Breaking News

Cheaters Club 24

 _*CHEATERS CLUB...*_ 

 _(Babban goro sai Magogin Æ™arfe...)_ 




#ROMANCE

#FICTION

#ADULTHOOD

#SEXADDICTS

#WOMENPOWER


BY

 _SURAYYAHMS_

 _08060712446_



⏯️2️⃣4️⃣



Wani irin shirune yaratsa ilahirin gidan engr mahmud wajajen karfe tara nadare deidei shema'u marafa ta bude kofarta ta sauko izuwa kasa daga ita sai nitynta kafarta sanye da wata dunlop sleeper na fenty mai azaban laushi .


qamshin daddadar turaren na mousuf sexy data fetsa shike ratsa wajen ayayinda sanyin qamshin ke bibiyrta duk inda ta aje kafafunta,.. 


ahankli take saukowa tanamai bin kanta cikin sanyi da tattali, ixuwa yanzu babu wani abun da yake wakana acikin fadar zuciyarta face tunanin yadda komi zai kasance atabangaren kawarta hadiza dan tasan babban cakwakiyace suka ballo a tsakaninsu da hajiya ramatu.


kowani step ta sauke kan stairs din saita ja masa kasalallen numfashi, agatsine take kallon ihahirin wajen fuskarta a dan tamke cikin shan qamshi tana saukowa tana sauke kananan tsaki.


takaici da wata boyayyar hassada dake damun cikin zuciyarta shiyake dafata ataciki dan aranta ji kawai take kamar itace tayi asalin dacewa da matsayin da hadiza take ciki aynxu, wanda da ace Allah yabata irin shi da hala shikadai ne kawai yasan irin kalar mulki da baqar makircin da zata shimfida batare da neman shawarar kowa ba.


a tunaninta hadiza ba kalar macen da tadace ta zauna akan irin wann tarin dukiya bane, she is too soft hearted, snn ta fiye nuna rauninta akan batun aurenta,a duniya babban burin hadiza baifi taga tana samun cikakken kwanciyar hankli da kulawa a zaman aurenta kamar ko wace Æ´a mace ba.


Ta lura cewa Sam sam damuwar hadiza bana kudi bane ko na siyasa bare neman suna....

dankuwa da damuwarta ne samun hakan da kokadan bazata dauki lkci wajen samunsu ba dan sosai take gewaye dashi.


ynzu gani take kamar ma hadizar É“ata lkcinta takeyi datake tsallake uban kayan duniya dake shinfide a gabanta take zaman aure har wai tanajin tsananin kishi da kuma nuna damuwarta akan lamarin samun kulawar mijinta.


Da wayann tunani mai ban takaici shemau ta karaso kasa cikin hadadden fankacecen falonsu daya cinye set din kujeru manya guda uku tanajin kamar qaddarar rayuwa ne bai mata adalci ba daya jefota gidan mijinta engrn mahmud snn ya jefa hadiza a matsayin da aganinta shine kawai ya dace da ita.


Kullum taje gidan hadiza sai tay imaginig inama ace itace acikin iriyar wann narkakken daula da kuwa babu abunda zai kaita mulki babu kuma abunda zaisakata ta damu da harkan mijinta koda kuwa mata dubu zai je ya auro.


Tsaki taja abayyane da tunanin halama ruwan ciki da tsoro bazai kyalei hadizan ta gabatar da shirinsu akan ramatu kamar yadda ya kamata ba.


tay tunanin kirarta awaya taji me ake ciki amma gudun zargi yasata fasa ga boyayyar sauran burburshin damuwar datakeji aranta na hassada da rainakon irin rayuwar da Allah ya zaɓa mata take ciki ayaxu.


Isowarta falon bata tsaya a ko ina ba sai gaban wata 35 inches dinning tabl dinsu da aka kawata shi da golden chairs..


Brown colour Wamers din dake kai tahau budewa tana kallon abunda ke ciki sama sama.. ganin jollof spagtheti da sardines tay aciki har yanxu yana zuba qamshi da turiri alaman da zafinsa wanda hakan yasata sakejan wata kakkauran tsaki.


