Breaking News

Mijin Malama Book 1 Page 41


Have a nice weekendRawa jikin Jee ya fara da wani irin É“ari naman jikinta na wani irin Æ™yarma, tsoro da fargaba ya wanzu a zuciyarta, tana jin Æ™irjinta na wani kalar É—agawa da Æ™arfi, sosai hankalinta ya tashi jin an sanya hannu tare da rufe mata baki, duk da kasancewar duhu bai hanata fahimtar waye ba, domin Æ™amshin perfume É—in Boadicea The Victorious ya riga daya fallasa waye. Majeederh na Æ™oÆ™arin zame hannunsa ta ji ya cire nasa da sauri yana É—an ja baya, cikin sauri ta miÆ™e jikinta na rawa ta nufi wajan socket ta kunna hasken bedroom É—in, riÆ™e kanta tayi da kyau tana kai dubanta zuwa direction É—in inda yake ta ganshi durÆ™oshe a kusa da kujera ya kifa kansa a armchair hannunsa duk biyun tsakanin cinyoyinsa, rawar da jikinsa yake da karkarwa ya sanya gabanta ya faÉ—i tare da tunanin ko bashi da lafiya ne? Me yasa mesa? Me ya kawo shi gidansu, har cikin bedroom É—inta? Ko yau É—in ma ta katanga ya shigo? Sake ware idanunta ta yi a kansa taga har lokacin jikinsa rawa yake ga jijiyoyin kansa da suka fito sosai. Da sauri ta Æ™arasa kusa da shi ta ce “Khalil” Shiru bai bata amsa ba, duk da yana jin muryarta a tsakiyar kansa, Majeederh ta rikice domin daman tun yana Æ™arami bata jure ciwonsa balle yanzu da take ganin ya yi É—an wayo idan ya yi ciwo zai iya mutuwa, a yanzu kuma Abraham ya mutu zata iya zaucewa Ubangiji ne shaidar irin son da take masa, tuna hakan yasa ta Æ™ara yin Æ™asa da murya ta ce “Khalil are you okay?” Ya yi mata shiru, ganin rawar jikinsa ka Æ™aruwa fiye da kima har wata miÆ™a yake faffaÉ—an Æ™irjinsa na buÉ—ewa yana matse Æ™afa ya sanya a ruÉ—e cikin tashin hankali Majeederh ta kai hannu zata taÉ“a kafaÉ—arta cikin sauri muryarsa bata fita sosai ya ce “Don’t torch me” Ya faÉ—a a rarrabe murya can Æ™asa abubuwan da suke masa yawo a jiki ya sanya baya fahimtar taÆ™a maimai abinda gangara jikinsa ke buÆ™ata. Majeederh ta cire hannunta a hankali kuma ta juya idanunta ya sauka akan wayarsa dake yashe har ta fashe ma, cikin sauri ta É—auki wayar da mamakinta tana shafa saman screen É—in iphone din idanunta ya sauka akan photonta wanda take zaune a office É—in ta na B.u.k idanunta lumshe a photon kamar mai bacci sai É—an murmushi da ta yi wanda ya sanya dimples É—inta lomawa ta yi wani irin kyau sosai. A hankali ta lumshe idanunta tana wani irin son Abraham na Æ™ara yawa a zuciyarta, hasken da wayar ya kawo da sunan Taj a saman screen ya sanya Majeederh kallon wayar tana mamakin me ya sa ake kiran shi by this time? Kiran ya katse wani ya Æ™ara shigowa a sanyaye ta saka hannu ta É—aga kiran tana mannawa a kunnenta tare da yin shiru tana son ji Who’s on the line? Daga cikin wayar Taj ya yi dariya ya ce “Bad boy gani a hanya ina following naka, amma banga motarka ba, ka nutsu wallahi ba zaka iya driving a halin da kake ciki ba, kuma duk masifar taurin kan ka yau Æ™aryar alawa Æ™asa dole sai ka nemi mace ka kwanta da ita kamar yadda na yi maka al’Æ™awari, idan kowa ba haka ba You won’t sleep a wannan daren, shi ya nace Joshua ya zuba maka Æ™wayar kaÉ—an a cikin Cork É—in amma ya juye” Taj ya Æ™ara fashewa da dariya sosai ya ce “Zan yi dropping Debeka a gidanka sai ku kwanta tare kasan yadda take mahaukacin sonka, yarinyar classic beb ce yanzu zata gigitaka ka faÉ—a mini inda kake idan na yi dropping É—inta a gidanka sai na zo na É—auke ka, ni zan koma club ne Now the party has started, the classic babies are coming into the club, wallah ka yi missing Bad boy…..,” Cikin tsawa Majeederh ta katse Taj idanunta har wani rufewa yake a karo na farko na rayuwarta ta ce “Uwar Debeka da uban Debeka, wato kune kuke bashi kayan Shaye-shaye ko? Ko ke son haÉ—a shi da wata figaggiyar yarinya mara tsafta wacce take fama da Datti a jiki” Takaici ya sanya Majeederh yin shiru. Taj ya ce “Au wai wajanki ya zo?” Ya faÉ—a yana zare idanu, yana kuma danne dariyar dake ransa. Majeederh ta ce “Meye Sunanka?” Ya ce
“Taj” Ta jinjina kai ta ce “Baka da hankali ko? Kana forcing na shi ya aikata abinda Muslunci ya hana?” Taj ya ce
“A’a Mami, Debeka fa budurwar shi ce, kuma a gidansa take zaune, bayan itama akwai wasu Æ´an matan da suke zuwa wajansa,kuma duk mu’amala yake da su kenan dai a lalace yake, kuma mene haramcin daga kwanciya da mace Mami?” Wani irin rikitaccen tashin hankali ne ya rufarwa Majeederh ta runtse Idanunta da kyau, tana son hana kansa gasgata abinda Taj yake Æ™oÆ™arin faÉ—a mata. Ta cikin wayar Taj ya ce “Good night Mami, ki lura dashi please cikin dare yana yawon firgita” Yana faÉ—in hakan ya kashe wayar tare da kifawa a jikin kujera ya dinga wata mahaukaciyar dariya kamar zautacce. John ya ce “Taj why?” Taj ya É—aga kafaÉ—a hannunsa riÆ™e da pen Shisha ya ce “What?”
