Breaking News

Rainon Soja 8

*️RAINON SOJA️*
*Through the gate of love a valiant fearless heroical and Sympathetic Story .*

 


Free page 8

https://youtube.com/@mamanteddy4123?si=1cwxAAGsGEzYkelS
YouTube link ku shiga kuyi mana Subscribe don samun audio novel na Mamanteddy ….
________________________
MAMAN TEDDY
Marubuciyar
My Lady boss
Walijaam
Siyasata
Yar maula
Kwaryar sama
The virgin maid
Gidan Ƙwarata
The Sexy Boss
Yar aiki
Bafullatanan Ruga
X world duniyar shahara
Mr romantic
Dijama
Kwarton manya
Yar tsakar gida
Zuma da maɗaci
Sadaka yalla
Yar waye
Gidan zaurawa
Taɓarah
Fƴaɗe
Masu tambayar na basu littafi duka littafaina na kuɗi ne , idan kin shirya siyan naki sai ki mun magana. Sannan masu buƙatar rainon soja daga farko zaku iya joining wannan link din https://chat.whatsapp.com/JLMzlJU65ZJ61TOzh7JHWY .
________________________
kar ki bari ayi wannan tafiyar babu ke Hajjaju…labari ne mai tafe da rikirkirteccen Al’amura wanda da fari sai kunce ya abun yake , Gaban yafi farkon️daɗi tun a yanzu ina sauraren comments din ku da masu fatan alheri ina godiya sosai . Sannan masu buƙatar daga farko don Allah kuna rinƙa tambaya ne a wasu groups da kuke ciki , idan kuka biyo Ni ayyukan da hidimomin nawa suna daa yawa , bana samun damar turawa ta private . Gare ku masu buƙatar fara payment na littafin Rainon soja ga yanda tsarin yake ; Regular group ₦500
Vip group ₦1000
SPC payment ₦1500
Via 7782217014 Mohammed Hassana FCMB shaidar biya ta wannan number 08081202932 Vtu transfer number 09061466409 Yan Niger zaku turo da katin Airtel 500f free page ya fara nisa yana dab da ƙarewa maza ku hanzarta wurin biyan naki ana ta payment.

•••••
“Oya common Oga ka zama namiji wai kai kaman ba SOJA ba……” Juyawa Khaleel yayi yana kallon Inda su Adam ke yi mawa Areef dariya saboda Kwallahn da yake ɗaukewa don kalaman Yarinyar sosai ya taɓa masa zuciya ”. Takaici ne ya kama Khaleel nan ya kalli su Anas yana cewa “ Ku taho muje Mu fara shirin tafiya gida ,kun san dai gobe da Wuri za’a taho ɗaukar mu ….” Ohh yeah ”! Ku mu tafi Ni wani sabon farin ciki ma nake ji ,fiye da shekara guda ban ga yan uwa ba. Musanman grand ma. Anas yayi maganan yana dafa Khaleel tare da cewa “ Ku mu tafi training exercise na safe daga yau mun huta da shi hakan nan , Don Wallahi sai nafi kwana uku ina barci a gida ,to be a soja is not easy ”. kar ma kayi tunanin Hutu ,ka riga ka saba kana zuwa gida da safiyar zaka fara training ɗin ka kar ku manta da karatu kuma . “Khaleel yayi maganan yana raɓa su tare da wucewa ” . Shi kam Ibrahim da Areef bayan Ali suka bi , don sun fahimci kaman bashi da walwala ” .

Ina kuke matan Ogawannan harkar taku ne mataan Oga kune ina? maza nace ku matso kusa don ayi ana saka Miki albarka .

☺️Asmy Tambuwal ce dai wacce ta saba kawo maku Zafafan kayan ta kayan Ɗa’a dana karko da kima a wurin Oga ato kasance ku zama na gaban Goshi

