Breaking News

Mijin Malama Book 1 Page 39


MIJIN MALAMA na kuÉ—i ne, don Allah ki biya ki karanta da Æ™yar nayi typing sbd masifaffen zazzaÉ“i ga wani nataccen ciwon kai…….. More especially chat me via WhatsApp 08119237616Zame hannunsa ya yi da É—an sauri yana jin kamar ya yi abinda take buÆ™ata É—in, but he can’t do that. Ya dubeta yaga gabaÉ—aya a hargitse take gashi ya rufe mata fuska, a nutse cike da kalama ya miÆ™a hannunsa da yake fidda wani Æ™amshi ya fara Æ™oÆ™arin tattare gashin fuskarta, baya da abinda yake burin gani sama da fuskar a yanzu. Kafin ya Æ™arasa daga bayansa an ce”Oh hello!” Cak! Ya tsayar da hannunsa yana mai dungule su, gently ya miÆ™e tsaye tare da goya hannunsa a baya as asual kamar yadda ya saba. Ya juya sukai idanu biyu da Abraham, kamar yadda shi ma Abraham É—in ke kallon Mutumin, Bad boy ya janye fararen Idanunsa cikin sigar tuhuma ya ce “Who are you? And why are you here?” Ya tambaya a É—an gajarce cikin nutsuwar murya ganin wanda ke gabansa kamar yana da bala’in nutsuwa. Mai martaba Ajlaal Sultaan ya basar yana mai da idanunsa ga haÉ—aÉ—É—an agogon wrist É—in sa. “Am talking to you?” Ajlaal ya É—an rufe ido ya buÉ—e kamar ya zame face mars É—insa sai kuma ya nuna masa inda Majeederh ke kwance kamar numfashinta ya É—auke ya ce”Ur Mom” Abraham bai jira jin waye wannan mutumin ba ya nufi kan Majeederh yana durÆ™osawa, da wannan opportunity É—in Mai martaba Ajlaal Sultaan ya samu dama ya fice daga office É—in, yana jin duniyar kanta na juya masa. Abraham kansa ya kulle ya rasa wanne kalar taimako zaiwa Majeederh, a hankali ya É—ora kanta a cinyarsa yana shafa sumar kanta slowly kamar bai tsoran taÉ“awa tashin hankalin Abraham É—aya kada Majeederh ta mutu ta barsa, ya shiga bubbuga kumatunta a hankali ta buÉ—e idanu tana jan numfashi da Æ™yar, idanunta ya sauka akan fuskarsa, ta marairaice fuska sosai kamar yarinyar goye ta ce “Little my son, mutuwa zan yi cikina” Kallonta shi dai kawai yake ta kama hannunsa da kyau za ta yi magana ya girgiza mata kai alamar ta yi shiru, sunkuyawa ya yi gabaÉ—aya tare da sunkutar ta bakiÉ—aya ya nufi duguwar kujera ya kwantar da ita, Majeederh azaba ta sanya ko idanu ta kasa buÉ—ewa, Æ™irjinta na yin sama da Æ™asa ta jima ba ta yi ciwon ciki kamar haka ba. “Ina ke maki ciwo?” Abraham ya faÉ—a a takaice kuma a É—an rarrabe, ba zata iya cewa komai ba sai hannunsa data kama ta riÆ™e ita ba abin ta ce masa ya yi mata addu’a ba, gashi bata ma gama yarda shi likita bane, ga tsoron kada ya sake yi mata wata allurar sai kawai ta nuna masa ya danna mata cikinta. ÆŠaga kanta ya yi ya mayar kan cinyarsa a hankali ya É—ora hannunsa ta saman rigarta ajjiyar zuciya ta sauke lokacin da ta ji saukar hannunsa daidai inda yake mata ciwo, slowly ya shiga danna mata yana shafa kanta cike da kulawa kana ganinsa kasan bai wani iya ba, idanunsa sun yi jajur yana mamakin yadda tsigar jikinsa ke tashi kamar waya na jan shi sometimes, a haka har ya