Da turanci John ya ce
“Me ya sa zaka sakawa Bad boy Æ™waya a Cork? Muma da muka saba harka idan muka sha kusan haukacewa muke, balle shi da ko sakin fuska bayayi ko Debeka da yake É—agawa Æ™afa ta baro Æ™asar su ta biyo su bai taÉ“a maganar 5 minutes da ita ba, even small hug bai taÉ“a yi mata ba, ka manta sanda tayi masa allurar bacci sbd buÆ™atarta kusan kasheta ya yi fa, amma all this ka É—auki abu ka bashi yanzu kasan ba zai iya riÆ™e kansa ba idan ya aikatawa Mamin tasa wani abu fa? Jesus mummunar labari zai faru” Taj ya haÉ—e fuska irin ko a jininsa É—in nan ya ce “Ni fa Am happy for him, ita Mamin tasa zata gane shi ba yaro bane”
Sai a lokacin wani da zuwansa country É—in kenan kuma sun fi good time shi da Bad boy tsare girar su É—aya ya ce
“This is not fair, how can you imagine yaje wajan Maminsa a haka? Kasan mugun son da yake mata? Ko fa president baya so kamar…..” Sai kuma ya yi shiru da bakinsa. Taj ya ce “C’mon ka Æ™arasa faÉ—ar maganarka, wanne president? Meye haÉ—in President da Abraham?” Salamon bai ce komai ba ya É—auki kwalbar giyarsa ya ratsa ta cikin mata ya shiga rawa hankali kwance. Taj, John, Joshua suka kalli juna John ya ce “Who’s Abraham?” Taj ya ce “President’s son” Joshua ya ce “Dream, idan shi É—an gidan shugaban Æ™asa ne meyasa yake zaune shi É—aya tal sai Grandpa yana rayuwa kamar mara gata, sai kuÉ—i da yake da shi kamar hauka, wallahi idan shi É—an President ne bamu isa ya shigo cikinmu ba, kawai Salamon yana raina mana hankali ne” Taj ya ce “Something is fishy, Farkon haÉ—uwata da Abraham a University of Oxford, a lokacin na duba card É—insa naga alrdy ya yi nisa a karatu, naga tambarin Germany da kuma National I.d card na germany bai bari na gama gani ba ya karÉ“e ya ce, asali Grandpa University of Munich dake Germany ya sashi shi kuma bai so yama tsani Æ™asar bakiÉ—aya, muna level É—in Æ™arshe a University of Oxford wasu manyan mutane suka zo tafiya dashi ya kafe babu inda za shi nayi mamakin yadda suka kasa kama shi sbd at the end ma É—aya ya harba shi ne muka tattara mukabar Æ™asar, daga Æ™arshe dai ban ina yaje ba domin ya barmu for good 1yr” John ya ce “Baka tunanin laifi ya yi wa mutanen?” Taj ya ce “Maybe, he’s smart and stubborn boy to be honest ban taÉ“a ganin mutum bai iliminsa ba, baya taÉ“a zama lectures amma bugu É—aya ya kewa exam, tun yana secondary haka record É—in yake shi yasa aka dinga yi masa promotion da wur wuri ya gama secondary school sanda ya fara University zaka raina shi sosai, amma dake yana da jiki sosai ba a ganin shekarun nasa, kuma Grandpa É—in nan nasa kuÉ—i ne dashi kamar su kashe shi wallahi, waye zai ce Bad boy ya karanci Likitanci? Kusan me ya sa?” Suka girgizawa Taj kai ya ce “Cos he’s not his dream, Abraham’s doesn’t like it, Business kawai yake so bayan nan sai É“angaren tsaro yana son sama sojan Æ™asa, yanzu haka idan ya yi zanen gida miliyoyi yake samu, gabaÉ—aya shi ke siya mana suttura sometimes” Gang team É—in sukai shiru kenan dole akwai abinda Abraham yake É“oye musu na daga rayuwarsa. Taj ya ce
“Excuse me” Wayarsa ya É—auka ya Æ™ara danna number Abraham yana ji tana ringing ba a É—auka ba, ya miÆ™e ya ce “Bari nayi dropping Debeka”

Majeederh ta É—auke kanta daga kan wayar Abraham da taga still Taj ke kira, maybe ya yi dropping Debeka É—in can gidan kamar yadda ya ce, so he’s waiting for Abraham to go back his home and… Ta yi saurin runtse Idanunta, fitar numfashinsa da ta ji ne ya sanya ta juya da sauri tana kallon at this time a kwance ta gansa yama kasa zama tsugunawa ta miÆ™e a hankali zuciyarta babu daÉ—i, É—an Æ™aramin yaronta wai har ya san mace? Mata ke bibiyar mata yaro? Yana Shaye-shaye shi ya sa ya zama criminal kenan bashi da tsoro? Banda haka ko zance Abraham bai isa ya tsaya yi ba, gabaÉ—aya nawa yake? He just 16 fa. “Innalillahi wa’inna ilahir