Daga kanta sama tay da wani irin daurarren fuska ta dubi hanyar dayabi kan matalakala tana shirin zata kwalawa hafsat kira ta balbaleta sai kuma ta tuna cewa hala mijinta zai iya shigowa akowani lkci karya zo kuma yagansu ahaka dan batason yagani ko yasan dalilin daya saka yawancin masu aikinsu basu jimawa taredasu suke guduwa subar masu gidan,kuma bakomi bane face tsabar iya baqin hali tareda rashin imani da tsananin muguntar da shemau take wainasu aciki.


Daga aurensu izuwa yanxu da suke neman cika shekara na uku sunyi masu aikatau sunkai arbain da takwas.. 


Wasu kwana uku kacal sukanji sun gaji, wasu kuma basa iyayin sati da shemau agidan axaban muguntarta yakansa su gudu, wasu kuma da Allah ya isa kawai suke rabuwa.


Koda ta duba jollof din taliyar tagani, wani irin Karkada kanta tay sigar mugunta alaman gobe zaki gamu dani in nan.

 

duk a tunaninta wa ita hafsat ta ajewa abincin dankuwa ta tsani ganin spagheti jollof arayuwarta takance masa abincin matsiyata ne da yan yunwa...


duk dai haka tagama bambaminta ta zauna akan chair din, can sai ta fara zubawa da kadan kadan a plate hartaci iya cinta takoshi dan kuwa hafsat din bakaramin iya girki tayi ba.


Tana tsaki tana cin abincin kafin kace wani abu hartayi tass tassss da coolern batarage komi acikinsa ba.


Bayan nan Zama tay na kusan awa guda tana daddanna remote na tv, lkncin har 9 na dare ya wuce ga wani irin gajiya da bacci dake fizgarta da karfi mijinta bai shigo ba.


10:30 nayi jin baccin ya fara figarta da karfi yasata kashe tvn tana hamma ta wuce dakinta ta kwanta, nan ma Banda juyi akan gadon babu abinda takeyi sai yan sake sake dake bijirowa kwakwlrta, duk tayi tunanin duniyan nan na inda mijinta zai shiga bata gano ba harta gaji.


minti kadan intay juyi zata daga kanta takalli agogo, har can da dare ya nutsa ganin ƙarfe goma ya wuce da mintina arbain da biyar still baidawo ba snn taji hanklinta sam bai wani kwanta da shirunsan ba, shi mutum wanda inya jima a wajene yakai irin takwas da rabi xuwa tara, amma bayan nan bai taɓa kaiwa wann lkcin awaje ba..


Wayarta ta dauka for the last time ta kuma kirar layinsa haryanzu baya shiga,da haushin hakan ta yasar da wayar gefe ta dan mirgina bada jimawa ba bacci mai nauyi yay awon gaba da ita.


Wajajen 11:45 jirgin dake dauke da engrn mahmud ya iso garin lagos dake dare ne direct ya nufi gidansa abunsa.


Koda ya shigo gidan yaji shiru bangarensa kawai ya shiga yay wanka dan ya samu nitsuwa ajikinshi kafin nan yadan fito duba shemau ko ta dawo.


 Ahankli ya turo kofar dakin shemaun lkcin ana neman Wajajen karfe biyu na dare ganin tay nisa acikin baccinta yasa shi ya karkada kansa batare daya shigo ciki ba ya koma dayan dakin ya kwanta akan gadonsa tareda lumshe ruwan idanunwan sa sosai.


Yau din daban yakejin kansa kamar ba shi ba dan Akoda yaushe idan yalumshe idanuwansa iya tunanin shemau ne kawai yake bijiro masa a brain dinsa musmmn na yadda zai kyautata mata dansu samu cikakken nitsuwar shimfida wata rayuwa ta aure mai dadi. 


sedei ayau din sosai tunaninsa da nazarinsa suka kasu kashi biyu.


Daya naga kan shemaun saidai mafi yawan nazarinsan naga kan yarinyar nan hafsat ce 


dankoda ya lumshe idonsa babu abunda yake zubowa akansa face muryan gigitaccen kukanta mai cikke da raunii da neman temako.



Aganinsa dk wani mai imani yaga yanayinsu hafsat da mahaifyata dolene zuciyarsa ta girgiza da tausayi snn tay sanyi.


Alot of ppl are really fighing to survive in the hardest way u can imagine,aransa yaji tausayin hafsa duba dayay ga karancin shekaru, ga ciwo, ga yunwa ga kuma maraici da zafin cin amana daga danginsu gabki daya..