ji saukar numfashinta damtsen hannunsa data Æ™anÆ™ame, abubuwa biyu suke yawo a kan Abraham, idanunsa kuma kafe a kan fuskar Majeederh dake bacci lokaci zuwa lokaci take yatsuna fuska.Ta É—auki almost 45 minutes tana baccin wahala sbd lafawar ciwon, idanunta ta shiga buÉ—ewa da Æ™yar bakinta É—auke da addu’a, Æ™amshin perfume É—in Boadicea The Victorious dake tashi a hankali yana ratsa cikin hancinta ya sanya ta juya ga mmkinta sai ta jita kwance male male a cinyarta mutum ta runtse Idanunta da Æ™arfi, Æ™irjinta na bugawa ta shiga furta “Asstagafirullah” Yau ita Majeederh ke kwance jikin wani? Ta shiga uku “Sorry” Ta ji husky voice É—insa mai tasiri a zuciyar duk wanda ya ji, wata É“oyayyiyar ajjiyar zuciya ta sauke jin muryar wanda take kan cinyarsa sai a lokacin ta lura gabaÉ—aya ta Æ™anÆ™amesa ta yi bacci sosai duk da na wahala ne, ta miÆ™e zaune cikin sauri ta tashi tsaye tana riÆ™e kanta da kyau ta É—auki vail É—inta ta yi rolling Æ™oÆ™arin kawai take bayan ta yi baya ta zauna to others sofa ta kallesa taga gabaÉ—aya ba ita yake kallo ba, kansa a kife yake hannu É—aya a tsakiyar kansa ya hargitsa sumarsa. “Are you okay?” Gently ya É—aga kansa ya kalleta da idanunsa da sukai jajur kamar gauta ta Æ™ara cewa “Are you okay?”
“How can i be okay kina jikina Maa?” Ya bata amsa, ta ce “Me?”
“You scared me” A hankali ta ce “Sorry” Ya shafa kai yana danne laps É—insa kamar mai mata raÉ—a ya ce “How do you feel now?”
“Allahamdulillah!” Ta ce masa tana nuna masa hand bag É—inta da phone da car key É—inta ta ce “MiÆ™o mini” Ya dubi kayan ya ce “Home? Ok I’ll drop you” Ta haÉ—e fuska nan da nan duk da yanayin da take jin kanta bai hanata cewa “Khalil”
YaÆ™i amsawa don baya son sunan ta ce “How many times do I have to tell you sai ka Æ™ara girma, before you start driving me? Ko so ka ke na shiga ka watsar dani a titi kafin naga aurenka?” Ya yi shiru sai kallonta yake ta É—auke tana kallon wayarsa dake kawo haske tun É—azo ta ce “Zuwa nan da shekaru 10 idan na gama rainonka sai na sallama maka Matsayin driver, Under age like you kamata ya yi a hanaku driving, ka kawo mini all bunch of keys É—inka na mota” Speaking calmly ya ce “Ohk” Ta ce “Pick your call” Ya taÉ“e fuska kawai kalmar yaro na yi masa yawo a brain É—insa. Majeederh ta ce “Oh Allah, ba Grandpa bane?” A hankali ya miÆ™e yana cewa “Why do you want me to pick up the call?” Tana miÆ™e tsaye itama ganin ya tattaro mata kayanta ta ce “Masu kiranka sun damu, fatana kawai ba wannan yaran bane ku haÉ—u ku dinga nuna Æ™uruciya” Ta faÉ—i haka tana nufar waje sai a lokacin ya É—an yi murmushi ya ce “Haka zaki fita?” Ta tsaya tana duba jikinta ta ce “Akwai matsala ne?” Ya girgiza mata kai kawai kafin ta nufi Æ™ofa ya Æ™arasa wajan Æ™ofar da sauri yana tsaya a bayanta ya cire rigar jininsa ta sama ya ce “Ki rufe jinin” Majeederh ta yi sai, sai kuma ta kai hannunta ta shafa ta jita duk a jiÆ™e ji tayi kamar ta nutse a wajan da kunya me ya sa wannan