Breaking News

Hariji Book 3 Page 77-78

77&78
*Alheri writers asso.*

“Khady out from my car”
Murmushi tayi kafin ta tafa hannunta
“Beelah ke aminiyata ce,duk abunda zanyi ,zanyi ne for your own good,kina tunanin idan da ina soyayya da adnan zan bari ki sani ? Plz be critical thinker…”


Goge hawayen da ya biyo dakalin kuncinta tayi. Kafin ta kamo ta ta rungume. Ta rushe mata da kuka ,a sanyaye ta rungume ta itama sannan ta maida hannunta ata bayanta tana shafa bayanta tana banka mata harara ,amma a zahiri sai cewa take “sorry aminiya ,sorry ai ya wuce”
“Khady wallahi saida Na rabu da adnan sannan naji Ina azaban qaunarsa ,ga gayen nan saida ya gama toaster ni ya waske,tun ranar da muka gama dinner din graduation dinmu kona kirasa ya daina picking”

Rarrashinta ta ringa yi ,har ta natsu tana sauke ajiyar zuciya,suka cigaba da tafiya a motar

Duk zaton ta khady abunda ta fada mata haka yike a ranta batasan Na ciki Na ciki ba,kurum so take yi ,su bar jajin dai su koma gida lahiya

***
Bayan likita ya gama duk bincikensa ,ya sakawa ummi drip Saboda fluid da zatayi loosing daganan ,ya zuba mata supportive drugs Dana tsaida amai a cikin drip din,minti kadan barci ya fara neman sure ta,saida ya gama da ita tsaf sannan ya fara zare safan hannunsa

“Likita me yasami matata ,bata ta6a zuwa nan ba plz ,Kar wani abu ya sameta ,iyayenta sun barmun ita amana..”

Murmushi likitan yayi ,ya Ciro hand sanitizer ya tsiyaya a tafin hannunsa ,ya murtsuke ,sannan yazo ya zo ya miqa masa hannu cikin sigar martabawa,suka gaisa

Saida ya riqe hannun quliyar cikin nasa kafin yace “ina tayaka murna yalla6ai,madam Na dauke da juna biyu,wanda zaikai Na sati uku da kwana hudu…” Ai bai rufe baki ba ya ruqunqumesa ya fashe da kukan murna

“Allahu Akbar,allah wannan watan farincikine a gareni ,er uwata tayi lafiya ,kuma ga matana ta daukar mun qwaina ,Allah sarki ne,rabona yinada nisa…”

Gabadaya wajen rikicewa yayi da murna,likita Kam yasha kyauta kamar wanda ya basu kyautar yaron gashi a showel.

Qarfin hayaniyarsu shi ya farkar da ummi ,ta dan qyallara Ido alamar hayaniyar Na damunta

“Ku fita kuna damun ta ,kunsan rashin samun isashen barci ,yina dakushe girma da lafiyar baby…” Gabanta ya qarasa yana dan girgiza mata gefen cinyarta tamkar mai rarrashin jinjira ta koma barci
“Sannu kinji maman baby,allah dai ya rabaki dashi lafiya”

Ware Ido tayi cikin mamaki
“Dady ban ganeba ,ni ne zan haihu,ai wallahi banson haihuwa fa da zafi”

Haquri ya soma bata “Haba ummuna baki ganin Na girma ba da ba jikane ? Ki tausaya ki bani kyautar d’a zan qarawa soyayyarki babbar muqami a burnin zuciyata ,kinji tawan ?”

Hawayene ya dan tsullu mata “shikenan ka bani kunya a gidan mutane zasu dauke ni el iska ”

Dariya ya fashe dashi ya ja mata hanci “my baby rigima,to ai ba zasu kalleki a el iska ba ,saidai suce quliya ya kwashi raga ,ya turmushe er qwailarsa ya bata babbar tukuicin soyayya…kuma kinsan me?? Tun ranar farkon nan,da kika gigitani da dad’inki nayi depositing Ajiyata”

Luf ta rufe Ido ta kama barcin qarya ,tsoron ta karyazo akwai mejin Hausa a cikin mutanen wajen ,sukam duk fita suka yi suka bar quliya da umminsa yina rarrashi

