Breaking News

Mijin Malama Book 2 Page 23


Mijin Malama
A yi karatu a nutse, labarin shima a nutse yake…… Yadda na rubuta haka yake a rubuce tun tsayin shekaru
[10/12, 2:09 PM] Aisha Baby Novel: *_Arewabooks_*
*_@Nimcyluv_*
Ya shaƙi ƙamshin da sumar kanta ke yi a hankali yana lumshe fararen Idanunsa, hannunsa guda ɗaya ya sanya ta ƙasan wuyanta, a nutse, kasala na saukar masa ya zare ribbon ɗin ya shiga tura hannunsa ciki, ya ɗan jima a haka kafin ya ɗauketa zuwa saman bed…. Khalil ya juya ya kalleta bayan ya sake wani sabon wankan bisa dole kamar yadda itama ta yin hakan ya ƙara assasa shigar sanyi jikinta da kyau, zazzaɓin na ƙara farmakarta wanda ta saba yin shi duk dare, hakan ya sanya idanunta ɗan faɗawa, ya jima yana kallon nata kafin ya miƙe ya ɗauki abin da ya shigo da shi ya zauna kusa da ƙafarta yana buɗe kyakkyawar box ɗin da take ta ƙyalli, ganin ya kama ƙafarta ya ɗora a cinyarsa yasa ta buɗe Idanunta, da mamaki take kallonsa, tana kallon ya zaro wata ƴar siririyar sarƙa mai ɗan white stone a jikinta tare da sanya mata a ankle ɗinta na ɓarin dama, sosai sarƙar ƙafar ta amshi farar fatar jikinta ta haska ƙafar da kyau, ya zubawa ƙafar kallo da birkitaccen idanunsa wanda suke a lumshe as always; a hankali ya ji ta ce “Thank you” Ya kalleta yaga ta tsurawa ƙwayar idanunsa ido wani irin zallar kallo da jiƙaƙƙun idanunta, irin i am nothing without you! Ya yi ɗan Miskilin murmushi yana ɗaga mata gira kana ya sake kallon ƙafar sosai yake son sarƙar ƙafa tun yana ƙarami har kawo yanzu, ya saka fingers ɗin a bakinsa ya yi musu wani small sucking clamly ya ce “Beautiful” Jee ta yi lallausan murmushi ta ce “husband material” Ya kashe mata ido ɗaya yana miƙewa tsaye zuwa waje ta bisa da kallo, receipt ɗin ta duba ta zaro idanunta ganin kuɗin daya siyi sarƙar, jin ƙarar handle ta ajjiye da sauri ya kalleta sai kuma ya zauna yana kallon maganin da take ƙoƙarin sha, a hankali yana ƙasa da murya ya ce “No please” Ta kalle shi ta ce “Maganin ciwon kai ne fa” Ya miƙa mata hannu tana daga kwancen ta bashi ya duba, sai ya girgiza kai ya ce “Paracetamol kawai za kina sha ok?” Shortly ta ce “Ok Dr” Ya ce “Tashi” Ta tura baki ta ce “Jikina duka ciwo yake fa” Ya girza mata kai kawai,yana miƙewa zuwa wajan frame na gadon ya ɗago ta zaune zuwa side ɗin shi, tana rungume a jikinshi ya buɗe first-aid box ɗin ya zaro abin gwaji tayi saurin zare idanu tana riƙe shi ta ce “ban son injection” Ya kalli fuskarta sai ya miƙa hannu yana squeezing bakinta ya ce “An miki already” Ta zaro idanu ta ce “When? Yaushe?” Ya nuna mata direction na mirror murya can ƙasa yana kwaɓe fuska ya ce “Kina can kina lalatani na yi miki” Ta ɗauke fuska ita kanta kunyar abin da tayi masa ɗazu taji, duk yadda Abraham ya kai ga girman kai da riƙe zazzafan yanayin da yake riskar kan shi ciki sai da ta ji ya sakar mata wani erotic and sexual sounds da wani irin screaming har sai da ta toshe masa baki, ganin yadda ta ɗauke kanta ya ce “Ai na kusa yafe miki zunubinki” Ta ce “Zunubai kuma?” Ya jinjina kai yana zare abin gwajin ya ɗauki wani abu kamar pen ya saka a tsakiyar hannunta ya haɗe da nasa ya dunƙule, in romantic voice ya ce “Sanda kika shiga komai shaiɗan ba” Ita sam bata ganewa ko dan bashi da cikakkiyar Hausa ne ohho? Tayi shiru a hankali ya zare pen ɗin yana dubawa ya kalleta da kyau sai kuma ya mayar da komai ya ajjiye, miƙewa ya sake yi ya fita ya nufi part ɗin Debaka tana zaune a parlo ya ƙarasa ya zauna a hankali ta ce “Good day” Ya jinjina mata kai almost 30 second kafin ya ce “How are you?” A hankali ta ce “when you are not near me, I am nothing” Ta faɗa sanyaye tana jin zafin da zuciyarta ke mata ga ciwonta dake