Breaking News

Tayi Min kankanta 36


36*

 

Tunda suka jero kallo ya koma kansu sosai suka burge mutane,suna isowa basu É“ata lokaci ba suka É—unguma zuwa cikin hall É—in.

Bayan kowa yasamu gurin Zamane,hammad yaja zahran sa gefe suka zauna dan besom kallom da ake mata ba mazan ba ba matan ba,
Suna zaune wata budurwa ta Æ™araso gurin,ba laifi tana da kyau irin nata,fuskarta É—auke da murmushi,tace musu “sannunku fa”tayi maganar tana duban hammad.

“yauwa sannunki”zahra ta bata amsa,

“in bazaka damu ba pls mu É—an je daga waje inason ganinka”ta faÉ—i tana duban hammad tana kaÉ—a ido.

Hammad kallonta yayi sama da Æ™asa sannan yadubeta cikin ido yace”ba ni na kawo kaina nan ba kawo ni akayi,ina under her control zaki iya neman izinin hakan agurin gimbiyata”ya Æ™arasa maganar yana kallom zahra cikin so da kauna.

Takaicine yakama budurwar sabida wulaƙancin da yay mata,fuuuuuu ta bar gurin kamar iska.
Itako zahra cika tayi fam tana batsewa,duk da beje kiranba,amma ita yabata haushi maganar da yay matan.

Hammad shide lallaɓata yakeyi har aka tashi dinner ba fuska agun zahra.
Koda suka fito harabar hall din É—aukarta yayi ya nufi motar su da ita,

Tun amota ta fara balbaleshi da faɗa,shi abun ma mamaki ya bashi,yanzu wai zahran tashi itama tasan kishi.shide haƙuri yake ta bata amma sam taki haƙura,acewarta marin budurwar ya kamata yayi.

Koda suka iso gida,bata dena mita ba..suna shigowa falo,ya manne bakinshi da nata,dole tayi shuru,bata shirya ba,haka ya shiga tura mata saƙo,tun tana basarwa har ya ratsata.
Kasancewar gidan ba kowa masu aykinta ba kwana suke ba,yasa ya sureta zuwa kan kujera,yaci gaba da sarrafat.

Sosai ya dirjeta akan 1seater,seda zahra ta koma bashi haƙuri,sabida sosai ta jigata,shiko daɗin yi yaji akan kujerar,shiyasa ya zaƙeta son ranshi.

Ayko zahra ba baka se kunne bakin duk ya mutu.

Ɗaukarta yayi suka shige ɗaki, kai tsaye toilet ya shige dasu,zahra se share hawaye ake,dan ba ƙarya ta gurzu.

Suna fitowa salkah sukayi sina idarwa kan gado ta haye tana ci gaba da share hawayenta.
Bin bayanta yayi ya kwanta,rungumota yayi ta kwace jikinta,be saketa ba illa matseta da yayi gam ajikinshi,yana dariya.

Dukanashi tashiga yi tana kukan shagwaba,cikin kukan take faÉ—in”Dole kazo kaimin dariya mana,ko tausayi babu ka wani kamani se ci kake kamar abinci,kasan sarai na gaji shine harda doggy style,dan kaga kafi Æ™arfina”ta Æ™arasa maganar tana kuka.
Shafa bayanta ya shigayi yana hura mata iska a kunne,sannan yace”baby in tsiwarki ta motsa doggy style ne kawai ke kwantar min da ita,tun munacan kike faÉ—a mun dawo ma still kinayi,shiyasa na kawo Æ™arshen faÉ—am ku a kina Æ™arayi yanzu base anjima ba zan Æ™ara wani kuma wallahi bazan Æ™yaleki ba se nayi ruwa huÉ—u zuwa biyar”

Tsit kakeji zahra tayi shuru,musamman da taji ya rantse,ruwa É—ayanma ana kwashe awa guda kan yayi inaga har huÉ—u.

