai ni yau she kika fara karya ne? Shiru tayi ta rasa wani amsa zata bashi,hannu ya zura cikin hijabin jikin ta ya fata shafa lallausan bakin gashin kan ta yana watsawa “zaki faÉ—a min ne ko ni in faÉ—an miki?” hannu ta É—aura saman wuyar sa tana shafawa a hankali ba tare da tayi magana ba chije lips nashi yayi da karfi ya furta “wash” a zafafe ya É—ago ha barta tare da haÉ—e bakin su waje guda ya shiga bata hot kiss.
5mins ya É—auka bakin su a haÉ—e kafin ya zame bakin sa tare da zame hijabin jikin ta ya shi murzata ta ko ina tula tulan ta sun sha murza ba kaÉ—an ba sai fitar da numfashi da sauri sauri yake cikin fitar hayyaci ya zame short É—in jikin sa yana kokarin shigar ta lokacin guda ya dawo hayyacin sa tare da sauka daga kanta ya fasa shigar nata ya kwanta gefen ta yana juyi tare da mai da numfashi, mirginowa tayi ta dawo jikin sa tana faÉ—in “yaya Prince lfy naga ka riÆ™e ciki ko dai cikin kane ke ciwo? Shiru yayi bai yi magana ba sai ma damko ta da ya kuma yi ya matse ta a jikin sa yana jan doguwar numfashi,shiru tayi bata sake magana ba tana jin yadda yake mutsu mutsu a jikin ta, lokaci guda tunanin maganar da yaya Khalid ya mata ya faÉ—o mata a rai in da take cewa “ki rinÆ™a yawan zama a jikin sa dan kusa ba ina da tabbacin ba zai miki komai ba dan yana tunanin ba zaki iya É—aukan komai yanzu ba tuna hakan ne ya sa ta gane dalilin da ya sanya yaya Prince baya taÉ“a jikin ta sosai kara shigewa jikin sa tayi ta lafe shiru tana jin yadda yake ta fama kafim ya samu nitsuwa. Kankameta yayi yana mai bakin cikin abun da Aryan ya masa

To masu karatu sai mun haÉ—u gobe idan mai dukka ya kai mu

Aunty babba ko zaki mutu ba zan dai na cewa to masu sai mun haÉ—u gone ba idan kina so na dai na cewa tom kisa yaya ya sai min system sabo 

The talent troupe writer’s 

 

Duk Karfin Izzata 

By Star Lady

 

 

No comments