nenan tashi dalilin sabuwar damuwar data samu kanta ciki, ga kuma tasirin ƙwallafa rai da tayi da Khalil a kullum wanda ke ƙara sawa ta ji tayi matsananciyar karaya, hakan kuma ke ƙara fidda raunin zuciyarta a fili ta yadda kowa zai fahimci halin buƙatar da take ciki, Khalil ya miƙe ya zaune kusa da ita a hankali yana riƙe hannunta ya ce “Sorry” Tayi saurin kallonsa sai kuma tayi murmushi ta ce “It’s ok” Shi duk tausayinta yake ji, ya ƙara yin ƙasa da murya ya ce “kin tabbata?” Ta kalle shi tana dariyar dole ta ce “why do you think I’m not ok, ko zaton ka ka yi mini laifi ne?” Ya ware idanu sosai sai kuma ya ce “Why should i think that?” Ya ƙara kama hannunta a nutse yana riƙe numfashinsa ya ce “You’re my wife Debeka, ba zan so komai ya sameki ba saboda ni na san kyautatawa na san muhimmancin son da kike mini” Kallonsa kawai take kafin ta ce “Opps, a haka kake zaune dani?” Sai kuma ta fashe da matsanancin kuka sosai tana yi tana shassheƙa tare da riƙe ƙirjinta, ya rungumeta a ƙirjinsa cikin hali na sassauci “Why are you complaining so much?” Yaja numfashi ya sauke da ƙyar ya ce “Ita fa Madam sam bata ma zance ki sai ke?” Tana kuka ta ce “Me ya sa daman za ta yi eh? Abinda take nema tana samu, kana son ta baka ganin kowa da gashi a jiki sai ita, dana kiraka ɗazu ba sunanta ka kira matsayin nawa saboda ita ce a idanu da zuciyarka,da bakinka kake maganar za ka yi adalci amma ka yi? Sanda ka yi 2days a ɗakina ai a part ɗinka kake kwana, kuma kasan ina gidan zamanka nake,You don’t take me seriously” Ta sake fashewa da kuka cike da rauni da wani irin matsanancin son da take masa, kamar ta kashe kanta haka nan take ji ta ce “that makes me feel like you are showing me differences because I am not a Muslimerh….,” “Debeka!” Ya kira sunanta da ƙarfi wanda ta tsorata sosai tana neman miƙewa ya yi saurin matseta a jikinsa murya can ƙasa ya ce “Kar ki kuskura na sake ji, tunda na aure ki that’s means i love you” Ta kalle shi tana matsar da fuskarta She was trying to kiss him, Khalil ya yi saurin basarwa yana ɗaukar wayarsa ya ce “Come” Ya faɗa yana mata Light kiss a kumatu ta kalle shi sai ta sunkuyar da kanta ƙasa ya ce “I need your advice dear” Ta ce “For” Ya faɗa mata abubuwan da yake da shi ya ce “Ina son yin sabon abu wanda babu shi a kano” Ta yi jim sai ta ce “Kawai tunda kana da kuɗi sosai ba sai ka sake komai ba na wahalar da kai, ka dinga zamanka a gida zai fi” da wani irin Expression ya dinga kallonta da wani kalar mamaki ya lumshe idanu ya ce “Ko?” Ta ce “Sure sweetheart, baka buƙatar wani aiki” Ya miƙe ya ce “ok, good night” Da sauri ta ce “Wait,ina zuwa” Ya tsaya yana danna waya, Debeka ta shige bathroom ɗinta ta zuba ma kanta idanu, babu ta inda ta ragu kyan nan tana da shi daidai ita ga surar jiki tayi wani irin murmushi ta ce “zaka gane” Ta cire rigar jikinta da ɗan ƙaramin skirt ɗin data saka tayi naked, ta hargitsa gashin kanta a hankali kuma walking slowly ta ɗauki wani red ɗin jambaki dake saman sink ɗin bathroom ɗin, ta shafa a laɓɓanta, ta murɗa handle ɗin ƙofar ta buɗe kaɗan da sauri kuma ta nufi wajan shower ta sakarwa kanta ruwa ya shiga jiƙata da sauri tayi murmushi a fili ta ce “1….2…3…, Go” Wani ihu ta kurma da ƙarfi tana kururuwa da kiran sunan Khalil “Jesus! Help me, Daddy, Sweetheart help me..” Khalil dake tsaye waya kare a kunnen shi yana magana a hankali can can ƙasa kamar munafiki ya ce “What?” Daga cikin wayar aka narke murya ta ce “Ur food” Ya yi murmushi ya ce “Oh, no food, no juice, just you i need to feed on u Madam” Kafin ta yi magana ta ji ihu da kururuwa ta cikin wayar wanda ko shakka babu ta san second wife ɗin Khalil ce, Majeederhn tayi saurin kashe wayar.
