Breaking News

Cheaters Club 19

 _*CHEATERS CLUB...*_ 

 _(Babban goro sai Magogin Æ™arfe...)_ 



#ROMANCE

#FICTION


#ADULTHOOD

#SEXADDICTS

#WOMENPOWER


BY

 _SURAYYAHMS_

 _08060712446_


I LOVE THE HOT HOT COMENTS SO MUCH❤️ MOST IMPORTANTLY DANA GA SAQO YANA ISA BABU WANI TANGARÆŠA WAJEN FAHIMTA..today i say i must do godiya!.


⏯️1️⃣9️⃣


Kusan Daskarewa Dr khalid Bankole yayi a tsaye tamkar wanda akayi mutum mutuminsa ganin kyakkwar halittar da kwayar idanunshi bata taba ganin irin sa ba he was lost for a moment bai iya cewa komi ba.


Karona farko da yaji gabansa yamugun fadi daya fuskance kwarjinin mace da kuma cikar kirjin ƴa macen dayaso ya girgiza shi, cikin dakikanin sekanni kwayar idanunsa suka kare mata kallon tsafff daga sama har izuwa tafin kafarta ganin bata da wani aufi,gatada wani irin hadadden super models shape kuma Doguwace masha Allah, Her breast is so full and sexy sun taso sun tsaya kyam kyam acikin jan rigar datasa ya mata kyau sosai ,tsananin sheqin da fatar jikinta yakeyi kamar na an wankeshi da ruwan zuma yay wani irin kalar smooth yummy caramel dan ita ba fara ba, ita ba baƙa bace..wanda kalar fatar nata ya mugun tafiya da imaninshi yanajin dukkan tsigar jikinshi suna tashi a lokaci guda.


a hnkli cikin kasaitaciyar yanayi tadago ta kallesa batace mai uffan ba sabida irin kallon kurillla dataga yana mata kamar zai hadiyeta...


She was tryng to figure out koshine taji muryansa ynxu yana zancen maqiyinta Dr khaleel hasheem da baqar kishi da hassada a muryansa .


murmushinshi mai balain sanyi ya sakar mata tabi ta daure fuskarta ganin ya miƙo mata hannu


..Yace 'Hi.. i am.


Tun bai karasa ba cikin basarwa tare da katseshi acikin salon kamewa mai tafe da kwarjini tace masa "Dr Asim khan's office?..Saurin maida hannunshi da ya miƙo matan aljihu yay yana murmushi sann yace "yeah".Batace mai komi ba Ta gyada kai snn takara agaba ahankli tace thanks. Inda ko sake kallonsa batayi ba ta wuce ciki a tsanake.


Da baya da baya ya soma tafiya baison dauke idanunshi akan dirin jikinta,tsabar kallon maita dayabi hadadden dirin duwuwaikanta dashi har kamar kafafuwarsa zasu sharbesa ya faÉ—i kasa batare da ya sani ba, jin yanata missng step yasaka yay saurin kamewa tare da jajjan rigar suit dinsa kasa kasa danya rife tagaban wandonsa da kyau kar aga dick dinsa data taso ataciki neman tona masa asiri.


Wata shu'umar murmushi ke kwaranya akan fuskarsa, Furzan iska yay ta bakinsa acikin ransa yanamai cewa "Damn hot" snn ya kame jikinshi da wani irin jarabbben shauki na wata jarabar dayaji ta tasomai gadan gadan tana mai yawo masa ajinin jiki.


..dan gaba daya ji yay ya kasa samun nitsuwa yana son yaji ko itace client dinsu Halisa mansa...acikin wani irin yanayi ya shafa saman kansa in his heart atake take yasan dacewa zai iya hakura da komi inde zai sameta koda sau dayane akan gadonsa dan ya latsa wayannan albarkatattun halitta dayaga tana dauke dashi ajikinta wanda acikin matan ma dedekune suke da irin wann baiwa...


