Breaking News

Wata karuwa 39-40


39-40*

Wani huci tayi me ciwo ta sake juyawa zata fice ya riƙota ya haɗe ta da jikinsa yaja numfashi yana lalubar bakinta ya haɗe su wani hawaye ne azabar zafi ya zubo mata zuciyarta tayi ƙunci ta abun ya kasa goge mata wannan rayuwar tayi mata wahala bazata iyaba ya barta zaifi mata sauƙi.
Taso ta Æ™wace yaÆ™i bata dama É—agata ma yayi cak ya É—orata a saman gadon ta tashi da sauri ta diro cikin wani kuka me gunjin ciwo tace “Wlh bana Æ™aunar ganinka Abdul-Ahad banason kake shiga sabgata kaje kayi rayuwarka yanda ka zaÉ“awa kanka nima ka Æ™yaleni nayi tawa ni kaÉ—ai bazan iyaci gaba da haÉ—a rayuwata da taka……”
Saurin cacumota yayi ya haɗe bakinsu tana hawaye yana hawaye dukkansu zukatansu harbawa sukeyi da mugun ƙarfin da babu wanda yasan cewa akwai lkcn da hakan zata faru, Abdul banda ɗaci dake taso masa ta ƙasan zuciyarsa babu abinda yakeji gabaɗaya ruhinsa ya dagula misƙala baya ƙaunar ganin matar tasa cikin damuwa hankalinsa tashi yakeyi.

 

Jin ta tsagaita da kukanne yasashi janyewa cikin rawar murya ya durÆ™usa ya kama Æ™afafunta idanunsa na tsiyayar da hawaye cikin rawar murya yace “Don…. Allah ki daina cewa baki Æ™aunar ganina Aneey ki tambaya a gdannan kiji bana cikin jerin mutanen da suke mgn su maimata saboda ba É—abi’ata bace Æ™arya wlh Allah É—aya bansan ya akayi na tsinci kaina kwance da Hasina ba maimakon ke….” Cikin Æ™araji tace “banson ji Abdul banson ji ka ficemin a É—aki banson ji….” Ficewa yayi da sauri bayan ya É—auki Mutallab ya saÉ“a a kafaÉ—arsa ya koma É—akinsa ya zauna ya zubawa yaron idanu yana hawaye baÆ™in cikinsa na Æ™aruwa nadamarsa na nunkuwa matarsa É—aya tilo da yake Æ™auna taÆ™i sauraronsa É—ansa na farko a duniya yazo a rana mafi muni a rayuwarsa me za’ayi da zina meye ribarta shikam bai Æ™irga ribarta ba asararta ya Æ™irga.
Kwantar da yaron yayi ya rinƙa zagaya ɗakin yana sharar hawaye ganin abin bazai kai masa ba gashi yau matuƙa yake buƙatar jinta a jikinsa.

 

Wannan ta bashi Æ™warin gwiwar É—aukar Mutallab ya fita ya nufi part É—in Mother ya shiga ya tsaya yana Æ™arewa parlourn kallo can ya hangota tana saukowa daga sama ganinsa dauke da Mutallab yasata Æ™arasawa suka haÉ—e a tsakiyar Parlourn ta miÆ™a hannu zata karÉ“i yaron ya zube a Æ™asa ya riÆ™e gwiwarta cikin karyewar zuciya yace “Please Mother tana ganin girmanki ki bata hÆ™r da yawuna wlh bazan jurewa wannan matakin data É—auka akaina ba ina azabtuwa zan iya mutuwa don Allah Mom…..”
Yanda yake mgnr ne ya tashi hankalin Mother ta kamoshi Suka zauna ta dubeshi tace “Na daÉ—e da fahimtar akwai yar tsama tsakaninka da Matarka tun kafin abin yayi nisa na tambayeka kace babu komi still itama na tambayeta tacemin babu komi little to me zanyi muku?”
Sunkuyar da kansa yayi yace “Nayi tunanin zata manta da sauri amma naga taÆ™i mantawa Mom kada ki tambayeni menene wlh bazan iya faÉ—aba nidai kawai ki bata hÆ™r” jinjina kai tayi tace “Bansan girman laifin ba taya zan bada hÆ™r ka faÉ—a min meye sai nabada hÆ™r da hope” miÆ™ewa yayi ya nufi Æ™ofa tayi saurin kiran sunansa ya tsaya.