Muna sayar da kaya cikin farashi masu kyau da inganci kama ga :
Dahuwar Ciccibi
Supplements (breast and hips enlargement, whitening capsule, slimming tablet , da sauran su).
Man power na Karin ƙarfin jima’i .
Man ayu
Gindin ayu
Man damo
Maganin Mata Dan daka
Dakan bita zaizai
Kazar Mai jego
Kazar amare
Hadin zaurawa
Al_jalal halawa
Maganin sanyi
Zumar mata
Tsumin amare
Tsumin uwar gida
Matsi
Women power
Tsumin tabaje
Virginal tightening Gel
Da sauran su ,domin ƙarin bayani zaki tuntuɓeni akan wannan lambobin wayar na ƙasa
09168624285 come 1 come all✨.
**
Dandaxon Sojoji ne yan termer 1 wato su Aliyu haidar sunfi Ɗari , ko wannen su cikin shigar sa ta kakin soja , bayan su ɗauke da jakunkunan su wasu irin manyan dogaye wanda zaka tara majiya ƙarfin maza biyar ba lallai su iya ɗago ta ba ,amma su a cikin irin wannan jaka suke zuba komai nasu . Shi kam Haidar har da kayan karatun ma’eesha bai tsaya bi takan kayan sakawan ta ba ,don yasan idan yazo gida Zai sa Mami ta saya mata wasu ” . A wuya ya ɗaura Ma’eesha yana saɓa ta bayan sa kuma da jakar sa , kai da gani kaga jarumi a ƙwayar idon sa babu tsoro sai dai idan ya zuba maka Lulun idanun sa ya firgita ka ya rinƙa haɗe gira kaman hadari .

Kallon ma’eesha nayi inda take sanye cikin Shigar Rigar sanyi mai launin pich Hular kan ta ma me kauri ne kalan rigar nata sai wando iya gwiwa ƙafarta cikin takalmi kambas fari ƙarrrrr fuskar ta cike da Annuri yayin da Take tsalle a wuyan sa tana faɗin “ Yeeee Uncle Aliyu yau zamu koma gida ,mu rinƙa ƙwana tare bada su Uncle Ibrahim ba ” . Murmushi yayi sai da Hushiryar sa ya bayyana kana ya ɗago idanun sa yana kallon sexy eyes ɗin ta da take ta Lumshe su a Fuskar ta . Gyaɗa mata kai yayi yana motsa laɓɓan sa tare da ……..Oyoyo Boo mie….Yeeeeee Mami ga Ya Haidar can ” . Muryar Jidderh ya katse Aliyu wannan ya dakatar dashi daga maganan da yake ƙoƙarin yi mawa Ma’eesha ” . Da gudu Jidderh ta ida isowa inda Ali yake sam bata lura da yarinyar dake bisa kan sa ba . Hannayen ta ta ware tana Rungume Aliyu tare da shige masa sosai tana murna tare da faɗin “Oyoyo ya Haidar ”. Ɗan sunkuyawa yayi yana kissing ɗin saman Goshin Jidderh tare da kai hannun sa ɗaya yana Ɗagota duk girman ta haka ya saɓata sama .
Haɗa ido Jidderh tayi da ma’eesha da itama ita take kallo .

“Wacece ke….?”.

Jidderh tayi maganan tana kallon Ma’eesha wacce cike da fara’a tana murmushi dimples ɗin ta na loɓawa ta gyefe da Gyefen kuncinta tana cewa“ Sunana Ma’eesha” .

Innalillahi wa’inna ilaihir raji’un….Ali Wacece nake gani a wuyar ka? Muryar Mami ya katse su inda Aliyu ya yi ƙasa yana sauke jidderh kana ya sauke ma’eesha dake wuyar sa. Kar dai wannan yarinyar ce ta girma haka? Dama Aliyu baka maida yarinyar nan inda ka tsinto ta ba? Ali wani irin kafiya ne da kai ? Mami nan ba wurin tsayawa bane muna wannan maganganun , it’s will be better muje gida duk hukuncin da zakiyi sai ki ɗauka. Muryar Khaleel ya katse su wanda yake buɗe Murfin moton mami yana shigewa.

Tsayawa Mami tayi tana kallon Haidar, yayin da Jidderh ta tsaya itama tana bin su da Wani irin kallo ,Hannu Haidar yakai ba tare da ya tanka su ba , a Miskilance ya buɗe Murfin moton yana shigewa mazaunin gaba , Ita kuwa ma’eesha tsayawa tayi tana kallon sa ta kalli Mami sai kuma Jidderh dake aunata mata harara. Ma’eesha shigo Mu tafi . Yayi magana yana miƙo mata hannu . Murmushi Ma’eesha tayi cikin sauri da farin ciki don ita bata fahimci wani Abu ba abinka ga yaro ba wayo . Wayewa bisa cinyar sa tayi tana Dariya …hannun ta takai tana kama kuncinsa tare da kallon sa tana sa dariya da cewa “ Uncle Aliyu wannan ce mami n ka? ”..Tom nima mami na ce? . Kallon ta yayi yana murmushi kana yasa taffan sa yana kama suɓu-suɓun kumatun tare da cewa “ Me kumatu me kumatu…. . Eh itama Mamin ki ce kinji Ma’eesha ” .