Kusan ba acikin hayyacin shi yakoma office dinsan ba, nan ma koda ya shiga sam ya kasa zama yayi nan yay can dan shi irin professional players and a chronic casanovas din nan ne wanda daga zarar sunga mace nitsuwarsu yake gushewa shikenan jikinsu ya fara vibrating kenan yana rawa har sai sun sameta snn sudawo dede.


Sune irin mazajen da mace bata cika baki akansu dan kuwa cikakken zubin yaudara tare da harshen zumane abakinsa (sweet talkers), inda komin taurin kai da ajin mace in khalid yana neman abu ajikinta to qaddara cewa ya samu kawai dan bai taɓa cewa yanason mace ya rasata ba.


Duk da kasancewarsa babban likita mai tashe  sanannen magidanci wanda matayensa Biyu cikakku kuma yayan gidan masu shi amma bai hanashi shahara a harkan neman mata ba.


Kusan tun kafin Dr Khaleel ya soma aikin tare da su anan asibitin kowa kawai dr khaleed ya sani tsabar iya aikinsa..wanda hakan ne ya bashi dama yake samun nasara wajen yin duk yadda yaga dama da mata. A kalla daga cikin asibitin nurses daya zuwa biyu ne kawai bai dan dana zakin gindinsu ba musmamn ma ace aikin kwana ya kamaki kina nurse akarkashinsa to tabbas ranar dake zai huta gajiyarsa a office. 


Wasu matan da son ransu suke badalar dashi

Dan tsabar neman suna dan khalid yanada karfin iko da kuma shaharar da yayi a asbitin sabida kwarewarsa, wasu kuma dadin dick dinsa kawai yake sawa suke amince masa yay duk abunda yake so dasu musmmn wayanda basa samun cikakken gamsuwa tareda mazajensu ko samarikansu, dan shi irin giant din nan dogo ne mai faffadan kirji yadda yake agine haka karfi da girman gabansa take dan dick dinsa doguwace kuma kakkarfa. dake shi din farin fata ne yasaka ake jefashi a layin kyawawan maza amma ko kusa da kafar khaleel bai kamo a kyan fuska ba.


Dedekun nurses da suka san darajar aurensu da darajar kansu sune suke kinbiye masa duk tsananin wasan banza da takurinsa basu taɓa amincewa sun bashi kansu ba, wanda ayanzu haka bakaramin tsanarsu yayi ba wasu ma shiyay sanadiyar aka koresu a asibitin. Wanda suke jin tsoron hakan kuwa sune suke aikin sha masa gaba aduk sanda yaga dama ko yay fingering dinsu dan ya gamsu.



Dr khalid yasha yiwa matan aure ciki snn bai bar patients dinsaba muddin yaganki da sura mai kyau kuma kominki acike tam to babu makawa sai yanemi ya latsaki. His grand weakness is big breast and bum bum kafin nan beauty, in mace ta hada wayann abubuwan biyu kuma toh ko ransa kacokam takeso ta dauka tabbas zai iya miƙa matashi dan kawai ya kwana da ita.


Tun da ya isa office dinsa lissafi yake a mind dinsa

Yana ta tunanin ko wann din itace halisa ko ba ita bace, Dan kuwa inhar itace toh babu makawa ya gwammaci ya hakura ya bar maqiyinsa khaleel a Abujan dominshi ya zauna anan tare da ita har sai ya cimma burinsa na samunta dan ko a mafarki bazaiso ace bai latsa wann cikakkeyar halittar tata ba.


Shafa gemunsa yake yi yana murmushi yanamai dada tunowa dakyakkwar fuskarta da shape din duwaiwakanta a cikin kwayar idanunsa. Wani irin xumudi ya dingaji aransa kamar an masa babban albishiri.


