Breaking News

Tantiriya a Gidan Yari Book 1 Paga 56-60



🏫 TANTIRIYA🏫

        A GIDAN YARI



BOOK 1 

                


               56-60



Official


By

AsmaBaffa 



SADAUKARWA NE GA

AIDA MAMAN TASNIM 



    Page naku ne

Mom Khalisat

Alhmdllh for everything

Aisha Umar

Ummu Maryam

Faeeza

Golden pretty

Hajia Baba Nunuwa

Maman Samha


Hey lovelies


Ke matar aure ce kuma kina neman business din dazakiyi daga gida da kuma baya bukatan jari?


Kai dan makaranta ne kuma kana neman inda zaka ringa samun kudin kashewa?


Ko a'a ke kinada business dinki Amma kina neman wani side hustle haka da zai Kara Miki extra source of income?


Ko kinada business idea da kikeson kifara Amma Babu jarin farawa?


Toh duk ku tarkato wannan training din, dan ga solution nan nasamo muku, kawai ki danna wannan link din Dan Samun damar shiga group din


https://wa.link/49vn47





        Sai da yayi wanka ya fito Yana zuba kamshi cikin kananan kaya marasa nauyi wasu sky riga da dogo  wando wasu milk,Naila tana zaune a Palo kallo takeyi abinta  yazo ya zauna ya Sha kyau,kallonsa ta sata ya mata kyau sosai tace Kai gaskiya bazan bari Ina kallo a kwace shi ba mene ma amfanina wai ne Ina mace,har sai na koma nayi Daadaa zai gane ni,amma dai nayi nayi kitso mana na Yan gayu kitso dai ai Yana fito da aslin fuskar mutum,to ko kayansa zan saka,a'a me ya kaiki calaba zanyi,tana ta tunani yayi magana ya Kai sau hudu bata ji ba,sai da yayi da Dan karfi yace keeee Cheffff.....Juyowa tayi da sauri yace me kike tunani haka? Naila tace Babana na tuna idonta ya ciko da hawaye ,wayarta ce tayi kara ta duba taga Mummy,dagawa tayi tace Hello,Mummy tace Nasiba Yankan Kauna na samu labari me dadi,bugawa nayi in miki godiya aikinki Yana kyau,kinji har ya samu mata yanzu ma zancen aure akeyi wlh dangi ana ta murna Kuma gata Yar uwarsa,Naila wani bakin ciki ya cikata ta daure tayi murmushin yake tace ai aiki Yana kyau a ranar kaka yazo da kansa  Alhmdllh,sabo da haka ana daurawa zaki ji Alert inshaallah,ke ni sabo da murna ma ranar zan Kara miki kudi,ke sai dai ranar daurin aure tace na gode su Mima duk zamu samu lokaci har gidanku zamuje godiya,tace Allah ya kaimu.

 

     Tana kashe wayar ta zamo daga Saman kujera suuuuuuu ta dire gwiwoyinta a kasa ta juya tare da kifa kanta a Saman kujera tana Dan danne hawayenta, Spark yace lafiya? ba komai ta furta, yace to me kika dafa? Tuwo,yace wai Baki da wani girki sai tuwo,ni bana cin tuwo ko yaushe,taya za ayi ta yiwa mutum tuwo a gida,kawai ma Dan na taba zama a gidan yari ne amma ni a baya ma bana son ganin tuwo,kullum tuwo miyar taushe,tuwo miyar kubewa,kuka,gyada etc oh can't realize that I'm tired of eating tuwo? everyday tuwo,tuwo tuwo for God sake,bazan ci ba ni,Naila tace tayi dadi miyar,yace komai dadi bazan ci ba,kiyi min Briyani rice,ko pilaf rice,Naila tace Biryani Kai Dan India ne? Sannu sai ka bari kaje India Kaci a can ni in ba a film ba Ina na taba Jin Biryani,sannan pilaf take ko me a bakinka na taba ji yau,ni Yar gargajiya ce,yace to dafa min Indomie amma indai tuwo ne bazan ci ba.


    Tashi Naila tayi ta shiga kitchen ta sake duba YouTube yanda ake dafa Indomie ta Sha hadi,ta Dora Indomie ta dafa kwai kawai guda takwas,gefe ga Indomie tana dafawa,harda yin jajjage,aka yanka albasa me lawashi,carrot,da green beans duk a ciki,kafin ta kwashe ta bare dafaffen kwanta sannan ta juye Indomie a plate tare da jera kawai guda uku a tsakiyar Indomie,ta dakko wani dogon green chilli ta wanke ta saka shi a haka tsaye ta tsakiyar kawai ukun,ta wanke ganyen salat ba tare data yanka ba shima aka jera su a bayan green chilli sai tayi Yar flower dinta a tsakiyar girki,aka soka fork a gefen ta fito irin gwana tayi girki,Spark tunda ya hango plate din daga nesa da ganye falaa ya dinga dariya a ransa a fili ya fuske,ta kawo tace gashi.