 

Matsowa tayi tace “kaje ka Æ™ara bata hÆ™r nasan matarka me hankali ce kuma tanasonka zata fahimceka bawai bazan maka abinda kakeso bane not kawai ba komai nakeson sanya baki ba yess tana ganin girma na idan ya kasance komai ina shiga tanayi dole domin Ni to babu adalci idan mutum ya nuna zaiyi dankai to kada ka takura masa har kakai hÆ™rnsa Æ™arshe ina fatan ka fahimta” jinjina kai yayi ya fita ya koma part É—in nasa ya jima zaune a parlourn saida agogo ya kaÉ—a 11:30pm sannan ya samu Æ™warin gwiwar tashi ya shiga É—akin tana zaune saman sallaya da littafin hisnul Muslim a hannunta har yanzu hawaye take sharewa ya matsa ya karÉ“i littafin ya sanya mata Mutallab ta rungume yaron taja wata ajiyar zuciya saita rushe da kuka bakinta na rawa tace “Don kaga banida kowa banida me tausayamin banida wanda zaiyi fafutuka domin haƙƙina shiyasa kakeson kasheni Abdul, babu komai idan har hakan zaisa ka samu nutsuwa na roÆ™eka ka kasheni Abdul banida burin fita daga gdan mijina da sunan yaji kuma ina roÆ™on Allah ya dawwamar dani a É—akin mijina duk rintsi duk wuya domin nasani ubangijinmu yanajin tausayinmu fiye da yanda mukejin tausayin kanmu Abdul duk da tasgaron da tarbiyyarmu ta samu Ni nasan daidai domin kuwa mahaifina yayi bakin Æ™oÆ™arinsa ya bani ilimin Islama sannan secondary dai ta government nayita, kaje Abdul insha Allahu bazan Æ™ara cewa dakai ka gyaraba zan roÆ™i Allah ya kawarmin da zuciyata daga bijire maka……”

 

Zubanta idanu yayi cikin tsananin tausayinta yace “Aneesah ki yarda dani nima zan roÆ™i Allah ya hanani ikon cusgunawa rayuwarki wlh duk lkcn da nasanyaki damuwa nakan fiki shiga damuwa kinga kenan ashe nima ina buÆ™atar addu’a”
ÆŠauke Mutallab yayi da yayi bacci a jikinta ya kwantar dashi a gadonsa ya matso ya É—agota taso janyewa ya marairace murya yace “Please Wyf….” Hijjab nata ya zare mata daga ita sai wata figigiyar rigar bacci, take yaji wani shorck yana haÉ—a masa jiki yaja wani numfashi me Æ™arfi tare da mannata a jikinsa yana sauke nishi me fusgar ruhi.

 