Hannunshi harna rawa ya miÆ™a ya dauki telephone ya danna kirawa hospital receptionist ringing biyu yay tana daukawa take ya sauya fuska yay shiru, 

Receptionist "tace hello sir. Cikeda shan qamshi yana maganan kamar bazaiy ba yace "check when ever Dr asim is free call me immidietly..tace yes sir, bai jira ba Ya katse wayarsa yanajan tsaki. Dan ya tsane receptionist duk asibitin itace kawai bai taɓa cewa yanaso ba, badon komi ba dan tsiririyace bata da gaba ba baya iren iren yarbawan ogbomosho din nan masu manyan murya da gandan baki gatanan baƙa kirin...


She is tottally out of his taste magana da itama sai ya daure dan haka tin da ya aje wayar yakejin kmr mood dinsa ya lalace.


Ahankli halisa ta turo kofar main room na office din inda karar budewar kofartan yasaka Doc asim aje wayar dake hannunsa Tare da sakar mata sassanyar murmushi mai tafe da dattijantaka kuma a nitse.


Kallonsa take ajiyar zuciya na kufce mata taciki ganinsa musulmi harda shedar sallaya asaman goshinsa cikin kakalo murmushi da sanyin murya tace "salama lekum".


Sosai yaji dadin sallamar datamai da fara'arsa ya mike tsaye yana cewa "salam alaiki halisa Roberts mansa right?


Tace yes.


Yana murmushi sosai Yace Please come in  my dear.


yadda taga ya amsheta da fara'ar ya sata sakewa

Ta karaso ciki ta zauna akan chair snn tace Good morning Doctor

Yana kallonta yana murmushi Yace morning miss halisa and I hope ure fine..


Ta gyada masa kai

Yace ure welcome.

amm my name is Doctor Asim khan frm india,and i am going to be ur professional psychologist supervisor.

Yana murmushi mai sanyi yacigaba da cewa Asalin likitocin da zasu kula dake zaso nemeki kufara therapy session amma kafin nan zaki iya bani dama inyi magana dake inba sauri kike ba?


Yadda yy maganan cikin mutuntawa da nitsuwa yasaka ta gyada kai tare da cewa ba matsala doctor i dont have much to do..


Murmushi yay yace thank you.. snn ya dauko file dinta ya dora agaban sa

Ya dudduba after like 3 scnds ya taso daga wajen zamansa dauke da file din a hannunsa ya doshi kan one seater cushion dake wajen guda biyu suna kallon juna snn yace mata bismillah my doter please come along.


Batace mai uffan ba ta miƙe ta biyoshi wajen ya nuna mata seat dake fuskantar nashi ta zauna snn shima ya zauna a dayan..Cikin nitsuwa da kwarewa ya dubi yanayin ta snn ya soma mata wasu yan tambayoyi game da condition dinta datake ciki yanzu, kamar yadda takeji da kuma yadda rayuwa ya sauya mata acikin kwana biyun nan, dan so yake ya soma fahimtar da ita halinda take ciki, da bata takaitaccen ilimi na sanin meyene ma cutar dake damunta kafin nan akaiga tafara receiving therapy nasamun sauki tare da warkewa.


Kusan ince Dokace Ayayin da ake neman magance ciwon damuwa dolene a sanar da maishi cewa yana cikin wann yanayin na ciwon damuwar dan kuwa bakowani dan Adam bane yake iya tantance cewa yana tattare da ciwon damuwa ko baida shi, wanda hakanne silar mutuwar mutane da yawa ta hanyar kashe kansu da kuma sauyawar halin mutum daga mai kyau zuwa mai muni har ayi tunanin kamar bashi bane dacan.


Rashin sanin cewa kana cikin damuwa shima wani babban cutarce ga kwakwala, harma da gangan jiki...dan zai iya jefaka acikin munanan yanayi kala kala har ka aikata wani kuskuren da bazaka taɓa iya gyarashi a rayuwarka ba.


