Breaking News

Cheaters Club 16

 _*CHEATERS CLUB...*_ 

 _(Babban goro sai Magogin Æ™arfe...)_ 




#ROMANCE

#FICTION

#ADULTHOOD

#SEXADDICTS

#WOMENPOWER


BY

 _SURAYYAHMS_

 _08060712446_



⏯️1️⃣6️⃣


Wajajen karfe 4:3/pm bayan anfito daga sallan la'asr Dr khaleel ya karyo kwanan NISA Premier Hospital dake 2/4, Afolabi Awosanya Street, Off Road 12, Lekki Phase 1, Lagos. wani babban private hospital ne da akeji dashi A garin da kewaye sabida tsabar haduwarsa da yelwatan kwararrun likitoci na zamani da ma'aikta jajirtacu dake aiki awajen,anan ne international doctors kamarsu Dr Asim khan din suka fiyeyin Aikin su in angayyatosu, hasalima shiyake rike da komi na fannin psychology and therapy da Abunda ya shafe gyaran hali na wanda suka zama addicted da shaye shaye da disoder na yawan son jima'i da kuma hyper sexuals.



asibitin ya kafu duk dama asibitin mallakin private organisation ne, Dr khaleel yana shigowa ciki yay parking car dinsa acikin yelwataccen harabar asibitin daidai inda aka barmusu wajen parking slot na manyan likitoci ,yana zare keys ajikin motar ya koma yay jinginar dakanshi akan seat yay lumui har nadan wani lokaci, bayajin zai iya saukowa atake sabida yadda yakejin kansa kamar yay loosing interst akan aikin bana wasa ba,har cikin ransa yaji abun ya fice masa aransa, dan ganin sunan Halisa robert akan file din sosai ya dagamai hanklinsa bana wasa ba.


dan duk duniya in akwai wacce ya tsani su xauna na minti daya a inuwa daya toh halisa ce so how can he even treat her for a year mtsswww tsaki mai cike da hatsala ya kufce masa..


Ta windown motar ya karewa asibitin kallon sama da qasa dan gaba d'aya jiyay kmr komi ya dena burgesa wahallalen tsaki ya saki sannn ya dau wayoyinsa cikin sakalo kafafunsa dats so cute acikin wata arniyar versace black cover shoes,cikin nitsuwa da haduwa yama motarsa lock snn ya soma tafiyarsa mai aji wanda take nan not too slow and not too fast dai dai misali,kayan jikinshi dake kanana ne,dan suit yasaka bazaka masa kallon babba sosai ba sedei hadadden saurayi.


as usual suturarsa na black and white ne ajikinshi,wanda babu ta inda qualityn kayan take gazawa wajen bayyana fasalin sa na hadadden guy mai kyaun aji da cikakken nitsuwa.


Yana danna sliding door hadadaiyar qamshin turaren sa na zebra rasasi ta tursasa dumbin mutanen dake tsattsaye awajen maida hankalinsu kansa..


Shikuwa Direct ya wuce gaban counter inda ya same wata beautiful nurse dake ta famar hadiyar yawu tana kallon sa tun daga farkon shigowar sa har izuwa tahowarsa gabanta,kallo daya yy ma wajen duka ya dauke kansa tamkar ma baisan anayi ba, bold nd confidently yace mata excuse me?"kallonshi ta karayi,yace "may i speak with doctor Asim khan?


wani daburtaccen sosa gefen kunnenta tayi dan tamkar wanda taji dirin sautin muryan aljani haka sautin muryanshi mai bala'in dadinji ya ratsa mata dodon kunne Adan rude tace

Uhmmmm...uhmm yes..yeah. and you are?Kure ta da  ido yay sannan yace "Dr khaleel". dago idanuwanta tayi ta wani kalleshi dan bata san sanda ta maimaita sunan san ba cos already tasan da wannan appointment din dazu sectaryn ogansu  ya bata wannan sunan akan maishi zaizo,tasaba manyan mutane kadai sukan zo wajen doctor Asim kai tsaye ganin khaleel so young and charmin abun saiya dan mata mamaki.


