Breaking News

Tayi Min kankanta 30

30*

Duk yadda zahra taso daurewa seda ta tsorata da ganin bananar tashi,dan haka a tsorace ta dire daga kan gadon,batai wata wata ba ta falla da gudu zuwa nata É—akin tana haki,

Kulle ƙofarta tayi ta zauna gefen gad


o tana ware idanu,

Hammad dafe kanshi yayi ya runtse ido wasu hawaye masu zafi suna biyo fuskarshi,rasa inda zesa rayuwarshi yayi,da ƙyar ya diro daga gadon ya rarrafa zuwa toilet.

Sakarwa kanshi ruwan sanyi yayi,yana tsugunne,ya jima a haka kamun ya samu saida.

Wanka yayi,ya fito da ƙyar daga toilet,ɗin sabida rawar sanyin da yake.

Shiryawa yayi yasa kaya,sannan ya fesa turare me ƙamshi ya koma kan doguwar kujera ya kwanta ya dafe kanshi ya faɗa duniyar tunani,

“me yasa zahra ta sauya,kode zata iya É—aukar lalurata ne yanzu yasa takemin haka,kai bazata iyaba wani sashi na zuciyarshi ya shaida masa”haka yay ta neman mafita ya rasa.

Acan É—akin zahra husna ce ta kirata a waya,cikin zaÆ™uwa zahra ta É—aga ko gaisawa basu yiba zahra tace”Husna,nifa tsoro nake ji,É—azu yaya birkice min yayi,karfa yaje ya turmusheni ta Æ™arfi,ko de in dena ne”ta faÉ—i tana waigen Æ™ofa.

“kedai anyi sakaraya,to meye na tsoro,ay sakin jikin ki zakiyi dashi ki nuna masa bakisan komaiba ke yarinya ce,har se ya gane kurensa kidena ma jin tsoron komai ki saki jikinki,haba sekace ba É—alibata ba”cewar husna tana dariya.
Nan ta ƙarawa zahra bita wanda hakan ya cire tsoron dake cikin ranta,sukai sallama ta ajiye wayar.

Ajiyar zuciya ta saki me nauyi,sannan ta faÉ—a tunani”inde ba hauka husna take ba,taya wannan zabgegen kulkin na yaya ze samu gurin shiga ajikina?a ina gun zamansa yake?,kai wasa take,dan wannan ko abincine matuÆ™ar ka cinyeshi duka kai kaÉ—ai kaci na Allah ya isa”藍

Haka ta gama tunaninta ta faɗa toilet tayi wanka,ta fito ta kimtsa kanta cikin riga da wando,rigar ƙirjinta kawai ta rufe,shima saman boobs ɗinta duk awaje yake,ko bra bata saka ba, yayinda cibiyarta ke waje,se wani wando dede cinya, ta kama gashin kanta,sannan ta sake feshe jikinta da turare.

Fitowa tayi ta nufi ɗakinshi,cikin takun isa da ƙasaita.tana kaɗa jikinta.

Jin anturo kofar É—akinne yasa hammad ya É—ago idonshi ya saukesu akan zahra.

maida ƙofar tayi ta rufe sannan ta jingina bayanta da murfin ƙofar,ta fara wasa da hannayenta.

A hankali,ya miÆ™e,jikinshi har rawa yake ya isa gareta,yana binta da kallon shaawa,hannunta ya riÆ™o da sauri ta É—ago ido tana kallonshi,ta langaÉ“ar da kai gefe,tace cikin shagwaÉ“a”yaya kayi haÆ™uri kasani ayki naÆ™i yima,tsoro naji ne naga yana motsi”ta faÉ—i cikim shirin yin kuka.

tunda ta fara maganar,yake kallon bakinta,gamida boobs É—inta da kusan rabinsu a waje suke,sosai hankalinshi yatafi kansu. bakinta ya nufa da bakinshi,da sauri ta kauda kanta gefe,Æ™ureta yayi da ido,yace a sanyaye”bazaki bani ba?”

Shuru tayi tana kallonshi,duk se taji nauyinshi ya kamata,girgiza kanta tayi ta sunkuyar da kai.