Tunanin hakan yasashi kasa samun nitsuwa ya jima yana nazari akan irin radadin rayuwar da yara mata marayu ire irenta suke ciki, ana neman wajajen karfe daya da rabi saura na dare yadiro daga comfort din gadonsa snn ya wuce bathroom ya doro alwala 


yana dawowa dakin ya shimfida sallayarsa akasa snn ya gabatar da sallan nafila raka'a  biyu wanda acikin kowani sujadarshi yake godewa Allah da irin niimar arziki da wadata da yyi ma rayuwarsa wanda baiyi wa mutane dayawa irin wann baiwar ba .


Sai yau yake dada jin cewa ya cancanta dan adam ya dada zagewa wajen miƙawa Allah yabo tare da cikakken godiya.


musammn a duk sanda ka farka da lafiyarka, da iyayenka araye,snn baka rasa sutura ko dan abincin da zakasa shi abakinka ba. dan wayann din wata baiwace na musamman da Allah yake dora bawarsa akai yagani ko zai saukar dakansa yagode masa batare da ya butulce masa ba.


Bayan ya kammala sallahr yay adduoi masu yawa washikansa da iyayensa da alummar musulmi baki daya snn ya hau kan gadonsa ya kwanta baccin shima.



*******_Saturday morning ..6:am Alhji yusuf kyari's resident._ 



For like 30 min hadiza  tanazaune abakin gadonta tanata famar tuno da daren su na jiya ita da mijinta,tunowa da batayi sallan asubahi ba yasata sauko da kafafunta kasa daga kan gadon snn tamike Ahankali ta rinka takawa har ta shiga toilet ta hada ruwan zafi tashige ciki for like 15 mnt snn tafito tayi wanka tareda wanke bakinta tafito ta dauko bathrobe dinta dat is super white ta aje kusa

hijab dogo har kasa tasa sann ta tada kabbara ta gabatar da sallan safiyarta a nitse


Tana idarwa ta cire hijabin ta dauko bathrobe dinta ta daura tazauna gaban mirror tafara tsantsara Wani mayyar makeup akan fuskanta time to time takan juyo ta kalle fuskar mijinta wanda tunda ya dawo daga masjid yaketa dirjan baccin huce gajiyar daren jiyan abunsa.


Wani kalar Murmushi mai sanyi ne a shinfide akan fuskarta marar fasaltuwa Dan kuwa wanann yanayin sosai yake jefa ta cikin tsantsan farinciki da annashuwa.


Dark eye liner taja a saman idanunta wanda yyi dark sosai yay mata mugun kyau wani lumshe idanunta tayi cikin Wani irin sassanyar salo har yanzu murmushin takeyi mai tsansar nuna kalar farincikin da zuciyarta yake ciki aynzu.


Rashin son tashin hankli da son shiga jerin mata masu kala kalan salon makirci yasata kasacin moriyar rayuwar aurenta, but sure shemau knows how to influence her to do things..


raya Hakan datayi aranta yasa taja dogon Ajiyan zuciya ta nufi kan bed side table Wayarta ta dauka tayi dialing number shemau wanda ba adaga ba sanda ya kusa yankewa Amma bata damu ba dan tun daga yadda ta dauki wayar da yadda take murmushi cikin tsantsar nuna farinciki zaka San abun yayi matikar tasiri aranta.


 tace "hello shema?


Tun shemau bata amsa bama ta soma cewa  yeeyyy shema ure a genious.. i love u, I love you ,I love you I love you I love you I love you I love you I love you I love you I really do l...." Take fada while shemaun dakyar ta fixge kanta cikin gigin bacci jin yanayin hadizan na farinciki yasata tahauyin dariya.


cikin dariyar tace tell me, tell me,... telllll meeeee, kawata hmmmmm komi ya tafi dede kenan ...


Da yanayin farinciki hadiza tace yesss..like  I'm going crazy.. ,miqewa tayi ta shiga bayangida da wayar a hannunta da alaman bata son muryan ta ya dagashi a bacci


Tana shiga ta kulle kofar taciki,cikin Wani yanayi ta lumshe idanunta  ayayin data jingina bayanta da bango ta shiga yin maganan a hnkli tare da maida mata labarin dukkan abunda ya faru.