raji’un!” Majeederh ta furta a ranta, ta durÆ™oshe gabansa zuciyarta na wani Irin harbawa bakinta na rawa ta ce “Khalil” Ya yi shiru Ta miÆ™a hannu zata taÉ“a shi cikin sauri ya ja baya yana mirginawa kamar zai shige Æ™arÆ™ashin gado muryarsa na shaking laÉ“É“ansa na wani irin É“ari ya ce “Don’t torch me” Kamar za ta yi kuka ta ce “But My son taya zan iya barinka haka? FaÉ—a mini me suka baka? Meke maka ciwo? Headache? Fever? Bari na ji ki da zazzaÉ“i sorry” Ya tsoro mata narkakkun idanunsa wanda sukai mahaukacin jaa sosai da Æ™yar yake iya É—an buÉ—e su, bai taÉ“a jin abu makamancin abinda yake ji ba in whole his life shi ko ciwo baya yi sosai, Ya ja idanunsa ya rufe yana curewa waje guda yana magana Æ™asa ya ce “Don’t torch me Maa.. Don’t” Itama Majeederh ta marairaice fuska ta ce “Please Baby son, bari na taÉ“a wuyanka ko robe na shafa maka” A hankali cikin muryar marasa lafiya ya ce “Ohk”
Ta sauke ajjiyar zuciya ganin har lokacin idanunsa a rufe yasa ta Æ™arasa dab da shi tare da miÆ™a hannu zuwa neck É—insa ya yi saurin buÉ—e idanu tare damÆ™ar hannunta kafin ta yi magana ya fizgota zuwa jikinsa daga kwance da yake. GabaÉ—aya ta faÉ—a kansa tana zare idanu, Abraham ya zaga hannunsa tare da Æ™anÆ™ameta sosai a Æ™irjinta yana wani irin mimmiÆ™a tare da jijjiga, yana jin kamar wani abu na jansa mararsa na wani irin azababben ciwo. Majeederh ta ce “Sakeni Khalil na baka magani” Slowly ya girgiza mata kai a hankali kuma ya Æ™ara manneta da jikinsa Æ™amshin CLINIQUE Deep Comfort Body Lotion shower gel É—in da ta yi using da shi wajan wanka ya Æ™ara rusawa Abraham sabuwar zuciyar tashi na daga abinda ya ke ji. A hankali ya tura kansa tsakiyar wuyanta hannunsa É—aya a waist É—inta ya riÆ™e ta gam yana wani irin fitar da wahalallan numfashi, Majeederh ta ruÉ—e tare da zaucewa a rikice ta ce “Khalil let go of me, ka bari na baka paracetamol” Ta faÉ—a muryarta na rawa tana jin tsigar jikinta na tashi, bakinsa dake wani irin É“ari alamar yana buÆ™atar wani abu ya manna a kunnenta ta wani kalar zabura ta ji ya sake riÆ™e waist É—inta gam ya manna da nashi yana wani irin saukar mata breathing a kunne lips É—insa na gogar fatar kunnenta a hankali cikin raunatacciyar muryar ya ce “Allow me to kiss u Jee.. Æ´ar madara…Saboda Shocked kasa motsi Majeederh tayi, take kuma jikinta ya fara rawa na rashin sanin abin yi da kuma gingimemen tashin hankalin dake neman zautar mata da nutsuwarta. Fahimtar Majeederh bata da bakin magana ya sanya Abraham janye gajiyayyun idanunsa wanda ya laushi ya Æ™anÆ™ance sbd BaÆ™on lamarin dake son tafiya da ruhinsa, yadda jikinsa ke rawa naman wajan na zillo da harabawa ya sanya ya fahimci akwai abinda yake buÆ™ata urgently. Fuskarsa dake manne a wuyanta ya zame yana sake manna mata kwantaccen beard É—insa wanda ya sha Jack Black Beard Oil sai sheÆ™i yake. Shortly can Æ™asa Abraham ya ce “Plxxxx” Sai kuma jikinsa ya fara jijjiga gab gab gab kamar wanda ake zarewa rai a kiÉ—ime Majeederh wacce ta kasa koda motsi ta yunÆ™ura zata miÆ™e daga jikinsa ya yi sauri kama fuskarta tare da jawota dab da nashi fuskar, Majeederh baki sake take kallon ikon yadda take zare idanu kaÉ—ai zai sanya kasan shocked ne ya hanata É—aukan action akan abinda ke faruwa, tsinin hancinsa ya É—ora akan nata ya ware idanu a hankali cikin saa itama shi take kallo da sauri ta janye nata jin tsigar jikinta na tashi tana zubewa kame kanta tayi da kyau tana faÉ—in “Asstagafirullah, Subuhanallahi, Allahu Akbar!” A zuciyarta Abraham ya buÉ—e baki da Æ™yar Æ™amshin Colgate Vedshakti Mouth protect spray na fita daga bakinsa, lips É—insa na gogar nata ya yi attention to kiss her lips. Sai kuma ya zame kansa tare da yin Æ™asa da zuwa neck É—inta. Lokacin da lips É—insa ya sauka a skin É—in wajan wani irin zabura Majeederh tayi sbd harabar da zuciyarta tayi wani abu ya fara