Ya sanya hannu ya É—ago fuskarta ya É—ora harshensa saman kuncinta da keta zubar hawaye ya lashe hawayen yace Please stop crying Wyf….” Yana mgnr yana haÉ—e bakinsu ta lumshe idanu tanajin yanda yake zaÆ™ulo harshenta da nasa yana sakin ajiyar zuciya me Æ™arfi yana sake shigar da ita jikinsa da wannan hikimar ya jata suka zube a gadon ya zare mata rigarta tare da kama nipples É—inta da hannunsa ya fara murzawa yana lalubesu suka saki ajiyar zuciya me Æ™arfi a tare ya janye bakinsa daga nata ya É—ora harshensa saman nipples É—in ta yana lasa da wani salo me kashe jiki yanda yake shan boobs É—innata yana lumshe ido tare da shafa cinyoyinta ya tabbatar mata da ba Æ™aramin kewarta yake ciki ba hakanan bataso ranta bayaso ta rinÆ™a sanyawa zuciyarta dangana hardai ta samu ta dangana É—in ta sakar masa jiki yayi duk yanda yakeso aikuwa taci wahalarsa lkcn da yayi Æ™oÆ™arin shigarta taci wuya kafin ya samu ya shiga.
Kasancewar surukar tata tayi rawar gani wajen hidimta mata musamman É“angaren gyarawa É—anta gonarsa wannan dare Abdul ya kwashi gara matuÆ™a kafin suka samu kansu ta zame a jikinsa yana sanya mata albarka ta shiga wanka zuciyarta na Æ™unci tana kokowa da shaiÉ—an da A’uziyyah da komai sannan ta É—anji relief ta dawo ta shafa mai yana kallonta tasa rigarta ta matsa gadon Mutallab ta gyara masa kwanciya sannan itama ta kwanta ya janyota jikinsa bacci ya É—aukesu bayan sunyi addu’a shikam wankan da baiyi ba kenan saida asuba yayi sukayi sallah shine ya fara É—auko Æ™ur’ani itama ta É—auko sukayi karatu daidai yanda ya sawwaÆ™a sannan suka koma suka kwanta.

 

Batakai da bacci ba Mutallab ya tashi wannan tasata miÆ™ewa ta É—aukeshi ta buÉ—e wani gongonin zuma ta rinÆ™a lasa masa Abdul na kallonsu tana lasa masa tana bismillah har saida ta lasa masa sau bakwai sannan ta sanya masa nono ya kama yasha iya shansa ya saki ta tuÉ“eshi ta shiga bathroom ta wankeshi da ruwa me zafi ta dawo ta zauna ta shiryashi cikin kayan sanyi masu É—umin gaske kafin ta gama shiryashi ma yayi bacci ta kwantar dashi kusa da babansa yasa hannu ya janyo sa jikinsa ya É—ora shi a Æ™irjinsa da haka bacci ya É—auke su Aneey bata koma ta kwanta ba ta fita da doransu break tanayi tana gyara gdan bayan ta gama ta shirya a dinning ta koma tayi wankanta ta shirya cikin shigarta ta alfarma tana juyawa taga Little King ya tashi yanata wutsil² É—insa ta É—aukeshi ta rungume tanayi masa gaisuwa da waÆ™e cikin Yaren su Abdul É—in da yau da gobe yasa ta fara fahimtar Nufancin shima ya buÉ—e idanunsa ya zubanta ido tayi masifar yi masa kyau kamar tauraruwa.

 

Hannu ya miÆ™a mata ta noÆ™e ya lumshe idanunsa tare da janye duvet É—in ya miÆ™e ya iso garesu ya É—ora hannunsa a weast É—in ta ya zagayeta yace “Morning My Life….” Kallonsa tayi da sauri ya kanne mata idanu kawai sai hawaye sharrr tayi saurin janyewa ta fice daga É—akin ya tsaya sororo yana kallon hanyar da tabi cike da mutuwar jiki kafin ya daure ya nufi bathroom yayi wanka ya koma É—akinsa ya shirya ya fita parlourn tana zaune rungume da É—anta ya matsa ya rungumeta yaja numfashi yace “Idan ban samu tagomashi yafiya da tausayawa gareki ba tabbas rayuwata zata shiga kwale²n taÉ“ewa da lalacewa My Aneey ke nakeso cikin rayuwata ki tausayawa mijinki ki soshi ki daina kallon kura-kuraina a matsayin ma’auni na yankemin hukunci wlh duk abinda ya wucce Insha Allahu bazai maimaitu ba, Aneey jiya ta wucce yau muna cikinta gobe kuma sai Allah tun jiya ake gyaran jibi idan jiyan ta samu tasgaro yi Æ™oÆ™ari ki saita yau ta É—ore to goben ma sai tabada mamaki kinsan me Aneey. Wlh cikin kwanakin nan ina cikin damuwa Kakarmu Mahaifiyar King ta takura saina kara aure dukkan iyayena basaso nima banaso nace musu bana buÆ™ata sunce zasuyi duk me yiwuwa suka ba’a shiga rayuwarmu ba so don Allah ki tayamu da addu’a Allah kada ya jefo Zainab cikin rayuwarmu bare ta lalace wlh nasan Zainab itace mace ta farko data fara lalatani ta É—anÉ—anamin zumarku na kasa control É—in kaina Aneey Zainab itace macen da ta fara sanina a duniya Itakam bani ta fara sani ba, kuma Æ´ar Æ™anwar King ce banason nake É“oye miki komai a lkcn abubuwa marasa daÉ—i sun faru daÆ™yar komai ya wucce nazo na tsaneta kwatsam cikin watannin nan taje tayo ciki a wani gurin tace nine nayi mata na rantse da karshen rantsuwa Wlh billahil’azeem ba cikina bane rabona da wani abu ya haÉ—ani da zainab.
Anfi shekara goma saidai kuma ita Granny taÆ™i yarda taci laya wai tunda na lalatata saina aureta……..

