Breaking News

Cheaters Club 20

 _*CHEATERS CLUB...*_ 

 _(Babban goro sai Magogin Æ™arfe...)_ 



#ROMANCE

#FICTION


#ADULTHOOD

#SEXADDICTS

#WOMENPOWER


BY

 _SURAYYAHMS_

 _08060712446_


⏯️2️⃣0️⃣



Dagata Dayan bangeren wajajen karfe 9 da rabi prince femi ya isa gida yana takawa dakyar tsabar yadda kasusuwan bayanshi da suka gaji suke amsawa taciki.


Tafiya yake kansa na sarawa har yakai cikin mansion din masu aikin gidan na gaishesa ko kallo basu ishesa ba bare ya amsasu. Kai tsaye direct ya haura sama inda fankacacen dakin matarsa victoria yake bai samu kowa anan ba sai mai aikinsu madam suzana da mopper a hannunta lkcin har ta kammala tsaftace mata dakin kenan zata fice waje tacikaro dashi a dede bakin kofar yana shirin shigowa ciki.


Suna hade ido da Wani irin harara mai jajjagen kaskantarwa ya dubeta dashi upandan snn yaja tsaki.. muryansa a dakile cikin shan kamshi yace


"Who is this?


A razane kuma cikin ladabi suzana ta rusuna tace oga is me.. suzana.. 'good morning sirr!.


Baiko amsata ba Wani irin muguwar harara ya watsa mata saida ta matsa baya dan sam mata basu burgesa bare su bashi sha'awa barema kaskantattu irin maids hakanan haushi suke bashi.


Batare da ya amsata ba A hantare yana kankance ido akanta yace what are u doing in my wifes room?. Kafin ta amsa shi ya kuma daka mata tsawa..wait wait are you stealing from her?

Agaggauce ta Giirgiza kai yaja wata tsaki yafara doka kira da zafin nama

Security...security..secu..

A mugun rude suzana ta zube kasa takama kafaffunsa ta saka kuka a rikice tana  cewa

"ewooo, no sir  no sir... pls sir.. dont call the secruity on me am not a thief sir am sorry sir. Na house keeping i dey do oo,i beg sir..u can search me if u dont belive me.


Wani hankadeta gefe da kafafunsa nata yi..

"Shut up" and dont speak!!! Ya fada mata in comanding voice..


Dan aransa yasan matarsa victoria bata sakewa masu aiki suna shigowa gyara mata dakin baccinta dana mijinta, duk wann fannin ita takeyi dakanta tun da sukayi aure..fitar sauri datayi yau yasaka bata kimtsa ko ina ma,wanda yasaka suzana din tayi tunanin teimakawa ta mata Ganin ranta abace ta fice ko karyawan safe batayi ba..gashi victorian tana musu adalci sosai.


Oga i just say make i help madam sweep her room small oga i no be thief ooo..please sirr ahhhh.


A tsawace yace i said shut up friend..my wife is not this careless, bata taɓa barin kazamai irinku kuna gyara mata daki ba

Who are u think that My wife is lazy..now u better tell me the truth why are u in her room or i wll chase u out of this house.


Mai aiki ta dora hannu akai tana jimami a rude dan batasan sadda takai gwiwonta kasa bama.


Tace i i i knw madam is not lazy sir...she went out earlier..bata ci komi ba kauma tana fushi sosai Shiyasa nayi tunanin na gyarata room nata kafin ta dawo.


Yi yay kamar baiji ta ba Duk dama yasha mamakin jin cewa a fusace vicky ta fice agidan yau ko karyawa batayi amma hakn bai hanasa sauke ruwan diri ba,sai mita yake yana cewa mai aikinsun "ure a lier..idiot maid,.. wait till the security arrive..you are a thief..ole..Shegiya kawai munafuka watoh kinga bata nan kin dauki mppr na karya kinje ki dauka mata abun wuyarta dominki sayar ko..were u searching for money in her drwer?


Kafin ta amsashi yabita da mari tau a fuskarta ta fadi kasa tana kuka a tsorace.