Daga hmmmm sai hnmmm shemau take furtawa dan sosai hadiza ta bata mamaki da irin kkrin datayi wajen rike wasar soo clean and steady bana wasa ba

 

Tace "Shemau I'm so excited shawarar nan taki is the bomb wallhi kamr wani tsafi...karkiga yadda ya susucemin jiyan nan yana bani hakuri kamar ba shi ba.


cikin yar sauke ajiyan zuciya shemau Tace kina wasa dani ne,ai I told u all these things tun bayau ba, nida dakika gannin nan wallh danine da mijinkin nan da tuni naje na zuba makudan kudi agaban malami an mallakeminshi.


Karamin dariya hadiza tayi snn tace oh my god wnn ma ya isheni kema kinsan banason zancen malaman nan, yo In kulawar yafi haka kuma ai ya baci dan ma bakiga azaban ciyuwar danayi ahannunsa jiya bane, i even cried, i laughed, i vibrated at the same time


tana fadin haka suka wani irin fashewa da dariya sosai....


Hadiza tace wallhy onetime ya sauyamin, duk fushi fushin Sa da Jan ajinsan nan tuni  ya kawar, u just need to see how he was worshiping my pu..sy yestanight 

Wallhy ni nadauka Duk da mun rabasa da ramatu hala bazaima zo wajena ba..but he was all over me. ..now I believe in power of ur advices alhaj duniya ne yaufa tunda yatashi yakejin sabon desire ajikinshi Daga Nan ban kara hutawa ba sai yanxu daya dan koma bacci


 Shemau dake jinta ata daya bangaren dakyar tayi Murmushi snn tace toh I'm glad hakan ya faru dama ai Kece bakiji hadiza, ai yanzu babu macen datake zama da damin wulkancin namiji

Bakisan yadda nakejin haushin abun bane, shi wai daga Kin Dan masa laifi kadan saiya hau shareki yana gaya miki Duk abunda yaga dama.

..Wallahy ya bala'in samun kanki ne amma inda ace irina ne da bai isa ba.


Dan dafe kai hadiza tayi a gajiye da boasting din da shemaun takeyi snn tace  kawata just forget it, anji an kuma sheda ke din ta dabance snn baki daukar walakncin namiji., as for me Bana ma son Ina tunawa da komi yanxu, Am just happy dat hanyar da kika dorani akai ya dawo dashi cikin hayyacinsa...he is now acting lovey dubey with me. Yace ma zai canja min duka cars dina, yau da asuba yay oderin min sabbin jeweries from wittel batch, he is also planning to take me on vacation..


Mentally Shemau ta zaro idanuwanta waje aranta tace whaaat?.


Wani cak kakeji dariyar fustarta ya dauke kamar nepa ne suka sauke, wani sudden shock taji ajikinta jin maganan da hadizan take furtawa dan haka kawai zancen ya mugun cakkarta a zciya ya kuma shakure mata wuya yanamai cusawa zuciyarta baqinciki a lkci guda.


Jin ta bata shiru yasa hadiza cewa "hello are you der? Shema....

shemau..kai innalillahi netwk.. tana shirin daga wayar a kunnenta dan taga ko ya yanke ne caraf sautin tarin shemaun ya gauraye mata dodon kunnenta da kara.


Ahahhhu ahhhu tafara kakalo Tarin karya, can tay kamar bataji me hadizar tace ba. Ahankli Tafara cewa hello hello dije? Hadiza Kina jina kuwa, tana cikin tarin tace ohh my god netwk ni wallh bana jinki  kawai mubar wayar zan nemeki anjima Or inzaki iya kisameni a office yau wallh ni banajinki. Tana kammala fadin Hakan ta katse wayar agaggauce batare da ta jira jin me hadizar zatace mata ba, 


Jikinta harna rawa ta tashi fuuu ta nufi gaban room dispenser ta tsiyayo ruwa mai sanyi  snn ta sha.


Yadda takafe kai akan ruwan tanashansa kwat kwat kmr zataje yaki zaka rantse da Allah cewa gobara take kashewa acikin zuciyarta ba kishir ruwa ba


Wani irin lumshe idanunta tay tanajin baqin ciki dan take zuciyarta yay baqi qirin tanajin kamar An cuceta da aka aikota duniya da irin wann qaddarar bayan ga can mijin daya dace  da ita hadiza ta sameshi a banza.