mata yawo saman fata. Gam! Abraham ya riÆ™eta da hannu É—aya idanunsa rufe ruf jikinsa na karkarwa kamar mazari duk wasu Æ™ofofi na jikinsa wanda suke buÆ™atar abinda gangar jikinsa ke so sun gama buÉ—ewa cikin fitar hayyaci da zaucewar tunani a hankali ya ce “I am sorry Mami” Yana faÉ—in haka ya sauke mata wani irin zazzafan light kisses a neck skin É—inta tare da murza hannunsa dake bayanta a hankali kuma ya damÆ™e hannunta ya yi kamar zai saketa. Da sauri Majeederh ta miÆ™e zata tashi ta ji ya saki wata kalar sounds idanunsa na yin fari jikinsa na Æ™yarma yana Æ™anÆ™ame hannunsa kamar zai suma, a haukace Majeederh ta tsuguna wajansa ta É—ora hannunta a Æ™irjinsa tana jijjiga shi muryarta na rawa ta ce “Little, Baby my son what happening to you?” Yadda take jijjiga shi ya Æ™ara sanya shi cikin wani irin azababben yanayi numfashinsa ya fara fisga a rikice ta saka hannu ta É—ago shi tana yin kuka tana cewa “Plxxxx Khalil open ur eyes” Da Æ™yar ya buÉ—e idanunsa yana jin kamar ba a duniya yake ba, zuciyarsa ta gama tsinkewa, ya kafe Majeederh da kallo data kamo hannunsa tana cewa “Khalil my son mene? Me kake so? Ina ke maka ciwo?” A hankali ya kai hannunta saman mararsa da yake jin kamar ya tsinke. “Here”
Ya furta shi kansa bashi da tabbacin ta ji, hannunta ta miÆ™a da niyyar danna masa ai da wani irin sauri ta sake shi tare da miÆ™ewa tsaye idanunta na rufe yana yarfe hannu tana jin kamar ta riÆ™e Æ™aton katako. MiÆ™ewa ya yi kamar É—an maye kana kallonsa zaka san ba’a hayyacinsa yake ba yayi muguwar faÉ—awa sbd azabar da yake ji a jikinsa wajanta ya nufa yana zuwa ya É—auke shi da wani irin gigitaccen mari, Without letting him come back to his senses ta sake sauke masa wani irin zazzafan mari idanunta rufe murya Æ™asa gudun kada a jisu ta ce “Out, out Khalil” Kallonta kawai yana yin baya kamar zai faÉ—i idanunsa sunyi jajur ga wani zafin zazzaÉ“i da jikinsa ya É—auka ta Æ™ara nuna masa Æ™ofa ta ce “Zoka fita” Shi dai yasan ko kashe shi za ta yi ba zai taÉ“a iya fita ba, to inama yaga energy É—in fita balle driving? Ganin bashi da niyyar fita ya sanya ta shige ciki ta É—auki wayarsa ta damÆ™a masa kana ta saka hannu ta kama nashi ta shiga jansa har zuwa bakin part É—inta ta Æ™ofar baya, ta tura shi kaÉ—an har lokacin da idanu kawai yake binta yana kallo ta garÆ™ame Æ™ofar ta murÉ—e key. A hankali ya ja gajiyayyun idanunsa ya rufe tare da sulalewa ya zauna zaman dirsham a Æ™asa ya rufe idanunsa hannunsa riÆ™e da mararsa sai numfashi yake saukewa a wahale tuni zazzafan zazzaÉ“i ya rufe shi wanda bai taÉ“a yin irinsa ba. Majeederh ta sulale ta zauna saman gado tare da haÉ—e Æ™afafuwanta waje guda tana girgizawa, zuciyarta a cunkushe Asstagafirullah kawai take a ranta, Abraham É—an ta yana buÆ™atar taimako tasan cikin maye yake da ba zai taÉ“a aikata abinda ya yi ba, dole kuma ta nuna masa nasa kuskuren na yin Shaye-shaye. Almost 10 minutes ta É—auka kafin ta miÆ™e ta leÆ™a ta Æ™ofar window É—inta ta hango shi durÆ™oshe ya riÆ™e kansa da hannu bibbiyu, ta yi matsawa tana hana kanta jin tausayin É—an nata, har kiran sallar farko na Subhi bata runtsa ba, ta miÆ™e da Æ™yar ta nufi bathroom tayi wanka da kyau, ta fito ta tsafta ce jikinta ta zauna zaman azkar tunda ba sallah take ba. Wajejen 10:10 ta gama haÉ—a breakfast da taimakon Aaliyyah suka jera komai a dining area a hankali kowa na gidan ya hallara, sai a lokacin Majeederh ta san Raihana da Ruma a nan suka kwana suna zaune Mami ta fito cikin wata dakakkiyar atamfa Valisco ruwan huda da feshin blue a jiki ta murza É—auri ana tafiya a hankali taja kujera ta zauna, Aaliyyah ta ce “Ina kwana Mami?” Ta ce “Lafiya lou” Majeederh tana juya tea da spoon a hankali ta ce “Mrng Mami?” Ta ce “How are you?” Ta ce “Good” Raihana ta ce “Nikam Majeederh da zaki zo gidana ko sati biyu ki yi mini, kina É—an tayani