Dariya yayi ya lakace mata hanci yace “se tsiwa da taji kulki tayi tsit”itade batace Æ™alaba,har ya gama tsokanarta sukai bacci.

Koda gari ya waye cika take tana batsewa,ita bata mance maganar da budurwar jiya tai masa ba,

Yayi yayi ya shawo kanta taƙi,ganin beda mafitane yasa yace ta shirya yakaita gun mummy ta wuni.

Ba musu ta kama shiri tana murna da tsalle,har ta gama kimtsawar ta fito ta sameshi

Tuni ta ajiye fushinta ta shiga zuba masa surutu har suka isa gidan.
Sosai mummy tayi murna da ganinsu,be jima sosai ba yayiwa mummy sallama kan zashi gidan Jameel anjima ze zo ya É—auki zahran.

Fatan alkhairi mummy tayi masa sannan zahra ta bishi domin yimasa rakiya.seda ya shiga motar ya zauna sannan ta zauna akan ƙafarshi ta kwantar da kanta aƙirjinshi,tayi shuru.

Wasa yake da boobs É—inta ganin tayi shuru ne yasa ya tambayeta”ya akayine iya rigima?”

KwaÉ“e fuska tayi kamar zatai kuka tace “yaya nifa banason kishiya,pls karka kulasu koda sinma magana”

Cikinta ya matsa yace “ce miki akayi ni É—in na mamajo ne,to nide inde aurene akan ki nagamashi da yardar Allah,ba wata mace da nake kallo bayan ke”

Murmushin jin daÉ—i tayi sannan ta É—ago kanta tace”amma ay kace nayima Æ™anÆ™anta”

Bakinta ya tsotsa na Æ´an daÆ™iÆ™u sannan yace”dane nace miki kuma shima sharrin Æ™uruciyane,”dariya sukayi su duka sannan ta fito daga motar tana É—aga masa hannu har ya fice daga gidan.

Cikin gidan ta koma gun mummy taje ta haye cinyarta ta kwanta.

Muje zuwa

Surbajo for life.
[1/6, 10:15 AM] Zahra Surbajo: 
*TAYI MIN ƘANƘANTA*


*Zahra Surbajo*

*KIN SIYA KO KINA JIRAN A SATO MIKI KI KARANTA KYAUTA*

*SHIMFIƊAR AURENA na kuɗi ne duk meso ze iya turo kuɗinsa tun yanzu naira 500 kacal,update biyu arana,safe da dare,insha Allahu, ku biya ku karanta daga jin sunan kunsan zaa ɓata hankalin dare,ga wanda yasan hannun surbajo yasan bazata bashi kunya ba karku bari abaku labari,SHIMFIƊAR AURENA,littafine daze kerewa kowanne,novel nawa,akwai tarin sirrika da magunguna acikinsa,dazasu fito da kimarki ta mace,sannan ga sirrin riƙe miji da ƴan uwansa,an baje kolin basira acikinsa,kisiya ki biya ki karanta,wannan soyayyar da akewa surbajo to afito a nuna ta akan SHIMFIƊAR AURENA,500 ne kacal*

*Zahra muhammed Nasir 2084024749 UBA*

*Whatsapp 07044600044 aturo shaidar biyan ta nan*

*A nunamin soyayyar ta hanyar siyan littafina,shine magana,*

*Allah gatan bawa*
*Surbajo*
*Ƴar bautar ƙasa*
*Cin Amana ko fansa*
*Sanadin kidnapping*
*Karen bana*
*ÆŠan karuwa*
*Aure da Haihuwa*
*Ummu Aymana*
*Kano to Jidda*
*Tayi min ƙanƙanta*
*Illar zawarci*
*Body guard*
*Amana ta barmin*
Da sauransu.

*Duka Æ™yauta na baku su,dan soyayyata gareku*

*yanzu nima inaso anunamin kwatankwacin soyayyar asayi SHIMFIÆŠAR AURENA 500 kacal muci gaba da son juna*

No comments