Sir sir sir am sorry sir i no be thief. Wayyo na shiga fudu,My own don finishi oo.


Tanakan rokonshi jim kadan saiga securityn sun iso dukansu maza dauke da wasu manyan hand shockers da bindigogi a hannunsu.


Suna isowa ya fara musu masifa cewa basusan aikinsu agidan ba..


"You are all fools

"Good for nothing idiots

"I gave u one simple job to do which is to protect my wife and my properties but even then, u cannot do it.. Sai son ganin albashi da maitan son cin gindin mata da azaban kwadyin abinci.

"U lazy fools. Bombastic elements,..Products  of a leaking condoms.


Sai hakuri suke bashi 

Ya rufe idonsa yanata masifa.


yace maza maza suyi searching din suzana sumata kyakkwar duba infact su kwabeta tumbur subincikata in and out cewa yay yakamatane tanayi ma matarsa sata ynzun nan.



Hakanan suka aiwatar da  abunda ya umarcesun suyi agabansa aka zabge mata kayanta tass aka duddubata sanda ya tabbata ya sauke takaicinsa ta hanyar walakanta suzana snn yace su kyaleta ta tafi.


Bayan nan dakinsa ya wuce duk dama baida wani lokaci amma bai damu ba, dan yasan shidin dan gatane sosai awajen masoyansa dayake biya musu bukatunsu na samar da cikakken gamsuwa.


A tsanake yake kallon kansa a madubi dan yasan koda cewa yy bazaije meeting din ba babu mahalukin dazai iya tuhumarsa sabida yawan ubannin gidansa wanda hakan yasa yadau lokcinsa wajen gasa jikinshi da ruwan zafi kafin nan yay wanka.


after like 30 minute ya fito daure da milk colour towel a kugunsa yana me goge faffadar kirjinshi datakenan so fresh and sexy.


Wata sabuwar nitsuwa yakeji na dirar masa a sanadiyar wankan dayay,

Man shafawarsa ta kamfanin nivea for men ya dauka ya shasshafa wa jikinsa tare da bin fatarsa da mayukan tare zafin rana da sinadarin hana tsufa ajiki.


Wani irin gyara yay ma suman kanshi dats so dark and soft da wasu irin tsadaddun mayukan gyaran gashi snn ya bisa da turaren qamshi na gashin ya tajeshi sosai.


Bayan ya kammala hakan kusan Designer perfumes daban daban kala bakwai ya gamutsawa ajikinsa tsabar rikitaccen qamshin da ya badeshi da dakin gabaki daya sai atishawa yake saukewa.


Yafi minti talatin yana gyara kansa har Saida ya tabbata yay azaban kyau as alwys sann ya hakura ya ciro kayan da zai saka. Dark Blue colour suit na Giorgio armani mai yar cikinsa fari da neck tie ya saka tareda talaminsa na cover shoes mai sheqi.



Gyara zaman hadadden agogonsa yay sann yajeshi gaban mirror ya dauki pink lips balm dinsa ya shafa akn lebbensa snda yay maiko tareda yin pink colour sosai, yabi ya dauko soft duster na hadadden powdersa ya dada shafawa akan fuskarsa tay smooth tay haske sosai lkcin inkagansa kamar ka hadiyesa dan kuwa bakaramin kyau yakeyi in yay irin wnn kwalliya ma fuskarsa ba. 


Ahakan ne yake tara masoyansa dayawa duk inda ya shiga sai kaga anta binsa da kallo. Wani turaren ya dada shafawa ajikin kayan sa kafin nan ya dauki wayarsa da jakar aikinsa ya fito waje sharp sharp driver ya tukasa ya kaisa gidan gwamnati inda yake da meeting din, dan Already ana neman karfe goma sha daya da rabi bai fi saura minti arbain ma a kammala tattaunawar ba 


Ana tsakiya da tattaunawar Can sai gashinan ya shigo seat dinsa ya wuce ya zauna a hakimce yana lura da dukkan masu gulmansa kasa kasa wasu yana burgesu ne sosai, sai wayanda suka mugun sakama lamarinsa na sodomy ido sunajin matukar haushnsa aransu shidai baidamu da uban kowa ba.