abin zai zo mata yanzu? Daman shi ne kenan shi yasa take ta ciwon ciki amma yaushe rabon da tayi ciwon ciki dan za ta yi al’ada, ta gefenta ya shige yana É—an cije baki. Majeederh ji ta yi kamar ta dauwama a wajan, Abraham bayan ya kunna motar ya É—an É—aga murya cikin gurÉ“atacciyar Hausar shi ya ce “Na zo na É—auke ka Jee?” Ta yi masa shiru gani ta yi ya buÉ—e mota hakan yasa tayi saurin sakin liÆ™ab É—inta ta nufi motar tata, front seat ta buÉ—e ta shiga, ya kunna motar tare da yin reverse cikin nutsuwa ya shiga murza kan motar lokaci zuwa lokaci yake É—an kallonta ta mirror yana girgiza kai, Majeederh addu’a take Allah dai ya kai su gida lafiya har sukai nisa bata yarda ta kallesa ba haka kawai yau take jin nauyin É—an nata yana tsaka da driving ya ji ta ce “Ina motar taka?” Sosai ya jita sai ya yi Æ™asa da waÆ™ar da yake ji ta crisdanial ya ce “What?” Ta ce “Banga motarka ba tana ina?” Ya ce “Ohk” Ta ce “Me?” Ya saki kan motar gabaÉ—aya ya zuba mata gajiyayyun idanunsa ya ce “I can’t drive, kina mgn” Yana faÉ—in hakan ya riÆ™e kan motar ya ci gaba da driving da mugun gudu tun a lokacin bata kuma cewa komai ba, wani irin mahaukacin gudu yake kamar zai tashi sama baya taÉ“a tsayawa danja, sun zo daidai roundabout suka samu ana faÉ—a tsakanin wani É—an karota da wani me napep, Abraham ji ya yi jikinsa ya É—auki rawa da É“ari ganin abinda yake shirin yi ya sa Majeederh cewa “Kada ka fita” Bai kalleta ba, domin yana kallonta dole ya bi umarninta a hankali ya ce “Zan amshi ruwa” Yana faÉ—in hakan ya buÉ—e motar tare da saka mata key kai tsaye ya nufi tsakiyar inda ake faÉ—an. Majeederh ta shiga bugun Æ™ofar hankali tashe domin tasan idan Abraham ya isa wajan ba sa a haifar da É—a mai ido ba, cikin sa a Æ™ofar ta buÉ—e garin saurin yaje wajan faÉ—an Æ™ofar bai rufe ba, ta riga data mance rigarsa a jikinta saman abaya É—inta ta shiga takawa zuwa wajan da Æ™yar kanta na juyawa. Abraham ya kalli É—an karota É—in da yake cewa “Daman idan ana duba yanayin society to Gwamnati babu uban da zata iya ta É“ukawa, duk Æ™oÆ™arinta wajan ganin komai ya yi daidai amma al’umma bata taÉ“a bata goyan baya, kuma sune kan gaba wajan tsinewa gwamnatin dake ci, kuna tsine musu suna Æ™ara lalacewa dole kuga abubuwa suna ta faruwa, yadda suka dama haka za a sha” Mai napep É—in ya ce “Ok daga maganar hakÆ™ina sai ya zama laifi? Akan miliyan É—aya da rabi ake bamu napep É—in nan, kafin mu biya kuÉ—in mu yi batun riba ta kwararraÉ“e tuni, amma baku gani abu kaÉ—an Æ´an adaidaita za su yi aci su tara kenan mu ba mutane bane, bamu da Æ´ancin yin magana ko?” ÆŠan karota na Æ™oÆ™arin yin magana ya ji an kifa masa mari an kuma kifa masa, ya buÉ—e baki zai magana ya ji an sakar masa naushi a bakin.
Ihu ya kurma na azaba, yana kallon Abraham dake huci kamar zaki ya ce “Me na yi maka, wanne irin zalunci ne wannan?” Abraham ya shiga dukan É—an karotan kamar an aiko shi.
“Fouk You!,
How dare you insulate him, like that, Eh?”