 

*Ki tausaya karki fitar mana dashi in kin siya ,Inkin san siya zakiyi don kiyi sharing don Allah karki siya mun hutashsheki,Haƙƙin mallakar marubutanne su kaɗai,Ki tausaya masu plz ,Inkinga wani pages na yawo to na sata ne ki runtse idonki karki karanta ki biyo ki siya ,Mungode*

 

•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•
_*WATA KARUWAA* Na kuÉ—ine ,Zafafa ne Cikin jerin gwanon *TAURARI UKU✨ MASU HASKAWA* Da suke zuwa maku daga alÆ™alumman gwanayen marubutanku,Taurari Uku ✨Masu Tashe ,wanda suka haÉ—a da:_
_*WATA KARUWA* Daga Alƙalamar OUM HAIRAN_
_*SIYASA TAH* Daga Alƙalamar MAMAN TEDDY_
_*AUREN SHA’AWA* Daga AlÆ™alamar OUM APHNAN Karku bari a baku labari,zaku samesu cikin sassauÆ™an farashin da babu kamarsu_
_Regular_
Zaki samu guda *ÆŠaya* ₦300
*Biyu* ₦500
*Duka ukun* ₦800

_Manyan mata kuma Æ™asaitattu ba’a barku a baya ba,ganaku kaÉ—an cikin tunjimin aljihunku_
*ÆŠaya* ₦1000
*Biyu* ₦1500
*Duka ukun* ₦2000

•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•

_Zaki biya ta wannan Bank account É—in_
0255526235
_Fauziyya Tasi’u. GTbank_

Ko katin MTN
_Zaki biya ta wannan number_
08081202932

Ko VTU
_Zaki biya Ta wannan Number_
09065990265

•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•

*SHAIDAR BIYANKI SAI KI TURA TA NAN*
09065990265

 

`Sai munjiku Masoyan Amana….ShareShareAnd ShareHabibties Allah ka barmu da masu sonmu“`♡

 

Wata miÆ™ewa da Aneey tayi saida ta kusan faÉ—uwa ya tarota yayi maza ya rike Mutallab yace “kina meye hakane Aneey bafa aurenta zanyi ba kawai ina faÉ—amiki ne” janyewa tayi ta koma ta zauna dafe da Æ™irji wannan karon ta yarda kukanma Rahmane tayi tayi ta janyoshi yaÆ™i zuwa sai kawai ta miÆ™e ta shige É—akinta ta zauna .
Bin ta yayi suka zauna rarrashinta yakeyi da duk kalmar da yasan zatasa hankalinta ya kwanta amma ina saima karyewa da zuciyarta tayi ta É—ago tace “Anya akwai alkhairi cikin zamana dakai?….” Katse mata mgnr yayi da cewa “Ya isaaaa Aneey kada kisa kokwanto cikin zamana dake tabbas alkhairin ne yasa abubuwa suketa faruwa baibai” janyewa tayi tace “Abdul tunda fah mukayi aure har yanzu bazamu É—orar da wani daÉ—i game da aurenka ba Abdul-Ahad aure fah Kishiya fah zakayimin cikin shekara É—aya kuma Æ´ar’uwarka….”