HaÉ“arta ya kamo,ya É—ora bakinshi akan nata,sannan yace”in sha?”
Lumshe ido tayi sannan ta gyaÉ—a masa kai.

Sosai ya tsotsi bakin nata seda yaji yasamu gamsuwa,sannan ya saketa.

Ƙasa tayi da kanta,tana sosa Æ™eya,cikin jin kunya tace”kazo kaci abinci”ta juya zata fita,da sauri ya kamo hannunta,jin an ruÆ™ota ne yasa ta juyo,rungumeta yayi sosai ajikinshi,ya raÉ—a mata”baby kinyi kyau,pls ki saki jikinki mu zauna kamar da”ya faÉ—i yana kwance maÉ—aurin rigarta .

Cikin sauƙi ya cire rigar, yayi wurgi da ita,baya yaja dan yaji daɗin ganinta,da kyau.

Zahra da sauri ta shige bayan labule tana faÉ—in”yaya ka bani rigata,kaji kaga boobs É—ina duk a waje suke,kuma in bansa rigaba Æ™aiÆ™ayi sukemin pls”

Yar da rigar yayi sannan,ya taka zuwa inda ta É“oyen,buÉ—e labulen,yayi ayko idonshi ya faÉ—a kan boobs É—in nata, a hankali yakai hannunshi kan su,sosai zahra taji wani daÉ—i ya ratsata,amma bata nuna ma,sema É—an Æ™ara turosu gaba da tayi tace a shagwabe “kagani ko yaya,Allah har É—an kumburowa suke fa,kaban rigar nasa”.

Ko jinta bayayi,illa kamota yayi ya jata zuwa kan kujera,kwantar da ita yayi akai sannan ya É—an tsuguna gefen boobs É—in nata,ya É—ora bakinshi akai,ya fara sucking É—insu.

Jiki da jini zahra ta kasa kwace kanta a hannun shi,sosai yake tsotse boobs É—in yadda ranshi keso.

Zahra jin hankalinta ze gushe ne yasa ta rushe mishi da kuka,a hankali ya É—ago yana kallonta, cikin kukan tace”banaso yaya kadena don Allah” ta faÉ—i tana kuka.

Ƙyaleta yayi badan beso ba,ya mayar mata da rigarta,ya miƙar da ita suka wuce falon.

Tunda daga wannan ranar zahra ta dena yawan zama inda yake,dan ita tsoro yake bata yanzi.

 

Muje zuwa

 

Surbajo for life.
[1/6, 10:15 AM] Zahra Surbajo: 
*TAYI MIN ƘANƘANTA*


*Zahra Surbajo*

*To sabon sauyi acikin tafiya,akwai sabon novels É—ina dazan saki wata me kamawa in muna da rai da lafiya,sunan shi SHIMFIÆŠAR AURENA na kuÉ—i ne duk meso ze iya turo kuÉ—insa tun yanzu naira 500 kacal,update biyu arana,safe da dare,insha Allahu, ku biya ku karanta daga jin sunan kunsan zaa É“ata hankalin dare,ga wanda yasan hannun surbajo yasan bazata bashi kunya ba karku bari abaku labari,SHIMFIÆŠAR AURENA,littafine daze kerewa kowanne,novel nawa,akwai tarin sirrika da magunguna acikinsa,dazasu fito da kimarki ta mace,sannan ga sirrin riÆ™e miji da Æ´an uwansa,an baje kolin basira acikinsa,kisiya ki biya ki karanta,wannan soyayyar da akewa surbajo to afito a nuna ta akan SHIMFIÆŠAR AURENA,500 ne kacal*

*Zahra muhammed Nasir 2084024749 UBA*

*Whatsapp 07044600044 aturo shaidar biyan ta nan*

*Note bana adding a group kuma bana turo book pc in zaki shekara kina tambayar É—aya daga ciki ba wanda zaki samu daga gareni,na jima ina faÉ—in banayi amma anki a fahimta,in baayiba kuce anyi wulakanci,*

 

No comments