Dr Asim ya soma da fahimtar da halisa shin menena ma ciwon damuwar. Inda yake cewa shidin rauni ne dake taɓa lafiyar kwakwalwa wanda wani yanayi ko sanadi na qaddara suke karfafashi izuwa wani babban matsayi mai cutarwa.


Yace mata ba zallan damuwa da baqin ciki ke jawo ciwon depression ba. Domin kuwa ana samunshi ne a kafofi na rayuwar dan Adam guda uku..


Na farko akwai biological factor wato rashin samun dedetuwar kwayar halitta na _neurotransmitters_ dake cikin kwakwalr dan Adam kamar irinsu _serotonin_ da _norepinephrine_ 


Sai kuma _Genetic predisposition_  wato ciwon damuwa na gado dan ana iya gadonsa daga jini ko daga iyaye da kakanni.


Anan ma saida yay ma halisa tambaya ko iyayenta ko kakanninta ko wani a danginta yatabayin ciwon duba da bata wani sansu ba yasa tacemai A'a.


Makafa ta biyu da na uku sune psycological factor da environmental factor wanda suka hada da yanayi na yawan cusawa rai mummunan tunani, da chronic stress ko wani trauma,cin karo da wahalhalu na rayuwa, yawan asara da rashin masoya na kusa kamar iyaye ko shakikan abokai. Tsananin talauci da kuma zama acikin tsangama da cin zarafi.

Uwa uba da rabuwa da masoyi ko mijin da ake kauna sosai.


Izuwa nan jikin halisa yay sanyi sosai dan sosai ta fahimci inda matsalar tata yake dan tabbas kusan rabin abubuwar daya kirgosu taci karo dasu a rayuwarta ba sau daya ba ba sau biyu ba. 


Taga rashin iyaye, cin zarafi da tsangama snn ta shiga munanan yanayi harda na jin zafin rabuwa da masoyinta datake mutuwar kauna aranta har ynzu.


Shiru tay sosai cikin wnn yanayin Dr asim dake lura da ita sosai ya mike tsaye yana murmushi ya bude karamin fridge dake wajen ya dauko mata ruwan gora mai sanyi ya zuba mata a glass cup snn ya mika mata ta amsa cikin sanyin jiki ahankli kurba snn ta ajeshi.


Cikin dauriya ta kallesa kwayar idanunta sosai sukayi sanyi, muryanta na dan sarkafewa tace doctor  I just want to know the mental effect of all this..please kamin bayanin yadda akeji, inason na fahimce kaina dan nakasa gane kaina gabaki daya, raina na saurin baci ,baqin ciki na yawan damuna konaki ko naso, sam bani da nitsuwa,bansan ma ta ina zan fara kwaco kaina  a wann yanayin danakeji ba.


Ajiyar zuciya ya sauke snn yace Karki damu Æ´ata komi ahnkli yake zuwa.. tun daga kan file dinki nasan cewa ure a strong woman!!! I must say...for u to bring urself to me kin tabbatar min dacewa tabbas kinason ki samu sauki.


Nannauyar ajiyar zuciyane ya kufce mata batacemai komi ba


Yace mental effects na depression yafi xuwa wa mutum a siga biyar ne kwarara..bance miki basu zuwa ata wani sigar ba amma wanda zan fayyace miki yanzu sune mafi akasari akafi samunsu ajikin mutane sosai.


Gyara zama tay tanamai bashi dukkan nitsuwarta yace mata a farko akwai

 _Physical symptoms_ da suka danganci chronic depression inda anan ne zakijna jin yawan gajiya irin komima ya fice miki arai.. kina jin kanki so stressed koda bakiyi aikin komi ba, sann salon baccinki gabaki daya zai sauya miki, ko ki dinga baccin akai akai kitayi kamar baccin mutuwa ko kuma gabaki daya baccin ya kauracewa idanunki ga yawan ciwon kai da ciwon gabobin jiki, bayan nan akwai lost of appetite zakina jin kanki a koshe koda bakici komi ba koma ace abincinne zai zama baiya baki sha'awar ci kwatata ko kinci baki jin dadinsa abakinki.. 