MiÆ™ewa yayi ya nufi Æ™ofa saboda bazai iya jure kalaman nata ba ta kira sunansa ya tsaya tace “Idan har Æ™addarar aurenka ta rantse kayi Abdul nidai burina ka tsayar da adalci don Allah…..” Ficewa yayi da sauri ya zauna a parlourn yana mayar da numfashi, tun daga wannan lkc komai ya koma musu daidai tana bakin Æ™oÆ™arin faranta masa tare da tsayawa wajen yi masa addu’a tana roÆ™on Allah ya kawo musu mafita da jin daÉ—i cikin rayuwarsu a hankali komai ya rinÆ™a goge mata ta saki jikinta suna kula da junansu yanda ya kamata har suka cinye shekara guda babu wata fitina data sake shigowa rayuwarsu sai wata rana da basa mantawa lkcn Aneey tayiwa Mutallab yayen dole saboda laulayin data fara jikin Baba ya rikice wannan tasa Abdul ya shirya musu zuwa Kano suka dauko hanya cikin marmarin juna dason farantawa junansu.

 

Ba Æ™aramar murna Baba yayi da ganinsu ba yayita sanya musu albarka Mama kuwa Abdul-Ahad kawai tayima sannu daÆ™yar ta amsa gaisuwar Aneey jikin Aneey yayi sanyi itace ma take tambayarta Hasina ta taÉ“e baki ta kawar dakai tun daga wannan suka ajiyewa Baba kayan da sukazo dashi da dare Abdul ya É—auke ta suka koma gdansu na nan Kano anan suka sauka sukayita harkokinsu kullum tana zuwa ta gano Baba ta dawo ana jibi zasu tafi ne jikin ya rikice aka bashi gado a asibiti ita da Mama suke jinyarsa kafin daga Æ™auyensu wani yazo ganin jikin ya rikice ne yasa Abdul barinta anan ya koma garinsu kullum suna waya kuma yana turo mata kuÉ—aÉ—e ranar wata juma’a da safe suka tashi jikin na Baba da sauÆ™i sunata murna duk da ba mgn sukeyi da Mama ba.

 

Kwatsam da yamma baba Haladu ya fito yana kiran likitan yazo jikin ya rikice suka shiga É—akin a guje suna shiga Baba ya riÆ™o hannunta yana sauke ajiyar zuciya yace “Idan kun koma gda ki shiga É—akina ki daga shimfiÉ—a ta akwai wata jakar fata ki duba cikinta zakiga wata takarda ki duba zata warware miki komai don Allah idan kin karanta wannan takardar kada kiyi jayayya da hukuncin ubangiji ki nemawa kanki mafita Anisa nasani ganin idanuna ne yasa duniya tayi miki shiru idan babuni zakiji abubuwa mabanbanta so kiyi hÆ™r kuma ki dage kiyi abinda nace miki zaki samu salama…….”
Yana gama bayanin numfashinsa ya sarƙe ya kama kakari isowar likitan tayi daidai da fara karanto kalmar shahada take jikinsa ya saki idanunsa ya kafe numfashinsa ya tsaya cak jini ya daina zagawa a jikinsa.