A daidai lokacin shi ma Kspider bai wani damu da bin kiran na Majeederh ba, ihun Debaka ya ja hankalinsa zuwa direction ɗin da yake jiyo sounds ɗin, domin bai ma san ta na cikin bathroom ɗin ba, da sassarfa yana tura hannunsa a sumar shi ya nufi cikin toilet ɗin kai tsaye tare da saka hannu a handle ɗin ya tura ƙofar ta buɗe kasantuwar daman a buɗen take ya danna kansa ciki was the first abin da idanunsa suka gani her naked body, kansa ya sara ya dinga Kallonta frm head to toe da wani irin rikitaccen yanayi, ko majeederh bai taɓa gani a zallar yanayin daya samu Debeka a yanzu ba, jin motsi ya sanya Debeka yin murmushi sai kuma ta juya tana ɗaga hannunta tare da murza idanunta ta shiga tsalle da ihu hakan ya sanya gabaɗaya jikinta motsawa Khalil ya zama kamar statue ya ƙarasa ciki da ƙyar yana jan ƙafarsa yana zuwa ya shige cikin shower ɗin a karo na wajan uku a daren nan ruwa ya shiga saukar masa, idanunsa jajur da ƙyar ya ce “What?” Jin muryarsa ya sa Debeka saurin faɗawa jikinsa ta rungumesa shi sosai tana ƙara yin tsalle da tura shi cikin shower ɗin, tana ɓalle bottles ɗin sabbin night sleeping dress ɗin daya saka a yanzu ɗin, a hankali ta shiga bin bayar rigar da wani irin kisses jan jambakin data saka ya fito ɗoɗar a rigar kamar fenti, da saurin Khalil ya rungumeta sbd Debeka bata da kunya ta san yadda zata shi ya yi loosing control ɗin shi…
Majeederh tayi tsaye tana kallon wayar hannunta, damar fitar shi kenan ta miƙe ta sauya kayan jikinta zuwa English wears basu da maraba da babu, ta zuba uban MORESQUE Midnight a duka sassa da gaɓoɓin jikin nata, ta shafa wani lip’s glow irin shi gar na ta “You neva run-away” Baya tayi ta zauna saman kujera tana gani dishi-dishi komai ya tsaya mata zafi da raɗaɗin da zuciyarta ke mata ya shige gaban kwatance, ji take kamar ma numfashinta tafiya yake baya dawowa, jikinta ya shiga rawa haɗi da ɓari, a hankali ta ɗauki wayarta ta sake kiran shi sai ta ji an ce “switch up”
Ta yi shiru a fili ta ce “Innalillahi wa’inna ilahir raji’un” Tun wajan 9:20 daya fita har ƙarfe ɗaya bai shigo ba, ta haɗe kanta da qiwwa tare da fashewa da wani irin raunataccen kuka…. Wajejen 2 na dare ta ji ya buɗe ƙofar ya shigo muryarsa da take a nutse ɗauke da sallama, Khalil ya tsaya cak ganin Majeederh durƙushe a ƙasa cikin shigar da ba a ita ya barta ba, ya duba lokaci ya zare idanu gently majeederh ta miƙe tsaye, da sauri Khalil ya juya baya sbd kunya baya son kuma taga how hot he’s, domin a buɗe yake a mimmiƙe juyawar da ya yi idanunta ya sauka akan lafta laftan kiss ɗin dake bayansa, hannu ta saka ta ɗan taɓa shi ya juyo suna haɗa idanu ya kwaɓe fuska tare da langwaɓar da kai ya furta “Sorry” kalmar ta fito masa da ƙyar, sai yaga tayi ƙyakƙyawan murmushi while hawaye na sauka daga idanunta da hannu ta nuna masa bayan rigarsa, ya zare ido a fili kuma ya ce “Damn it” riƙe hannun Majeederh clamly yayi ya ce “Listen to me Madam” ta girgiza kai ta ce “No, It’s ok” Ya jawota ya rungumeta very tight kamar zai rabata biyu hannunsa ɗaya ya ɗora a cikinta wajan mararta ya ce “Thank you” Ya ji tayi shiru yana ƙara shafa cikin ya ce “Karki saka damuwa a ranki, you are pregnant” Still ya ji shiru sai a lokacin ya fara noticing da sakin da jikinta ya yi, ya ɗagota sai yaga sharaf ta faɗa hannunsa ya shiga bubbuga kumatunta muryarsa na rawa ya ce “Madam! Madam!” She didn’t answer because she was already unconscious, her breathing stopped with difficulty, a gigice Khalil ya jata jikinsa ya rungume ta tsam ya ce “I am sorry Madam, I’m so sorry” Ya shiga babbugata sosai amma ko motsi ba tayi ba, bai taɓa tunanin kishinta ya kai haka ba sai yanzu, tashin hankalinsa ɗaya cikin dake jikinta wanda ita kanta bata san da shi ba, yama mance shi likita ne a firgice kuma ya miƙe ganin jini na zuba ta ƙasanta daidai lokacin ya dinga jin kiran waya kuma ya gane number Uncle Isma’il ce, tashin hankali biyu ya haɗe masa ga halin da Jee ke ciki ga kiran da ake a wannan tsakiyar daren.
[

No comments