Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

Rainon Soja 10

*️RAINON SOJA️*
*Through the gate of love a valiant fearless heroical and Sympathetic Story .*

 


Free page 10

https://youtube.com/@mamanteddy4123?si=1cwxAAGsGEzYkelS
YouTube link ku shiga kuyi mana Subscribe don samun audio novel na Mamanteddy ….
________________________
MAMAN TEDDY
Marubuciyar
My Lady boss
Walijaam
Siyasata
Yar maula
Kwaryar sama
The virgin maid
Gidan Ƙwarata
The Sexy Boss
Yar aiki
Bafullatanan Ruga
X world duniyar shahara
Mr romantic
Dijama
Kwarton manya
Yar tsakar gida
Zuma da maÉ—aci
Sadaka yalla
Yar waye
Gidan zaurawa
Taɓarah
FÆ´aÉ—e

A PAGE 12 FREE PAGE ZAI ƘARE ✍KU FARA PAYMENT https://chat.whatsapp.com/JLMzlJU65ZJ61TOzh7JHWY .
________________________
. Gare ku masu buÆ™atar fara payment na littafin Rainon soja ga yanda tsarin yake ; Regular group ₦500
Vip group ₦1000
SPC payment ₦1500
Via 7782217014 Mohammed Hassana FCMB shaidar biya ta wannan number 08081202932 Vtu transfer number 09061466409 Yan Niger zaku turo da katin Airtel 500f free page ya fara nisa ya ku hanzarta wurin biyan naki ana ta payment.

•••••

Ganar Aliyu fa baya motsawa Innalillahi wa’inna ilaihir raji’un…..Cak General Saleh yayi yana dakatawa tare da jan wani irin numfashi mai nauyin fita , ji yayi kan sa na sara masa yana ganin duhuwa. Da gudu Mami da Khaleel suka isa ga inda Ali Haidar yake babu alamun numfashi kan sa na ambaliyyar fitar jini kaman a Æ™wata. Fashewa da kuka Mami tayi yayin da Khalil yakao hannun sa yana Girgiza Aliyu tare da kiran sunan sa cikin sauri da Muryar tashin hankali “Aliyu Ali ….Aliyu….”! Saurin sauke Ma’eesha Khalil yayi yana kwantar da ita bisa Gadon Mami,don a yanzu duka bata kan ta suke ba ,ta kan É—an su suke yi . Ita kuwa Jidderh saboda tsaban ruÉ—ewa da kuka ta fita daga Bedroom É—in tana isa Falon Mami tare da ÆŠaukar Wayar da suke kiran Family dashi. Cike da Rawar Muryar tana makerkyata da shashashÆ™a numfashin ta tamkar zai É—auke ta fara kiran sunan “Hajiya”….Hajiyar mu kizo Daddy ya kashe Ya Haidar, Hajiya don Allah kizo……..Sakin wayar tayi sakamakon Ihun Uwani da taji tana furta “ Hasbunallahu wani’imal wakeel Innalillahi wa’inna ilaihir raji’una….Wani irin duba Jidder tayi mata kana ta fara zabga mata harara tare da cewa “ Meye haÉ—in ki da mu ,ki tsaya a matsayin ki na Æ´ar Aiki , kina wani salati na munafurci bayan nasan yau Ya Haidar ya mutu sai kinyi farin ciki, don ki fi wahala dashi har matsa masa jikin da kike yi ai nasan yau ya mutu murna zakiyi Kice kin huta , to ba zai mutu ba zai rayu banza talaka kawai mtswwwww…” .

Kasa magana Uwani tayi ita dai sai hawaye dake tsiyaya mata , Tabbas Ali baya da kirki amma kuma yana da shuga ran mutane masumman masu hidimta masa irin su Uwani da Babba. Sunan babba shi yake bashi horo duk idan yayi laifi amma bashi da Wanda yake So a kaf yaran General Saleh Yelwa kaman Haidar, Matsalar sa É—aya kafiya da faÉ—a saurin zuciya da fushi ga baÆ™ar Miskilanci wannan sune halayyar Ali haidar. Shi kuma Khalil baya da Wannan sai dai shi AÆ™wai shi da wulaÆ™anta mutum , ita kuma jidderh akan ta gadaran arziÆ™i ya Æ™are da nuna asali da banbancin samu da Rashi ,wato mai kuÉ—i da Talaka ”.