    Karba yayi yace professional cook ah'ah wannan girki haka,Nail tun kafin yaci ta zuba masa Ido tana so yaci taji da dadi,Spark yayi spoon Daya yaji tayi dadi yace best chef in the world,this Indomie sweet woooo ah'ah,Naila sai murna tace style nayi tana wasa da yatsunta yace kin iya,kitchen ta koma ta koma, ta kwaso kawai biyar a plate ta zauna tana cin abinta,yace to wannan girki irin na kasar waje daga china kika koyo ne? Naila tace Allah ya kiyaye ai mu sai dai a kwaikwayeni badai na kwaikwayi wani ba,Spark ya ciro ganyen salat Daya yace to wannan ya ake Masa? Naila tace kamar ba Dan gayu ba gutsira zaka dinga yi,Spark ya balli salat a ransa yace na koma cow yau, Kuma kace baiyi ba aji haushinka ya zanyi so ne ya ja min ya cinye salat Yana cin Indomie,green Chili kuwa daukewa yayi ya boye a kasan kujera kar tace bai ci ba salat sai ya cinye tas da Indomie,Naila ana ta murna tace zan sake dagewa amma da ya kushe bazan yi ba.


    Abba direct gidan Malam Isa ya tafi abokinsa akan suje zance wajen Batoola, Malam Isa yace wannan mayaudariyar Kai baka San ma me tayi ba? to tayi aure tuni yanzu idan da rabo to an samu.

   Abba da mamaki yace Batoolar? Yace kwarai kuwa,Abba yace to shike na itace tayi asarar samun miji Irina,amma Batoola ba karamar asarar miji tayi ba,har Ina cewa kwana biyu idan na aureta zan huta da fadar sunan Kubra sai aji Ina cewa Batoola amma kullum kiran sunan mace daya Kubra zo,Kubra yi kaza, Kubra kaza,amma idan na Kara ai na huta da kiran sunan ko da na kwana biyu ne,Malam ya isa ya dinga dariya yace dama Kai sabo da ka samun canjin kiran suna zaka Kara? Abba yace Allah ya Gani da ace Batoola sunanta Kubra to ko sonta bazanyi ba,fadar sunan ya isheni haka kullum babu ranar banza sai nace Kubra,amma Batoola ta cuceni da na tsaya na koya mata yanda ake hada jullof da kifi yanzu wani zata je ta dinga dafawa,Malam Isa dariyar abokinsa yake yace sunan Wanda ta aura Usman,Abba Yana ji to su karanta ita da Dan Usmana,dama Kubra ta fita komai,ai Yar Inna itace mace dama Batoola har wata macece,Yar Inna Inda kasan a hadisi aka rawaitota bata tsufa,sallama yayiwa Malam Isa ya koma gida,Yana shiga gidan ya iske Umma ta fito daga wanka tana bawa Jaririya nono,ya Kalli nonon yace Yar Inna ki dinga godewa Allah,Kalli Mohsin harda matarsa da yarsa amma Kai ba Sha nonon ba,Kalli Naila dan Allah ta saki Hidaya ta karba,itama ta bawa Aslam ga yanzu da Jaririya ta Kuma karba ai ke wlh macece,Umma tace Kai ni yi min shuru yanzu fa kace aure zaka yi,Abba yace to na fasa nayi mata fata fata nace kar ta sake kulani ni ke nake so,Umma tayi dariya Abba bai San Umma tasan Batoola aure tayi ba


    Umma tace Allah ka koreta? fata fata nayi mata me zanyi da wannan banza ma,da ace na auri Batoola gwara na zauna kullum in ta goyaki,yanzu gobe suna ko Yan uwa zasu cika gidan anjima to kar wacce ta hau min gadona yawwa idan ma zasu kwana to su kwanta a kasa ni Kuma Ina Saman gadona,Umma tace ni wannan jarabar taka ta isheni fa duk Sha'ani sai ka kunyata ni a mutane sai mata sun cika daki sai kazo ka haye gadon Nan,ni da gidana ba me takura min.

  

  Ana gobe suna Umma dinkunanta sun Kai kala shida,kayan jaririya kuwa kaf Mohsin ya hada mata komai da komai,Abba kuwa ba uwar da iya,amma Mohsin a sirri ya siyo katon rago yasa wani ya kira Abba kofar gida ya kawo Masa ragon,yace Mohsin ne yace a kawo Maka,mutumin Mohsin ya kira a waya ya daga,yace ka bawa Abba wayar,aka bashi waya Abba yace hello Dan Albarka,Mohsin yace Abba gashi Nan karka ce nine na siya Maka idan ka Kai kace Kaine ka siyo kawai sabo da Umma ta daina rainaka ,Abba yace Allah sarki Allah yayi Maka albarka na gode,Abba gidan yaja rago ya shiga da shi,Aslam da Zarah suna Murna Abba ya siyo mana rago,Abba yace Mohsin ne ya siyo amma yace kar nace shine ya siyo min kawai a barshi ni na siyo,kuce ni na siyo,Aslam da Zarah Dake yara ne suka ce kuwa Abba Kaine ka siyo yeeeee,Umma tana jinsu tace Allah ya kyauta.


   Abba dakin me jego ya koma anyiwa Jaririya wanka ana gasa mata cibi ya karbeta yaci gaba da gashin cibiyar da kansa,Umma dakinta taje tana shiryawa ya kawo mata Jaririya lokacin tana shafa Humra,yace an samu lafiya harda shafa turare da kuwa sai warin gardi gata bata nono Kubra,a gefen bed suka zauna Abba harda zugewa Umma zip din riga ya wani wangale rigar, Umma tace dama duk sun cika har ciwo suke min bata Sha da yawa,Abba harda taba nonon ya Kalli Umma yace da zafi? Umma tace ae,yace muje na tatse shi  kwarya a zubar, dariya Umma tayi tace sai kace wata saniya kaima ka Sha ku hadu da Jaririyar ku shanye shi,Abba yace uwata ta dade da yayeni wlh kice zaki dawo Dani jaririn dole,to ni wata 20 ma Ina Shan nonon uwata,ba 18 aka yayeni ba,to naji dan Allah cewar Umma.


