Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

TANTIRIYA A GIDAN YARI 41-45

 🏫 TANTIRIYA 🏫

        A GIDAN YARI




              41-45




END OF FREE PAGE


1,2,3 duka 300



Accnt no

0175487861

Asmau Garba Muhammad Gtbank


Katin MTN

08061929616


Yan Niger

+22790795939



OFFICIAL


BY

ASMABAFFA 





SADAUKARWA GA 

AIDA MAMAN TASNIM 




Page naki me Maida book Dina audio jinjina 

Gare ki Auntyna

HAUWA S ZAIRIA 



MASU AUDIO BAN YARDA A JUYA MIN NOVEL ZUWA AUDIO BA






      Dandaudu washer ne ya shugo da gudu cikin su Dan Indo da takardar Jamilu a hannunsa yace me nake gani haka? Su Dan Indo sunyi jugum jugum,suka ce da gaske ne,yace yanzu naje dakin su Malam Sharu na duba kayan Jamilu,ya daga pant din Jamilu na mata yace na rabauta da wannan ni wlh Ina so tunda macece ta saka wannan gwaurantaka da me tayi kama ashe wasu sun gudu harda su lukaku sun fece da Babangida,da Imrana Dan fillo,Kai harda Bajahilci ya fece wlh,Dan Indo ya mike zumbur Yana busa sigari yace amma Jamilu ya raina mana hankali amma ni nayi sanadiyar fitarsa Kuma ni na dauki alkawari ni zan dawo da Jamilu gidan yari Kuma a namijinsa dole Dan uwatas sai na Mori wahalata,Goje yace ka daina cewa Jamilu sunansa Naila fa yace gashi a takarda a rubuce,Kai Dan uwarka muga takardar nan na Kara karantawa Dan Indo ya sake karanta takarda yace karya ne wlh mu zaki wa iskanci yarinya,mu fa Yan kasar Nan ne,karya ne wlh,yanzu kun gane kowa yayi shuru da zancen nan kar ma'aikata suji,idan aka dawo da ita ba uwar da zasu mata bangaren mata za'a maidata,amma idan na dawo da ita a namijinta haka za a




READ COMPLETE HERE

Post a Comment for "TANTIRIYA A GIDAN YARI 41-45"