**
Ku fara basa Ruwa .” Muryar Genar ya katse Mami da Khalil dake shirin É—aukar Ali don su wuce dashi Asibiti . ÆŠauke kai Mami tayi cike da nuna fushi bata tanka na Daddy ba , Sai Khalil ne yasa hannu yana Amsan ruwan Tare da kaiwa bakin Aliyu yana shafa ma fuskar sa na hannun sa . Ƙuuffull² tarin ma’eesha ya katse su , inda sai a Sannan mami ta tuna da Yarinyar . Kallon inda Ma’eesha ke motsawa tayi kana ta kalli Daddy da Khalil sai jidderh dake shigowa itama tana saurin Æ™arikowa inda Suke.

Da sauri Mami ta miÆ™e tana Nufar Bed É—in tare da kai hannu tana É—ago Ma’eesha, tana mai takowa zuwa inda Ali yake a Æ™wance . Rigimar ma’eesha ne ya fara dawo dashi hayyacin sa. A hankali yake jan numfashi tare da saukewa kana ya ware Lulun idanun sa yana zuba su a bisa fuskar Mami dake riÆ™e da Ma’eesha . Hawaye duk ya É“ata fuskar ta , dukan su cikin tashin hankali suke. Kallon mal yayi yana sakin murmushin nan nasa da ba kowa yake samun damar yayi masa shi ba. Taho ma’eesha..”! Ya furta yana kai hannun sa a gajiye , Saurin kallon sa Mami tayi kana tace “ Baka da lafiyar É—aukar ta , Khalil taimaka masa mu tafi Asibiti yanzu”.

Hannu Khalil yakai yana Æ™oÆ™arin riÆ™on sa ,amma sai Ali ya zame jikin sa yana Mai cewa “ Mami bana Wani ciwo , idan ma ina wani ciwo to na warke tunda ga buÉ—e idanuna da nayi naga Ma’eesha a hannun ki ” . Daddy Don Allah kuyi hakuri ku bar Ma’eesha ta rayu damu ,Bata da kowa muyi wannan jahadin ladar mu bar shi gurin ALLAH .

A’a Ya Haidar ba zata zauna damu ba , kalli kaga fa sanadin ta Daddy yayi maka dukan da bai taÉ“a yi maka irin shi ba. Ko wannan zaka fahimci ita ba komai bace a rayuwar ka fache baÆ™ar Æ™addara.

Keee yi mun shiru !!!

Mami ta katse ta cike da nuna É“acin ranta tana Rungume ma’eesha tare da Girgiza ta bisa kafaÉ—an ta . Cike da isssa irin na Mami ta fara da cewa “ Banji tausayin wannan yarinyar ba sai a yau É—in nan , tabbas ita ba baÆ™ar Æ™addara Bace a rayuwar haidar, tun da a yau ya kalle mu yana bamu haÆ™uri bayan Haidar bai taÉ“a sauyawa daga ra’ayin sa ba ko ya durÆ™usa don Bama wani haÆ™uri baya wannan bai taÉ“a a rayuwa ,amma saboda ma’eesha kalli kuga jini ke zuba jikin sa , hawaye ke É—iga daga idanun sa . Tabbas ita alheri ce ba’a rayuwar sa kaÉ—ai ba Rayuwar mu duka . Na shirya Ni zan raini ma’eesha tamkar uwa , daga yau bana son Æ™ara jin Furucin É—aya daga cikin ku kan cewa “ Ma’eesha ba’a gidan nan take ba , Bani na haife ta ba ko Daddy , yanda muka haife ku ina so ku sa a ranku itama mu muka haife ta . It’s impossible Mami…Dad kana jin mene Mami ke cewa ? . Ina wannan ba yar gidan nan bace….shiiiiiii ya isa Jidder.!

Muryar Daddy ya katse su inda yake rage Tsawon sa tare da dafa Aliyu , Æ™urrrr yayi ma yaron nasa kammin ya Girgiza kai yana Cewa “ Haidar bana maka hukunci don ka raini ma’eesha bane ba ,a’a taurin kan da ka nuna mana ne , Amma daga yau ka sani ma’eesha zata rayu dani a matsayin mahaifi haka mami Khalil ina so ko bayan raina ku kula da yarinyar sosai tamkar yanda zaku kula Jidder. Ali ina ka mance da ma’eesha ka maida hankalin ka akan karatu , yanzu mune nauyin ma’eesha yake a kan mu . Fatan ka fahimce mu ….?