Duk uwar lattin dayayin nan yana zama akan chair dinsa babu abunda ya soma dawowa mind dinsa face yadda zai tunkarowa wa matarsa vicky dan ya samu cikar burinsa akan kyakkwar kaninta nile.


Dan sosai shima yakeson ya zamo ogan kansa mai budurwa da zaina cinshi yana kuma spoiling dinsa da ababen duniya kamar yadda shima ake masa..


Har aka kammala meeting din bai tsinci komai ba banda shan qamshi da jiji dakai dayakeyi jin cewa yanada kwararrun masu take masa baya,..dayaji em ake cewa meeting da baiji ba duk uwarsu daya sanin cewa washine za'a bada kason kudi mafi yawa acikinsu.


Bayan an kammala meeting din ofishinsa ya koma yana aiki rabi da rabi suna hira a waya da babban masoyinsa chief okoro dake zumudin sanar dashi cewa zaizo abuja next week suyi shagalin birthday party dinsa su biyu.



*****

A ta dayan bangaren cikin zuciyar hadiza da shemau sam babu sauki

Dan wuni cur sukayi agidan Alfa spritualist har ya kammala hade masu dukkan wani abunda suke bukata na cimma burinsu akan zuwar hajya ramatu ex minister gidanta gobe.


Sosai hanklin shemau ya tashi ganin yadda hadiza takaii koluluwa wajen shiga cikin yanayin kunci da kuma damuwa.


Tun tasowarsu take hawaye dan bakomai take tunawa ba sai inda ace goben zaiyi ace kuma tana zaune agidanta innocently kawai kwasam sai taga alhaj ya kawo mata kishiya batare da sanninta ba..


Sau dayawa wasu matan na bawa maza karfin gwiwa wajen take musu hakkinsu da darajarsu da hujjan cewa Allah ya basu daman su karo mata har hudu bayan kowani doka da tsari da Allah ya shimfida ma  kowani dan adam sai daya zubo mana Adalci da sauki aciki.


Sede mutane dayawa sukan mance da cewa Allah daya fadi su kara auren ahaka sai da ya soma ambatar suji tsoronsa sann suyi Adalci,.


sann ya naÉ—a mazaje akan dasu zama masu tsaron mataye, snn su zame musu garkuwa, sam baice mazaje su zamo marasa tausayi masu amfani da raunin mace a fannin kishi da gajeren tunani wajen kuntata musu ko kaskantar da su ta fuskar lamarin karin aure ba.


Allah daya bawa namiji  cikakken ikon karo mataye har hudu bai umarcesu suyishi a asirance, sigar makirci ko ta hanyar cusgunawa uwargidansu ba instead ma akace ya sanar da ita cikin tausasawa snn ya kawar da dukkan wani abunda zai jawo mata har taji kishin waccn din aranta sabida Kishin halittace ta mata.


Allah mai adalci ne, snn baya kaunar duk wani Abu da za'ayishi cikin rashin Adalci, harma dashi kansa Mutum marar adalcin musammn ga abokiyar zamansa wacce take tamkar amanace agaresa.


Hawayena zubowa idanuwan hadiza ta duba sama da kasa taga cewa ita karan kanta datake zaune dashi baiyi kkrin sauke hakkin auren dake shimfide a tsakaninsu ba amma wai harshine yake shirin kawo mata wata? 


Aranta Ko da bata sani ba amma sosai ranta yake gayamata cewa fushin datayine ta hanashi sex ranan ya tunzirashi yake neman kawo mata wata.


