Breaking News

Tayi Min kankanta 24


24*

Kuka sosai hammad yakeyi yaƙi ɗago kansa,zahra kasa jure kukan tayi tasa hannu ta ɗago kansa da sauri ya buɗe ido yana kallonta.

Fuskarshi ta riÆ™e da duka hannayenta,tana hawaye,cikin kukan tace”yaya hammad why?”

“Æ™addara zahra”ya bata amsa bakinshi na rawa,

Kifa kanta tayi a goshinshi ta saki kuka me tsuma zuciya tun bayan da tasan shine soja me ulcer se yau tayi kukan da takeso tayi.

Rungumota jikinshi yayi,ba musu tayi lub a ƙirjinshi tana masa kukan.

Shuru yayi ya kasa rarrashinta,se bayanta da yake shafawa,dan kanta tayi shurun,amma batace komai ba se ajiyar zuciya da take saukewa akai akai.

Ahankali ya furta”kin haÆ™ura zahra ta,?”kai ta É—aga masa,hannu yasa yana shafa kan nata sannan ya sake faÉ—in”kin yafewa yayan naki?”

“Na yafe maka yaya,Albarkacin yafiyar da nayima Allah yakai ladan kabarin innata,kuma insha Allahu bazan kuma É—ago da maganar ba Allah yacire min hakan araina amin”ta faÉ—i cikin muryar kuka.

Janyota yayi gaba ɗaya ta faɗo jikinshi ya rungumeta yana jin kamar wani ze ƙwace masa ita,a kunnenta yake raɗa mata jawabin godiya,lumshe ido tayi tana sauraronsa,

Seda ya tabbatar da bata da sauran damuwa ya dena mata godiyar,

MiÆ™ewa tayi daga jikinshi,sa sauri ya ruÆ™o hannunta ya marairaice yace “ina zaki ki barni,baby ta?”

Cikin shagwaÉ“a tace”najima da shigowa kar mummy tajini shuru shine zan tafi”

MiÆ™ewa yayi ya Æ™arasa gabanta,yana Æ™are mata kallo,son ta na daÉ—a tasiri a zuciyarshi,hannu yasa ya kamo Æ™ugunta,ya mannata da jikinshi ya É—an rankwafo setin fuskarta,yace a sanyaye “to ay baki faÉ—amin abinda kika faÉ—amin ba”

Kauda kanta tayi gefe dan yanayin yadda yake maganar sosai yake saukar mata da kasala,hannu yasa ya dawo da fuskarta setin tashi ya sake kashe mata ido gami da É—aga mata gira yace”oya now talk to me baby”

Kasa jure kallonshi tayi dan haka a sanyaye ta kwantar da kanta a Æ™irjinshi tace”makaranta nakeso in koma,shine mummy tace seda izininka”

ÆŠago kanta yayi yana kallon bakinta,yatsansa yasa yana shafa lips É—inta cikin salon siye zuciya,yace,”me isa kike shafa janbaki kullum?”yayi maganar bakinshi dede nata,a kunyace tace”yaya haka bakin yake ni ban sa janbaki ba”tayi maganar kamar zatai kuka.

Sosai ya Æ™ara matseta ajikinshi yace cikin muryar da ta fi kama da raÉ—a”in duba in gani dan in tabbatar?”
Wani abune zahra taji ya zubo mata a pant sabida yadda hammad ke shafa lips É—in nata,da yadda yake magana.

Kai ta gyaɗa masa,ba tare da tace komai ba,ɗan ɗago haɓarta yayi,ya ɗora bakinshi akan nata,da sauri zahra ta lumshe ido,laɓɓanta ya shiga tsotsewa cike da ƙwarewa yana ɗan kamosu yana saki,gamida dan shafasu da harshenshi.sosai zahra ta sauka akan network dan bata taɓa sanin kalar wannan duniyar da suke cikiba.sosai abun ke mata daɗi,
Tsayawa yayi ya ƙare mata kallo,yaga yadda ta runtse ido uwa uba tawul ɗin jikinshi da ta damƙe a hannunta,tana ɗan cije leɓe,ya fahimci in ya ɗorata akan tsarin zata dinga hawa akan lokaci.

Maida bakinshi yayi akan nata yaci gaba da tura mata saƙon.
A haka ya jata zuwa kan gado.

Muje zuwa

Surbajo for life.
[1/6, 10:15 AM] Zahra Surbajo: 
*TAYI MIN ƘANƘANTA*


*Zahra Surbajo*

 

No comments