GyaÉ—a kan sa Haidar yayi yana juyawa tare da kallon inda Ma’eesha take , Dad na gode Mami…. Girgiza kai Mami tayi kana tace “ Taso muje ka gasa jikin ka . A’a yanzu xanyi waya da Doctor Isma’il zai taho sai ya duba shi. Daddy yayi Maganan yana kallon mami….Ina Salihu yake??? Salihu ….yanzu Sojan naka ne ta banza zai saka kashe mun Miji? Zaka kashe Ali saboda zafin rai na wofi…? Muryar Hajiya Mahaifiyar General Saleh Yelwa ya katse su da take sababi tun daga falo . Innalillahi wa’inna ilaihir raji’un waya kira Hajiya? . Mami ta furta tana kallon su duka . Kana ta mike cikin sauri tana cewa “ Muje muyi mata bayani nasan itama zata fahimce mu . Mami kuje zan shiga Privacy idan na fito ma gaisa da ita saboda bana sonta…..Shiru yayi don halayyar Ali ne fara magana sai kuma yayi shiru , kuma idan yayi hakan baya taÉ“a Cigaba da Maganan sai dai kai ke saurara kayi HaÆ™uri.

Okay mami ta furta Daddy ne yakai hannun sa yana Amsan ma’eesha dai dai Ali nace wa “ Bani muyi wanka tare ”. A’a ai yanzu ma’eesha a hannu na take duk wasu responsibilities dake tsakanin uwa da Æ´a nice maiyi mata su . Kai dai shiga ka fito .

Ficewa duka suka yi daga Bedroom din banda Ali da ya motsa daÆ™yar yana nufar Toilet din Mami ”.

*After some years….. *
Taro ne ya taru hall babba na iya É—aliban secondary school da primary a haÉ—e duba ga karshen zangon da ake ciki . A hankali Muryar É—aya daga cikin malaman wannan makaranta ya fara magana da jawabi kamar haka “ É—aliban da tafi kowa hazaÆ™a a É“angaren Primary makin ta yafi na kowa wannan Æ™yautar nata ce , itace Aisha Saleh Yelwa….Ihun yara da manya kaji ya cika hall É—in suna kiran sunan ma’eesha…wacce a yanzu take ajin Æ™arshe na primary wato Primary 5. Cikin wani irin sauri ta miÆ™e da gani kasan ta samu training da Raino cike da confidence wanda wannan É—abi’ar nata ta same shi ne a hannun Uncle Aliyu. Fara’ar n ta shi yake Æ™ara mata masoya cike da Ladabi ta isa ga Uncle Anabeth. Tafi aÆ™a Æ™ara sakawa kamin ya miÆ™a mata Æ™yautar ta tare da sakamakon ta . A hankali ta amsa Mick É—in tana washe baki fara’ar ta na ninnkuwa dimples din ta na loÉ“awa , kyaÆ™yÆ™yawar yarinya tun a yanzu ina ga Æ´ammatanci kuma. Hular kan ta ta gyara zaman sa na sanyi irin na rigar jikin ta duka na makarantar ne. Cikin Sanyayyar zaÆ™akÆ™iyar Muryar ta tana dariya ta furta “ Hello good morning everyone, nice ma’eesha Saleh Yelwa, ina godiya sosai da Wannan babban Æ™yauta kuma nasan Uncle É—ina shima da ya nann zai gode maku , amma makwafin sa na gode maku duka…….. Dariya aka Æ™ara sakawa har da masu kyakyatawa yayin da Su Na’ima wato class mate din Jidderh don yanzu a SS3 take ita ,nan su Na’ima suka sa ihu tare da cewa “ We really love you ma’eesha ❤️” . Daga masu hannu tayi tana murmushi tare da tafawa ita Bama ta jira a tafa mata ba duka da ita da É—aliban da malaman suke tafawa a tare , itama ta tafa ma kanta kenan .

Sauka tayi tana komawa wurin zaman ta , yayin da ƙawayen ta kowa ke amsar ƙyautar nata .

