Breaking News

Rainon Soja 9


*️RAINON SOJA️*
*Through the gate of love a valiant fearless heroical and Sympathetic Story .*

 

Free page 9

https://youtube.com/@mamanteddy4123?si=1cwxAAGsGEzYkelS
YouTube link ku shiga kuyi mana Subscribe don samun audio novel na Mamanteddy ….
________________________
MAMAN TEDDY
Marubuciyar
My Lady boss
Walijaam
Siyasata
Yar maula
Kwaryar sama
The virgin maid
Gidan Ƙwarata
The Sexy Boss
Yar aiki
Bafullatanan Ruga
X world duniyar shahara
Mr romantic
Dijama
Kwarton manya
Yar tsakar gida
Zuma da maɗaci
Sadaka yalla
Yar waye
Gidan zaurawa
Taɓarah
Fƴaɗe
Masu tambayar na basu littafi duka littafaina na kuɗi ne , idan kin shirya siyan naki sai ki mun magana. Sannan masu buƙatar rainon soja daga farko zaku iya joining wannan link din https://chat.whatsapp.com/JLMzlJU65ZJ61TOzh7JHWY .
________________________
kar ki bari ayi wannan tafiyar babu ke Hajjaju…labari ne mai tafe da rikirkirteccen Al’amura wanda da fari sai kunce ya abun yake , Gaban yafi farkon️daɗi tun a yanzu ina sauraren comments din ku da masu fatan alheri ina godiya sosai . Sannan masu buƙatar daga farko don Allah kuna rinƙa tambaya ne a wasu groups da kuke ciki , idan kuka biyo Ni ayyukan da hidimomin nawa suna daa yawa , bana samun damar turawa ta private . Gare ku masu buƙatar fara payment na littafin Rainon soja ga yanda tsarin yake ; Regular group ₦500
Vip group ₦1000
SPC payment ₦1500
Via 7782217014 Mohammed Hassana FCMB shaidar biya ta wannan number 08081202932 Vtu transfer number 09061466409 Yan Niger zaku turo da katin Airtel 500f free page ya fara nisa ya ku hanzarta wurin biyan naki ana ta payment.

•••••
Jiki a mace suka ɗauko hanyar jeji zuwa cikin garin Kaduna. Duka su ukun babu wanda yaƙara tankawa ,sai Ma’eesha dake ta wasannin ta , a haka kamin su isa Barci yayi awaon gaba da ita. Rungume ta tsamm Aliyu yayi yana shafa kanta . Sunan mami tuƙi take yi amma gaba ɗaya hankalin ta baya akan Driving ɗin da take yi ,yana kan Haidar da gaba ɗaya bata ga tsoro ko tashin hankali a tare dashi ba . Wannan ɗabi’ar sa ce . Mtswww ”.! Yar tsaki tajah mara sauti sosai kana takai hannun ta tana bugun Sitiyarin da yar ƙarfi kan ta na mata Wani irin sarawa…Ali why?”..Aliyu me yasa bakajin magana ne? Wato ko kashe ka za’a yi sai dai a kashe ka bisa a binda kayi niyya? Meke damunka Haidar? Yau zaka fahimci matsayin mu na iyayen a gareka ….zaka san iyaye ba abun wasa bane ba ,yaro ne kai ƙarami ba zai yiwu mu zuba maka ido ba , ice tun yana ƙarami ake tanƙwarasa idan kuma ya girma sai dai a karya shi ….”

Dafe kai Khaleel yayi kana ya cije laɓɓansa da ɗan ƙarfi yana katse Mami da cewa “ No is too late Mami” , ai lokaci ya wuce , yanzu Ali ya kangara kin manta ne Mami tun yana ɗan shekara uku kaman dai yarinyar hannun sa idan an masa laifi ko fushin zuciya ya ɗebesa ɗauke wuta yake yi sai dai mu ganshi a sume ya sanƙare mana kin manta Mami? Idan da wanda yafi kamata yaji tsoron ki da Daddy shine ya fi kamata a farko , amma kalli fa kiga tsawan fiye da shekara kuka yi masa magana akan wannan yarinyar baiji ba ya ma maida ku wasu….. Enough Khaleel…” Ya ishe ka haka”!