A’a ita ba mamin ta bane , Wacece ita kuma wannan Mami? Muryar jidderh ya katse su tana Cigaba da cewa “ Mamin muce kaɗai dagani sai Ya Aliyu sai Ya Khaleel sai Ni jidderh,ke bamu san iyayen ki ba…Keeeee….;!!! Jidderh ya ishe Ni haka ,yi mun shiru….!!!

Muryar Mami suka ji ya katse su cike da Tsawa da nuna fushin ta sarari . Shiru jidderh tayi don Tasan halin Mami musamman idan ta daka masu irin wannan tsawan , Tasan halin ta da fushin ta . Kallon jidderh Khaleel yayi yana mata alama da hannu da ta shigo . Oya inside ” . Mami tayi maganan tana tura Jidderh cikin moton ,tare da rufowa . A hankali cike da jin sanyi da mutuwar jiki ta isa ɓangaren ta tana fara jan moton ba tare da tace komai ba ” .

*Kuyi hakuri dana yau babu yawa*
*Kar ku manta littafin na kudi ne regular group₦500 Vip group₦1000 special payment₦1500 via 7782217014 Mohammed Hassana FCMB shaidar biya ta wannan number 08081202932*

~Tallah~
*Buxuwa Empire08126535394*
Tana yin ayyukan gyara sunna masu yawan gaske haka ƴammata , zawarawa masu shirin aure suna iya yi mun magana , sannan kina zuwa ki faɗi buƙatar ki kwai zamu baki amsa mutane sunyi yawa ne kuyi haƙuri don Allah…

Muna aikin rufe na miji a kwalba sai kin tabbatar da idan miji ki baya da hali karki zo mu rufe bawan Allah .

Muna aikin mallaka na Baƙin ruwa wannan muna ma saurayi da yaƙi fitowa ayi mgnn aure ko miji mara kyauta…

Muna kiranye ko mallaka na ramin tururuwa Hajiya ta idan kinason kiga mijinki yaƙi zaune yaƙi tsaye kula da tattali ya zame masa dole to don Allah kiyi aiki ramin tururuwa kiga yanda ake yi

Muna aikin kwai mai rubutu a jiki wa macen da takusa aure ko auren da yakai shekara goma ..

Muna aikin zuciya mai allurai a jikin zuciya baki ɗaya ki tambayi meye aikin da akace maki da zuciya za’a yi shi muna kiranyen sa , muna mallakar sa akan koma meye koda kinga wanda kk so ne inshallah indai ba zakiyi mugunta ko wani nufi a kansa ba kina iya Wannan aikin .sai dai aikin mu babu kauce hanya .

Mallkar tumfafiya da ganyen tumfafiya na turare aiki gagare ga wanda ta shirya.

Mallaka da kiranye na kan rago mai laya guda 84 kinga aikinnan bayanin sa bazai daɗi ba …aikin mu babu kauce hanya.

Aikin kifi da ake ratsawa a bushiyar Rimi

Aikin farin kyalle wanda ake zana Mutun na bar maku yanda yake aikin

Bugu da ƙari a kwai aikin da idan kinason shi ana bugawa a ranar aikin keyi idan kiranye ne a take takeyi .

Sannan akwai wasu ayyukan da Hajiya nayi maki alƙawarin idan bayyi ba kixo na baki kuɗinki

Sauran kalolin aikin suna da yawa gaskiya bazasu faɗu ba.

Kamar aiki :
Na yasiin
Na zobe farin jini
Na warwaro na farin jini ne
Na ƙasar ƙofar gida
Na ƙasar ƙafan kowani ɗana mijine ga masu buƙatar samun samari ta ko ina .

Na mallkar lilin kaza
Na gashin farantii ga maza marasa kyauta idan kinason ki rinƙa samun kuɗi hannun na miji to kina iya mana mgn :08126535394

Ƴammata masu buƙatar samari masu rufi asiri ko masu son su samu mijin su ko masu fama da matsalar jinnu suna iya mgn kuma zasu samu cikakkiyar bayani daga gare mu bi izinin Allah muna godiya sosai08126535394.

No comments