“Oh ni ummi,wai nine da baby ?” Wani qanqame jikinta tayi ,cikin tsananin farinciki tamkar ta daka tsalle ,wani tsamm tayi da ranta da ta tuna da ranar haihuwa ,a haka dai har barcin gaske ya kwashe ta. Shikam quliya ,sai tausa yike mata ,ya hakimce baida niyyar tafiya

***

7 days later

Ummi ta gyagije tayi d’anya tayi fresh,saidai Sam bata yarda hanya ta had’a su da adnan,haka har suka gama zaga dangi ,suka fara shirin tafiya , Australia,don bazai je da ita umrah ba da qaramin ciki,yazo wuya yasa ya fita ,saidai tun da Adnan yaji labarin zasu tafi ya cilla Nigeria ba tareda sanin kowa ba,shi a tunaninsa Nigeria zasu wuce.

A yammacin ranar quliya da ummi ya rakata shopping da kansa ,zallah jallabiyyoyi take diba kowanne iri uku ,saida ta Debi kaloli biyar,wannan natane da hajjo da uwale ,sai Na mamanta daban da tafka tafkan mayafai Na alfarma ,suma abokan zamanta tayi masu siyyayya harda crazy kayan barci da tasan zasu burge quliya dashi ,haka yaransa mata

Yanda kuwa takeyi in ta debo kayan saita daga ma quliya “Husby wannan zaima wancenka kyau(saita fadi sunan yaranshi ko matansa) in yace “eh” saita jibga masa a kwando

Tayi gaba talau talau ,jiki ba auwki ga wauta da yaranta , sosai larabawan ke had’iyar yawu ba daman latsawa,ga oga yina dama dama da abarsa

Tana tsalle ko wani gargada zaizo ya tallafota ba kunya zai dafe cikinta yina fadin sannu ,sannu ba abunda ya samu cikin ko?”

A yawan lokaci cuno baki takeyi,ko ta hararesa,ko ta kamo yatsansa ta gartsa masa cizon wasa “hum ta baby kake yi ba maman baby ba ko?in Na haifeta saidai ka bata nononka”

Sosai yanzu tunda ta samu cikin nan ta koma liqewa quliya,titir tana liqe dashi wani masifaffen sha’awarsa Allah ya jarrabeta dashi gason tayi ta masa shaka shaka suna wasannin banza ,yina mata cakulkuli da sauran su,Ga gida gidan surukai amma Sam bata fitowa tutur suna liqe a daki ,har kowa ma ya soma ramfo su,don hakane ma ta qosa subar qasar Kota Wala da buranta  don in tanaso quliya ya cita sai kiji tace “Husby baby yanason a bashi nourishment” to shima ya gane

Sosai ya zauna yayi kyau ya qara qiba,timbin kudinsa ta qara cifcif ,itakuwa ummi tayi kwa6a kwa6a ,Choco skin dinta ya Zama very bright kamar fararen Ghanian,wani asalin kyawunta ne,ya tsatstsafo ga gashi sun kwakwanta lufluf saman goshinta ,gefen kumatu da bayanta
Ke daga gani Hutu ya zauna.

Quliya kanne mata Ido guda yayi
“Um um saidai ke in baki nonon,kishamin anjima,nikuma in qara maki da baby boy in macene dukda nasan ma namiji zaki haifa,kuma inshallah el-kabir zansa,nima inma kaina takora ”

Suna shirin fitowa Nnenna ta Kira layinsa, sosai yasha mamaki amma haka ya kanne ya dauka “Quliya duk inda kake ka dawo Nigeria,naji labarin Abike za tayi maka cinnen efcc ”

“Nnenna meye gaskiyar maganar nafasan qaryanki

“Da gaske Nike my love”

Ai ba shiri ya tasa ummi suka koma gida kuma a yammacin ranar suka taso zuwa Nigeria.

***
Uwale tana dawowa, Nigeria suka fara hidimar bikinta da maiwada,yau sauran kwana hudu,duk da umma tace Kar a fadawa autarta ,suna can suna yawon amarcinsu da alhajinta a birkita masa lissafin amaryarsa taji ita lallai sai tazo bikin

***
Saukar su quliya a filin jirgi ba tareda sanin kowa ba suka shigo taxi din airport din zuwa gida ,a lokacin qarfe Tara saura Na dare.