Abuna biyu akwai _mental distress_ inda zakina fama da yawan jin bacin rai da persistant sadness and hopelesness. Zaki ji sam baki da kwarin gwiwar yin duk wani abun da kikeso arayuwaki, kamr kwalliya, Gyaran jiki,zuwa wajajen hidima,ko yin wasanni ko wasa da dariya da abokai etc. 


Abu na uku muna da wani abu da akecemai the _Cognitive impairement symptoms_ wato yanayi ne da zaki tsinci kanki aciki na ruɗewa da rikicewar tunani,bazaki Taɓa iya zama ki yanke wani decision ba, zaki rasa duk wani nitsuwarki musmmn wajen yin nazari da tunanii, ga yawan mantuwa da sanyin kwakwalwa wajen daukar karatu ko saƙo...


Abu na hudu munada _social withdrawal symptoms_ Wato Son zama waje ke daya na tsawon lkci, son zama cikin duhu na tsawon lokaci, da kebewa daga dukkan wani abu ko wani waje mai saka nishadi har da abokai. Abu na karshe shine alamar datake nunawa yayinda jajircewa da gwazon mutum ya ragu sosai.


Shiyasa arayuwa karkaga mutum mai kazar kazar da kokari ya dan ja baya na wani lkci kafara zaginshi ko kana gulmansa kanamai cewa

Wacce kam ta kare masa yanzu bakamar dacan ba,..


zai iya yuwa wann mutumin yana cikin wani mummunan haline na mental depression da kwakwalrsa batare da sannin kowa ba.


Shiyasa yake da matukr muhimmaci ka zamo me kyakkwar tunani da tausasa harshenka akan dan uwanka, alwys Be kind with ur thought and words kasan kuma cewa bakoyaushe ne rayuwa zatazo ma dan adam ayadda kasanshi dacan ba....


Kafin ya kammala bayanin nasa idanun halisa sosai ya tara ruwa

Amma kkri take ta danneshi da wata makalalliyar murmushi.


Kanta a can kasa takejin likitar yana cewa akwai wani abunda baki gane ba? Ko kike son tambaya 

Batace mai komi ba ta girgiza kanta ahankli


ajiyar zuciya yay yace good, indai babu wani tambaya i think we have come to the end of this session...nan ne ta dago kanta sama ta dubeshi tana murmushi tace thank you soo much doctor. Yay murmushi yace its okay ya sake zuba mata ruwan sanyi ya mika mata ta amsa tafara sha, snn ya jawo file dinta yyi dan rubuce rubuce akai..ya dauko wani hand card pink colour yay rubuce rubuce akai shima snn ya miƙa mata a hannu ta aje cup din ruwan snn ta karba.


Kallon katin tay ta duba taga sunanta da next date of appointment dinta amma bai saka time ba sabida baisan ko khaleel ko khaleed bane cikinsu daya zai soma daukarta professional therapy session izuwa matakin warkewanta.


Fahintar da ita tare da shirya kwakwarlta akan yanayin ciwon damuwar shine matakin treatment dinsu na farko wanda ayau suka kammalashi


Ynxu Iya abunda ya ragen shine mai mtukar wuyar inda profesional doctor ko therapist zaina guiding dinta izuwa accurate diagonosis da tailored treatment da ake basu daki daki mataki mataki har na tsawon lokaci.


In her own case dake ciwon ya jima acikin kwakwarlta yasaka suka bata lkcin jinyar harna tsawon watannin goma sha biyu.


Mikewa tsaye halisa tay dauke da jakarta ganin doctor na kare mata kallo ta sunkuyar dakanta kasa kadan sann ta dago ahnkl tace


I will be on my way sir


Yace ders no problem

Ya ciro personal card nashi ya miƙa mata ta amsa tana mamakinsa.