Muryar Aliyu Haidar mai cike da amo ya katse su da ƙarfi , lokaci ɗaya kamannin sa sun sauya manyan Lulun idanun sa sun kaɗa sunyi jah.

Ya isa Don Allah Ya Khaleel, na daɗe ina ɗaga maka ƙafa Coz kai ne gaba da Ni , ya kamata kayi maintaining dignity ɗinka tun kamin na mance da waye kai da matsayin ka a wuri na. Na fara fito maka a Aliyu na ,yanda kowa ya Sanni da halina a Duniya….Yi mun shiru Haidar”! Kayi mun shiru ko yanzu na gwaɓɗe bakin ka ,mara kunya Shashashan yaro!

“Mami tayi Maganan a matuƙar fusace, tana kallon Haidar tare da Cigaba da cewa“ Ai yanzu ko a yanzu ka nuna masa bashi ne gaba da kai ba kai ne gaba dashi mara kunya kawai” .

Khaleel ba yayan ka bane ? Kayi mana laifi kuma sannan har kana da bakin magana saboda ka tabbata. Ko don kan ku yazo Ɗaya ? To xanyi maganin rashin kunyar ka . Stupid boy . Mtswwwww ……ta ƙare maganan tana jan dogon tsaki tare da maida hankalin ta ga kan hanya .

Tun da ta fara Maganan Aliyu bai ce komai ba har ta gama ,haka zuciyar sa ke tafasa masa ji yake kaman ya kamo Khaleel ya shaƙe yayi ta duka. Dama wannan halin sa ce , tun yana yaro ƙarfin sa da Khaleel da banbanci , a waje Khaleel zai kamasa ya duka son ransa idan yayi masa laifi, amma suna dawowa gida zai gudu ba za’a ƙara ganin sa ba , saboda idan Ali ya kamasa baya masa da Sauƙi,tun yana yaro shi bai iya hukunci ba , idan yace zai duka ko faɗa ya haɗaku to kumbura maka jiki zaiyi idan aka ci Sa’a na bai zubar maka da jini ba . Shi yasa Duk iskancin da Khaleel zai yi masa a gaban su Mami ne ko kuma a waje. Saboda yasan ba zai taɓa ramawa ba . Sai dai ya tsaya a kafiyar da tirjiya.

Hango yanda Ali ke huci yasa Jikin Khaleel sanyi a hankali ya furta “ Mami ki rabu dashi, duk abun da ya zaɓa a Rayuwar sa yayi , sai ya kula da yarinyar ya raine ta ya zama mata uwa uba yan uwa… idan ta girma sai yayi mata Aure .

No”……h!

Mami ya katse shi tana caɓe baki tare da danna horn da sauri sojojin dake gadin gidan suka fara buɗe masu Gate na farko tana shigar da moton ta ciki . Cigaba tayi da cewa “ Yayi mata Aure? , Ai babu wanda zai Aura wacce ba’a san Asalin ta ba , ana duba zuri’a ne da asali kamin ayi Aure , kaga kuwa sai dai shi da yaji ya gani ya Aura.!

Allah ya kyauta Mami” , Khaleel ya katse Mami cikin sauri , ai koda zai mutu ba Aure ba zamu haɗa jiɓi da Wannan yarinyar ba , a yau sai nasa Daddy ya raba shi da Wannan yarinyar Mahaukaci! Kana SOJA kana fama da kan ka wani RAINO? saboda bamu isa da shi ba. Ya nuna mana yanzu ya girma . Mami munfi ƙarfin shekara yana gaba dani duk takan yarinyar nan , Shiyasa ma ban miki maganan ta ba , na bari sai yau kwagani idan kika zo .!