Koda shikema yariga ya furta mata acikin fushi dayake tsilla mata rashin mutunci ranar, yace ga nan mata dayawa agari zata tsaya tana hanashi jikinta? ..yanayin jin tsananin takaici ta girgiza kanta cikin jan ajiyan zuciya ta soma tuna cewa ba lefi bane dan tahana mutumin da be damu da needs dinta  da lafyarta ba sai zallan sex.. dan haryau bataga abunda tay masa yay zafi har haka dayake kkrin shigo mata da macen da ake cewa zatazo ta kasheta ba.


Gani tayi koda ma ta yarje mishi ranar babu wani abunda zai sauya a tsakaninsu dan tabbas mace bazata iya sauya namijin da baida niyyar sauyuwa ba, kuma halama da duk da hakan zaizo ya yi auren ita ta tashi da jin radadi da takaicin jin batada wani daraja,kima ko amfani agaresa face ga kan shimfidarsa a duk lkcin dayakeson tarawa da ita, bayan bai damu da nata bukatun ba komi ma ya sameta ko oho.


Time to time haka shemau na lallashinta amma bata dena kuka mai sanyi ba har suka dawo gidan atare.


Hakanan shemau tay zaman diris ta dinga lallashin zuciyarta tana lallabata tareda bata karfin gwiwar cewa atare zasu yi abunda mutumin nan ya bata domin su cimma burinsu batare da wani tangarda ba.



******


Yau har dare ya soma rufawa victoria bata dawo gidanta ba, dan daga barin wajen aikinta direct ta wuce anguwar victoria island taje ta duba Jikin halisa mansa ananma sukasha hirarsu ta rayuwa mai saka dariya da kuma ban tausayi dan vicky bata taɓa dandana zafin cin amana da yaudara arayuwarta ba in halisa na faɗa mata yadda akeji har tsoro takeji makanta.


sosai zuciyar vickyn yay sanyi data samu yarhutu anan tare da kawarta halisa mansa, can da yamma suka shirya tsaf halisar ta rakata sukaje hotel din da nile yake suka duboshi atare.


Awajen nile din suka zauna hira har wajajen karfe 10 na dare kafin nan suka rabu bakaramin dadin zuwansu nile yaji aransa ba.


Dawowarta gidan kenan tazo ta samu ko ina yay shiru alaman kowa na bacci, batako tsaya neman inda mijinta yake ba kawai ta faÉ—a room dinta tareda zabge kayan jikinta ta shiga bathrum tay wanka da ruwan dumi.


Bayan ta fito agaban madubi ta zauna tana ta kallon kanta ganin kanta kyakyakwar mace kuma lafiyayya wanda ko sarki aka bashi ita da gudu zai saka hannu ya amsa yana godiya amma duk wai tarasa samun wann nitsuwar da ake samu na gidan aure.


Ko ayanzu ji take kamar tafi kowacce mace sanin cewa dadin aure bada ga kudi, ko daukaka,soyayya ko kayan duniya asalin dadinsa yake ba kacal, aure idan babu sexual compability and satisfaction to akwai babban matsala sabida wannin fanin shike gina sauran fannin jin dadin auren..


Sex a aure kamar gishiri da maggi ne a abinci wanda inbabushi sam bazaka gane taste din abincin dakake ci din ba komin kyawu da tsadar abincin kuwa.


In her heart she really really want her man to make mad love to her tanason taji yadda akeji kamar kowacce mace agidan mijinta..


Lumshe idonta tay jin dukkan gabobin jikinta na amsawa, ahankli take shafa cream dinta bisa wankakken fatar jikinta dakenan fresh and healthy tanashafawa kamar bazatay dan wata muguwar jarabar datakeji nacin ta ataciki.


Harta kammala shafa man ba acikin hayyacinta take ba dan kuwa tasan batada wanda zai kashe mata wann wutar jarabar dayake ci sosai akasarta wanda takejin kamar zai haukatata yanzu


Gyara fuskarta tay ya dadayin kyau sann ta fetsawa jikin nata turaren midnight oud mai sanyin qamshi tabi ta saukar da suman kanta ya zubo mata tun dagakan kafadarta har gadon bayanta.