Tunda taji hadiza tace za'a sauya mata duka cars dinta ga manyan gwalagwalai datace wai har an siya mata dis mrn ga kuma vacations a new zealand kawai sai taji kmr ta gigigce ne ta kasa cijewa sai huci takeyi kamar wata zakanya


Sosai ta shaqa wann lamari dan bakaramin girgiza mata xuciyarta hakan yayi atake ba


Dagata fannin hadizan kuwa murda kofar bayin tayi ahankli snn ta dawo cikin dakin....zama tayi a bakin gadon daf dashi  can ta Juyo suka hada idanunsu waje guda, numfashin shi ne ya dauke na seconds biyu yayi Wani lwgas kamar wanda baida sauran karfi ajikinshi yanata kallon fuskarta he tot ko zai sameta kwance kan bed ne dan yasan ta jigatu a hannun sa jiya babu laifi amma he was suprised dayaganta ahaka kamar ma ba itaba.


Wani kallon so ta jefa mishi tana sakar mishi murmushinta mai jan hankali ta aje wayar dasauri, ya jawota ya kara rungumeta a jikinshi yana lumshe idanunsa jin kamshin turaren victor rolf na flower bomb me mugun dadi dake fita daga jikinta,Hakan yasa shi kara rikicewa yakara matseta sosai jikinshi yana Wani irin fidda numfashi..


bakinta takai dede setin kunnenshi in a whisper tace good morning my love, Idanunsa ya lumshe snn ya kamo hannunta cikin nashi yana murzawa jin yadda tsikar jikinshi suka tattashi gabadaya sai yaji wani yarrrrr nabinshi akoina har tsakar kansa.


Idonshin a lumshen yace morning my honey,..kai hadiza duniyace ke wallhi im so blessed, yanzu ki kalleki faaa tunma ban warware ba u alreadt look awesome kinason 

na haukace miki ko? Kar nakara yin na jiya fa saboda kina rikitani da salonkin Nan I honestly wish we cud stay like this all day.


Batasan sanda murmushi mai sanyi ya kufce mata ba, a salon mai tafe da jan aji irinna manyan mata tay rau rau  da idanunta tai dariya tana cigaba da kallonshi can tasa yatsunta akan fusjarsa tana shafa masa layin kan sajenshi da yake matukar bata sha'awa,...


cike da sigar shgwaba tace nayi missing dinka da yawa nee..if u want we can have 24/7 dama ai ina binka basassuka tafada tana jan hancin sa lightly yay murmushi sosai. Kara Wara idanun shi  akanta yy wanda har sun sauya kala babu komai cikinsu face wata sabuwar matsananciyar shaawarta dayakeji aransa,yana bin fuskarta da kallo especially Her lips da ta shafawa red colour shiny lipstick hannu biyu yasa ya kamo fuskarta,a hankli ya shafe hannunsa akan lips din nata sann yafara tsotsar bakin nata a dimauce,wani lumshe idonta tayi tanajin mugun dadin yadda yake tsotsar lips dintan ya meda hannunshi kan kirjinta a hankli yashiga mammatsa su yana shafawa at the same time yana rungume da Ita Wani uban zafi takeji saboda sunyi tsami daga rikon jiya daya mata amma duk da haka bata hanashi ba jin yana yin kasa da hannu going to her throbe yasa tai sauri Ta hauro ta samanshi baiyi wata wata ba idonsa a lumshe ya shiga bata wuta.



**********

Acikin kwana biyu kacal Korafe korafen Dr khaleed yabi ya karade kunnuwan manyan asibitin duk dama an binciki maganar nasa an samu tabbacin cewa duk hadawa aransa yakeyi ma'ana ba abu bane wanda ya faru agaske.


Musamm cewa dayake wai Dr khaleel ne yasaka aka ki bashi go ahead akan case din halisa mansa.


Koda wasu board members suka bibiye kan maganan atake suka samu cewa ba haka bane gudun kar a lalatawa khaleel career dinsa da kananan maganganu yasaka Dr asim yay aproaving masa case din yau da safe amma bawai dan ransa ya so ba.