aiki tunda ba wani abun kike ba” Majeederh ta yi shiru, Ruma ta ce “Wlh idan ta gama miki ki sending É—inta gidana, ma rage mata zaman kaÉ—aici” Daga Aaliyyah har Majeederh ba wanda ya kula su, Raihana ta ajjiye spoon É—in hannunta ta kalli Mami ta ce “Yawwa gwara da ban manta ba, ni shawara ce dani idan tayi muku” Mami ta ce “All ears” Ƙamshin turaren Hugo boss da suka ji ya sanya sukai shiru, Majeederh jikinta ya É—auki rawa amma ta dake Mami ta kalli Abbu da yake shigowa kamar sabon ango, wani tattausan voyel ne a jikinsa nevy blue ya murza jaddara akan shi ya nemi waje ya zauna. Mami ta ce “Barka da fitowa Alhji” Abbu ya jinjina kai, Raihana da Ruma suka haÉ—a baki wajan cewa “Sannu da shigowa Abbu” Aaliyyah ta ce “Abbu ina kwana?” A hankali ya ce “Lfy” Sanin ba a magana idan yana wajan duk sukai shiru. Gently Majeederh muryarta na rawa sosai ta ce “Mrng Abbu” Slowly ya É—aga kansa tare da zuba mata idanu can kuma ya É—auke ganinsa ba tare daya amsata ba, Duk motsin Majeederh yana gani juyawa spoon kawai take tana cakalkala dankali, few minutes ya sake É—ago kansa ya zuba mata Idanu “Hawwa’u” Ta ji saukar muryarsa ji tayi kamar tayi fitsari a wando ta ce “Na’am Abbu” Shortly ya ce “Leave” MiÆ™ewa tayi tabar wajan da sauri tana jinta kamar ware a cikinsu. Mami ta ajjiya cup É—in hannunta ta ce “Me ya sa kake yi wa yarinyar nan haka ne Alhji? Me ya sa kake son nuna fifiko a cikin yaranka, bana son haka a gaskiya ni” Bai ce mata komai ba, Aaliyyah ya tsame hannunta zata miÆ™e Abbu ya ce “Sit” Ta zauna tasan me yake nufi. “Raihana me kike cewa?” Raihana na rarraba idanu ta ce “Daman wani ne ke mini aike yana da hankali sosai daga Æ™auyen Rurum yake naga da Æ´ar sana’arsa daidai gwargwado domin har É—an dako yake, na ce ko shi za a haÉ—a da Majeederh tunda Kinga al’amarin nata shiru babu mashin shi ni, sunansa Tasi’u” Ruma ta ce “Lallai da kin yi aikin lada sosai Raihana” Mami ta ce “Shi É—an dakon kenan?” Raihana na kallon Abbu ta ce “Wlh ai irinsu babu ruwansu, musamman ga Majeederh fara tas wlh haukacewa zai ya samu mata ta keta raini bama zai duba taimakon da ya yi ba, nan nan zai dinga yi da ita kamar ya lashe” Cak Abbu ya ajjiye cup É—in hannunsa da yake Æ™oÆ™arin kawai baki zai sha ruwa, ya mayar ya ajjiye tare da miÆ™ewa ya fice daga parlourn. Compound ya nufa Driver na ganinsa ya miÆ™e tsaye, Abbu ya nufi wajan mai gadi ya ce “Waya shigo cikin gidan nan jiya?” Mai gadi ya kama kame kame Abbu ya ce “Ohk haÉ—a baki ake da kai ana shigo mini gida? Ka tattara kayanka na sallameka kuÉ—inka zan tura maka ta acct” Mai gadin ya rikice sosai ya zube yana bawa Abbu haÆ™uri amma ina tuni ya shiga mota… Zuwanta gidan Maman Alpha kenan ta nufi part Innati tabar Latifa tare da Maman Alpha, bayan sun gaisa Innati ta ce
“Ina Kululu?” Majeed ta ce “Gani kusa” Innati ta ce “A to bana ganki ba kuma, Æ™ara tabbatarwa zan yi” Ta Æ™ara zama ta ce “Shikenan ku dangin mahaifiyarku basa Æ™aunarku ne?” A sanyaye Majeederh ta ce “Me kika gani?” Innati ta yi mitsi mitsi da idanu ta ce “Ji wata wulaÆ™antacciyar tambaya?? To ke yanzu dan Allah wa kika sani a dangin Fulani?” Majeederh ta ce “I don’t know anyone, I’ve never seen anyone from my mother’s family” Innati ta saki baki ta ce “To banda kin so wulaÆ™anta ni a idanun jama’a meye zaki sauya raye, ni zakiwa turanci?” Ita dai Majeederh bata ce komai ba, domin jikinta duk ya mutu tana son yi wa Abbu maganar Mother’s family É—in su tana jin tsoro. Innati ta ce “Kawai ki rutsa mahaifinki shi ne nunafukin ki ce ya fito miki da dangin mahaifiyarki, ki É—aga masa hankali sosai idan ma kidnaping É—in su ya yi sai mu ji labari, tunda ba wani yarda nayi da zuciyar Audil azizu ba, sama taka mu kaga yayi arziÆ™i fa? Shi yasa yake ta wani fankama yana É—aga kai, to ai mu munga Æ™aruna ma” Majeederh ta yi shiru Innati ta ce.