Gyefe can Jidder ce take hura hanci da kumbura tayi da huÆ™eÆ™iya ta zama cikakkiyar budurwa yar shekara 17 . Fuskar ta sam ba Annuri don har iya yau tsana ce ke ruruwa mata na Ma’eesha a zuciyar ta . Jidderh me yasa bakya farin ciki ne ? Autar ku tafi kowa hazaÆ™a aa….. Enough please bana son Jin komai malama ki É—an rabu dani” . Jidderh ta furta tana kallon Ƙawarta sadiya kana ta ja tsaki tana miÆ™ewa tare da fita hall É—in tana nufar inda moton drivan su yake . Kusan kaman mintuna Arba’in sannan daliban aka fara fitowa alamun Hutu ya kammala na karshen zango.

Ma’eesha… ma’eesha sunan kawai ma’eesha ake kira yayin da seniors din ta da yawa kyauta suke Æ™ara mata a haka har gaban moto suka kawo ta tana shiga tare da É—aga masu hannu drivaer na jan moton tare da fara barin harabar Makarantar.

Tafiya ce suka fara babu mai cewa komai , sai dai ita ma’eesha akwai surutu cike da farin ciki take kallon Jidderh kana tace “ Anty jidderh kin ga Ƙyautar dana samu ? . Zanci uban ki kika Æ™ara kiran sunana? Ni tsaran ki ce Im i your mate? Ki kula kuma ki kiyaye…..!

Shiru Ma’eesha tayi tana kallon ta fuskar ta na narkewa idanun ta nan da nan suka ciko da Æ™wallah . Anty jidderh Ni fa Æ™anwar ki ce ,me yasa kike mun……Shiiiiiii huuuuuu jidderh ta saki huci tana caÉ“e baki tare da girgiza kai kana tace “ Ke bari na sanar Miki da Wani Abu da baki taÉ“a sani ba a Rayuwar ki , shin kin san me ake É“oye miki a cikin gidan nan? A tunanin ki mu din ahali ne É—aya? Humm yaro kenan! Tom Bara kiji idan su yayyun ki ne mami mamin Kice haka Daddy Ni ban haÉ—a komai dake ba .

Hawaye ne ya fara bin Kuncin ma’eesha don ita bata san wai mami Bama mahaifiyar ta bace gani take ita yar suce , kuma ko a yanzu bata fahimci inda jidderh tasa gaba bane , don har yau jidderh tsoro ya hanta bayyana mata gaskiyar.

Ke kin san bana son Hayaniya ko? Kai driver sauke mun yarinyar nan ta tako da ƙafa ta iso gida ,ba zan zauna tana mun kuka a moto tana cika mun kunne ba .

Kiyi HaÆ™uri jidderh. Drivern ya katse ta , inda ta hasala tana cewa “ A yau zaka rasa wallahi hanyar samun abincinka….Æ™anwar kace ko kun haÉ—a jiÉ“i da ita ne matsiyaci ….kaga farin fata kowa wannan hasken naki da shegen dariyar ki na banza yake ribartar mutane don ban ga wani kyau da kike dashi ba . Sauke ta…..sauka ki fita …..!!! Tayi Maganan tana doka mata Tsawa wanda cikin sauri Ma’eesha ta fita , tana kallo moton ya É“ace mata, da sauri ta fara takawa tana gudu don lokaci daya garin ya fara kullluluÉ“ewa da hadari É“akin Æ™irin. Sauri take yi tana tafiya tare da maida gift din ta cikin Æ™aramin jakarta . Fuskar ta duka ya kacame da hawaye , a hankali ta furta “ Anty jidderh kiyi HaÆ™uri…..” tamkar wacce Jidder ke a gaban ta ….wani irin ruwa ne ya fara sauka mai bujaji da iska mai tafiya da mutane haka yake gaba da baya da Ma’eesha ruwan na sauka a jikin ta baki daya ..!