Ganin bama kulata zaiyi ba tayi saurin daukar recep caller takai shi kunnenta tace hello sir?daga ta dayan bangaren aka amsa ta, within few minutes ta aje wayar,sai gata ta fito daga counter ta na wani irin kirkiro salon rigimamayar murya tace masa,"right after u please,baice uffan ba ta shiga masa jagora har izuwa benen sama na biyar kusanma atare suka bude kofar suka shigo har can ciki,wani kayataccen offis ne na doctors yasha kwalliyar grey and black sofas har ynxu nurse din sai azaban kallonsa takeyi while she is not sure ko yasan ma tanayi.


murmushi tayi tace.."he is here sir..tafada tana kallon doc Asim dayake kkrin dago kansa daga kan file din dayake dubawa tsohone kuma ba indiye wanda yay fice sosai akan field dinsa na mental therapy and psychology.


Babu yabo babu fallasa yace mata "thank you"..u can go .. Tana rife kofar khaleel ya dan sake sakaltaccen tsaki akasar wuyarsa dan bayau ya saba cin karo da ire irenta masu masa kallon maita dana kurilla ba


Daure fuska yay kmr wacce tce masa saceshi zatayi, Dr asim baiyi niyyar murmushi ba amma sanda yayi dan dolensa ganin yadda khaleel din yake bin kofar da kallo kamar da gaske kidnaping dinshin za'ayi..


Sanda ya samu nitsuwa snn yadan kirkiro murmushi ya miÆ™awa dr Asim din Hannu suka gaisa sosai dan kuwa bakaramin sabawa sukayi ba infact shine ma mentor nashi dayaje yin karantunsa na 2yrs area of specilisation a fannin psychology a india 


Bayan sun gaisa kanshi ya mayar kan file cikin nitsaiyar muryan shi data subuce masa bazata yace khaleel ure late gaba daya zaman nigeria  din nan baiyi ba kabata kanta da rashin iya norms na Aikinka i just wonder how u gonna cope with the new Arabian contract in few months,yana fadin hakan ya turomai wata new confidential file agaban sa maidauke da hadadden signature na faÉ—ar saudi arabia king's medical chambers iii.


"hannunshi ya miƙa kan file ya jawo gabansa cikin nitsuwa fuskarsa kamarta dan karamin yaro basai an gaya maka kalar abunda yake ayyanawa acikin zuciyarsan ba.


Shide lissafi yakeyi ta inda zai subucewa duk wani aikin da xai haÉ—ashi da Halisa roberts mansa


Aransa He was like afterall ga dama nan tazo masa yanxu ..


Ayyukan guda biyune muhimmai agabansu na farkon shine na kwato kwakwalr halisa daga shiga cikin jerin masu last stage of mental trauma and anxiety wanda shine yake sawa victims din sufarajin sha'awar kashe kansu 

(Suicidal thoughts).


Files dinta already sun nuna cewa da akwai small chance na cewa bazata iya riƙe wani Abun baqin ciki a brain dinta nan gaba batare da tayi yunkurin kashe kanta da kantaba.


Her case is pretty serious and neeed immideite attention shiyasa doc Ahmed jimada yay ruwa yay tsaki dan ta fado hannunsu dake yanada tabbacin cewa sune kawai zasu iya warkan da ita akan lkci.


Aikinsu na biyun kuma Dr Asim din ne kawai ya gayyatosu aciki dake babban contract din nashi ne,yana son ya dora Dr khaleel awani matsayi mai girma arayuwarsa ta hanyar yin wann contract din tare dashi. private therapy facility ake son tsarawa masarautar saudi arabia and most of the arabian billionaires suna cikin harkan contrct din. So, ko ba dan uban kudin da zasu samo ba, yana son ace  student dinsa dayafi ji dashi wato khaleel ya jajirce ya samu babban recognition a duniya irinsa. Domin Hakan zai zame masa wani babban abun Alfahari duba da yanzu ya tsufa kuma bai haihu ba,so he want his works and legacies to soar tru khaleel's career, ya zamo ko bayan ransa khaleel ne zai gajeshi a wajen iya aiki, dake duk cikin wayanda ya horar arayuwa kusan babu wanda yake mugun darajashi kamar uba kamanshi.


Duka contract din a lkc guda zasu farashi, na halisan already FG ne suke biyan mata health insurance dinta sabida karfin da kamfaninta yake dashi a matsayinsa me tashe a kasa sosai.