   Yana suna mutanen kauye sunzo Yan Fulani dasu gaba daya,suna ta aikin suna,ga makwafta sun shugo duk da Umma tace ba taro za ayi ba amma Abba yace wlh shi sai anyi taro har da tirsasa Mohsin lallai ya bawa su Hidaya kudin Dj,haka aka dakko Dj,washe gari suna Abba an Sha shadda ruwan Toka sai hada hada yakeyi,shi Mohsin ma Abba dariya yake bashi sai kace wani ango kamar yau aka taba Masa haihuwa,

A layin har tsokanarta suke,ranar Kuma sai ga Spark yazo shi bai San ma suna suke ba,a wata dalleliyar mota me tsadar gaske driver ya kawo shi,Mohsin ya kira a waya yazo ya same shi,tunda ya saci wayar a wayar Naila Yana yawan kiran Mohsin,Spark mota driver ya bude Masa ya fito a hankali cike da ji da mazanta ya tsaya a Jikin mota kusa da gidan Abba,Yana kallo Hidaya ta jawo zugar kawayenta sai iyayi suke sun dauki wanka suka wuce ta gabansa sai kallonsa suke,suna wani canja salon tafiya,dariya suka ba Spark wacce tafi kowa iyayi ya kalla kamar bai kalleta ba yaga mayafin ma a hannu ta rike kamar masu biki yace au suna fa akeyi,dama har yanzu ana bikin suna,Dj ne ya saki sauti su Hidaya tun kafin su karasa suke uban rawa,Hidaya tafi kowa zakewa,yace duk yanda akayi wannan kanwar Naila ce amma Naila ta fita kyau,jikinsu ma Daya bane,Hidaya wata Yar firit ce Bata da kibika ko kadan sai iyayin tsiya da giggiwa.


    Mohsin ne ya karaso wajen da fa'a yace Ashe ka karaso Spark mota Mohsin ya bude ya shiga shima Ashraf motar ya koma sannan ya mika Masa hannu suka gaisa,Hira suke yi sosai sun Dade suna magana kafin daga nan yace ya kamata naga Umma na Mata barka,Mohsin yace gidan ne akwai mata da yawa ban sani ba ko zaka iya shiga,yace zan iya ni wacce Yar katuwa  nake Jin kunya muje kawai,Mohsin yayi dariya sannan suka wuce ta Inda ake Dj mata sai kallonsa suke suna yabawa,wasu har suna cewa Dan waye wannan a kasar na,Spark dai har kofar gida,Mohsin ya shiga ciki tare da fadawa Umma ai saurayin Naila ne yazo wannan Spark din na prison,Umma tace Innalillahi wa innailayhirrajun Ashe saurayin Naila ne,gaskiya  naji dadi Naila ta da saurayi Allah me Iko,Daya dakin da ba  kowa aka Kai Spark ya shiga,Umma taci gayu ta Sha kyau dama gata fara tana zaune a kujera,Spark da sallama dauke a bakinsa ya shiga dakin,Umma ta amsa tana kallonsa yanda ya sake mugun haske da kyau abin ba a cewa komai,a kasa ya durkusa tare da gaida Umma ta amsa da fara'a sannan ya mata Allah ya raya tare da karbar Yar yace ya sunanta? Umma tace Basma, mashaallah Allah ya mata albarka,Bai Dade ba ya ajiyewa Umma 100k ya fice Umma tana ta godiya.

 

    A kofar gida yaga Abba tare da su Hidaya da kawayensu suna cewa Allah Abba sai ka Kara mana kudi,Dake shi Abba yanda yake tsokanar yaransa haka yake yi da kawayen yayansa ma,shi yasa duk in suka zo Abba suke neme su,Hidaya tace Abba kudin liki,Mohsin ne ya gasawa Hidaya harara tayi shuru,Abba ya ja gefe ya fada Masa waye Spark,Abba anga suruki harda nutsuwa suka gaisa sosai sannan ya yayiwa Abba kyautar ban girma ta kudade,Mohsin ma ya Sha kyauta. 

   Bayan suna Mohsin ya fadawa iyayensa game da auren da zai Kara ya musu bayanin komai,Umma tayi guda tafi uku sabo da murna tace Ina goyon baya,yanzu da Malam Isa da Yan uwan mahaifinku sai suke a Kai kudi a tsaida rana,Abba yace da ni naso na fara kara auren Mohsin amma tunda ka riga ni Allah sanya Alkhairi.

   Hanan kuwa ta rasa gane kan Mohsin sai faman Shan magani take da turare ba ji ba gani amma shuru.

   

  Bayan kwanaki Spark Washe gari Yana fita Office Naila taje saloon aka wanke mata gashi tare da rangada mata kitso kanana sabo da fuskarta ta fito sosai,tana dawowa gida ta samu Spark ya dawo Yana Palo a zaune.

   Yace Ina kika je? Naila taji tsoronsa sosai tace saloon naje fa ka gani ta bude kitson dama so take ya ganta,taje har gabansa ta Dora kanta a kusa dashi tace ka gani ta dago fuskarta sosai tace nice nan fa,Spark yace na gani a ransa sai dariya yake a fili ya nuna Sam bai ganeta ba.