Sanye Mami take cikin wata irin tsadaddan material Golden , a yanzu ta zama cikakkiyar uwa mai kula da yaran ta . Tun da taga hadarin hankalin ta ya tashi ta fito barander tana jiran Dawowan Æ´ammatan nata . A haka ruwa ya fara sauka . Sunan Khalil da Aliyu yau suka dawo amma a yanzu bata ta kansu a ciki ta bar su ita dai burin ta taga Ma’eesha da jidderh sun dawo gida Lafiya. Hummmm wani sauke ajiyar zuciya tayi da sauri tana isa ga moton drivan da yake dauko su. Bude moton Jidderh tayi yayin da mami a ruwan ta isa da gudu tana furta “oyoyo my babies, Ina Baby ma’eesha………….?

Wani irin kallo jidderh tayi mata kana ta wuce ta fuuuu ba tare da ta tanka ta ba. Sam mami bata damu ba , hannu tasa tana murmushi tare da yar dariya tana ware jikin ta da cewa “ Oya come out my baby , taho na Rungume ki ruwan ba zai sauka miki ba ,ba zan bari ko kaÉ—an ya taÉ“a ki ba…..Ai Hajiya Ma’eesha bata a cikin moton nan………….

Ya kuke ganin tafiyar zata kasance a gabana bar maku tunanin.

*To masu karatu free page zai Æ™are a shafi na goma sha biyu 12 maza ku fara payment saboda nan kusa zai Æ™are . Regular group ₦500 Vip group ₦1000 SPC payment ₦1500 via 7782217014 Mohammed Hassana FCMB shaidar biya ta wannan number 08081202932 Ayshatou Maman-teddy*

*Buxuwa Empire08126535394*
Tanayin ayyukan gyara sunna masu yawan gaske haka Æ´ammata , zawarawa masu shirin aure suna iya yi mun magana , sannan kina zuwa ki faÉ—i buÆ™atar ki kwai zamu baki amsa mutane sunyi yawa ne kuyi haÆ™uri don Allah…

Muna aikin rufe na miji a kwalba sai kin tabbatar da idan miji ki baya da hali karki zo mu rufe bawan Allah .

Muna aikin mallaka na BaÆ™in ruwa wannan muna ma saurayi da yaÆ™i fitowa ayi mgnn aure ko miji mara kyauta…

Muna kiranye ko mallaka na ramin tururuwa Hajiya ta idan kinason kiga mijinki yaƙi zaune yaƙi tsaye kula da tattali ya zame masa dole to don Allah kiyi aiki ramin tururuwa kiga yanda ake yi

Muna aikin kwai mai rubutu a jiki wa macen da takusa aure ko auren da yakai shekara goma ..

Muna aikin zuciya mai allurai a jikin zuciya baki É—aya ki tambayi meye aikin da akace maki da zuciya za’a yi shi muna kiranyen sa , muna mallakar sa akan koma meye koda kinga wanda kk so ne inshallah indai ba zakiyi mugunta ko wani nufi a kansa ba kina iya Wannan aikin .sai dai aikin mu babu kauce hanya .

Mallkar tumfafiya da ganyen tumfafiya na turare aiki gagare ga wanda ta shirya.

Mallaka da kiranye na kan rago mai laya guda 84 kinga aikinnan bayanin sa bazai daÉ—i ba …aikin mu babu kauce hanya.

Aikin kifi da ake ratsawa a bushiyar Rimi

Aikin farin kyalle wanda ake zana Mutun na bar maku yanda yake aikin

Bugu da ƙari a kwai aikin da idan kinason shi ana bugawa a ranar aikin keyi idan kiranye ne a take takeyi .

Sannan akwai wasu ayyukan da Hajiya nayi maki alƙawarin idan bayyi ba kixo na baki kuɗinki

Sauran kalolin aikin suna da yawa gaskiya bazasu faÉ—u ba.

Kamar aiki :
Na yasiin
Na zobe farin jini
Na warwaro na farin jini ne
Na ƙasar ƙofar gida
Na ƙasar ƙafan kowani ɗana mijine ga masu buƙatar samun samari ta ko ina .

Na mallkar lilin kaza
Na gashin farantii ga maza marasa kyauta idan kinason ki rinƙa samun kuɗi hannun na miji to kina iya mana mgn :08126535394

Ƴammata masu buƙatar samari masu rufi asiri ko masu son su samu mijin su ko masu fama da matsalar jinnu suna iya mgn kuma zasu samu cikakkiyar bayani daga gare mu bi izinin Allah muna godiya sosai08126535394.

Post a Comment for "Rainon Soja 10"