Breaking News

In Bani 9


9….

Magana zai mata wayarshi ya shiga ringing da sauri ya kalli wayar ganin number dazune Dil❤ yasa yay wani irin cute smile yay picking call din cikeda murmushi yace “I know you’re missing me Dil just admit” daga tachan bangaren cikin wani irin cool voice dayamafi na Aabid din dadi gata yar karama yace “when are you coming back Bid?” dariya Aabid yadanyi yace “me nawani cin magani? Saikace kayi missing dina sanan zan fadama ranan dazan dawo Dil” shiru wanda aka kira da Dil yayi baice komiba hakan yasa da sauri Aabid yace “kaifa kacika zuciya matsalana dakai kenan Dil” cikin fushi sosai ya daga murya cikeda fada yace “I said when are you coming back?” dariya sosai Aabid yasakeyi yace “say u miss me first” katse wayar yayi dip hakan yasa Aabid ya kalli fuskar wayan da sauri ganin ya katse yasa ya ware manyan idanunshi, dailing number yayi back da sauri wayar yay ringing harya gama ba’a daukaba hakan yasa yasake dailing number akaro nabiyu.

Da sauri fine dattijuwan matar data shiga babban hadadden kitchen dinsu hadamai hotchocholate tafito daga kitchen din, hadadden dining din takaraso tadau wayar tai picking, murmushi tayi cikin muryanta mai dadi tace “hello Son” wani irin murmushi Aabid yayi yace “Mami na, I miss you so much, ina Dil Mami?” dan murmushi matar tayi mai sauti tana kallon tilin brunch dake kan dining tace “mekama dan uwanka Son? Yay fushi yabar phone din da abincin duka a dining, dama kasan da kyar na lallabashi yazo yaci dan rabonshi da abinci tun jiya” dan murmushi yayi yana karajin son dan uwan nashi aranshi yace “Mami I told him yazo muje tare yaki zuwa wai bazai iya zaman flight ba he’s scared, and Nigeria weather is harsh sabida nataba cemai garin dazafi, sai yanzu dana zo shine zai wani dameni nadawo yanamin fushi to baza’a dawon ba” yay maganan yana daure fuska shima alamun ranshi yabaci, hadadden kujeran dining matar taja tazauna tana saukar da ajiyan zuciya kafin ahankali takira sunanshi. “Aabid” da wuya Mami ke kiran sunan su hakan yasa yasake natsuwa yace “na’am Mami na” dan ajiyan zuciya ta saukar tace “you know your brother’s condition, you know how your twin brother is so attach to you, kasan baida lafiya sosai, please kadawo kaji and be with him am sure yanzu yanadaki he’s crying” sosai maganan Mami yatabamai zuciya hakan yasa yaji hawaye sun taru a idanunshi da sauri ya hadiye su murya chan kasa yana kallon Hamida data dade dayin bacci yace “please Mami kaimai wayan lemme speak to him” tashi Mami tayi daga dining tai sama, wani babban hadadden daki ta shiga da akai komi blue, gadaje biyune adakin hadaddun gaske komi iri daya, hangoshi tayi akan gadon yana kwance yaja bargo yarufe jikinshi yajuyama kofa baya, shiga ciki tayi ta maida kofar ta rufe takarasa jikin gadon, ahankali ta zauna abakin gadon ta daura hannu akanshi tana shafawa cike da lallashi ta mikamai wayan tace “gashi Aadil dina, Aabid zaima magana” ture hanunta yayi cikin fushi yana juyo da kanshi dan bayason ya karbi wayan. Hadadden saurayi ne kyaykyawan gaske ebony, kamanninshi daya da Aabid banbancin shine kana ganin wanan kasan baida cikakaken lafiya, dan sosai bakinshi ke dilalar da miyau kanshi na wani irin rawa kaman kan karamin jariri, yana sanye da plain white t-shirt na givency, yasanya 3quater black iya guwiwa, bakaramin kyau yakeda shiba saidai shi yafi Aabid jan lebe, dakuma sleepy eyes.
Cikin wata irin raunanniyar murya Aabid yace “yaki karban wayan ko Mami?” ahankali tace “eh yaki Son” dan murmushi yayi yana share hawayen daya zubomai da sauri yace “sani a speaker Mami and keep the phone close to him” saka wayan Mami tayi a speaker ta ajiye wurin kanshi ta tashi tafita daga dakin ta rufo mai kofa, karan rufe kofan Mami dayaji yasa yace “I know you can hear me u dis rascal, rascal boy meyimin wayau in muna buga kwallo kawai, little rascal me boyemin car keys idan zan fita, u better talk ko I will come out through that phone and pinch your cheeks so hard kasan u hate that ko? Now say something to your twin brother please my Aadil, kaji D…il” yay maganan bakinshi narawa sosai hakan yasa yatashi da sauri yafita daga dakin yarufo mata kofa, waje yafita ya shiga cikin mota ya rufo yana gyara zama yace “kamin magana please” ahankali yamika hannu yaja wayan kanshi narawa sosai ya kara wayan a kunenshi yatashi ya zauna bakinshi na zubar da miyau kaman karamin yaro yafashe da kuka sosai yana shesheka yana murza ido, arude muryan Aabid narawa sosai yakira shi da karfi arude “Aadil! Aadil! please stop crying, tell me yaushe kakeson nadawo koma yaushe ne i will come back I promise you, stop