Hummmm Na tausaya maka Ali yau na tausaya maka a hannun mahaifin ka , Wannan abun da kayi shine ma ba zan taɓa……….Hannun sa yakai yana buɗe Murfin moton ba tare da yajira jin me mami zata ce ba yana ficewa tare da ɗaukar ma’eesha yana nufar cikin gidan .

Tsayawa Duka suka yi suna sakin baki yayin da Jidderh sai a yanzu ta samu damar magana. Kukan rigima da sarganci tasa tana cewa “ Wayyo Mami kin gani ko ,tun yanzu baya SO na! Wallahi bazaata zauna mana a cikin gida ba….Shiiiii it’s Okay .” Ki daina kuka a yau Za’a raba shi da Yarinyar nan , kinji Jidderh?” . Ok Ya Khaleel ka tabbatar Bata kwana a cikin gidan nan ba . Gyada mata kai yayi yana ɗaga mata gira tare da sakin murmushi yana mai cewa “ yau zata bar gidan nan , kinyi farin ciki ?”… Murmushi tayi sosai kana ta ce “yes Ya Khalil ” . Ok Let’s go in”. Yayi maganan yana kai hannun sa tare da bude ɓangaren ta tana fita shima ya fito . Ita ko mami ta dau mintuna biyu ta kasa fitowa don ta rasa me wannan al’amarin ke nufi?” . Sukam Khalil da jidderh bayan Haidar suka biyo .

A hankali Mami ta furta “ Wallahi ban taɓa ganin mutum irin Aliyu ba , Ni sam ba haka zuciya ta take ba da Ganar yake cewa Ni ya biyo, nasa halin da banbanci . Idan ya biyo halin zuriyar mu da zafin ran su na shiga uku”! Hannu tasa tana goge gumin da ya sauko mata . Tana furta “ Ƙanwata akan SO da wani matsiyacin ɗan ƙauye ta gummaci tabar arzikin tabar komai nata danginta tayi nisa damu duka akan fushi ne irin na Aliyu…..!!! Ta yi maganan da ƙarfi tana Furta ” Ya ilahi ya ALLAH! Danne wani Abu tayi a zuciyar ta tana sauko da ƙafarta tare da wuce Sojojin da suke aikin mata Barka da dawowa. amma sam bata ta kan su kai tsaye Falourn ta ta wuce ……

Barka da dawowa Hajiya”. Uwani ina yaran nan suke ? . Ɗan ƙasa da murya Uwani tayi kana tace “ Naga sun nufi direct inner room ɗin ki . Hummmm…..Jan numfashi Mami tayi tana saukewa kana tace “ Ok an gama haɗa masu Abincin nasu ?. Eh Ranki yade an gama” . Girgiza kai Mami tayi babu walwala ta kutsa ixuwa karamin falon ta inda daga nan zai kai ta zuwa Bedroom .

Tsaitsaye ta gansu , Khaleel da jidderh wannan yasa Mami dan kallon su tana cewa “ Meke faruwa? Ba ku isa Bedroom din ku ba ,ku watsa ruwa ku fito kuyi lunch ” . Mami ke maganan muyi wanka muci Abinci kike yi , while shi Ya Haidar gashi nan a Bedroom ɗin ki yafa ƙwantar da yarinyar ? Tuurusss…!!! Mami tayi . Tabbas Ali da Abin da yake nufi . Ta furta hakan a Zuciyar ta .

Ok ku tafi ai Daddy na nan yanzu zaku gan shi kuje ku shirya .

A’ahhh….Sojoji na Sojoji na da an ganku an ga Marshal Khalil da Marshal Haidar ? Ina zakin nawa ? . Muryar General Saleh Yelwa ya katse su wanda yake shigowa tsakiyar falon .

