Breaking News

Tayi Min kankanta 28


28*

A falon ta yada zango tana turo baki gaba,ta juya mishi baya alamun tayi fushi.

Joystick ɗinshi ya maƙure a gefen cinyarshi,sabida kunyar zahra taganshi a hakan yakeji.

A hankali ya taka ya isa kusa da ita,ta bayanta ya tsaya,yace”tuba nake gimbiyata,pls a saurareni”maÆ™ale kafaÉ—a tayi,murmushi yayi ya janyota jikinshi ya rungumeta ta baya ya É—ora kanshi kan kafaÉ—arta yana shinshina wuyanta yace”ayi haÆ™uri nace ko in fasa kaiki makarantar”

Da sauri ta juyo ta faÉ—a jikinshi,tana masa kukan shagwaÉ“a,tace”na haÆ™ura yaya kaima kayi haÆ™urin karka fasa kaji”ta Æ™arasa maganar tana zillo ajikinshi.

ÆŠaukarta yayi cak suka,koma kan kujera,ya É—orata akan cinyarshi,sannan yace”munyi shawara da jameel yace jarabawa kawai ya kamata kiyi,sabida kiyi saurin kammalawa ki shiga jamia,”ya faÉ—i yana latsa gefen cikinta.

Zillewa tayi tana dariya tace”duk yadda kaga ya dace yaya hakan zaayi”ta faÉ—i cikin nishaÉ—i.

Ƴar hira ce ta biyo baya a tsakaninsu,kamin tajashi zuwa ɗakinshi ta haɗa masa ruwan wanka.

Kayan daze sa ta ciro masa sannan ta fice a É—akin,sosai hammad yaji daÉ—in ganin ta fito masa da kayan.shiryawa yayi ya fito zuwa falon.

Abinci sukaci,sannan suka dawo falo,yana ta mata hirar daɗin abincin,kallo sukayi sannan kowa ya miƙe ya nufi ɗakinshi,

To rayuwa na ci gaba da garawa,zahra tayi jarabawa har tasamu nasara a jamb É—inta inda bata sha wiyar samun addmission a jami’ar Abuja ba.

Tuni hammad ya koma bakin aykinshi,inda aka turashi rivers state,tsakaninshi da zahra sede waya,sosai yake kewar matarshi sede dole ya jira ta girma dan la lurarshi tafi ƙarfinta sabida tayi masa kankanta.

A nata ɓangaren kuwa,zahra ƙawa tayi a makarantar data shiga me suna Husna.
Da farko zahra bata saki jiki da ita ba,amma daga baya tana sakar mata bayan ta karanci halinta.

Husna sosai take ƙara wayar da kan zahra inda ta koyar da ita yadda zata zauna da mijinta da dabarun zaman gidan auren.

Se yanzu zahra takejin haushin shishshigewa yayan nata da ta dinga yi,Ashe ba haka ake ba aji akeja,ayko tunda ta gano hakan seta sa shi ya raina kansa

Hammad sun samu hutu a gurin ayki,dan haka cikin zumuÉ—i da farin ciki ya nufo gida,tun da ya sauka a airport yakira zahra a waya”yayana ya kake?”zahra ta tambaya.

“lafiya lau princess,gani airport ki turo driver ya É—aukeni”

Ba tare da mamaki ko murnar jin dawowar tashi ba tace”ok bari afaÉ—a masa” tana kaiwa nan ta kashe wayar,

Hammad tsaye yayi sororo da waya a hannunshi yana kallo,”kamar shi a gurin zahra yace gashi ya dawo amma ko murna batayi ba,kai may be bata da lfy ne”tunanin da yay ta yi kenan har driver ya iso É—aukarshi.

Ya ƙosa yaga halin da zahran take,dan hankalinshi baa kwance yake ba.

Driver na isowa gida yay parking da sauri hammad ya fice daga motar ya nufi cikin gidan.

Zahra ko tun bayan data isarwa da driver sakon tayi maza tayi wanka ta kimtsa,acikin wasu riga da sket marasa maraba da tsirara.
Kwance take akan doguwar kujera,hannunta riƙe da remote tana sauya tashar da takeso..

Koda yayi sallama ya shigo,zahra bata motsa daga inda take ba,illa,É—ago kanta tayi ta dubeshi,sannan tace”wellcome bross”

Muje zuwa

Surbajo for life.
[1/6, 10:15 AM] Zahra Surbajo: 
*TAYI MIN ƘANƘANTA*


*Zahra Surbajo*

*To sabon sauyi acikin tafiya,akwai sabon novels É—ina dazan saki wata me kamawa in muna da rai da lafiya,sunan shi SHIMFIÆŠAR AURENA na kuÉ—i ne duk meso ze iya turo kuÉ—insa tun yanzu naira 500 kacal,update biyu arana,safe da dare,insha Allahu, ku biya ku karanta daga jin sunan kunsan zaa É“ata hankalin dare,ga wanda yasan hannun surbajo yasan bazata bashi kunya ba karku bari abaku labari,SHIMFIÆŠAR AURENA,littafine daze kerewa kowanne,novel nawa,akwai tarin sirrika da magunguna acikinsa,dazasu fito da kimarki ta mace,sannan ga sirrin riÆ™e miji da Æ´an uwansa,an baje kolin basira acikinsa,kisiya ki biya ki karanta,wannan soyayyar da akewa surbajo to afito a nuna ta akan SHIMFIÆŠAR AURENA,500 ne kacal*

*Zahra muhammed Nasir 2084024749 UBA*

*Whatsapp 07044600044 aturo shaidar biyan ta nan*

*Note bana adding a group kuma bana turo book pc in zaki shekara kina tambayar É—aya daga ciki ba wanda zaki samu daga gareni,na jima ina faÉ—in banayi amma anki a fahimta,in baayiba kuce anyi wulakanci,*

No comments