Hajiya adama kuwa tuni ta dawo daga minnah kuma a wannan karon har tsohuwarta saida ta dauko wanda zata taimaka mata wajen qaddamar da ayyukan bokansu ba tareda kuskure ba

Ana budo get taxi din su quliya Na shiga ,shi kuma Adnan zai fice da rungujejiyar mashin dinsa yawon dare…

_Lada a haqqin wata me wada?樂kaji tsoron Allah_

Knocking ta cigaba dayi tana kuka wai wai
A hasale ya zare buransa kiri Na dibarta ta rasa me zata saka kurum ta yayi jallabiyarsa ta saka ,ta fito idonta mici mici
“Lafiya?” Ta bude dakin tana mata kallon uku saura kwata
Qyam yawun bakinta ya qafe,ganin rigar mewada a jikin ta ,wanda tasan shi ya saka
“Nazo in taso mijina mu kwanta”
“Wani dan iskan ya ce maki yina nan?”
“Ke mana er iskan da na ganki saye da rigarsa ,inkuma anyi wani abu a kwanana Allah ya isah ban yafeba ,kidan bani waje in taso shi”
Zaro mata Ido tayi “ke in kinacin qasa ki kiyayi Na shuri,kina takamun daki zan Bazar dake ,dabba sakarya mai tsuliyar mata-maza,bai samun gamsuwa dake ,so kike ya nema a bariki? Ki gode allah kinada wanda zatayi dutyn da kika kasa ,dayaje ya kwaso mana qanjamau ”
“Ke inada history dinki kakaf,banza gwangwani ai ni tun Randa aka kawo ki gidan nan nasan qaddarata ta tsaya ,nida cutar sida,mun qulla abota ,bansamun kwanciyar hankali sai kin bar gidan nan”
“Ahayye ,ayyururi to aikuwa saidai depression ya kashe ki,don kinsan nida mewada ba soyayyar yanzu bane ba,don haka tunanin rabuwa in kika sashi a ranki hawanjini kadai zai min maganinki ,don maiwada dai da kika gani saidai ko in rufeshi ko ni ya rufeni…shashasha ,mace har mace ”
“…Amma ba wife material ba” ta qarashe mata amsar a gaggauce
Aikuwa kafin ta rufe baki uwale ta dauke ta da mari “nikike cewa ba wife material ba?yau zan lallasaki ,inga me qwatanki Darene saidai in Aljannu zasu raabamu ”

Da sauri ya fito daure da towel ,gindin sa yina tokare kamar bindiga.
“Ya isah ,ke zomuje ” ya janye uwale ya sakata a daki “barni inci uwar uwar ta” shidai bece uffanba ya kamo uwargidan ya yi hanyar dakinsa da ita ,hawaye ke biyowa a kuncinta

“Baby Ina zaka ka barni da guntun sha’awa ?” Uwalen ta daga murya tana tambayarsa
“Ina zuwa ai nima ban qoshinba” zame jikinta tayi da sauri
“A gabana? Wai wannan wani yankan qaunace haka?”
“Ya Isa zan biya ,kije kiyi barcin ki ki huta ” shiru tayi shaye da mamakinsa ,duk ya susuce akan bura yau kuwa zatayi maganinsa .
Tana kallo ya janyo waya yayi mata transfer 50k
“Ga dubu Hamsin nan kyayi ankon bilkisu ko?”
Harara ta bankada masa ta dage rigarta sama “Nima wallahi malamin durina sha’awarka nikeyi” ta fada tana janye rigarta sama
“Ke bansan sakarci ,ba a gaban ki nayiwa Jameey alqawari ba? Ko ban siya bane ?”

***
Hajjo juyi takeyi tana hawaye ,sosai tayi nadamar haduwa da ciroman shantali,yasanta a keken mazanta ,sunci durinta shi da abokinsa ,to meye zai ce sai ya aureta ,itafa gaskiya a lissafinta ba auran tsoho
*”Hajjo ,ke kyakyawa ce,durinki ba kalar wanda kowani namiji zai saka ya zuqi ruwa ya zubar bane…kinfi dacewa da irin mu ,mu gatantaki mu baki kudi ,mu alkinta quruciyarki a gidanmu kiyi nazari ,qanwarki tayi aure harda twins ga kudi ga farinjini zuriyar larabawa,ita auran tsohon ya kashe ta ne?? Ga bazawaran yanki tayi auran ta tana fantamawa ,bakiso kema kiyi ,in jiyar dake dad’in da ke cikin auran Sunnah?? Wannan za6inkine hajara,amma ki sani ko ki aureni ta arziqi ko kuma In dan shugaban qasa ya fito auranki sai Na soke,haka in yafi 6eran masallaci talauci…”*

Kuka mai sauti ta fashe dashi “Na shiga ukuna ,garin yawon cin bura ,Na hadu da cingam ,me zanyi dashi , wadataccen qarfi bayi dashi,ga bura guntuwa wallahi ban iya auren wahala ,duk gayuna ya kwashe ,inaaa!”