Sassafe da Dr khalid yaga saÆ™on email din aproval a computersa, tun a lkcin yake cikin dumbin farinciki dan ji yay kamar an bashi ranshi ne a hannunsa akace jeka kayi duk yadda kaga dama dashi 


Yau sassafe ya taho asibitin tare da umrtan sectarynsa akan cewa karta bar kowani irin baqo ya shigo masa izuwa yanxu cos he wll need his time wajen tsara therapy sections da zasu nayi tare da halisa.


Sedei so yake ya kawo wayanda zasu janyo masa samun yarda da kusanci tare da ita..


Dan har yanzu yanakan bakansa na burin amfani da salonsa na yaudara domin cimma babban burinsa na yaudararta da zancen aure domin yasan inta mutu shine zai gaje dumbin dukiyarta datake dashi.


Tunda ya zauna agaban computersa bai ko shaki numfashi ba bare ma ya motsa daga wajen..

All the list of activites da zasuyi ya lissafo su daya bayan daya...


Domin ya samu cikar burinsa na samun kusanci da ita sosai Zai fara ne da CPT wato cognitive processsing therapy,..inda zai yi assesing dinta domin ya gane ta inda depression din yafi kaimi. Sai PTSD, 

Zai kuma tattauna da ita akan yadda take reacting ma trauma din,da yanayin feelings dinta ko tunaninta ko wani abnormal behaviour datake exbiting. Kusan abubuwa masu muhimmanci har guda goma ya lissafo su daki daki daya na bin daya.


Snn yay fixing date da time na first meeting dinsu a doka shine ya turawa receptionist a computer dan ta aika ma halisar sako aamma zumudi ya kasa barinsa yay hakan, direct ya dauki lambarta dayake jikin file din akasar sunanta, saida yay gyaran murya sosai sann yay dialling inda abugu daya akacemai the number he dialed does not exist.


Cike da jin haushin hakan ya sake gwadawa kusan sau biyar ana gayamai abu daya, dayan numbar dake jikin file din inda babu suna ya dauka yana bugawa kuwa wayar yafara ringing.


Lokcin Kirjinsa har bugawa da sauri sauri yake yana Allah Allah a dauka yaji muryan halisa


Kusan sau biyu ya kira sann aka dauka wani irin karya muryansa yay salon rigima sann yace "Hello lady...i am speaking with miss halisa mansa.


Bai shirya ba yaji dirar wata husky voice a kunnensa, muryan uztaz ne..cikin harshen turanci yacemai "yes..im her personal assistance may i take ur message doctor.


Cire wayar yay a kunnensa sann yaja tsaki ahankli ya dada dawowa dashi cikin muryansa ma asali yace "yeah..i am doctor khalid from NISA premier hospital i want to speak to my client directly


Uztaz yace well she is unavailable at the moment.


A gatsale cikin katseshi yace oga When will she be available, ni da ita nakeson nayi magana badakai ba abeg!!


Respecfully uztaz ytace mai babu wata matsala..inhar yana son yay magana da ita din then he shud call her next week dan oder data bayar kenan kuma shi bazai karya dokar aikinsa ba..


Da sauri dr khalid yace nooo ahhh bawai nace ka karya dokar aikinka bane, my own case is urgent..I insist inason nayi magana da ita banason nabada sakon ma kowane sai ita.


Uztaz baija dashi ba yace masa its okay u can talk to her by urself next week sir..


Ganin bazai samu hadin kan uztaz ba yasa ya katse wayar rai abace gashi sam sam baison ya turawa receptionist sakon yafison lallai ace shine ya isar da kansa.


Tsabar naci bai daddara ba ya rubuta tex mai zafi mai dauke da time da date da numbers da wasu maganganu ciki harda private phone numbarsa da sunansa akan wai halisan ta kirashi kafin ta zo ganinsa a asibitin gobe.


Ta wayar uztaz ya turo as usual ya bude ya dan dudduba dake ance daga asibiti ne, baiyi wata wata ba ya shige cikin gidan lokcin halisa tana can cikin wani dakin motsa jiki...kokari take ta dawo dakanta in shape and strong sabida ta koma bakin aikinta koda maa zai taimaka wajen warkewa daga cutar datake fama dashi na chronic depression akan lokaci.


Tun daga bakin kofa uztaz yay kncking batare da ta kallesa ba ta bashi izinin ya shigo.


