Breaking News

Hariji Book 2 Page 63-64

63&64
*Alheri writers asso.*

Bayan sati guda

5:20Pm
Ummi cikeda farin ciki aka sallameta a asibiti,suka rankayo da quliya zuwa gida,saidai tasha mamaki da ba ko karen da ya leƙo daga Abokan zaman ta da sunan


sunzo mata ya jiki,saidai maids dinsu ke kawo mata abinci har aka sallamesu,itakuwa ummi ko an kawo tsoron ci takeyi,don a tunanin ta zasu iya zuba mata guba taci ta mutu,don haka daga an kawo take sawa a kira masu gadin asibitin a fitar da abincin,itakam banda tea mai zallah madara da sugar dasu chips to sai kajin da Kuliya,ke zuwan mata dasu da sauran snacks take ci,don haka asibitin ba qaramar kar6anta yayi ba tayi fresh ,tayi É—anye É—anye,kamar me jego,suna waya da Æ´an uwanta amma bata faÉ—a masu ciwonta ba,tinda wannan sirrinta ne da mijinta

Motarsu na shigowa compound din taji gabanta ya yanke ya fadi,batasan dalili ba,da sauri ta furta “Innalillahi wa inna ilaihir raji’un” hka ta 6allo qofar ta fito sukuku,ai kuwa ilai,tana shiga babbar falonta abun mamaki saiga kishiyoyinta a zazzaune sun sha wanka ,daurin wannan na dukan na wannan ,a tsorace tace “sannunku ”
shikam murtuke fuska quliya yayi ,sannan yace “me ya shigo daku dakin matata?”
“Haba quliya ,yaufa ranar kwana ne,amma kaje ka daukota daga asibiti ni bance komai ba,sai daga kaga mun shigo dakinta muyi dubiya har zargi ya shigo?”

“Shi mara gaskiya ko cikin ruwa ya shiga sai yayi zufa,n nace ina zarginku? ko da yike babu laifi ,kulthoom dai er uwarku ne ,kuma bazan hanaku kuyi zumunci ba shine ma farin cikina ,saidai ta dawo tana buqatar ta huta,ta gode da gaisuwarku ku tashi ku fita”
“Ƙuliya?” Banufiyar matarsa ta É—an kira sunanshi da sauri
“Out!”
Miqewa sukayi suna girgiza kai,kowaccensu na ciki na ciki

“Dady me yasa?”
“me yasa mene?” ya fada yina rungumota jikinsa
Shiru tayi qirjinta na bugun sauti da sauri sauri

“FaÉ—i abunda ke ranki ,rabin raina”
“Dady dama,nacene be kamata ka ta6eni ba,bayan kana dakin wata…” wani daure fuska yayi kamar hadari “then?”
Tsit tayi ,tsabagen tsorata dashi har jiknta na rawa
“Na gargadeki na qarshe ba ruwanki da lamarin cikin gidana amma…” kurum sai ya cikata ya tsallake qafa cikin zafi zai fice a d’akin

Wohoho me nayi da zafi?

ganin har zai fita tayi gaggawar cimmasa ,ta ruqunqumesa ta baya

“Dady ka gafarceni bazan sakeba ,na tuba,kaine kadai me sona in ka juya mun baya na bani ”
A take fuskarsa ya washe ya juyota ya rungumeta
“Ina alfahari da samun mata kamar ki ummu na”
“Nagode Alfaharina”
“Iyan ba ,maimaita inji? ”
kafa kanta tayi akan qirjinsa
“Ki maimaita nace ”
“Uhm uhm ni kunya nikeji ” ta fada tana noqe kafada

“Is olryt muje ki rakani dakina yau acan zaki kwana,nima yaudai a kawo mun ziyara”
ware masa idonta tayi “Dady ”

“Shishh Ina buqatar sauyin suna,wannan sunan na Adnan ne shi daya sai kuma yaranki masu zuwa ,amma for now, ki kirani da Alfaharina ,ni kuma zan kiraki da zinariyata”

daariya ta saki maras sauti ,har saida dimple dinta ya lo6a
“Uhm dadyy…” cak tayi shiru ganin yanda ya zaro mata ido ,cikeda barkwanci “Au Alfaharina” “Na’am zinariyata,me kike so ?”