    Wahida itace tayi sallama tare da shugowa ta Sha wanka harda Yar wata jaka a hannunta tana zuwa ta samu Spark a Palo Yana aiki a system Naila tana kallon film, tace honey ya kk,Spark yace Alhmdllh,Mummy ce tayi sallama ta shugo tana murna yau dai atamfa tasa tafi kyau ma,tana zuwa ta zauna tana fesa kamshi,Wahida tace tare muke da Mummy,Naila kuwa Mummy ta gaisar sai Mummy ta mata wani banzan kallo Kuma yau,ta juya tana amsa gaisuwar Spark,Naila ta kalla tace zo Ina son magana Dake,Naila ta mike ta bita suka fita waje,tace yawwa fada miki zanyi ki tsaya iya matsayinki karki shiga harkar spark my son aure zaiyi,maganin da aka saki shi zakiyi naji Wahida tana fada mana kina mata kallon banza kina shigewa Spark,bazai auri Yar film ba ki tsaya a iya film dinki,wallahi ba Yankan kauna ba ko girbin kauna kike ba ruwanmu ato.


    Naila tana gama ji ta ja tsaki ta juya Palo,Wahida sai wani zuba take,ta mike ta shiga kitchen ta dakkowa Mummy lemo ta dakkowa kanta da Spark ta zauna suna Sha,Spark Naila ya mikawa nasa ta karba ta balle tana Sha,wani takaici ya kama Wahida,Amma bata hakura ba ta koma kusa da spark tana shakar kamshinsa ta fara mika Masa lemon a baki,ya dinga Sha Yana satar kallon Naila,duk kitson da taje saloon aka rangada mata wai bai gane ba,tana kallo Wahida tana bashi a baki Yana Sha,Mummy sallama tayi Masa ta tafi,Naila idonta ya ciko ta mike da sauri ta shiga kitchen,tana shiga sai kuka,tun tana yi a hankali sai ta fashe da kuka har wani shidewa take, tana Jikin Sink ta Dade tana kuka taji shigowar mutum da sauri ta fara kokarin goge hawayenta,Muryar Spark taji yace me kike yi ne,Muryarta tana rawa alamar kuka take tace plate nake wankewa,are you crying?  Da sauri ta juyo fuskarta sharkaf da hawaye,kuka ne yaci karfinta ta fice da gudu daga kitchen din ta fada dakinta,kamar me ciwon ciki haka ta rike ciki tare da dafe bango ta durkusa tana tsafiya a haka da ruku'u tana rusa uban kuka ta fada Saman bed tana ta kuka,Wahida ita tuni ma ta tafi tana murna ganin Naila tana kuka.


    Spark ne ya bude kofar  da sauri ya sameta a zaune tana sharbar kuka,yace menene kike kuka haka? Me aka miki,Wahida tace....cikin masifa Naila ta dago tana kallon Spark tace haka ka iya Wahida kaza, Wahida komai Wahida can't you see I'm in love with you? Spark tsayawa yayi yace oh dama ba aikin ne ya kawoki ba sone kenan,wallahi ina sonka ba zuwa nayi na cutar dakai ba,Jamilunka ce Naila ce nasan ka ganeni yau ta mike tsaye tare da matsawa jikinsa sosai,saura kadan ya rungumeta Dan ya danne zuciyarsa ne,yace to me yasa kika boye min baza ki zo min a Jamilunki ba,zaki rufeni kina boye min abubuwa ta ya zan yarda dake shi yasa kawai na zabi wata Kuma yanzu kin San dai anyi sa rana ma tuni sabo da a shirye nake ma gobe friday za a daura aure wallahi kinji na rantse ba wasa nake ba aure za'a daura min gobe inshaallah.


    Tana tsaye tayi mutuwar tsaye ya fice ya Bata waje,ranar Naila kuka ta yini yi ta kawana Bata iya ko lekowa ba,Kuma tace wlh bazan bar gidan ba na gani yanda za ayi dani.


   Washe gari Naila tana ganin kamar wasa sai Taji abokai ana ta dariya ana tsokanar Spark sai murna yake ta leko ta kofa Taga ya fito Yana zuba kamshi da wata uwar shadda me tsada da babbar riga farare ba kamarin kyau yayi ba,a bokansa Suna cewa kayi sauri fa time ya kusa,Spark ya fito Yana washe baki suka fice,sai wurin 4pm sai gashi sun shugo da su Kamal,Naila tana kwance a kan gado tana ta faman kallon pics din spark da bai San ta dauka bama,tana hawaye tana kuka,Spark harda cewa yau sai nayiwa kaina guda wlh,abokai sai dariya suke,Yana cewa aure yazo na kira shi ya amsa,Kamal yace muje reception din,suka Kuma ficewa da su Rafeeq,Mummy tana gidan Mima ana ta shagali tace wai ni naji kamar ana cewa Kano akaje dauro aure su da zasu je gidan Maman Wahida wai ya haka ne,Mima tace to Dan iskan yaro komai har lefe Dana hada Masa kwashe abinsa yayi wai da kansa zai Kai Kuma ni naji Maman Rafeeq tace itace ta Kai lefe,ni na rasa gane wannan kan aure amma koma mene wlh da sanin Papan su Spark tunda ai danginsa ne suka Kai kudi da komai,ni gaskiya auren Nan akwai wata a kasa Spark munafuntar mu yayi komai ya hana mu muyi daga Ubansu sai Yan uwansa sai Kuma abokai ni wannan wanne irin yaro ne,Mummy tace ni nayi mamaki ya hanani na tsoma bakina a harkar aurensa wani bikin arziki ne wai ace sati daya jal har an saka rana an daura aure.