Sport Skin tight ne mai kyau na kamfanin Puma ajikinta baki da crop top dinsa iya cibewarta tay parking suman kanta into a messy burn tana da zaune akan floor tana Streching kafafuwanta sosai.


Babu yabo babu fallasa suka gaisa, snn ya kawo mata sakon tagani da idanunta.


Meeting din nasu na farko Gobe da safe ne wajajen karfe goma.


Sanda ta tabbata ba sunan Dr khaleel hashim wato mijin meenal tagani ba snn hanklinta ya kwnta dan aganinta shidinma wani ciwon kaine agareta sam sam bata bukatar ganinsa a inda take neman sauki.


Batace ma uztaz komi ba tadan ja karamin tsaki taci gaba da abunda takeyi cos what kind of a professional doctor will ask her to call him kafin tazo asibitin sai kace wata yar karamar yarinya mtswchh.


Uztaz yay murmushi da sanyin murya yace boss is time for ur breakfast kin jima anan wajen tun asubah fa...


Akasale ta dago ta dubesa tace kaje toh inazuwa.


Yace okay..har ya juya zai tafi ya dawo yana ssnyar murmushi cikin girmamawa yace maam toh me zaki ce game da sakon likitar...


Jinjina kai tay kadan snn tace "uhm ba matsala we wll go on time amma Zaka kasance tare da ni, kuma karka sake wnn doctor din ya samu lambata kasan banason ana damuna da kira ko.


Aladabce Yace hakane..

Ur breakfast will be ready 

In 15 mins.


Batacemai komi ba ta gyada masa kanta yana fita bada jimawa ba itama ta bar wajen ta wuce dakinta domin ta watsa ruwa kafun tazo taci abinci dan tanason yau din tadan fita taje Talba grp of companies kodama zataji labarin yarinyar nan farida awajen kawarta meenal talba duba da yau kusan sati kenan ana nemanta ba sameta ba. 



*********..

Da wani irin haushi tare da tamke fuska shemau ta yi alwala tazo ta fara sallahn da tun data farashi harta kammala shi bazata iya tuna ko sunan surar data karanta aciki ba.. tunda ta tsaya akan sallaya zancen daular hadiza kawai takeyi acikin ranta..tana ta imagining dama ace itace yau zata same dukkan wayann abubuwan duniya da hadiza ta lissafo gabaki daya ta share shatar mijinta aranta.


Koya dawo gidan jiya ko bai dawo ba duk wann ba damuwarta bane yanxu.


Kusan ranta a mugun hargitse ta sauko kasa daga ita sai nitynta da niyyar saukewa hafsat guguwar fushi tare da hassadar dake kona mata zuciyarta akai..


Kafafunta ta saka ta tokare kofar dakin saida engr dake dakinsa yana shafa mai ya firgita ya miƙe tsaye.


Daga bakin kofa ta tsaya da wani irin murya marar dadinji tun bata hangota ba tahau dirin masifa tanamai cewa keeeeee

Hafsa...dan ubanki yauma ni kike jira inxo na tasheki kafin kiyi mana aiki???..jin ba amsata ba yasaka ta shigo dakin fuuuu kamar iska da niyyar jan wayar wuta dan ta zazzana mata jiki tana wara idanunta akan gadon taga wayam.


Sai snn ta lura da kamar ma ba akwanta akan gadon ba, cikin azama taje ta bude bathrum nan ma shiru, tabi ta bude wardrb bataga yar jakarta ba..


Wata doguwar hatsalallen tsaki ne ya kufce mata aranta tana cewa hmmmm kaji min shegiyar yarinya itama yanzu wai guduwa tayi kenan? ...kyabe bakinta tay tare tahowa tabakin kofar abayyane take cewa"...ahap, duk wanda yaci tuwo dani miya yasha, ko angaya mata gidana gidan cin banza ne...taje ta duk inda zataje dubu irinta zasu zo...kuma bashi ne zai hana ruwa gudu ba...

Wann hafsat din ma ai rakaice, Allah ya raka taki gona...tana kammala furta hakan sukayi gamowar kicibis da mijinta abakin kofa.


Wani irin kallon dayay mata mai wuyar fassara shiyasata takoma da baya ahankli...

SHARE PLEASE

No comments