Cike da Tsiwa Jidder da masifa ta fara cewa “ gwarzo kuma Daddy , ai yanzu Ya haidar bata soja yake yi ba , ta raino yake yi . Kaga kuwa mu da ganin ya zama soja ƙila sai dai a wata Duniyar domin Yarinyar da kuka korasa da ita ashe rainon ta kawai yaje yana yi a NDA .

Ɗan haɗe fuska Ganar yayi kamin yace “ Wa zai mun bayani yanda zan fahimta , saboda jidderh ƙarama ce ban gane me take nufi ba .

A hankali Khalil ya fara labarta masa Komai kana ya kare da cewa “ Amma Daddy ya maida hankali a karatun sa sosai , don duka termer 1 shine zaƙwaƙurin ɗaliban soja da yafi kowa , Rainon bai hanasa yin abun da ya dace ba. Kullum yana zuwa trainin……..What? Ali….??? General Saleh Yelwa ya kira sunan Aliyu a wani hasale. Nufar Bedroom din Mami yayi ba tare da ya tsaya sauraren su ba duka .

Dariya ya same su suna yi Ma’eesha har da ƙyaƙyatawa tana riƙe da hannun Aliyu ta kifa kan ta bisa taffan sa . Yanzu kiyi barci idan kin tashi nayi Miki wanka kici Abinci ko? . Eh Ina mama na to? . Kai Aliyu….Haidar…..!!! Muryar Daddy ya katse su wanda nan take ƙirjin ma’eesha ya buga da ƙarfi bata taɓa ganin mutum namijin zaki irin Saleh Yelwa ba , fushin sa ya danne na Aliyu . Kamin tayi wani magana tuni taga da hannu ɗaya ya damƙo wuyar Aliyu yana buga shi da bangon Bedroom din sai da yayi kaman zai zube . Wani irin bahagon mari na soja yake sauke masa ….Wanda hakan yasa Ma’eesha gigicewa tana sauko da gudu daga gadon tare da nufo inda Daddy yake dukan Aliyu tana shigewa jikin Haidar……Damƙar ta Ganar yayi yana miƙa mawa Khalil tare da cewa “ Maza fice mun da ita daga cikin gidan nan , ka tabbatar Ali shi da ganin ta har Abada….!

A’a Daddy ..!! Muryar Haidar ya katse su ɗago idanun sa yayi wanda saman giran sa jini ke zuba saboda dukan da Daddy yake masa da hadasa da Bangon da yayi . Daddy kar ku fara..!! Mu kake ba command???? Aliyu….???? Ni soja ne Mahaifiyar ka police ce. Kai kuma yaron soja ne. Daddy yayi Maganan a wani irin fushi . Yau zan kashe da duka har sai kai da bakin ka kace ka tsane yarinyar nan a fitar maka da ita a Rayuwar ka …Khalil ɗauko mun rodi duka ne zan maka irin na soja …kasan wani irin duka ake yi ma soja idan yace zai bar aikin sa? Duka ne ake yi masa na wata kila rayuwa ko mutuwa . Yau da bakin ka Sai kace a bar da yarinyar nan Rayuwar ka saboda izayar da zaka shaaaaa. Kauuuuuu… Kaji ya dauke fuskar haidar da mari mai tartatsi. ihu ma’eesha keyi wanda nan take ta sume gauuuu numfashin na ɗaukewa a hannun khalil,Daddy kuwa baya takan su duka ne yake ma Aliyu irin na soja. Yayin da Jidder ke kuka iya ƙarfin ta tana cewa “ Mami Daddy zai kashe mun boo miee…zai kashe mun ya Haidar! Daddy kayi haƙuri ka rabu da ya Haidar …..ba zan rabu da Haidar ba sai da bakin sa yace yace a fitar da yarinyar nan daga Rayuwar sa . Kuka mami ita kan ta keyi , don tasan dukan ganar bana lafiya bane ba.

HAIDAR kayi magana kace a tafi da Ma’eesha tabar rayuwar ka .