Cak ta sauke qwaran idonta akan glass din window dinta ta saqon labule ta hagosu a maqalqale suna leqensu
“Goyo goyo zakayi mun ”
“Angama ta gaban goshi” saida ta kalli wajen windown tayi masu gwalo ,sannan ta d’ane a bayansa yafara kewaya wa da ita a falon

“Alfaharina na gaji”
“Muje in maki tausa a d’akina”
“wayyo sorry,inajin kunya” ai kuwa da sauri ya miqe da ita a baya
“Aikuwa ban sauke ki ki tsere” ya fara nifar qofa da ita
“To dady na yarda amma jakata da keyn part din” zuwa yayi gaban kujeran ta miqo hannu ta dauki jakarta sukayi hanyar qofa

Suna kuwa ganinsu suka ruga bayan flowers suka 6u66uya

“Alfaharina bayanka dadi,amma baka tsoron wani ya gammu?”

“Nan ai gidanki ne,kamar yanda bayan naki ne,to wazanji kunya don ya ganni ina lelen matata? mutum daya ne adnan,kuma baya nan”
***
A qofar dakinsa ya bata mukulli,ta bude masu ,bayan ta biyo da hannuwarta ta kafad’arsa ta bude suka shige ta maida ta murza key,wani shaawar mijinta na bijiro mata

“An dai da6a abun kunya,tsofai tsofai yana daka shirgin er cikinsa ,tana yasar masa da kima a gida”

daria Nnenna ta saki “Wannan shi ake kira da auren caraf,anty kinga laifinsa ,ko ni sosai na qosa quliya ya mace in warci arziqi,in É—an samu wani yaro Æ´an kaman 18 haka,in yi wuf dashi…amma ke kuwa ji wannan yarinyar danya sharaf ai dole mu kasa gane kan quliya,makira har fa gwalo take mana sanda ya goyata”

“ke kuma banza baki kishin mijinki ba”
“A’ahhh banni in danni abun duniya,ai ni ko a haka nikeda godiya tunda inada me dauke mun kewa,kar inje in dauko ma kaina b.p cuta ta hanani cin duniyata da tsinke”

“Rubbish,mtsewww” taja tsaki ta barta nan tana tuquqi

“Banza mai kishin rashin lissafi”

***
Akan gadonsa ya direta ,fasalta qayatuwar gadon 6ata bakina,amma ya tsaru qarshe,daga gefen gadon ya cillata ,ai kuwa ta nutse cikin lallausan farar bed sheet din mai kamada soso soso ko katifa

Kayansa ya fara ragewa yabar singlet da gajeran wando ,sannan ya hauro kan gadon ,tunda ta ga zai juyo tayi maza ta kauda ido a kansa,bayan wani irin mayataccen kallo na zallan sha’awa da take binsa dashi

“Miye na kauda kai,sa idonki ki kalli giant din jikin mijinki,naki ne halak malak”
“laa ni ban kalle ka ba” ta fada tana maida wani mugun yawu da ya tsinke mata sakamakon yanda taga buransa yina jujjuyawa a cikin gajeran wandonsa mai roba roba

Zuwa yayi ya daura kanta akan cinyarta “ohkay nasan baki kalleni ba,amma kafin ince komai a bani labari mai dad’i”

hannunta ta saqa ta 6alo maganin Nurse zahra ,ta jefa a ƙasan halshe da yike yinada zaƙi

A LallaÉ“e ta fara wasa da gashin kansa “uhum uhm” ta fara gyara murya.

“Ohk to bari insha ruwa”
“ah bari in kawo maki” ya fada ya tashi yayi hanyar falo

Sauri tayi ta zuge zif din jakar ta gyara mai zama.

“Inaso yau nima in É—anÉ—ani mazantakar ka da ka bani wuya saboda shi Æ™uliya” shigowarsa ya sata murmushi,zata sakko yayi maza ya dakatar da ita yana duddulo mata ruwan a glass cup a hankali ta kar6a ta hadiye maganin
Maidawa yayi ya ajiye ya fara sunce mata kayan jikinta cikeda dabara

“Zinariyata bakijin gumi ,ki rage kayan mana kisha iska ko,nima bakiga na rage kayanba ,sai muyi hirar ko?”

shiru tayi masa ta na nonnoqe kai tana dan tutturjewa ,amma a ranta cewa take “quliya wallahi a matse nike ,inso samune yanzu inji wannan taka tana safa da marwa akan marata”

No comments