Shiru tayi ,gamida kasaqe jin sake shigowar message ,gabanta har bugu yikeyi fat fat fat .
*”Inkin amince da za6ina gobe zan aiko da kayan Na gani inaso wajen baba,ni ba yaro bane sati biyu za a saka ranar ,ke kadai nikeson…!”* Kafin ta gama karantawa ta fara tura masa da reply

“To inkuma bana ra’ayinka fa? Tsohon dan bariki,ni namiji nikeso in aura saurayi,da be ta6a kusantar qazantar zina ba”

Shiru yayi yina juya wayarsa ,lallai yarinyar nan taci ganye,bacin yina tsananin sonta da ba abunda zai hana ya qyale ta,kamata da izzah ta ,take kirana *Tsohon dan bariki ?* Ita ba a barikin muka hadu ba ?,in kinsan wata ai baki San wata ba.
Qyaleta yayi ya juya bayansa ya hau barci mai cike da samun hajjo a matsayin mata,hajiya Jummai sai mamakin ciroman takeyi Sam ya sauya ,ko kallon ta yau yaqiya

Shikansa wataran yikan mamakin kamuwa da son hajjo da yayi ,at first sight ,sonta ya huda ilahirin jijiyoyin ganinsa ya kaima qwalwarsa saqo a take ya fassara masa da Kalmar sha’awa ,saidai daya kasance ta bayan ta bashi gamsuwa ,sai ya nitsa kogin Soyayya

_Hmm nikuwa nace kwallin mai gida idonka idona yayi aiki,Hattara en mata masu saka kwallin mallaka,da maza masu kule kulen enmata_

***
Uwale kam tun tana jiran dawowarsa har aka Kira sallah,haka ta qaraci matse matse cinyarta taje tayi fitsari ta wanke da ruwan dimi. Tayi wanka ta fara salla amma ta qwafi matar nan ,a ranar kwananta Na gaba.

***
Shagalin suna ya qawatar sosai ,Adnan ya aiko da sunan yara *El-kabir da kulthoom* sannan ya bata haqurin zuwansa da zaran ya gama uzurinsa .
Sun samu kaya Na futar lissafi da asset iri iri ,daga qarshe aka rabawa su ummi gadonsu ,inda Na yaran ta barwa en uwansu su Kula masu dashi companies dinsu da kudadensu Ana juya masu .

***
Ciroman shantali ya turo iyayen sa ,kuma duk yanda hajjo taso ta turje. A wannan karon babansu ya fito masu a shi din namijine. Kuma batada wani maga Isa sama dashi don haka ,bai shawara da ita ba ya kar6i komai Na aure zuwa sati biyu.da iqirarinsa ya fito daga dakinsa ,da ya sallami baqin ,da kayan Na gani inaso ,ya ajiye a babbar falon gidan yina kiran ummah

Fitowa tayi cikin mamakin ganin kayan aure ,da drivern ummi keta shigowa dashi “Na menene wannan baban ummi,kamar kayan aure “?
“Eh Na wannan ja’iran ne ,auran ta da ciroman shantali nanda sati biyu,inshaallah”
“Kutuma wallahi Abba bai yuwuwa ”
“A da ne Banda iko sanda Banda kobon kaina ,amma yanzu er Albarka ummi ta tamfatsamun shaqo maqare da kayan masarufi Na miliyoyi kina mun gargada ,zan tsine maki ki lalace ,kin ma samu duk kun auru mutane masu rufin asiri? Dukda uwarku da ta lalata ku? ”

“A’ah en watsatsakun kudin da kakeji a aljihunka ,bazai sa in juri rainin hankali ba,kai din banzanka ,in Bacin nayi tawakkali jinina ne fa yaran nan garesu ,sunada yawan buqatuwa ,me kake iya mun? Wallahi haqurin ‘ya’yane ummi Na aure nima zan 6alle insamu me dauke mun bukatuwata ,don har yanzu da saura ta ”

Cikin jin kunya ya fita ,yina masu addu’ar shiriya,ummi kam ta kasa fitowa a dakin ,anan ma kamar ta nitse don kunya

Uwale fitowa tayi daga kicin hannunta dauke da fulas tayiwa ummi salalan farar shinkafa da sassaqen magunguna.