"U're just like a doter to me halisa,so feel free duk lkcin da kike da wani matsalar dont hesitate to call me or... you even can visit me in india i assure you i will ask my wife to make a special indian cinnamon pancakes and sweets, with our rotis. yadda yay maganan da fara'a da dattaku ayanayinsa yasaka tay murmushi sosai har hakoranta na gaba na nunawa,a cikin salon bashi girma sosai  tace thank u so much sir _in sha Allah_ i wll call u when ever i need u and i wll in sha Allah taste ur wife's special pancakes..


Da wasa a muryansa yay dariya snn yace masha Allah i just love ur arabic acsent Barakallah!!


Babu zato yasata dariya sosai sai batace komi ba da fara'a ayanayinta ta fice daga office din ta same uztaz a kofa can nakan gadin fitowarta, basu tsaya ko ina ba sai gaban motar ta ya bude mata ta shiga suka nufi gida tare.


Ficewarta bada wani jimawa Dr asim ya dauki wayarsa zai kira khaleel ya sanar dashi abunda suke ciki da har kirar ya shiga sai yaji an shigo masa office agaggauce batare da anyi sallama.


Hakan yasakashi ajiye wayar ya juyo atsanake yana kallon Dr khalid dake sauke haki ahankli 


Yanata kallonsa da mmaki yace Dr khalid is everything Alright?


Dedeta nutsuwarsa yay snn yace "yes sir" ..

Dr asim baice mai komi ya kureshi da ido.

Sai can snn yace dama Ina sauri ne Nazo na gaya maka cewa nafasa maganan can da mukayi dakai  i think u shud leave khaleel to handle the contract in Abuja for now nizan zauna a lagos na kalla client din namu..


Dr asim ya dafe kansa ransa na dan sosuwa  "and Is that why ka shigomin office dina haka gatsau kamar an koroka what is ur problem ne Dr khalid you knw the board of directors have been briefing me abt you ka shiga hanklinka fa?


Ya tsaya yana kallonshi cikin sosai akai aransa yana cewa sai kayi ai tsohon banza, a fili kuma ya bige da murmushi

"Am sorry sir I have no problem sir. Wai naga nafishi kwarewa a therapy session dinne shiyasa nayi tunani na canza mind dina.


Doc asim yabishi da wani irin kallo yace good good ..so u can go now.


Da Har zai wuce ya juyo yana shafa gemunsa shyly, yace Doc asim, sir nace Have u fixed the date of our nex meeting with the client???


Dr asim ya hade ransa sosai atakaice yace not now but Once i fix i wll send it to ur computer 


    Yace okay

I wll be waiting sir


Dr asim Baice masa uffan ba yabishi da kallo yanamai girgiza kansa har ya fita ya bashi waje


He is an expert a fannin dealing da yanayin tunanin dan adam already ya riga ya san inda Dr khalid ya dosa da zumudinsan nan..


Haka kawai aransa yaji dolene yay wani abu, bazai taɓa kyaleshi da this innocent girl shikadai ba, .


He have to go to Abuja today then after 2 weeks zai karbe aikin a hannun khaleel sann ya turoshi lagos ya dawo nan din suyi aikin tare akanta 


yanaganin hakan ne kawai zai fi masa sauki wajen kare halisa daga fadawa tarkon wann mayaudarin bayarben.


Tattara kayansa yay ya zubasu ajaka yabi ya kashe wayarsa ya bari a drawer office din ya ciro wanda ba'a sanshi dashi ba ya rike.  Ko secrtaryn sa datake kofa baiyi wa sallama ba haka ya fice a asibitin Daga nan bai tsaya ako ina ba sai garin Abuja.HAJIYA KIYI SHARING IZUWA GRPS DIN DAKIKE CIKI LET OTHERS GET TO READ..


08060712446 CHAT 

SURAYYAHMS DIRECT....

No comments