 

Da sauri Aneey ta zube a gurin ta É—ora hannu aka ta rushe da kuka tace “Shikenan Allah shikenan ya tafi ya barni Allah na gde maka da kake jarabtar rayuwata…..
Daidai lkcn saÆ™o ya shigo wayarta batada hayyacin dubawa nan aka gama cike²n da za’ayi suka dauki gawar Baba Suka nufi gda domin suturtashi wannan mutuwa ta girgiza kowa a unguwar dattijon arziÆ™i me hÆ™r komai na rayuwa bai dameshi ba.
Aneey tayi kukan rashin mahaifi ta rungume Mutallab taci gaba da kukanta tare da É—aukar wayar ta Kira number Abdul Kira kusan goma bai É—agaba Æ™arshe ma kiran ya rinÆ™a dawowa dole ta hÆ™r bayan an fita da gawar Baba mutane sun ragu ta shiga ta bankaÉ—a shimfiÉ—ar tasa taga jakar ta É—auka daidai lkcn da Hasina ta shigo suka haÉ—a idanu Aneey ta girgiza kai tana mamakin halin Æ´ar’uwartata mahaifinta ya mutu amma ta shigo gda da tangaÉ—i tabbas Allah yana sonta da rahama daya tsareta daga faÉ—a wa wannan rayuwar.

 

ÆŠakinsu ta nufa tana shirin zama saboda kukan da taci har jiri ya fara É—ibanta taji wayar Tata ta É—auki ruri ta É—auka ganin sunan mijin nata yasata aje numfashi ta kara a kunnenta yace “Ina jirgi lkcn da kike kirana ina Æ™ofar gdan yanzu nake samun lbr ashe kuma baba ya rasu” hawaye ta É—auke daidai lkcn da Mama ta bankaÉ—o É—akin tace “To bankaÉ—au kwashe² sai azo a fice mana a gda tunda Mal É—in daya haÉ—a ya tafi asara baÆ™ar haihuwa….”
MiÆ™ewa tayi a mamakance tace “In fita kuma Mama ina zani….” Mari Hasina ta É—auketa dashi ta dafe gurin da sauri daidai lkcn da Abdul ke shigowa Hasina ta nunata da yatsa tace “Darajar wannan tsohon daya tunkuyi burji kikaci da tuni na daÉ—e da tarwatsaki shashasha da bata gane abinda ke faruwa waike makira to yau zaki tattare naki ya naki ki Æ™ara gaba mijinki kuma ki jira shigowata gdanki nan bada jimawa ba abin takaici na jima ina janki jikina mutane har cewa sukeyi muna kama ashe tsintacciya ce ke asara ashe gara ma Ni aure akayi aka haifeni ke kuwa da ganinki Æ´ar zina…..”

 

Mgnr ce ta maÆ™ale saboda marin da Abdul ya zuba mata ta faÉ—a jikin mama ya nunata da yatsa sai kuma ya fasa mgnr yaja hannun Aneey tana kuka ya saÉ“i É—ansa suka fice ya cillata a mota yaja da Æ™arfi sukabar gurin yana huci kamar shi aka ciwa mutunci kukan matar tasa yana dukan zuciyarsa, bai katseta ba har sukaje gdan ya kashe motar ya fita ya buÉ—e mata ta fito suka shiga ciki ta zube a bakin Æ™ofar tace “Baba ya mutu kafin mutuwarsa yabarmin wasiyyar na dauko jakar fata a karkashin katifarsa kuma na É—auko amma meye kalaman yaya Hasina suke nufi Abdu?”
Sunkuyawa yayi a gabanta yasa hannu ya karɓi jakar ya buɗe wasu takardu suka faɗo guda uku sai wata leda a ƙulle bai damu da ledar ba ya buɗe takardar farko an rubuta.