Da can har khaleel zai miƙe tsaye saikuma ya hankara ya shiga kallon hadadden hoton golden clock award din da aka bawa doc Asim din mai dauke da tittle na best male therapist middle east gabaki daya, haka kawai ya tsinci kansa da murmushi yanamai kure award din kallo can kuma saiya juyo ya kalle doc Asim dake famar tarkata files din gabanshi a cikin nitsuwa.


Tun kan yy magana doc Asim yace kazauna ka duba case din Matar nan,  Ni zan shiga meeting ne A Abuja or did U have anything u wanna tell me akan duka aiyukan da muke dashi?


da sauri khaleel ya matso kusa dashi in a very serious and coodinate manner yana cewa yess sir!! Very important request.


Doc Asim dakejin kamar yay dariyarsa yadan kame "yace what is is?menene...


harda dan gyaran muryansa ya kara matsowa yace"Doc i have a serious problem with this contrct Ya ciro file na halisa ya aje masa agabansa.


Doc yaja ajiyan zuciya yace so go ahead...


Sosa kansa yay kamar marar gaskiya yace I need a shift..ni zan je maka meeting din kai saika fara daukar case dinta..u knw i..i am not too conversant with first time ladies.


doc Asim dats looking soo calm yace uhmm ladies,..like how? .


yace like this particular case... I dont knw..wani ajiyar zuciyace ta kufce masa baisan mezaice akai ba.


doc yace meya ne acikin case din dan baka taɓa cemin case na mata na baka tsoro ba. Beside kama fini iyawa dasu to meyafaru akan wann din


..dan shiru yay tare da sauke nannauyan ajiyar xuciya can yace" sir. Its a complicated .kabari kawai na fara handling wancan please alfarma nake nema. 


.."sosai doc asim ya zubawa yanayinsa ido cikin lura da yanayin tune din maganan sa yace"But complications wont make u think..da sauri yace "yes i know..but im alwys thinking..doc yace okay"..isit ur work or personal issures?  


yace No..banason nafara ne da wann fannin kyuwar aikin nakeji inaga zata fi fahimtar ka cos ure aged and mata irinta sunfi daraja maganan babba.

 

Doc asim yace ok daga nan doc bai kara cemai komai ba sanda ya karance kwane kwanen sa shi tsaff yadan dago halin da yake ciki, ahankli sannan ya furta "did u knw the girl?..kirjin khaleel ya buga jin antabo masa abunda yake hanzarin boyewa a kasar harshensa wanda ya kasa sanin ta inda zaiyi kuri ya amayoshi waje,..


atake ya dago ya kalle doc cikin kwayar idonshi kamar bai fahimce meya ambata ba bayan he is well aware yasan me ake nufi, yace "what? No sir!!


Keeping close eye contact with him doc  yace masa hey im a psychologist dont fool urself. Yana fadin hakan ya fara dariya ganin khalel ya dauke kansa cikin sauri. Da can har  zai gwalo idanunshi waje da zimman zaiyi denying zancen sai kuma yaji yakasa yin hakan gaba daya,"he is soo desperate on not to meet or treat halisa and he knows it.


deeply aransa yana balain son a dagashi anan lagos gaba daya domin yaje masa meeting din kawai a abuja amma da alaman doc asim nason jin kwakwaf.


Ajiyar zuciyar data kufce masa ya bawa doc Asim amsar sa..a nitse yace 

Masa yanaso ne kawai shiya fara aikin larabawan nan sabida mood dinsa bazaiyi ya hadu da mace datake bukatar kulawarsa ba.

..muryansa kalar tausayi yace doc dan Allah ka sakamin baki mana board din su barni nayi one month acan.


Doc har ya budi baki zai furta wani abu yay saurin tsaresa a marairace".i  promise inna dawowa zan dubata nima. bawani abu bane nifa kawai so nake insan ya wancan aikin yake


Cikin sauke ajiyar numfashi Doc yace its okay shikenan. Na baka 2 weeks kaje Abujan ka dawo..after then kaine zaka na kulawa da sessions nata. Dr surayyat will arrange the time and routine ni zan fara tattaunawa da client din.