Har ya juya ya tafi yaga dukan bai masa ba, ya dawo da sauri tare da kama hannun É—an karotan zai karya. A gigice ta ce
“Ibrahim-Khalil!” Bai kula ba sbd bai yi tunanin da shi yake ba, cak kuma ya tsaya dalilin muryarta da ya ji. Ya É—ago jiki a sanyaye sbd shi bai ba san yaushe ne ya shiga dukan mutumin ba, kallonta ya yi ya ce
“Sorry Mami” A fusace ta ce “Sorry for yourself Khalil” Ta kalli mutumin ta ce “Don Allah ka yi haÆ™uri, yaro ne ina mai baka haÆ™uri” Ta juya ta kalli Abraham da ransa ya yi masifar É“aci jin ta ce wai shi yaro ne? Ta ce
“Say sorry to him, ka bashi haÆ™uri” Ya É—auke kai tare da yin shiru.
Tun da aka fara faÉ—an yana zaune cikin mota, sanye da wata dakakkiyar shadda gezner sai É—aukan idanu take, komai na jikinsa da mugun kuÉ—i aka siye shi. Uncle Isma’il dake É—aya side É—in ya ce “Majeederh’s disappointed me, na kasa yarda ita ce cikin tsakiyar mutanen nan” Abbu ya runtse idanunsa,wai Æ´ar cikinsa ce a nan wajan? Idanunsa ya sauka akan rigar Abraham dake jikinta, a hankali ya dinga binta da kallo, frm head to toe ganin jini kwance a bayanta ya sanya Abbu fara tari yana girgiza kai, Uncle Isma’il ya ce.
“Take heart Abdul’aziz,
Ka bi komai a sannu dan Allah, Please!” Shi kansa Uncle Isma’il idan ransa ya yi dubu to ya É“aci, he can’t believe cewa Majeederh yake gani, akan idanunsu ta saka hannu ta jawo hannun Abraham har zuwa cikin mota. Shi kowa Abbu tari ne ya sarÆ™e shi idanunsa ya yi jajur sosai, da Æ™yar yana jan numfashi ya amshi bottle water É—in da Uncle Isma’il ke bashi ya shiga ja yana komai ya fice masa a rai.
Misalin 5 na yamma wata Æ™atuwar mota, Mercedes-Benz EQS Black colour ta yi parking a compound na gidan Uncle Isma’il, Driver ya ce “We’re here, Sir”
Abraham dake bayan mota, ya shiga buÉ—e idanunsa da suke always sleeping sbd Æ™wayoyin da yake sha, tar ya buÉ—e ganinsa akan harabar gidan, har ranshi ya É—auka gidan zai ninka tunaninsa sai ya ga ko kwatan na Grandpa bai kama ba, balle kuma nasa gidan da bai fiya zana cikinsa ba. Sanye yake da Brown É—in Armani suit, wacce ta kama jikinsa sosai dark black skin É—in ta fito sai sheÆ™i take, hannunsa maÆ™ale da agogon wrist na Patek Philippe, ga wani takalmi Half Cover Leather Shoe, komai na jikinsa designer ne. Fitowa ya yi daga cikin motar yana rufe idanu tare da zuba hannu a aljihu, a hankali yake bin komai na harabar gidan Uncle Isma’il, yana tsaye Uncle Isma’il É—in ya fito cikin nagartacciyyar shigarsa tun daga nesa yake kallon Abraham har ya Æ™arasu ya ce “Oh har ka iso?” Abraham ya nufi wajan Uncle I zai rungumesa alamar gaisuwa Uncle Isma’il ya miÆ™a masa hannu alamar musabaha bai musa ba ya amsa a hankali ya furta “Good day Sir” Uncle Isma’il ya ce “Come in, bismillah” Suka shiga har Parlourn baÆ™i. Uncle I ya gyara zama cikin turanci ya ce “Sunana Isma’il mahaifi ne ga Majeederh uwar riÆ™on ka, Ban yi wahalar gane ka ba, a wancan lokaci Little ake ce maka, sbd yadda kake baÆ™i Æ™yakÆ™yawan mai É—aukan hankali, ga saurin fushi da zafin zuciya,na lura har yanzu akwai ta kuma” Abraham dai kallon Uncle Isma’il yake bai ce komai ba.
