Breaking News

Cheaters Club 17

 _*CHEATERS CLUB...*_ 

 _(Babban goro sai Magogin Æ™arfe...)_ 




#ROMANCE

#FICTION

#ADULTHOOD

#SEXADDICTS

#WOMENPOWER


BY

 _SURAYYAHMS_

 _08060712446_


⏯️1️⃣7️⃣

*Shin Kunada labarin  cewa wayarku jarin kuce📱?*


*Kun San da cewa da wayaku ta hannu zaku rika samun kudi akoda yaushe?*


*Kunada labarin mun wuce zamanin dazaku ta asarar datarku Kuna kallon video a TikTok, Instagram da status?*


*Ke yar kasuwa ce Amma bakya ciniki a online, ko Kuma kinaso kisamu karin hanyar dazaki rika samun wasu kudin?*


*Kinaso ki rinka samun 50k-300k+ duk wata?*


*Ke dalibace Mai neman yadda zata samu abinda Zaki Rika yiwa kanki dan taimakon kanki?*


*Ma'aikaciyar gonmati ce kinaso kisamu hanyar dazaki rika samun extra source of income?*


*Ke uwace kinaso kisamu hanyar dazaki rika samun kudi akoda yaushe batareda kin fita ba kina cikin gidanki?*


*Kinaso ki tsaya akan kafafunki?*


*Shin kingaji da tambayar komai se an Miki?*


*Shin kunsan irin damar da muke yasarwa  a harkar samun kudi ta yanar gizo 📱*


  *Kunaso na nuna muku hanyar dazaku Rika samun 5k-10k da wayarku a kullum📱*


  _ *KASANCE DAMU TA WANNAN LINK  DAN SAMUN DAMAN SHIGA FREE TRAINING CLASS👇*_


https://wa.link/lkggio





⏯️1️⃣7️⃣

Fannin hadiza kuwa dake  ita bata zuwa aiki a ko ina, irin oga wife din nan ce da basu nemi komi sun rasa a rayuwarsu ba,tun data yi karyawar safe take kwance akan lallausar sofarsu ta babban falonsu sanyin Ac yana hurata tana juyi tanata kallon wani fashion channel amma duk hanklinta baikan abunda akeyi acikin tvn har wajajen karfe 10 da rabi na safe snn taji an danna bell daga waje 


Tana daga zaunen bata motsa ba har mai aiki tazo tabude kofar snn shema'u ta shigo ciki.


Ganin shemau ce yasata miƙewa zaune da sauri tare da sauke ajiyar zuciya cikin jin dama dama..


Mai aiki na kkrin gaishe da shemau tabita da wani mummunar harara da sauri ta bar wajen batare da ta shirya ba


Suna hade ido hadizan ta dan hade rai tanacewa Haba shema ya zanyi ta kirar kinakin daukawa kinsan haka kawai dai bazan nemeki da safe ba ko?Shema ta dangwala jakarta akan sofa cikin sauri ta dawo gefen hadizan ta zauna tare da riko hannunta sigar bada hakuri cewa take kawata 

Ke fa hakurine bakida shi wallah, bagashi nazo ba. Kinsan fa mijina kullum yana garin nan and i have to do alot for him kafin ya wuce wajen aiki.


Hadiza ta kyabe baki tace kai shemau wani alots? bayan kowa yasan me aikinki ce me masa komi ..


Dariya shemaun tay

Batace uffan ba..


Hadiza tace hmm Inama ace nawa miji  yana zama min haka. Wallh da i wont mind ko girki yace ina masa zanna yi dan inasamu kulawarsa kamr yadda naki yaje baki kulawa da darajawa


Shemau tace wann kuma aike kikaso hadiza sau nawa ina nunamiki hanya kina kaucewa.


Tace shema bazaki gane bane wallah banason nafara shiga harkan bokaye akansa sede in akan wani abu na daban amma badai dan na mallakesa ba,nifa naga izina akan matayen manya dayawa masi bin boka dansu mallake miji banason rayuwata ta kare ahaka akan namijin da yau ina mutuwa ko kukan mutuwa ta da wuyane yay gobe zakiji yaje ya karo mata.


Shemau tace hmmm toh amma ai yakamata ki yage rabonki dai duk dama nasan kudi ba damuwarki bace...ke aure fa bata armashi in baka kama mijinka atafin hannun ka ba 


Hadiza tace"I knw shema..Amma yanzu abar wann maganan wata babban matsala ce ta tasoni agaba..i need urgent solution koma yayane im ready to do it koda nawa zamu kashe akai ban damu ba.


Cikin zakuwa da barin jiki shemau tace menene matsalar dije?


Batare da bata lokci ba cikin sauke ajiyar zuciya hadiza ta zayyano mata abububwan daya faru kafff kaff bata boye mata ko aya ba.


Tsaye shemaun tayi tana karkada kai tana cewa kan uban can...lallai zama bata kamamu ba aini da text kika turamin tun da asubah dana buga sammako na fito.


