Breaking News

Tantiriya a Gidan Yari Page 36-40

🏫 TANTIRIYA 🏫

        A GIDAN YARI


      

               36-40
Official


By

AsmaBaffaSADAUKARWA NE GA

AIDA MAMAN TASNIMPage naku ne


Ummeetah Muhammad

Babyn Baby

Baby Ak 

Nice Gal

HauwancyFANCY HONEY kawata Amarya Allah sanya Alkhairi,Allah ya Bada zaman lafiya,Allah ya kawo kazantar daki😀MASU AUDIO DAN ALLAH BAN YARDA A JUYA MIN NOVEL ZUWA AUDIO BA
    Beauty waya ta kira Daddy dinsu tace Dan Allah Daddy a hada Case dina da case din Jamilu shima a fitar da shi,Daddy yace tab Beauty wannan wacce irin soyayya ce baki San mutum ba bai sanki ba ai dai Kya bari tukunna ki fara fita idan kika fita sai ayi maganar Jamilu,Beauty tace to shike nan Daddy,yace Beauty kin kusa fita inshaallah komai ya kusa kammaluwa kudi sunyi aiki,Allah ya rabamu da talauci,talauci baida amfani ko kadan,Beauty tace a'a Daddy shima Yana da wani amfanin ta wani bangaren fa,yanzu wani watakil idan aka bashi kudi neman mata zai dinga yi, kuma Allah yana so yaje Aljanna sai ya hanashi ai kaga talauci yayi rana,wani caca zaiyi in yana da kudi,wani Gay,wani Kuma dai yabi hanyar banza ya koma dan wuta to Allah Yana son mutum,ai sai ya barshi da talauci a sa talauci ya Masa dauri da ankwa,Daddy yace uhm yau Beauty tana wa'azi ikon Allah gidan yari tayi rana,yau Beauty ce take min wa'azi na fada ta fada kai duniya,


READ COMPLETE HERE

No comments