    Wahida ce ta shugo palon da gudu tana rusa kuka wlh ba Dani aka daura ba,Daddy yace da wata aka daura a Kano shima labari yaji,an zalunceni anci amanata an yaudareni,Mummy tace ya tabbata, ta kira Spark a waya tace Kai kana Ina Dan uwarka? 

   Yace Ina airport ni da amaryata mun wuce Honey moon,Wayar Mummy ta katse tace zai iya aikatawa bata San Spark Yana gari ba,tace ai Banga amfanin biki ba, uban kowa ya watse ku tashi jama'a kowa ta tafi dakin mijinta tayi bautar Allah ango ya tafi turai da amarya kowa ta hada shirginta biki ya kare.

   Amma wannan ango anyi marar kunya cewar Maman Misam tace ah biki ya kare Kam,Mima tace a fadawa masu girki su sauke tukunya.


  Mummy sai bi take part part tana cewa biki ya kare kowa ta mike ta tafi gidan mijinta a tashi a tafi, Mutanen kauyensu suka ce to Dan kawai ango ya tafi sai a fasa biki haka akeyi,to abinci kuke so kuci ance an fasa kuje ku dafa a gidajenku babu me ciyar daku yau.


    Spark sai dare ya shugo gidan wanka yayi sannan ya shirya cikin kayan baccinsa riga da wando sky ya fito yayi kyau,dakin Naila ya bude ya sameta tana ta faman hada kayanta a akwati tana kuka zata bar gidan gobe da sassafe, hannayensa a aljihu yace Ina zaki je Jamilu? ban sani ba tana hawaye,dariya yayi yace haba kawata,tafiya zakiyi ki barni baza ki tsaya Kiga first night ba? Naila banza ta Masa,rungumeta yayi ta baya,ta fara fisge fisge tace ka sakeni zan zageka wallahi,sau nawa Kuma kika zageni ni,haba my wife,I'm sorry ya furta Yana kokarin cire mata riga,mamaki ya Bata,ta kwace kanta da kyar, tana huci yace wlh yau sai na taba Boobs, tsaki ta ja ya turata Saman bed ta fada Kai ya bita,tsalle ta buga ta dire a kasa,tace wanne irin rashin Imani ne wannan kayi aure kazo zaka keta min mutunci,Spark yace wlh gwara ma ki tsaya yaje ya sawa kofar key,Naila ta fashe da kuka tace wlh bazan yafe Maka ba,Spark wayarsa ya zaro tare da kiran Mohsin yace Yaya Mohsin gata tana ta kuka kayi mata magana,Wayar ya mika mata Naila ta karba tace Hello Yaya,yace Na'am yace Naila kinci amanata Ashe dama a gidan namiji kika je kika tare,yanzu idan ba mutumin kirki bane da tuni ya lalata miki rayuwa,wannan takaicin wlh yasa da yazo ya fada mana komai da rayuwarku a gidan yari Umma ta fusata tace lallai indai Yana so a daura aure Kawai,mu Kuma yau aka daura miki aure da shi sai ki zauna da hujja tunda haka kika zaba,Kuma karki Kuma kirana daga yau,Umma ma karki nemeta kije mun fita hakkinki mun daura muku aure,Naila ita Sam Bata ma ta fushin da suke yi da ita,kawai mamaki da murna ne suka kamata amma a zuciyarta,tace zanzo Yaya dole ka hakura wlh,Wayarsa ya kwace ya kashe,Naila tace gidan zanje ka bude min kofa,Spark yace ai kinzo kenan tunda kika kawo kanki,fuska ta bata sosai tare da furta ka bude min kofa nifa ba Yar iska bace,Spark a nutse yace ni kuwa shine Dan iska ne ni.


    Shuru tayi Masa ta tsaya a Jikin kofar,Amarya jimiluna zo ki kwanta ba abinda zan miki am serious gobe har gida zan kaiki ma,Naila tace ban yarda ba kawai ka cuceni bazan zo ba,wai baki yarda dani ba bana son taurin Kai wlh zan fasa kaiki gidan na kulle ki a daki kin san halina,Baki ta turo gaba tare da makale kafada tace kaje wajen abar kaunarka ku kwanta ,tashi yayi ya bude mata kofar yace jeki Madam gobe idan kika ganni da Wahida karki damu mutane da kuka,tsoro Naila taji,ya fice daga room din ya haura sama,Naila tunawa tayi da wahalida ta fito ta bishi da sauri tana cewa gani mene ne?nifa Malam ka dameni ta furta tana shiga bedroom din,kallonta ya shiga yi sanye cikin Kayan bacci wando dogo da Yar riga me gajeren hannu pink da adon cartoon a jiki,yace me kike haka kamar yarinya Naila ta karasa Jikin bed din ta zauna a gefen tace Gani,Yar tsuka yaja tare da furta idan zaka kwanta ki kwanta ya furta fuskarsa ba wasa, haka Naila ta samu ta Dan kwanta badan ranta ya so ba ta kwanta a gefe,murmushi ya saki me kayatarwa a ransa ya furta haba ai gashi nayi maganinta na huta da raini,light ya kunna ya karo hasken yakwanta a gaf da jikinta, tana jknsa tsoro ya cika mata zuciya,a hankali ya Dora hannunsa a hips dinta,Naila Bata yi motsi ba tayi mutuwar tsaye sabo da tsoro cike da nutsuwa ya dinga matso da hannun  zuwa cikinta a hankali ya jawota tare da manta  jikinsa.