Khaleel yaji kamar ya tashi ya rungume doc asim tsabar yadda zuciyarsa yay fari dan atunaninsa kafin ya dawo daga Abuja probably halisa tama warke so saidai yazo ya sallameta ya rabu da rakai din ganinta a kusa dashi.


Shidai baisan matsayin tsanar da yay mata aransa ba amma tabbas it deeply hurt his ego ya haɗa hanya da ita akan koma menene, Dan bazai taɓa mance cewa itace halitta na farko a duniya data taɓa tuntsireshi da mari a office dinsa agaban ma'aikatan sa ba.


Tun bayan kammala zancensu da doc Asim ya fice daga office din cikin sauri sauri domin yaje ya shirya ya dauki flight na zuwa meeting din A abuja، 


Cikin sauri yake saukowa daga stairs aransa yana raya abubuwa da suka dade suna masu tsaya masa arai game da halisa mansa.


Baya mantawa yasha yin yunkurin raba kansa da kawarta Amina talba sabida halayyarta na emotional black mail wato mace me fuska biyu.


Dama can shi bawani shiri suke da halisar ba dan duk kyansa daa muhibbansa nan bai taɓa burgeta ba, snn bai yadda da tarbiyanta ba ganin ita ba musulma bace,model ce tana saka kayane a duk yadda take so kumashi bason ma mace me mugun ji dakanta yakeyi aransa ba.


Dik dadewar nemansu da Amina talba he knws nothing much akan halisa mansa face rayuwarta dayake kallo na ko inkula da kowa a bayyane, duk a tunanin sa itace take lalatawa meenal dinshi tarbiyanta da halayyarta na girman kai da neman kudi da suna.


lokcn da meenal ta siye gidansa wnda ya jawo har yace ya fasa aurenta meenal tasha poison tanason ta kashe kanta,


Halisa ta mugun jin haushin khaleel din alkcin dake meenal koyaushe nuna mata takeyi cewa itace me gaskiya snn itace take shan muguwar wahala akansa shi kuma yana walakntata dan yaga tana mutuwarsonsa.


Halisa ta tsane khaleel ne dan aganinta shidin me tsinannen girman kaine, dan yaga ana ji da shi a matsayinsa na likita yan mata na rububinsa yasaka yayita walaknta meenal wadda har ranta takejinta kamar yar uwanta na jini


Couple with yadda meenal din take nunawa halisan cewa komi dayake faruwa a tsakanisu laifinsa ne kawai dan yaga tanason shi dayawa ne yasa halisa batason khaleel ko kadan.....


dan Tsabar yadda meenal take iya lullube maganansa da yaudararren kalamai yasaka Halisa takejin mugun tsanarsa da haushinsa aranta.


The day da meenal tasha poison akansa halisan ne kawai akanta hankli tashe,ankikkirasa baizo ba, likita ya nemeshi sam yaki zuwa, shide kawai so yake su rabu alkcin musamm ma da mahaifyarsa  ta nuna bata amince masa da zama agidan da meenal taje ta Siyenba.


Meenal almost died caling his name sabida batason ta rasashi a matsayin mijin aure.


 hanklin halisa bai taÉ“a mummunan tashi akan meenal kamar na ranan ba. hakan yasaka taje har offishinsa ta gaggasa mai bakaken maganganu dayaki kulata akan zancen meenal sann ta watsa masa mari agaban ma'aikatansa dan yayi mata tsawa.


Since then suka karajin sun tsane junansu, dake akwai rabo sai gashi anyi auren da meenal amma haryau tsakanin halisa da khaleel basu huce ba bare su shirya kansu meenal din hartay korafi har ta gaji ta kyalesu.


Fitowarsa cikin gaggawa ya bude car dinsa yana me lisafin iya tarkacen da zai dauka nayin tafiyar tasa.


Sharp sharp ya shiga motarsa ya wainata gaban gate da gudu yana Allah Allah ya fice a harabar asibitin wani kuuuuuuuu yaji an bugashi ta gaba, a agaggauce ya dago kansa ganin sunci karo ne da wata landcruiser jeep dake kkrin shigowa.


Dake yasan lefinsa ne yasaka ya dan ja baya domin ya basu waje su karaso ciki dan baima san suwayene aciki ba tunda motar tinted ce.