“Kana da shekaru 3 a duniya Majeederh ta tsince ka, ta raineka da hannunta, ta ciyar da kai da albashinta tana hana cikinta ta baka, bata faÉ—a amma akan ka tana yi kamar wacce akaiwa asiri da jininka, a haka har kayi shekaru biyar bi ma’ana kayi 2 years a wajanta, Tayi kuka sosai lokacin daka sake É“ata a hannunta sai gashi yanzu ka bayyana a bayyanar da ban ji daÉ—i ba, ka bayyana a wani addinin da ba namu ba” Uncle Isma’il ya gyara zama ya ce “Tambayoyi nake son yi maka, ina fatan zaka bani amsa?”
Abraham ya jinjina kansa alamar yana jinsa.
“What’s your real name?
And who are you?
Meme aikinka? Matakin karatu? Ina familynka suke, Father, mother, e.t.c” Abraham ya sauke numfashi a É“oye ya daÉ—e yana kallon Uncle Isma’il kafin a hankali ya ce “Abraham Daniel David, that’s my name, Who is me?” Ya yi shiru for a second kana ya ce “Bani da uba, but i have a mother” Uncle Isma’il ya ce “Mene sunan mahaifiyar taka?” Abraham ya É—auke shi fa duk ya gaji da tambayoyin nan, kawai don Uncle É—insa ne ya ce “Ohk, Jee Malumana, i can’t I can’t pronounce the name” Ya faÉ—a yana É—an yatsuna fuska.
Uncle Isma’il ya ce “Ok, Ina son faÉ—a maka abinda baka sani ba, Majeederh uwar riÆ™o ce ba uwar asali ba, ina nufin akwai aure tsakaninka da ita ba kamar yadda ba zaka taÉ“a auren wacce ta tsuguna ta haifeka ba, yadda kake zuwa kana rungumeta itama tana biye maka is prohibited in Islam. Ka saka a ranka duk sanda ka fara feelings na Majeederh to zaka iya aurenta, kasan Developing feelings towards opposite sex shike kawo So ka ji kana son mutum ko kasancewa da shi ko aurensa zama na dindin wani kuma sha’awa ce kawai take jan mutum ga abinda yake gani, kasan mata komai nasu mai kyau ne Zasu iya attacking opposite sex É—in su, su ja ra’ayin namiji ya kwaÉ—aitu da su, Abraham I am telling you this as your Uncle, not as my guest” Tunda Uncle Isma’il ya fara maganar Abraham ke sauraren shi cike da fahimta, nan take ya ji komai na zuciyarsa na sauyawa. Uncle I ya ce “Think, U can marry Majeederh, but u can’t marry your real mother, maybe a duk sanda kke rungumeta kana jin wani abu a ranka baka saki jikinka ka fahimci mene ba sbd tunanin Majeederh is ur mother amma yaudarar kanka kawai kake, itama Majeederh takai matakin da zata iya haifar É—a kamar ka shi ya sa ta manta cewa abin da take kuskure ne, ina fatan ka fahimta za ku ka yi nesa da jikinta” Abraham was speckless da Æ™yar ya jinjina kai tare da miÆ™ewa suka fito waje anan ya ci karo da Sona kamar ta san shi ta ce “Uncle” Ya É—an yi murmushi domin yana ana bashi girma ya ce “Sorry gashi bana yawo da kuÉ—i?” Sona ta ce “Ba komai, kai ne mijin Anti Jeederh?” Bai gane ba sbd da Hausa ta faÉ—a ya yi al’Æ™awarin zai dawo mata da gift…
Majeederh ta share hawayenta kwana biyu duk ta zama raguwa mai saurin kuka ta kalli Latifa ta ce “I’m tried Latifa na ga ji da rayuwar nan, tun ina son aure har ya fita akai na, yanzu wa nake da shi wa zai aureni da za a ce mini na kawo miji nan da 2weeks wlh bana da kowa” Katifa ta yi murmushi ta ce “Kina da wanda zai aureki mana Majeederh” Majeederh ta ce “Wallahi babu, ko zance ban taÉ“a yi ba” Latifa ta ce “C’mon ni na amince Mijina Aliyu ya aureki ko gobe ne…

No comments