   

    Naila ji tayi Hallare a mike abinka da so baya iya barin mutun ya dauki wani mataki,gaba daya haushin Spark take ji idan ta tuna Wahida,magana ya mata a kunne yaji bakin na Naila ya mutu, shuru,yace kece Jamilu? Naila tace ban sani ba,dariya yayi ta da maida hannunsa Saman cikinta Yana shafawa a hankali Yana wasa da kyakyawar cibiyarta,jikinsa ne ya dauki rawa sosai itama Naila haka,hannayensa y sake sawa a hankali ya janye rigar Naila sama wacce ba bra ba komai,rigarta take kokarin gyarawa amma ya hana Hakan,kokawa suka fara sosai yace wait wait,Naila ta juyo da kyar a jikinsa suna facin juna tace please Stop,bana so Allah,yace oh wai karfi kike gwada min,jikinsa ya fisgota ta fado yasa hannaye tare da rungumeta a jikinsa,wani kamshinsa me sata nutsuwa, Dan Allah ka bari, wai kin daina so na nane? Oh ka ganeni? Murmushi ya saki Yana shafa gashinta ya furta tun ranar Dana fara ganinki gidan Mummy nasan Jamiluna nane,amma shine kaje kake son wata? Da kika zo gidana kince min kece ? Sannan why zaki boye min kanki? Kin sanni na sanki a zaman da muka yi ya dace ki min haka? Me yasa ko mene da kika San nine baza ki fada min ba,baki yarda dani ba,kin san zuwana gidanku nawa? Kin san ta ya ma aka yarda na aureki,dama na fada miki ni ta dole ma sai na aureki idan nayi niyya sai idan Allah baiyi ba,karki sake min irin wannan shirmen naku na mata da yarinta da gajeren tunani,kinzo kina wani boye min fuska Kuma sai baza min duwawu kike a gida badan Allah yasa ni ya Sheikh bane da tuni me kike tunani? Ina sonki kin sani zan iya hakuri Dake ne? da na sani ma da kika zo tuni nayi sex dake Kinga gobe sai ki sake zuwa gidana,kuka Naila ta saki tace wlh sai na tafi gidanmu,dama ai gobe zamu tafi,bukatar maje Hajji Sallah yarinya tunda na aureki saura Wahida,idan na zauna Allah ya tsine min bazan zauna da kai ba,ta karfi ya riketa yanda baza ta iya kwacewa ba,rigarta ya cire mata gaba daya,ta gaji da kokawar ta hakura kawai.


    Samanta ya koma tana kasa,hannayensa biyu yasa a hankali cikin salon da zai hanata sukuni ya fara kissing wuyanta Yana shakar kamshin Naila me Sanyi,mukus kake ji Naila ta kasa kukan da take ta daina,idonta ta lumshe,Naila a ranta tace karka daina Kaci gaba,a hankali ya gangaro fuskarsa Yana kare mata kallo gashi ya kunna light,cikin salo ya hade bakinsu waje daya,Naila tana zukewa amma ta gaza hakuri tace haba Tantiriya kibi yarima Kisha kida kawai ke da kike ma Tantiriya shi da bai amsa sunan bama ya fiki kwarewa,Naila ta fara Maida Masa martani kamar ta Saba,sai sake makalkale Spark take,muryarsa na rawa yace da dadi? Naila tace babu dadi Sam,baka da dadi ,murmushi ya saki,tace auren miji Dan duniya ai ai sai addua ci gaba ya zanyi,dariya yayi kawai ya matsa gefe yana cewa a'a a barshi,tace to haka nake so,wlh baki isa ba ya dawo tare da dorawa daga Inda ya tsaya,gangarowa yayi a hankali har zuwa kirjinta,ganin manyan Boobs dinta jajir ya sake rudewa,a nutse yake binta duk kuwa da rudewar da yayi,Naila tace duniya sabuwa a ranta.

   Ganin zai wuce gona da iri Naila ta kwaci kanta da kyar,gaskiya ni na gaji ba Wahida kake so ba, Spark  yace akwai lokaci yarinya,baccin karya tayi,shi hakan ma ya wadar da shi indai zasu kwana bed daya,a haka bacci ya kwashe Naila, shima daga baya rungumeta yayi a jikinsa sai bacci.


    Washe gari ya rigata tashi,Beb...Beb ya shiga tashi a hankali ta bude idonta suna hada Ido yace tashi kiyi sallah zanje masallaci cikin Mayen bacci ta bude bargon ta fito ta manta ba kaya a jikinta ga haske,Spark ne ya kalleta  wani farin ciki ya kamashi lallai shikam yayi dace wannan kirji a cike haka,ba zato taji kiss a goshinta tare da furta I love you,Naila tace uhm ka ga dai nonuwa ai dole kace, matsa ta tureshi daga jikinta tare da rufe jikinta da bargo,dariya yayi tare da ficewa sanye cikin jallabiya,Sai da ya tafi Naila ta mike a haka daga ita sai pant a haka ta shiga toilet da addua tace Kuma duk Dan iskan Aljanin da ya kalleni ban yafe ba,tana wanka tana tunanin wai da gaske auren aka mata,irin son kudin Umma ta tuna tace nasan Umma da son kudi wlh tsab zata Yarda,Shi dama Abba nasan ba abinda zai ce

    