“Allahu Akbar, ai ba zaki san Æ™aruna ba, munga ikon rabbi a wajan bawan Allan nan, gashi dai Æ™arshen shi bai wani kyau ba, ai wallahi wannan kyan na fuskarki da farar fatar nan kamar sadaka yalla to haka uwarki take, har ta É—araki a kyau mace mai sanyin hali da haÆ™uri, ta sha fama da talaucin Audil azizu sana’a kala-kala tayi fa? Ko Attajirin uban naku bai baku labari ba? Babu mamaki gadonku ya tattara ya siyar kwasha kwasha, domin har gwala-gwalai ne da ita” Majeederh idanunta ya cicciko da hawaye ta kasa cewa komai. Innati ta zabga sallati ta ce “Yanzu kamata Kululu ni zakiwa turanci? Ni zaki sauya harshe, yanzu fa muke Shira dake rumi rumi kawai sai kika sauyan raye ni ki kaiwa turanci” Majeederh ta miÆ™e ta ce “Kyaci kanki ke kaÉ—ai” Ta yi waje abinta, Innati tayi Æ™asa da murya ta ce “Tab, kaÉ—an ya rage ban saki fitsari ba yarinya kamar Aljana, zaki Albarka,zaki Albarka mijinki daban yake sananne ne shi tauraro ne, wanda duniya ta gama saninsa” Haka take something kamar wacce ake buÉ—ewa idanu. Maman Alpha da kalli Majeederh ta ce “Majeederh Kinga É—an uwanki har yanzu shiru? Ko yana raye ko ya jima da mutuwa? Ko a hankalinsa yake ko ciwon hauka ya same shi Allah kaÉ—ai ya sani” Gently Majeederh ta kalli Maman Alpha ta ce “Ki yi haÆ™uri, addu’a za a yi” Murmushi kawai ta yi kafin ta ce “Ya maganarki kowa? An samu tsayayyen?” Kafin Majeederh ta yi magana Latifa Omar ta ce “Aliyu ya ce zai aureta, amma taÆ™i” Maman Alpha ta ce “Mijin naki?” Latifa ta ce “Eh” Da mamaki Ta ce “Son ta yake?” Latifa ta ce “Sosai, sbd ya ce na yi conversing É—inta to marry him take gaba dani” Maman Alpha ta yi shiru for a second kana ta ce “Eh to gaskiya conversing Majeederh to marry ur husband Aliyu, kamar ki yi forcing nata ta cakawa kanta wuÆ™a a ciki ne, How do you think she can marry her Aminyya’s husband? It is a difficult thing that the mind cannot handle. Honestly, even I do not support this useless thought, Majeederh tana buÆ™atar taimakonki,She needs your help, but not this way, think of something else besides this” Latifa ta marairaice ta ce “Ni wlh tallahi na amincewa Aliyu, ba zan taÉ“a kishi da Majeederh ba, zamu ci-gaba da zama kamar yadda muka sabaSocially there is sacrifice, I sacrifice my husband’s love for Majeederh” Maman Alpha ta ce “Sacrifice?”