Dan buguwar da sukayi kuwa har ya koke musu gaban motarsu with a scracht. Jasmine dake tukasu Cikin sauri tay pull over sai masifa takeyi tanamai cewa halisa saurin me wann mutumin yakeyi haka da zai je yakashe mutane.


Acikin nitsuwa khaleel ya kashe motarsa snn ya sauko jasmine ta fara sauke glass tana jiransa ya karaso ta masife shi, 


yana saukowa kasan kuwa halisa ta hangosa ta cikin glass din motar ranta atake yay baqikirin

Ta jefar da sauran tabar dake hannunta,tabi ta dauke sabo kal ta danna ligther akai tabi ta kunna shi..da wani irin zukar rashin mutunci ta watso hayakin daga bakinta ya fara fitowa har waje.


Jasmine tanata kallonsa tana magana"ke  halsy anya wann ba mijin kawarkin nan bane, halisa bata san tanayi ba ta cigaba dazukar taban tana hura hayakinta waje


as a gentl man as he is ya karaso wajen sai asann ya lura da hayakin dake fitowa daga cikin windon motar gashi ya tsani warin taba arayuwarsa


Jasmine ta bude car din ta sauka fuska ba yabo ba fallasa tana masa kallon sani shikuma harga Allah baisanta bama, so calm tace mr Fast and furious huhn?


Murmushin dole yaso ya kufce masa amma ya tsime,yanayinsa cike da jan aji, yace i hit ur care its a mistake!!! 


Nan halisa ta bude car din ta fito fuskarta kamr na malaikal mutuwa hayakin na fitowa daga bakinta ciki ciki tace mishi "oh please..Make sure to make mistakes with ur own life but not ours...Yadda tayi masa maganan da girman kai yasaka jasmine juyowa tana kallonta shikuwa

Diran sautin muryanta yasaka gabansa yay mummunan faduwa dan har abada bazai taɓa mance muryan daya taba ci masa mutunci agaban mutane ba.


Atake ya mugun haÉ—e ransa ya kalleta nan suka wani irin hade ido cikin sarkafewa cikin kallon juna da karsashi...


"wani irin jan hayakin tabar take tana buso shi setin fusknsa da gayya dan tasan it boils him to see her..yadda take shan taɓar asiga mafi nuna raini da son cusamai baqin ciki yasakashi ya dunqule hannayensa dake neman yin rawa dan sosai ransa ya dukunkune yay baqi kirin.


Da azaban mamaki Jasmine take kallonsu ganin sun hade rayukansu kamar zakuna tace hey hey u guys

"Excuse me" did u knw each oda?


"NO!!!!


Suka faÉ—a a lkci guda

Halisa tabishi da tsaki bai kuma ce musu komi ba cikin fizgar jikinshi ya koma cikin motarsa yanami tsaananin dana saanin saukowa kasa dayayi. kafin su hankara saai kkiiiiiii ya fice aharabar asibitin da wani mahaukacin speed


Rai abace Halisa tace "mahaukaci!!


Jasmine tay saurin daukar ruwa ta mika mata tasha tace "

Halsy did  u knw him

Wann din ba mijin aminayarki bace


With alot of disgust a yanayinta Tace i said no nace miki bansan shi ba..



Jasmine ta cigaba da kallonta ganin ranta ya mummunan baci tay rau da ido jasmine what?

Jasmine tace nothing amma kikace wann ba mijin Amina talba ba?


Tareda sauke ajiyar zucya mai nauyi tace "Maybe kamaninsa ya sace and pleas lets just go in am loosing my mind.


Acikin yanayin rashin fahimtar sauyin yanayintan jasmine tace its okay muje daga ciki the doctor might be waiting for us.


Har sun kama hanyar halisa ta juyo ta dubeta

"Jasmine can we just go home? Im not in the mood to see anyone right now 


Jasmine tace what?

Haba halisa, zaki fara wasa da lafyarki ne?

Kema kinsan wann likitar ba kamar kowanne ba mutane nawa ne suke neman sugansa basu samu dama ba please ki daure muje kinji?


Halisa na kallon kasa alamar bama jinta takeyi ba, sai can ta sako murya mai tattare da sanyin bacin rai tace pls i just want to go home please and pleasse jasmine inbazaki iya tukani ba kiban key zankai kaina gida ana dolene?


