Tantiriya a Gidan Yari Page 31-35
🏫 TANTIRIYA 🏫
A GIDAN YARI
31-35
Official
By
AsmaBaffa
SADAUKARWA NE GA
AIDA MAMAN TASNIM
Page naku ne
BABY AK
ZAINAB USMAN
MOMY FARUK
FM
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/Lro2cmYgE0588BKELFJhbf
Assalamu alaikum matan kwarai munkawomuku magungunan mata masu kyauda inganci munada maganin sanyi original muna hadin 3ster hajiyata kizamo star agurin oga hajiyata karkimanta shima ogan akwainashi muna nan asokoto muna aikawa kowane gari harma damokotan kasashenmu babu inda bama kai kaya ⭐⭐⭐3 Alkhairice garemu yan uwamata
Gamai bukatar lambar kira gata 09039320715 sai munjiku siyannagari maidakudi gida
3⭐⭐⭐alkhairice
Naila tana ta Masa fifita har ya gama cin abincin sannan ta ajiye mificin,ba wani da yawa yaci ba tace har ka koshi? ae ya furta mata Yana Shan ruwan roba,dayar kujerar taje ta kwanta tana kallo,kawai sai bacci ya dauke ta,har dare yayi 12am tana bacci,yaje ya tsaya a kanta Yana karewa surarta kallo,ya kafeta da mayun idanuwansa, a hankali ya lallaba ya zare hular dake kanta wannan karon ta sake canja Daadaa din dake kanta ta gyara gashin haka, ya kalleta ya sake kallonta da yatsa ya nunata Yana magana kasa kKoasa yace yanzu wannan ace namiji ne wai,ikon Allah komai zai iya faruwa,idan kyau ne ai nima Ina da kyau ya akayi ban zama haka ba,shara ma yanayi wani da karairaya fiyas fiyas ya gwada yanda yake sharar, Naila ce
Post a Comment for "Tantiriya a Gidan Yari Page 31-35"