“Eh” Cewar Latifa Omar
Maman Alpha ta ce “Let me tell you something you don’t know, ko da Æ™anwarki da kuke ciki É—aya aka haÉ—aki waje gudu wlh sai kin yi kishinta, balle Majeederh? Sanda zaki shige É—aki kina ihu idan suka keÉ“e Allah kaÉ—ai ya sani,We are dedicated to Love, it does not mean that we have stopped loving, in love there is jealousy, Think about that Latifa Omar” Kafin kowa ya yi magana Innati ta shigo tana kuka wiwi hannunta riÆ™e da sanda. Maman Alpha ta ce “Subuhanallah lafiya Innati?” Innati ta ce “Fatima wai ni Kululu zata juyawa yare ta yi mini turanci?” Maman Alpha ta ce “Allah gasky bata kyauta ba, turanci ana zaune lafiya?” Lafita ta dinga dariya sosai sun jima a gidan kafin su ta fi. A hanya Lafita ta nufi Tahir Quest Palace Majeederh ta dai kalleta ganin hakan ya sa ta ce “Abu zan karÉ“o kin san mu Æ´an jarida, muna amfani da Opportunity da zarar ya samu”
5 days left. Tun ranar Majeederh bata Æ™ara jin motsin Abraham ba even on the phone, har numbersa ta kira ta ji a kashe. A hankali ta rufe Idanunta da sauri ta buÉ—e kuma tama rasa wanne kalar tunani za ta yi, tana zaune wayarta ya fara ringing dubawa ta yi taga new number sharewa ta yi, kuma ba a fasa kiran ba, tunaninta ya bata masu neman taimako ne ko wani abu ne ya tashi a Ngo É—inta. Ta É—aga kiran tare da cewa “Assalamu alaika/ki” Taj ya yi wa Salamon alama da ya yi shiru a ladabce ya ce “Good day Mami” Sosai Majeederh ta É—auki muryar ta yi shiru, Taj ya ce “Sorry na kira without ur permission, am very sorry about that” Bata ce komai ba, a ransa yana mamakin girman kanta ya ce “Abraham, baya da lafiya kwana biyar kenan, baya ci baya sha sunanki kawai yake kira gashi Grandpa baya gari” Majeederh ta yi shiru a hankali ta ce “Bashi wayar” Taj ya ce “Dr ya duba shi yanzu bacci ya É—auke shi, amma yana da kyau idan ya buÉ—e idanu ya ganki” Shortly and silently ta ce “Address” Ya ce “Ohk check ur Dm” Kashe kiran ya yi ba jimawa ya tura mata da Address É—in gidan. Sosai ta dinga duba location É—in tana mamakin unguwar. Shiryawa ta yi cikin mik É—in Abaya mai kyau ta É—auki hijab ta saka tare da liÆ™ab, waya da key kawai ta É—auka ta nufi waje. Mami na zaune Main parlour watching TV ta ce “Mami zan É—an je dubiya” Mami ta ce “Subuhanallah wani ne bashi da lafiya?” Majeederh ta ce “Eh” Ta jinjina kai ta ce “Kada ki jima” Fita tayi ta nufi wajan baÆ™ar motarta tare da buÉ—ewa ta shiga bismillah ta yi tare da yin key tai reverse gatekeeper ya buÉ—e mata, tana fita motar Abbu na shigowa, Aliyu dake tsaye a bakin gate ya ji he need to follow her, ya ga where she’s going to?….
Babban gida ne wanda kafin kaga irinsa sai an tona, tsayawa faÉ—in yadda gidan yake É“ata baki ne, ga wasu mahaukatan securities birjik, gidan ta ciki part part ne. Gang team ne zaune a wani haÉ—aÉ—É—an parlourn gidan wanda ya kasance mallakin Abraham shi ya zana gidan da kansa. John ya ce “Taj me ya sa ka yi mata Æ™arya?” Taj ya ce “Kawai ta zo ta gansa” Salamon ya girgiza kai ya ce “Baka da kirki wlh” Dry ya yi sosai duk sun cika parlourn da hayaÆ™in Shisha ya ce “Na kusa barin country É—in nan” kafin su yi magana sun ji Æ™arar doorbell. Taj ya miÆ™e ya ce “Ta Æ™arasu, ku É“oye kayan drugs É—in nan” Da sauri suka kwashe komai, ya buÉ—e mata Æ™ofa ya ce “Wlcm Mami” Bata kula su ba sai parlourn data shiga Æ™arewa kallo ya ninnka na gidansu a komai, ta yatsuna fuska. GabaÉ—aya suka miÆ™e kamar marasa gsky sbd kwarjini ta yi musu duk da fuskarta a rufe yake. Salamon dake ya fi kowa bin diddigi ya shiga Æ™arewa yatsun Æ™afar Majeederh har wani yellow suke don fari. Waya Taj ya É—auka kira Abraham dake can cikin wani narkakken part. Majeederh ta kasa zama har wajan minti biyar kafin ta ji John ya ce “Gashi nan ma” Bata É—ago kai ba haka nan Moment É—in su ya faÉ—o mata, da tunanin wanda aka ce bashi da lafiya me ya fito da shi?