 

_NAFISA ANWAR SHINE SUNANA NI ASALIN ƳAR LIBYA CE AMMA BAZAN IYA TUNA SUNAN GARINMU BA MIJINA SOJANE DAN ASALIN NIGER STATE YA AURENI LKCN DA SUKAJE YAƘI ƘASAR MU YA TAHO DANI ƘASARSU INADA CIKI WANI HARGITSIN ƳAN TA’ADDA YAYI SANADIN MUTUWAR MIJINA AKWAI HOTONA DA HOTON MIJINA A CIKIN WANNAN JAKA SANNAN WANNAN YARINYA HAFSAT SHINE CIKAKKEN SUNANTA NIDA MAHAIFINTA MUNA KIRANTA ANEESAH SABODA SUNAN MAHAIFIYAR MIJINA NE DA ITA BANSAN GARINSU MIJINA BA NA HAU MOTA DOMIN NEMAN GARINSU MUKAYI HATSARI WANDA INADA YAƘININ BAZAN TASHI BA SHIYASA NA BAR AMANAR WANNAN YARINYA GURIN ME LEMON BAKIN ASIBITIN DA NA KWANTA JINYA._

 

saurin kallon Aneey Abdul yayi ya miƙe Itama ta miƙe jikinta na tsumar tashin hankali suka buɗe daya takardar saiga hotunan biyu sun faɗo daya na aure ɗaya kuma wata mata ce me tsananin kama da Aneey a jikin hoton ita da wani kyakkyawan matashin saurayi ya ɗora hannunsa akan cikin matar sunata murmushi.
KarÉ“ar hoton Aneey tayi tana wani kuka me ciwo ta rungumesu Abdul ya dauki wannan ledar ya buÉ—e wani zoben gold ne me masifar kyau da mugun sauri Abdul ya mike yana Æ™arewa zoben kallo yace “Aneesah nasan zoben nan wlh nasashin a family É—in su Mother wannan zoben shine yake nuna cewa kanada jiÉ“i da sarautar gidansu Mother, É—agowa tayi ta zuba masa idanu tace “Me tace a takardar?” ÆŠauka yayi jikinsa na rawa yace “Da wannan zoben zakiyi saurin gano ahlinki yake Æ´ata idan Allah yasa kinyi tsahon rayuwa ki nemi dangin mahaifinki nasan sunaji a ransu Hamza ya É“ata ne ki tabbatar musu da ya mutu ne…..” Jefar d takardar Abdu yayi ya dauki hotunan da bai kalla ba ya ya dubi namijin sai taga ya rungumeta ya rushe da kuka yace “Wlh shine Uncle Hamza ne Aneey Æ™anin Mother ne uwarsu É—aya ubansu É—aya”……..

 

*Ki tausaya karki fitar mana dashi in kin siya ,Inkin san siya zakiyi don kiyi sharing don Allah karki siya mun hutashsheki,Haƙƙin mallakar marubutanne su kaɗai,Ki tausaya masu plz ,Inkinga wani pages na yawo to na sata ne ki runtse idonki karki karanta ki biyo ki siya ,Mungode*

 

•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•
_*WATA KARUWAA* Na kuÉ—ine ,Zafafa ne Cikin jerin gwanon *TAURARI UKU✨ MASU HASKAWA* Da suke zuwa maku daga alÆ™alumman gwanayen marubutanku,Taurari Uku ✨Masu Tashe ,wanda suka haÉ—a da:_
_*WATA KARUWA* Daga Alƙalamar OUM HAIRAN_
_*SIYASA TAH* Daga Alƙalamar MAMAN TEDDY_
_*AUREN SHA’AWA* Daga AlÆ™alamar OUM APHNAN Karku bari a baku labari,zaku samesu cikin sassauÆ™an farashin da babu kamarsu_
_Regular_
Zaki samu guda *ÆŠaya* ₦300
*Biyu* ₦500
*Duka ukun* ₦800

_Manyan mata kuma Æ™asaitattu ba’a barku a baya ba,ganaku kaÉ—an cikin tunjimin aljihunku_
*ÆŠaya* ₦1000
*Biyu* ₦1500
*Duka ukun* ₦2000

•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•

_Zaki biya ta wannan Bank account É—in_
0255526235
_Fauziyya Tasi’u. GTbank_

Ko katin MTN
_Zaki biya ta wannan number_
08081202932

Ko VTU
_Zaki biya Ta wannan Number_
09065990265

•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•

[12/27, 8:44 PM] Oum Hairan&Affan:

No comments