Tantiriya a Gidan Yari Page 11-15
By
AsmaBaffa
SADAUKARWA
GAREKI❤️
AIDA MAMAN TASNIM
11-15
Page naki ne
BESTYNBEELAT
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/J0ZFfbvon6ZGASEYAwZX5s
*Ina mata yan gayu yan kwalisa*
*Ina iyayen da suke so yaron su sufito fes*
*Albishirin ku kuzo gidan sauki da rahusa anan za a share hawayan ku*
*Munada kaya masu inganci nagarta gakuma sauki kayan mu sune kamar hak*
*Atampa*
*Les*
*Abaya*
*Sleep dress*
*Shoes*
*Mayafi*
*Hand bag*
*Misk*
* ETC*
MASU AUDIO BAN AMINCE A JUYA MIN NOVEL BA IZINI BA PLEASE.
Hannu Spark ya mikawa Kamal yace bani wayarka ya mika Masa ya danna wasu numbers yace a kawo Masa sabuwar wata waya wacce taci uwar iphone a tsada da komai,ba ko Ina ma aka San da irin wayoyin ba,a wani kwali take kamar kwalin turare,ba a dade ba aka kawo Masa ya cire layikansa ya Maida cikin sabuwar wayarsa ya mikawa Kamal yace jefa a Dustbin,Kamal yace kana raina min hankali wlh, ai bata wani fashe da yawa ba sabo da almubazzaranci sai a jefa a shara a siyar da ita kayi sadaka da kudin ai yafi,harara ya aikawa Kamal yace ance
Post a Comment for "Tantiriya a Gidan Yari Page 11-15"