crying dan Allah kaji” sosai yake kukan miyau na zuba daga bakinshi yana wani irin nishi kaman wanda aka zane yace “now, kadawo yanzu, I want to see you now” runtse ido Aabid yay ahankali ya sassauta muryanshi yace “Aadil” cikin kuka sosai yana turo mai baki yace “uhm” murya chan kasa yace “kasan I don’t lie ko, banama karya, am sorry Dil but I can’t come back right now, Please stop crying I promise you I will come back soon okay” turomai baki yayi yana share hawayen kaman small yaro yace “w…wat..wat is keeping you there then?” dan lumshe ido yayi yabude ahankali dan muryanshi ayanda yakejinshi yanzu is really breaking his heart, yasan he’s brother is missing him, murya chan kasa yace “she” da sauri cikin kuka yace “she??” gyadamai kai yayi yace “yes twin I saw my Jewel yau, and is love at first sight” da sauri yace “love? Bid we found our Jewel, I love her too, love at first sight ko” gyadamai kai yayi yana share hawayen dayake yi yace “yes, love at first sight my Dil” da sauri yana share kukan dayake yi yace “to when are we going to get married to her?” murmushi yayi sosai jin yasoma dawowa daidai yace “I don’t know Dil, she don’t like me” da sauri yace “give her roses, plenty plenty rose like kaman a movie” murmushi yayi yace “okay Dil, yanzu kaci abincin da Mami tabaka, go and eat your food and take your drugs okay, anjima your Dr will come” gyadamai kai yayi kaman karamin yaro yace “okay, tell her I love her” dariya yayi sosai yace “rascal okay” dariya shima yayi yatashi yana tsalle akan gado yace “I will tell Mami na kacemin rascal again batahanaka ba yaro kawai” da sauri yana murmushi yace “wayace ma ni yarone zan haihu innai aure dankaji” da sauri shima yana share miyan daya zubanmai awuya yace “me to, nima zan haihu dan kaji, plenty plenty babies” dariya yayi sosai yace “okay naji go and eat your food to” turomai baki yayi yace “the food is peprish Bid” shima turo baki yayi kaman yanda yayi yace “eat small okay and be taking water d pepper will go” dariya yayi yace “Bid I’ve gotten two friends on my messenger, Anty Hamida and Ihsan, can I be their friend Bid?” yay maganan yana lankwasa kai yana turamai baki, dan dariya Aabid yayi yace “yes chat with them but don’t tell them who you are okay” da sauri yace “okay I will not, and…and..and” da sauri Aabid yace “and wat” da sauri yace “my Skype is not working kuma” dan shiru yayi kaman mai tunani yace “I will check it for you inna dawo” da sauri yace “okay, tell her I love her, bye am hungry” da sauri yace “okay I will, oya run, run jekaci abincin ka, finish everything okay” da sauri ya gyadamai kai yana katse wayan, yay tsalle ya dira daga gadon yafita daga dakin yana tsalle sosai yana sauka daga stairs din, da sauri Mami ta tashi daga kan kujera tace “stop jumping Son karka fadi” washe mata baki yayi yataho dawani irin shegen gudu yafada jikinta yace “oyoyo Mami na” yamata kiss a kumatu kafin yatashi da gudu daga jikinta yay dining yaje ya zauna ya bude abincin ya cillar da marfin kasa yadau spoon yafara ci rabi na zuba cikin plate din da dining rabi na shiga bakinshi, sosai Mum ta kafeshi da ido taji hawaye zai zubo mata da sauri ta hadiye kukan ta taso ahankali tazo inda yake taja dayan kujeran kusa dashi ta zauna ta karbi spoon din daga bakinshi, dago idanunshi yayi saikuma ya turo mata baki yace “feed me Mami” debo rice din tayi yabude mata clean mouth dinshi tazuba mai tana murmushi tace “very Good Son” hadiye abincin yayi da sauri yana mata fari da ido kaman wata mace yace “kuma I will not tell you something da Bid yafadamin taaaa” yamata gwalo, murmushi tayi takara kaimai abincin baki tace “fadamin mana Son, haba my one and only Aadil” washe mata baki yayi shinkafan bakin na zubowa waje tana sharemai yace “no I will tell you when Bid is back, but Mami” yakira sunanta yana zare manyan fine lulu eyes dinshi yace “I love her too Mami yeeee” yay maganan yana lumlumshe idanunshi kafin yay luuu zai kwanta akan plate din abincin da sauri ta janye plate din abincin ya daura kanshi kan table yay bacci, shiru tayi tana kallonshi kafin ahankali ta ijiye plate din a gefe ta daura hanunta akanshi tana shafa soft gashin kanshi dayasha gyara dayan hannu ta kuma tana cire rice din daya bata kumatun shi tana sharemai oil din, ahankali tama forehead dinshi kiss kafin takira sunanshi tana bubbuga bayanshi. “Aadil, Son, Son get up muje ka kwanta adakin ka” cikin bacci ya make mata kafada yana turo baki yana tsotsan bakin, kyaleshi tayi tana kallon agogo dan nan da 15min Dr shi zaizo ya duba shi as usual idan yazo yatashi dole.
_IN BANI _

 

_M. Shakur_

 

No comments