“Hold on. Who is that girl standing next to him….??” Jin an ambaci yarinya ya sanya Majeederh É—ago da kanta da sauri, idanunta ya sauka akan wata siririyar yarinya chocolate colour tana da kyau daidai da ita, daga ita sai half vest da wando iya laps É—inta, ga wani gashin doki sai mannewa Abraham take, Wanda ya haÉ—e rai kamar ya ce ya shigo uku, tun faruwar abun babu wanda ya sake kulawa sbd ransa ya É“aci da abinda Taj ya yi masa, Kallonsa Majeederh ta dinga yi ganin ya rame sosai idanunsa ya faÉ—a, a hankali ta juya ta kalli budurwar sunan Debeka ya faÉ—o mata wato ita ce Shegiyar dake lalata mata yaro? Salamon ya ce “Ur mother is here” Da wani irin sauri Abraham ya kalli Doorway idanunsa ya sauka cikin nasa, ya miÆ™e tsaye tare da Æ™are mata kallo yaga tana kallon Debeka wacce ta yi tsaye tana kallon Majeederh, Shi kuma ya juya ya kalli Taj irin me ya sa? Ganin Abraham ya kasa cewa komai ta juya zata bar parlourn murya Æ™asa ya ce “Ma….mi.. Mami” Cak ta tsaya ba tare data juyowa ba, Abraham ya nufi inda take yana zuwa ya rungumeta ta baya yana sauke ajjiyar zuciya a hankali dadai kunnenta ya ce “Am sorry Mami” Ta juya ta kallesa ta kasa ce masa komai ya riÆ™e hannunta har zuwa tsakiyar Parlour ya ce “Wlcm come to my house Mami” flowers ta ji suna zubu mata aka daga ita har Abraham É—in, Kafin ta yi magana ta ji Gang team É—in sun saki ihu tare da yin tafi sun ce “It’s ur day bad boy, happy Engagement” Mami ta kalli Debaka bandai da ita ya yi Engagement É—in ba? Debaka kowa suman tsaye ta yi numfashinta ya shiga É—aukewa, Abraham ya É—an yi cute smile da jajeyen laÉ“É“ansa ya É—auki wata Æ´ar Æ™aramar box ya buÉ—e wani É—an Æ™aramin Gold ring ya bayyana sai sheÆ™i yake, a hankali ya durÆ™oshe akan Æ™afafuwanta ya kama hannun Majeederh cikin low voice da wani irin sound ya ce “Ƴar Madara Mamina, Will you marry me?” Bugawar da zuciyarta tayi ya sanya ta yi baya kamar zata faÉ—i sai kuma ta tsaya da kanta jikinta ya shiga rawar da bai taÉ“a yi ba. Abraham na durÆ™oshe ya ce “Zaka auren Mami? ÆŠan ki zai zama mijinki” Taj ya ce “Wip wip Wip hureee, baka faÉ—a mata how much u love her ba, tell her” Ya É—an langwaÉ“ar da kai shi fa bai wani iya É“ata lokaci da wani i love you ba, a aikace yake komai ya kwaÉ“e fuska ya ce “I don’t need all this, ta san ina sonta ai ko Mami?” Majeederh kamar wacce Æ™waÆ™walwarta ta tsaya ta kasa magana tana ji ya zura mata ring É—in a yatsarta, ya sumbaci wajan ya ce “You’re Mine” Wani kalar Ihu Gang team sukai tare da cewa “Happy Engagement Bad boy, the leader team the richer young boy” Ya miÆ™e tsaye yana lumshe idanunsa wanda suka azabtu da rashin ganinta sosai, John ya ce “Remain kiss, First kiss” Shi kansa Abraham mmkin yadda Majeederh batai masa komai ba yake, ta yi accepting nasa as her husband? Bai san cewa brain É—inta ce ta tsaya cak ba. Slowly ya nufi inda take da niyyar kissing nata, Debeka dake tsaye tunaninta ya gama bata Majeederh ita ce wacce Taj ya faÉ—a mata Abraham ya je wajanta jiya ya kwana, Gadan-gadan ta nufi kanta da plate zata kwaÉ—a mata Abraham ya yi saurin tare Majeederh ta hanyar rungumeta ya ce “Mami…” Plate É—in ya sauka a kansa nan take jini ya shiga fita Æ™arar plate É—in ya sanya Majeederh sakin ajjiyar zuciya ya haddasa dawowarta cikin tunaninta, Abraham ya juya da saurin still holding onto her ya ce “Debeka stop” Hawaye kwance akan fuskar Debaka ta ce “Stop? Na bar iyayena, karatuna ina level na Æ™arshe na zama cikakkiyar low na bar Æ™asata na biyoka sbd kawai ina sonka? Shi ne zaka kawo wata tsohuwa wacce ta haifeka ka ce zaka aura? To bari naga ta yadda za a yi auren” Ta Æ™ara nufar su Abraham ya É—auka Majeederh zata daka babu zato balle tsammani yaji saukar hannunta a mararsa ta damÆ™a tare da murÉ—ewa ya fisga, wani masifaffan zafi ya ratsa kwanyar kansa numfashinsa ya tsaya cak domin inda ransa yake ta taÉ“a, a hargitse Majeederh ta ce “No!!!!!! Zaki nasaka shi” Debaka ta Æ™ara murÉ—ewa da Æ™arfi ta ce “Sai ayi auren muga” Baya Abraham ya yi Majeederh ta tare shi suka zube a Æ™asa ya faÉ—a kanta babu numfashi……..

 

Har yanzu a labari muke,sai mun koma asalin labari za kuga muhimmancin baku wannan labarin….. The story is going to be different In sha Allah﫰 muna zuwa page 50 zamu gama labari a nan book 1 ya Æ™are.*_Sai Mace ta turo wata yaÆ™unanniyyar Æ´ar dubu É—ayanta tana son MIJIN MALAMA, kuma sai ta dinga sharing gari gari har Aljanu duk su karanta akan guntuwar 1k? To Sannunku ku ta nadi kuÉ—inku idan mun dawo labari a book2 zan muku Discount kowa ya karanta Allah ne ya taÉ“a zuciyata wlh…….. MIJIN MALAMA 08119237616_*

 

No comments