Lallai hadiza kina da karfin zuciya ai duk macen da akace mata tantiryar nan hajiya ramatu ex minister zata shigo gidanta a matsayin kishiya wallah bata zama dan kuwa tana shigowa toh ki tabbata zaki bar gidan nan babu ko sisi dan haka tashi kawai kije ki shirya maza maza kifito muje ninasan wanda zai gayamana tabbacin wann maganan kuma ya mana maganinsa buga daya.


Yadda shema tay maganan wuta wuta zafi zafi yasaka hadiza dada tsurewa jikinta na rawa ta mike ta haura sama domin ta shirya su fita


Cikin sauri tana bude kofar dakinta wuce gaban glass wardrobe ta bude ta zabo wasu sabababbin kaya ɗa akay mata dinkinsu kwanan nan ta zuba su akan gado,gaban mirror ta wuce ta tsaya tana kallon kanta,a sannu a hnkli ta dafe kirjinta tayi wani rau rau da idanunta wanda har acikin ranta tanajin sarraƙewar da numfashin ta yakyi wajen tunanina abunda zataje tajiyo..m,make up dinta ta dada gyarawa tayi touching kwalliyar fuskrta da light powder mai haske danya kara ma yanayinta armashi


Jim kadan ta kammala shirinta tsaf ta fito cikin wata hadaddiyar brocade boubou mai tsinannen kyau irinta sophiscated rich hajiyas yasha madaran design din dutsina daga wuyar sa har kasa yana zuba kyalli,golden colour ne kayan dan haka ta dauko light brown Veil da jaka da takalminsa na givency mai balain tsada kominta to match,batare da bata lokci ba suka kama hanya izuwa wata anguwa mai dan nesa da cikin gari..



Da yamma lis Meenal na zaune a falonta abun duniya yabi ya isheta gashi babu wanda zata kira taji labarin inda fadila take, dan mum dinta tace mata ai an neme layin fadilar sau babu adadi amma ba a sameta ba gashi bata san kowani abu nata anan garin legas din ba.


Ta kkira yan office din ma ta tambayesu kowa cewa yake baisameta a waya ba kuma basusan inda take ba .


Takaici duk ya cikata  damuwarta shine fadilar ta dawo bauta mata sabida business dinta ya dinga running faster snn ta rama marinta datayi.


Tana cikin wann yanayi na baqin cikin rashin samun fadila sai ga khaleel ya dawo gidan ransa a mugun bace.


Sallama ya mata batako amsa shi ba da Kallo daya tabishi dashi shima sai bai kara kulata ba ya wuce room dinsa ya hau shirya tarkacen sa da haushin halisar aransa sosai.


Tayayane ma za'ace meenal zata zamo mace ta gari bayan tana yawo da irin wayann kawayen banzan irinsu halisa mansa.


Busa hayakin tabar da halisan takeyi dazu sosai ya tsayamai aransa yanajin kamar yay unseeing dinsa a mind dinsa.


Wasu abubuwan yake lissafawa aransa nan ya dauki pper da biro ya bar mata sako akan table dinsa daga nan ya fito da jaka a hannunsa bai fi minti biyar da shigewata room dinta ba tazo ta samu har ya gama shirinsa ya fice waje.


Binshi tay da sauri dan atunaninta ya dawo daga aikine tasan hala dolene zai biyota room dinta anjima,a mugun kufule ta fito tanamai cewa toh yanzu kuma ina zaije da yamman nan? Tana bude kofa taga har me gadi ya bude masa kofa ya fice agaggauce yanayin yadda ya taka motar take jikinta ya bata cewa ransa a bace ne sosai.


Tsaki taja ta dawo falon ta zauna har dare ya soma rufawa bai dawo ba bata kuma ji duriyarsa ba. Da wani irin baqin ciki ta haura sama da can kamar zataje room dinta sai wani abu ya karkaro da keyarta izuwa dakinsa.. gani tay yadda room din yake hakanan yake ta juya kenan zata bar wajen afakaice ta hango takardan a manne ajikin madubi m


Cikin sauri har kirjinta na bugawa ta yo wajen duk ta razana ta dauka ko takardan saki ne hala  gajiya da ita khaleel yay


Fizgar takardan tay ta ga ashema  tafiya Abuja zaiyi na sati biyu wani irin jefar da paper tay akasa tanajan wata kakkaurar tsaki.


Fuuu ta wuce room dinta tana zama akan gadonta ta dauko wayarta ta dannawa mahaifiyata kira tana daukawa ta fashe mata da kuka..


Mummy na shiga uku na lalace khaleel ya canjamin gabadaya sai walakantani yakeyi dan Allah kafin kizo lagos ki karbo min wani abu daga wajen malamin kin nan wallh bazan iya cigaba da jure walakancin dayake min ba.


Sosai hankln hajya nadiya ya tashi jin irin kukan fitar rai da meenal

Takeyi zaka rantse da Allah wani abu aka mata 

Bacin ita kanta batasan dalilin wann makircin datake kullawar ba


Itade kawai daga zarar taga khaleel yana basarwa shikenan saitaga kamar girmanta da kimanta ya zubene.