Hummmm jan numfashi yayi da kyar kana a galabaice yace “ Mami a da baya tausayin ta ne ya sani na dauke ta don na raine ta,amma a yanzu ji nake zan mutu sau ɗari saboda ita ta rayu ,ba zan taɓa rabuwa babu Ma’eesha ba . Ko mutuwa nayi zan dawo….! Ok Ganar ya furta yana ɗagasa sama yana buga shi da ƙasa ƙashin bayan sa na Buguwa da tiles . Innalillahi wa’inna ilaihir raji’una furucin da mami tayi kenan tana rushewa da kuka tare da cewa “ Ganar baya Numfashi…Ganar Haidar ɗina zai mutu , baba na zai mutu Haidarrrrrrrrrrrr…………..!
*Labarin fa har yanzu bamu fara komai ba daɗin wannan ɗanɗano ne ongan yana a gaba . Kar ku manta littafin RAINON SOJA na kuɗi ne regular group ₦500 kacal Vip group ₦1000 SPC payment ₦1500 via 7782217014 Mohammed Hassana FCMB shaidar biya ta wannan number 08081202932©️ Ayshatou Mamanteddy.*

*Buxuwa Empire08126535394*
Tanayin ayyukan gyara sunna masu yawan gaske haka ƴammata , zawarawa masu shirin aure suna iya yi mun magana , sannan kina zuwa ki faɗi buƙatar ki kwai zamu baki amsa mutane sunyi yawa ne kuyi haƙuri don Allah…

Muna aikin rufe na miji a kwalba sai kin tabbatar da idan miji ki baya da hali karki zo mu rufe bawan Allah .

Muna aikin mallaka na Baƙin ruwa wannan muna ma saurayi da yaƙi fitowa ayi mgnn aure ko miji mara kyauta…

Muna kiranye ko mallaka na ramin tururuwa Hajiya ta idan kinason kiga mijinki yaƙi zaune yaƙi tsaye kula da tattali ya zame masa dole to don Allah kiyi aiki ramin tururuwa kiga yanda ake yi

Muna aikin kwai mai rubutu a jiki wa macen da takusa aure ko auren da yakai shekara goma ..

Muna aikin zuciya mai allurai a jikin zuciya baki ɗaya ki tambayi meye aikin da akace maki da zuciya za’a yi shi muna kiranyen sa , muna mallakar sa akan koma meye koda kinga wanda kk so ne inshallah indai ba zakiyi mugunta ko wani nufi a kansa ba kina iya Wannan aikin .sai dai aikin mu babu kauce hanya .

Mallkar tumfafiya da ganyen tumfafiya na turare aiki gagare ga wanda ta shirya.

Mallaka da kiranye na kan rago mai laya guda 84 kinga aikinnan bayanin sa bazai daɗi ba …aikin mu babu kauce hanya.

Aikin kifi da ake ratsawa a bushiyar Rimi

Aikin farin kyalle wanda ake zana Mutun na bar maku yanda yake aikin

Bugu da ƙari a kwai aikin da idan kinason shi ana bugawa a ranar aikin keyi idan kiranye ne a take takeyi .

Sannan akwai wasu ayyukan da Hajiya nayi maki alƙawarin idan bayyi ba kixo na baki kuɗinki

Sauran kalolin aikin suna da yawa gaskiya bazasu faɗu ba.

Kamar aiki :
Na yasiin
Na zobe farin jini
Na warwaro na farin jini ne
Na ƙasar ƙofar gida
Na ƙasar ƙafan kowani ɗana mijine ga masu buƙatar samun samari ta ko ina .

Na mallkar lilin kaza
Na gashin farantii ga maza marasa kyauta idan kinason ki rinƙa samun kuɗi hannun na miji to kina iya mana mgn :08126535394

Ƴammata masu buƙatar samari masu rufi asiri ko masu son su samu mijin su ko masu fama da matsalar jinnu suna iya mgn kuma zasu samu cikakkiyar bayani daga gare mu bi izinin Allah muna godiya sosai08126535394.

No comments