Nannauyar ajiyar zuciyane ya kufce mata cikin dauriyar data saba ta miƙe tsaye zata nemi nitie ta saka kafin taje ta nemo sex toys dinta su rage mata zafi,batare da kulawa ba ta miƙe tsaye jin towel dinta ya subuce zai fadi kasa tay sauri zata caɓeshi sai ji tay hannun mutum ya rigata daukawa.


Tana daga ido taga mijinta ne prince femi haka kawai taji zuciyarta yay sanyi da tunanin he will atleast make love to her tonite ko irin gwadawar nan ma yay suga ko manhood din nasa ta soma warkewa.


Miƙewa tsaye tsirarar tay ta kyaleshi da taul din a rike a hannunsa tanamai kallonsa asalon jan hanklinsa dan dai tasan duk wani lfyayye namiji in yaganta haka bazai iya daurewa ba.


Yana daukar towel din ya miƙe tsaye dashi,wani takaitaccen kallo ya mata sann yabi ya dora mata towel din ajikinta.


Haushi ne yabi ya cikata ta rikoshi a susuce tace "Femiiii...femi Cmon are u still mad at me?...u wont even touch me sai kace kashi na zuba ajikina..Well i have sent my brother away for ur sake.


Juyowa yay ya riko hannayenta jin muryanta ya fara sauyawa izuwa na rauni da kuka, salon yaudara yafara shafa gefen fuskarta da sigar lallami yana cewa shushhh baby am not mad at you..Xatay magana yabi ya hade bakinsu waje guda yay kissing dinta sau daya ya zare bakinshi sann yace ina kikaje kika jima tun dazu nazo nan ina nemanki..cikin bude ido da lumshewa tace i was with halisa..ta rakani naje na duba nile a hotel..bakinta yake kalla kamar zai hadiyeta yabi ya susutar da fuskansa "baby kinje wajen nile shine baki fadamin ba, look that is what i want to talk to u about.


Tace what again femi menene kuma?ko cewa zakayi na koresa a lagos din..


Ya dada jawota jikinshi yana dariya a sigar lallami yace hakuri xan baki akan abunda ya faru jiya my baby..i knw ure mad at my decison and am sorry okay..baby..?


Salon dayay maganaan sosai ya kashe mata jiki, Dada lafewa ajikinshi tay

Tanamai turo baki "i still dont understand why u dont want us to have visitors wai meyasa ne?

,.. doguwar sumanta ya hau wasa dashi yana cewa is Bcos i want to protect you and am very jelous of my love. A mamaknce Tace har yan uwan mu na jinin ma kana kishi dasu? Ya gyada mata kai yace eh mana baby..sai batace komi ba..saukar kiss dinshi taji akan saman goshinta yanamai cewa "i am proud of you baby inason mace me biyayya da jin maganan mijinta ..and u knw what..dago kanta tay tana kallonsa yaja karan hancinta slightly snn yace"sakamakon abunda kikamin yasaka nakeson na gaya miki cewa i will take full responsibility of nile's stay in lagos. His hotel, his security, his wardrobe, his food and also zan na aika masa kudade kowani wata dan yana samun na kashewa.

Banason yay fushi dani yaga kamar banason ya zauna da yar uwansa, while i knw in my heart dat i love u soo much vicky...i love evrything about u baby.


Wani irin dadi vicky taji aranta ta kwace ajikinshi ahankli tana murna sosai ta rungumesa suka faÉ—a kan gadonta atare.


Nan Tafara kissing dinshi passionately yana dan maida mata martani wani irin azaban dadi tasoma ji ajikinta hartaci nasarar ciremai rigar nitynsa tana mai masa wasa da nipples dinshi tana tsotsewa ahankli sede ko uhm da uhm bayayi dan yafijin dadin namiji ya taɓasa akan mace, har vicky ta cire nonowarta dakanta ta sakamai abakinshi ya kama ya tsotsa kadan harta soma jin dadi jim kadan sai taji ya tureta akanshi ya miƙe tsaye.