She just want him to worship her, kotana cin mutuncinsa yabita kamar kare. Sam Batason wann attitude din nasa na bacin rai da shan qamshi Tafison ace itake juyashi kamar waina dan haka ta dinga zubo maganganu masu cike da karya da makirci tanamai cusawa mahaifyarta damuwa sosai akan cewa mijinta yana walakntata.


Harsaida hajya nadia ta mata alkawrin zataje ta amso mata maganin mallaaka kafin nan tay shiru sukayi sallama

A ranar haka tay baccinta bata ko nemesa a waya taji ko ya isa Abujan ko bai isa ba.



Kafin nan Ata fannin Prince femi tun wajajen bakwai da rabi na safiyar yau din suka farka duk jikinsu yay tsami sosai sabida harkaan da suka kwana sunayi a dakin su ukunsu 


Da sassafe yaso ya iso gida ya same victoria suyi magana akan nile amma sai zazzabi ya turnuke amininsa wato henry ,christ already ya rigasu wucewa gida dan haka prince femin ne ya dauki henry yakaisa asibiti aka sakamai ruwan drip after like 2 hrs  zazzabin ya sauka sann ya daukosa suka kamo hanyar gida.


Baban henryn billonaire ne amma dake ba anan nigeria suke rayuwa ba yasaka ya siye ma yayansa biyu kankarrun gidaje na gani na faÉ—a a banana island.


Henry yana da kaninsa me suna KAYDEN, wanda akalla bazai wuce shekaru ashirin da biyu xuwa ashirin da uku ba.


Henryn ya taho nigeria ne musamman dan ya  saka kaninsa Kayden a makaranta toh already sun samu admission a universityn Pan atlantic inda vicky take koyarwa amma bai fara zuwa ba tukuna.


10:30 am prince femi falana ya kawo henry gaban hadadden multi million nera mansion dinsu wanda dagashi sai brothernsa suke zama aciki .


Dake anguwan nagaggan masu kudine gabaki daya babu hayaniya awajen suna buga horn abkin gate security yazo ya bude musu suka shigo daga ciki.


Da sauri prince femi ya taho ya budewa henry kofa ya sauko kasa snn ya rikeshi suna takowa ahankli sabida babu wani karfi sosai ajikinshi yanadan jin jiri jiri dan ga tulin giyan da suka sha ga kuma harkan cin junansu da suka kwana sunayi.


Daf kofar main mansion suka tsaya prince femi ya danna bell amma sai shiru ba azo an bude musu ba...


Atakaice dai saida sukaci mintina goma anan suna tsaye har henry ya gaji ya zauna akan stairs na bakin door din yanata masifa.


This boy  ehhnn Yanzu haka zaka samu yana kan baccin asararsan nanne ya kulle kansa aciki ya kori masu aiki


Bayan danna bell ga kira awaya da suka dingayi amma har yanzu kayden bai dauka ba bare ya fito ..


Daga cikin daki wanda ba cikamai tarkace ba a hankali matashin yaron ya buÉ—e idon shi yana saukarwa kan wayar shi dayaketa ruri da kiraye kirayensu,...


maida sanyaiyun idanunshi yayi yana lumshewa ya kusa 6min a haka sannan ya ƙara budesu a hankali yana mai furzar da iskan bakin shi mai sanyi.


Huci yayi a hankali dan idan ba kure mashi ido kayi ba bazaka fahimce bambacin tsarin halittarsa da nile ba saidai shidin bakin fatane irin baqi me kyaun din nan na black american wanda shi bai shiqe kirin ba sann baiy haske dau ba bakaramin kyaun fuska da kyan jiki kayden yake dashi ba.



Yana da wani irin sanyin jiki da rigima na daukar hankli dan inyana magana ba zaka ce yana motsa kyakwayen redlips din shi bama, zama yayi yana turo dogayen kafafun shi saman tilee din room din shi yana mai ƙara sauke ajiyar zuciya yana kuma tura hannunshi cikin kwantaiciyar sumar kan shi yana murzawa a hankali sannan ya tashi tsaye, kayan bacci ne masu azaban kyau da taushi a jikinshi masu kyau da daukar hankali.


Yana miÆ™ewa direct ya wuce wani karamin private room a dakin nasa wanda shikadai ne yake iya shigewa cikinsa 


Kunna wutar dakin yay walau wani farin haske ya mamaye wajen atake inda gabaki daya jikin bangon dakin yake dauke daa kala kalan hotonan victoria williams wanda yake cirowa daga IG da kuma university website.


Wasu kuma imagination dinsa ne, dan haryasaka artist sun zana masa hotunanta in different styles and shapez ya mammana akan bangon dakinsan kowani safiya kamar ibada saiya zonan wajen ya kalleta yanamai tunanin yadda rayuwarsa zata kasance mai dadi idan ya mallaketa dan a duniyarsa baijin akwai macen da aka halicce ta dan shi kamar vicky.


Mummunan son dayake mata aransa yasaka ya amince wa iyayensa cewa zaiyi karatunsa anan nigeria duk dama basu so masa hakan ba


In his heart and mind shiri yake na kasancewa dalibinta kuma babban masoyinta dayake da burin kwato soyayyarta kota halin kakane....

Ayi sharing please

SURAYYAHMS 08060712446.

No comments