   Tana fitowa bayan tayi brush da alwala Sallah tayi sannan da asubar ta dinga zabgawa Chikar gayu waya,Chikar gayu da kyar ta daga cikin bacci,lfy Naila? Dalla ki tashi Ina can Ina ta soyayya Baku sani ba,Chikar gayu tace Abi dai a hankali kar ya cuceki,Naila tace kina Ina wai? Ina gidan Mummy taki,ta zama kawata na tare acan,na je mata a matar me kudi makwafciya,Naila tace me gaskiya wannan Mummy din tasono ce wlh Kuma ta yarda? Sosai ma ai dakikiya ce ke na yarda kanta da motsi tsab zata iya kashe mijinta bata ganewa,karar tafiya Naila taji tace sai anjima zan kiraki ya zanyi tun jiya yake latseni,Chikar gayu tace zai cuceki,Bata San Naila aure ne da ita ba,Naila bata fada ba tace na zama yar duniya ni yanzu na muku nisa ba abinda ban sani ba,jiya ba irin gaisuwar da bamuyi ba ni da Hallare,mun gaisa mun Kuma gaisawa nace Hallare ban sanki ba tace kwana Nan zaki sanni nima zan sanki,Chikar gayu watsakewa tayi tana dariya tace,Naila ki kiyayi Hallare Kinga hmmm,Naila tace,Naila volume ta rage na Muryarta tace jiya tana gefena abata Yar sumulmul,Chikar gayu tace ke kika Santa ni ba ruwana Ina Nan gidan Mummy sabo da tsabar tabara fanta ma da Madara nake hata na Sha banza ta Fadi,Naila tace to ya zata tona asirin kanta? Chikar gayu tace saura kadan zaki Sha labari,Chikar gayu tace karki sake yaci lallai ya so Wahida ya daga miki hankali wlh ki rama,Naila tace bazan iya ba zuciyata ta mutu yanzu tun daren jiya ba batun ramuwa bani da sa'a a kan Spark gaskiya,ke ni na gaji da walagigi soyayya ta gama kassara min rayuwa,gwara kullum Ina gefen Hallareta

    Spark ne ya nufo bedroom tana Jin tafiyarsa ta kashe wayar ta fada Saman bed tayi baccin karya.


    Mohsin yau ma an Sha sabuwar shadda ana wajen Beauty zance Beauty ta kira Mohsin 2+2,Mohsin yace mene 2+2? Naila tace sai nazo gidanka zan nuna Maka 2+2,a ranta tace boobs 4 rigis amsar kenan ,a fili Kuma tace sai nazo yace Allah ya kaimu.

   Yaushe zaki je wajen Umma? tace jibi inshaallah zanje nayi barka yace to Allah ya kaimu suna ta hira,bayan kwana uku da Kai kudin auren Beauty,yau ta shirya zata je gaida Umma tayi mata barka,Umma anji Yar me kudi da sauri ta tasa keyar Hashimu Dolo tace muna da bakuwa yau mu shiga kitchen,yace yau Me za ayi mata ne? kin san wannan ba irin Yar gidan Dankoli bace Hanan marar kunya marar mutunci,Umma tace ai dole wannan sai da nama babbar bakuwa,Abba yace ya ilahi bamuga ta zama ba ya figo bowl ya fara gyara kayan Miya,Umma Kuma tana girkin ko kunyar yaransu basa yi domin su yaran ma idan da sabo sun saba,tare da Abba suka gama girkin Nan tas,ba uwar da Abba bai iya ba na aikin gida,shine yayiwa Jaririya wanka ya sa mata pampers da kaya ya shiryata tsaf harda wani sa mata hula ta yara me adon ribbon a jiki,Umma wanka tayi ya Bata Basma shima yaje yayi wanka ya canja yadinsa fari me kyau harda sa hula suruka zata zo,su Hidaya suna dawowa Abba yace ayi Maza ayi wanka a shirya yau big Aunty zata zo,suna Murna dukkansu suka yi wanka kowa yaci kwalliya da kaya me kyau suka sake gyara gidan Yana ta kamshin turaren wuta.


    5pm sai kuwa Beauty tayi parking da motarta wata fara ciki Kuma komai pink,ta Sha farar shadda me tsada wani kamshi kawai take yi,harda Dora mayafi a kanta ta rufe Rabin fuska wai kunya,ta shugo tayi sallama,Zarah tace ga Aunty tazo,Beauty ana murmushi ana kasa kasa da Kai ta rike hannun Zarah suka shiga cikin palon tare.


   Tayi sallama Abba harda yiwa Umma rada kinji kamshi Yar Inna,Umma ta fuske tana cewa sannu da zuwa, Beauty irin ta kirki me hankali ta zube a kasa tare da gaida su Umma suna amsawa,Su Hidaya suka gaisheta sannan Umma tace zauna mana a kujera sannu da zuwa.


    Beauty ta zauna tare da sanda Kai kasa magana ma kadan kadan takeyi,Hidaya tana ta janta da Hira amma wai kunya ta hanata sakewa,Abba ficewa yayi gudun kar ya Fadi wata magana suruka ta ganshi wani Dolo,ya fito da sauri yace bari na gudu daga gidan kar bakina ya jawo min Suruka ma tasan na cancanci sunana Hashimu Dolo,yace Hashimu yi ta kanka bar layin gaba daya,ai kuwa Abba sai ya bar ma layin gaba daya ya fece.