Jasmine ta girgiza kai dan harga Allah bata fahimce komi ba kafin tace wani abu ganin halisar tay acan harta isa gaban motar tana jiranta adan dole ta karaso ta bude suka shiga batare da sunga likitar ba suka kama hanyar komawa gidan jasmine din atare.



Jasmine sosai ta daga hanklinta ta kuma damu da sauyawa yanayin halisa..


"Babe please whats going on? Did u knw that guy...ya taɓa miki wani abu ne?


Har suka kai gidan halisa bata amsata ba saida ta girgiza mata kai alaman babu ko a'a amma batace mata uffan ba.


Isarsu gidan keda wuya jasmine tabiyota tana me kkrin calming dinta dan suyi magana amma ina daki direct ta wuce ta kulle kanta ataciki.


Sosai ta damu amma sanin cewa saurin fushi da daukar abu da zafi yana daya daga cikin manyan signs na chronic depression yasaka jasmine ta kyaleta dan ta samu lkcin dawowa hayyacinta dakanta.


Halisa na shiga dakin bata tsaya ko ina ba sai jikin window,ahankli ta janye labulen tay gefe dasu sann ta bude windon asalin sanyin iskar waje yafara shigowa yanamai ratsa mata gangan jiki.


Wani irin Lumshe idanunta tay tare da rungumar kanta a sigar rarrashi jin zuciyarta na tafasa ayayinda kwakwalta yake memeta mata iriyar zagin cin mutunci da baqar maganan da khaleel ya gaggaya mata ranar wanda ya jawo ta daga hannunta ta tuntsiresa da mari.


Calling her cheap, slut and and a bitch was the height of disrespect..


Shin meyake daukar kansane da har zai kalleta ya mata kallon karuwa marar mutunci dan kawai tsarin rayuwarsu da addininsu baizo iri daya ba , how dare him judge her by her way of life or mode of dressing. Aganinsa kowacce super model irinta marar tarbiya ce.


Shidai rayuwar ƴa mace acike yake da manyan kalubale..dan daga zarar anga mace ta jajirce ta nemi kudi kowa kallon karuwa yake mata dan dayawa maza sunyi believing cewa mace bazata taɓa iya yin kudin kanta batare da ta zubda mutuncinta awaje da namiji ba.


Khaleel have no idea akan struggles dinta na rayuwa dan haka bataga dalilin da zaisaka ya yanke ma rayuwanta hukunci mafi muni irin wann ba.. 


Aranar koda taje tana masa masifa akan halin daya jefa meenal aciki he had the guts to call her names, thats why she have the guts to reset his brain with a slap wanda haryau bata jin danasanin sauke masa wancan marin ba.


Tafi minti talatin tana memeta wann tunanin aranta after a while ta sauke ajiyan zuciya mai nauyi..

Tambayar kanta takeyi mesa ma take damuwa da shi har haka, meyasa take allowing dinshi yana bata mata mood dinta har haka? Wayann tanbayoyin data jerowa kanta yasaka ta dawowa hayyacinta cikin kawar da zancensa aranta  ta shiga bathrum ta wanke fuskarta sann ta fito waje tana kakalar murmushi.


Da mamaki sosai jasmine ta mike daga kan kujerar da suke zaune tana kallonta


Yanayinta cike da damuwa tace Babe are u alright?


Cikin sauke ajiyar zuciya Halisa tace am fine

Haka Kawai raina yake saurin baci over nothing i dont knw whay


Jasmine tace Aida kin bari munga likitar cos all these are signs of depression halisa .


Jakatta ta dauka ta ratayashi a kafadarta tanamai cewa i know jasmine and im soo soryy for behaving dat way .gobe dakaina zanje naga likitar da ssafe pls inya kira kuce masa kawai Menstrual pain ne yahanamu zuwa yau


Jasmine tace okay amma ki zauna mana kijira zuwan Uztaz tunda bakijin dadi sosai


Tace no kawai zan dauki uber jasmine . I wll see u tmrw 


Rungumar juna sukayi jasmine tafara waving nata ta namai ce mata take care of urself halsy


Tace i will snn ta fita waje dake anguwar masu shine bata wani jimaba ta samu uber ta shiga ya kaita gidanta dake victoria island

Ayi sharing please

08060712446 surayyahms

No comments