“Umma dama kinada damuwa da Abba kike 6oye mana? Ai yanzu mun tashi a uwa da ‘ya’yan ta ,mun koma qawaye inada maganinsa ki barni dashi da daddare sai yayi maki kukan dad’i”

“Ni rufemin baki ,tunda kin samu mewada irin ki ai dole kiyi ta fada kina sakin duwawuka yina baki madara jikinki Na fresh,wallahi hallitar ciroman nan bazata daukeni ba,ko naje sai Na dawo,kuma ni banson in auri dadirona da yasanni Na sanshi ,Kar wulaqanci ya shigo”
“Ni wulaqancin me Na gani? Indai don rashin nagartan burane bakida matsala ,zan hada masa magani kita banbara ma mugu ,saikiji shiru ,kishiya kuwa ,Ina kika Kai bakinki,komin yaransu kici ubansu,ki kuma janye mijin ganin ido sai ya gagaresu ”
“Shikenan anty uwale zan kwatanta shawararki ” “da yafi maki,arziki ba kiranki ,kina juya mata qeya”

****
Ummi yanzu satin su goma da kwana uku cif da haihuwa ,yaranta kam sunyi 6ul6ul suna shan madara ga nononta me kyau ,tayi dumurmur ta Zama classic baby ,wankan manyan suturu takeyi gayu Na fitar arziki ,tanada nanny mai mata raino ,tare suke fita duk inda zata driver ,don haka yaran basu sata ta wahala ba,saima qiba da tayi saboda komai yinmata akeyi ,ita dai matsalarta dayane sha’awa!! Kuma tana qoqarin daurewa gamida shan maganin dauke sha’awa dukda ance mata yina da illah to ya zatayi ?
Yauma kamar kullum Tasha wankan ta cikin wata dandatsatsiyar leshi mai ruwan zuma ,ammasa dinki Abj bubu yaja stone work ,ta yafa tafkeken mayafi samfarin en Pakistan ,mai ruwan madara tana tafe yina sharar qasa ,da takalmin half cover mai ruwan zuman ,duk inda ta wulga tana sheqin gwal ,abunta Shar ga quruciya ga naira ,suna shiga inda zasu za6a ankon da zasu futar Na bikin hajjon nasu su kadai en gida Banda maqota ,lesuka da manyan sufofi ake zaro masu ,jikin ma’aikatan sai rawa yikeyi suna nan nan dasu ,itakam tana hakimce a kan kujeran wajen tana girgiza baby kulthoom(Hibba) datake dan rigima taqi Zama a hannu Nannynsu dake mota tana jiransu da mai sunan quliya(Hibban), itakuma hajjo Na Dada zazza6an kayan a cikin wanda ake fito masu dashi .
Wani sassanyan qamshi ta juyo daga kujerun bayanta wanda saida taji duk wani secondary sexual characteristics dinta sun kama ayyukansu, bata gama tsorata ba saida taga wani kyakyawar hannu fari tar ,dauke da qashi luf luf har gurin ga66an yatsunsa ,a hankali ya daura hannunsa akan cikakken hannun baby Hibba

Cikin mutuwar jiki da saukar kasala ,ta sauke tafkeken tabarau din fuskarta da taje eye center aka yanka mata musamman ba don ciwon ido ba ,saidon gayu me aji.
A galabaice,ta sauke a hankali tana son ganin wanda ya kamo hannun babynta datake kan kafadarta .
Sauke hibba tayi ,ta daura akan cinyarta hakan yasa hannunsa janyewa aikuwa dasauri ta saiga

*”I proud of you my world”* Murtsuke ido tayi da sauri ta watsa a kan fuskarsa ,maganarsa Na mata amsa kuwwa
“Your world?”
“Yes queen out of kyawawan duniya”
“Na naushi bakinka” ya fada cikin tsiwarta da ta saba
“Go ahead durling” huro hanci tayi ,da qarfi ta firzo numfashi “Wai Ina wasa da kaine Adnan???”

No comments