   Sai gab da magriba Beauty ta mikawa Umma kayan jaririya masu tsada harda atamfa da Leshi masu tsada tace Umma zan tafi,Umma tace abincin ma kadan kika ci fa,Beauty tace Umma naci fa da yawa tana murmushi ta fito Hidaya da Zarah suka rakota har Aslam,ta basu dubu biyar tace gashi ku siya sweet,sai godiya suke suka amshe,Beauty tana tafiya Abba ya bugo waya yace ta tafi? Umma tace ae sai gashi ya dawo gidan,Umma tace yanzu nasan nayi suruka,Yanzu nasan Dana zaiyi aure,Abba yace gata da kunya,Umma tace ai kunyar tayi yawa a nutse take.


   Hanan ce ta shugo gidan hankalinta a tashe ko sallama babu tazo ta zauna tace Umma  Ina yini,ko amsawa Bata bari anyi  ba,tace zuwa nayi naji waye yace bana kula da mijina? ance magana daga Nan gidan ta fito?,Umma tace wato kureni kika zo kiyi kenan to an fada ko kina kula da shi ne,tsakani da Allah ni an sa min Ido an hanani sakewa a gidan mijina idan Banda mugayen mafarki ba abinda nake yi idan wani Abu ake min a gaskiya a daina domin idan aka cutar Dani baza mu  yarda ba domin nima yace a wajen iyayena,Umma tace keee....Kutmar ...burar....Umma ta dinga zurawa Hanan ashar sannan tace bafa tsoronki akeyi ba,abinda yasa kika ga bansa ya sakeki ba Gani nayi ya macece ke kamar yanda nake mace,sannan baza ka raba yarinya da gidan Ubanta ba kazo ka saketa ba, baka yiwa iyayenta adalci ba tunda sun sauka sun baka yarsu,wannan dalilin yasa ban sa Mohsin ya sakeki ba,ke wlh a yau idan naga dama sai ya miki saki uku gwara ki rufawa kanki asiri,Abba yace aure ma zai Kara kowa ya huta,Kururuwa Hanan ta saki tace ai ke ba haka mijinki yake miki ba, ta juya ta bar gidan tana kuka tana tozartasu a layin ita uwar miji ta hanata sukuni da asiri.

    

   Chikar gayu farko shiri tayi abinta ta sa kaya na mutunci masu kyau ta yafa mayafi a kanta irin Yar matashiyar matar aure mayafin kato,gidan Mummy taje tayi sallama a nutse,Mummy tana Palo ita Kadai tana kallo tana ci n popcorn,tunda Chikar gayu ta shiga Mummy take kallon karfarta da suturar Dake Jikin Chikar gayu, tana Gani a ranta tace ba laifi da Yar tsadarsu,tace shugo mana zauna,Chikar gayu ta zauna tare da Furta Aunty Ina yini,Mummy ta amsa da fara'a tace dama makwafciya ce ni Amarya ban Dade da zuwa layin ba nace bari na shugo mu dinga zumunci,Umma tasan layinsu gidajen masu kudine tace wow ai kuwa kin kyauta na gode,ta sa me aiki ta kawowa Chikar gayu kayan motsa baki Sannan tace wai Yan mata yanzu Ashe kin shugo cikin shahada kema,Chikar gayu tace me fa? Aure mana ai aure babu dadi a cikinsa mazan Nan basu da mutunci,Chikar gayu tace wlh Aunty kamar kin shiga raina ta matso hawayen karya tace tun Ina Amarya kwata kwata watana biyar da aure amma wai akan naki samun ciki shike Nan wai har zaiyi min kishiya,Mummy tace Laaaaaaaa ke tun da wuri gaskiya Baki karki ba ni Ina ganin sai da na kwashe Shekara talatin da aure mijina sannan yace zai min kishiya ai kuwa wlh nace ban yarda ba,ke yanzu mata kwayar yancin su suke,Chikar gayu tace ai kuwa nima nace wlh bazan yarda ba ko ni ko shi,daga aure akan kawai ban samu ciki ba,Mummy tace Dan banza watakil ma mataccen Sperm ne dashi yake tiltila miki a jiki,karki sake zai shafa miki ciwon mara,mata sun waye yanzu,kina ji ya matsa miki wlh kiba shege wuta ki bar Masa gida,Chikar gayu tace idan na tafi Ina zanje? ko Nan gidan kizo ai ni Ina so inga mace tana gasawa Maza Aya a hannu,Chikar gayu tace ai kuwa zai ga yanda ake tsiya.


    Naila baccin karya tayi har yazo ya kwanta yace in zaki tashi ki tashi ni motsi kika yi nasan me yake nufi,Naila tayi mukus yace wa yace kisa riga tunda kika ji na dawo ai sai ki cire ko madam,wai dama Kai haka kake? Baza ki San haka nake ba sai munje wajen Umma da Yaya Mohsin wlh,nifa gaba daya haushinki nake ji,ni zaki canjawa kamanni,Kinsa zuciyata radadi,kin fito gidan yari amma ko ki nemeni sai ma harkarki da kika shiga,kin san halin Dana shiga? to yanzu ai ka samu Wahida ba shike nan ba,Kwafa yaja yace nine ma bani da zuciya Dana ke kulaki,to ya zaka yi Dani tunda kana kwadayina,ni kaga naje wajen hallarenka ko na taba ta,dariya Spark yayi yace wai Hallare.

  9pm zamu tafi Kano a can zamu yini a can zan barki sai Nan da 2weeks za a dawo min Dake inji Umma,Yana magana Yana shafa albarkatun kirjinta,Naila ko magana daga an taba ta shike nan ta daina magana Kuma ta Lula wata duniyar.



A dinga sharhi aga posting 


Masu Sharhi na gode 







AsmaBaffa

No comments