Kamar zatay kuka ta zuba masa kwayar idanunta dake ci bal bal da ruwan tsananin sha'awar daya taso mata muryanta na rawa sosai tace femi, baby wats wrong why did u push me like dat.. 


Take ya sauya fuskarsa Ya rike kansa can ya dago yana kallonta cikin zare mata ido yace stop it vicky.. you know i dont have the strenght and the erection to fuck you..


Batasan sanda ta rarrafo harta baki bakin gadon tana kallonsa ba...

Femiii  i i know but you can romance me femi..

U can finger me or do somthing to relieve  me  am going crazy i want you..


Wani irin jan mumfashinsa sama yay irin maganan na konashi din nan har muryansa na rawa yace u want me to fuck u?..tun bata amsashi ba a mugun tsawace "so what about me vicky? U knw what... ure so selfish. Dama Hakanan kuke ku mata kanku kawai kukasani, ke yanzu bakiyi tunanin nima inason ayi realiving dina ba sai naki jarabar kawai kikasani..

Innayi romancing dinki nikuma ya zanyi da kaina ko ce miki akayi ni ba namiji bane bazanji feelings ajikina in ina tabaki ba?..masifa ya haura mata dashi duk sai taji zuciyarta ya cunkushe.


Wani irin kuka ta fashe masa dashi batare da tasani ba.


Surutu da korafe korafe ya soma mata a salon gas lighting da shifting situations izuwa kanta yana nuna mata kamr irin cewa tafiye son kanta dayawa din nan.


He just make her look desperate and impatient with his words,yanuna mata irin ai a matse take da sex din har bata damu da wahalar da shi yake sha danashi rayuwar ba.


Ce mata yake wai shima irin dauriya da wahalar datakeyi shi yakeyi.. but he make it looks worst sabida yana hadawa da kalmomi mafi rauni tare da cusa mata aranta cewa yanajin fargaba da tsananin tsoron rasata da kishin jin cewa hala zata gaji da hakurin zama dashi ahaka ta nemi biyan bukatar wani namijin a waje.


Banda kuka babu abunda vicky takeyi agabansa ganin ta jawo towel dinta  tana kkrin rufe jikinta ayanayin karayar zuciya da saka tausayi yasashi ya sassauto da acting din nasa ya zauna kusa da ita..nan da nan ya fara kakalo mata hawayen munafurci atake yana hawayen yana cewa Vicky am soo sorry i yelled at you.. dan Allah kiyi hakuri dani kidena kuka..ur tears its breaking my heart...


Cikin shessheka tare da jin tausayinshi aranta tace am sorry for being selfish femi..i promise i wont ask you again Allah ya baka lafiya 


Sosai ta bashi tausayi aransa yabi ya rungumota jikinshi yahau rarrashinta Har sanda ya rudeta tay shiru ya tayata ta saka kayan baccinta kafin nan ya fita...


Bayan ficewarsa  Wani sabuwar kukan ta fashe dashi tanajuyi akan gadonta tanajin kamar amaida hannun agogo baya izuwa lkcin da bata ma aureshi ba dan kuwa wann yanayin bakaramin nauyi yake mata aranta ba..


Juye juye kawai takey a dakin tanata tunanin makomar rayuwarta altho femi yace mata an bashi wani sabon magani yanasha duk da haka sai taji Kasa iya runtsawa sam.


Wajajen karfe daya na dare bayan ta amsa wani strange Email tadatagani a private email box dinta ta fice daga main room dinta tajeta dayan dakin ta fito da sex toys dinta tayi using dinsu suka dan rage mata zafi snn ta iyayin bacci.


Fannin shema'u ma kusan sai dare ta koma gidanta tana Allah Allah goben nan yay domin ta cire hadiza acikin wann damuwar datake ciki koba komi akwai tausayi dan hadiza kamar yar uwarta ce kamar yadda suke daukar kansu dukkan grp dinsu subiyar din nan da amana.

#SURAYYAHMS 08060712446

PLEASE AND PLEASE AYI SHARING DINSA...

No comments