Breaking News

Wata karuwa 43-44


43-44*

 

Girgiza kai tayi tare da sakin murmushi me ciwo ta koma ta kwanta zaiyi mgn tace “kaje don Allah kaje amaryarka na nemanka” banson shiga rayuwarta wannan tasa ya fice daga É—akin bayan ya É—auki Nafeesah ya zauna a falon yanajin wani nishaÉ—i yau shine da yara biyu tabbas Allah ya cika abin gdy, yananan zaune Hassy ta fito ta É—auki wankanta na kyau abinka da dama gwanar kwalliya tana ganinsa da yarinyar taji wani mashin baÆ™in ciki ya caki Æ™irjinta taji zuciyarta na raya mata ta juya haka dai ta Æ™arasa ta zauna a gefensa tana shafa kuncinta tace “Bby shine ka gudo ka barni wannan jaririyar fah?” Zuba mata ido yayi yana raya abubuwa da yawa a ransa can tace “kayimin shiru baka bani amsa ba” kawar dakai yayi da cewa “na zaci na faÉ—a miki matata ta haihu ana gobe É—aurin aurenmu….”
Saurin zaro ido tayi da sigar mamaki tace “Wow! Abdul baka faÉ—amin ba ka manta kodai niÉ—in na manta muga babyn gata kuwa kyakkyawa” yanda ta rungume bbyn tanayi mata wasa yasashi jin nishaÉ—i ya saki ransa suka rinÆ™a Æ´ar hirarsu suna zaune Mother ta shigo ya miÆ™e da girmamawa kamar yanda suka saba itakuwa Hasina mursisi tayi taÆ™i tashi Mother ta dubeta ta watsar tare da duban Abdul tace “ka kawomin Nafeesah É—akin uwarta ba kowanne hannu nakeson yake taÉ“a ta ba”

 

Ba Æ™aramin Girgiza Hassy tayi da jin kalamin uwar mijin nata ba amma batada ta cewa haka ta miÆ™awa Abdul-Ahad babyn ya karÉ“eta yabi bayan Mom ya isheta tana aikin rarrashin Aneey data kifa kanta a cinyarta taketa kukanta me ciwo sosai Abdul ya shiga damuwa ya juya ya fice da sauri gabansa saici gaba yakeyi da faÉ—uwa baibi takan Hassy ba ya fice a gdan Hasina tabisa da kallo tare da taÉ“e baki tace “yaro man kaza dagakai har matar taka da uwarka saina hanaku rawar gaban hantsi muje zuwa dai tunda kunce zakuja dani nima zan ja daku”
Tana gama faÉ—in haka ta shige É—akinta ta É—auki waya ta kira number Mama ta zayyane mata komai Mama tayi dariya tace “saura Æ™iris ki Æ™ara hÆ™r nan da kwana biyu komai zai kammala yanzu dai ki turo kuÉ—i in akwai Mal na kan tsauni kuÉ—i yake nema kafin yayi aikin nan don yace shaiÉ—anun da zaisa suyi aikin masu taurin kaine dole sai sunsha jini zasuyisa” babu musu Hasina tace “Ok zan turo yanzu” tana kashe wayar tayima Mama transfer na msnyan kuÉ—aÉ—e sannan ta faÉ—a wanka bayan ta fito tayi shirin kwanciyarta ta haye gado.
Tun bakwai ya shigo gdan ya tafi gurin Aneey yanata janta da hira duk a burinsa na ganin ta saki jiki dashi duk da zuciyarta tana raya mata abubuwa da yawa akansa h
Motsinsa batason gani a sashinta hakan baisa taÆ™i sauraronsa ba har dariya take tayashi, idanunta takai ga agogo taga 11:30pm ta dubesa da sauri tace “Prince dare yayi fah matarka tanacan tana jiranka” kanne mata idanu yayi yace “ke kuma budurwa tace?” Kawar dakai tayi tace kaje ka kwanta Allah bamu alkhairi”

 

Murmushi yayi yace “kinason ki rinÆ™a korata ko Wyf meye laifina ne akan abinda ban isa canzawa ba kiyi hÆ™r dani ki manta da komai ina yawan maimaita miki inasonki bazan taÉ“a daina sonki ba idan na cika gdannan da mata to kece gwanata kece rayuwata kece zuciyata…..”
Rufe masa baki tayi tana murmushi tace “nasani nima inasonka mijina kaje gurin matarka
Banason shiga haƙƙinta idan muka fara yanzu gaba nima zakuyimin kuma zanji babu daÉ—i kabarni kaje Please Abdul saida safe” ya zaiyi dole ya miÆ™e yayi kissing nata ya fice ta share hawaye ta kwanta zuciyarta na kai kawo a Æ™irjinta tana kishin mijinta tanajin dama komai ya zame mata ba komai ba tashi ta kumayi zaune ta É—aga hannunta tayi addu’a me tsayi ta sake kwanciya.
Cikin kwana biyun kulawar da Abdul yake bata ko haihuwarta ta farko bata samu hakan ba har akayi suna riritata yakeyi.

 

Itakam Hassy zuciyarta har neman tarwatsewa takeyi saboda yanda zaman gdan ya zame mata babu daɗi gadai Abdul ta samu ta aura amma ta kasa samun farin ciki dashi bashi da lkcnta ko kaɗan Indai taganshi yana walwala yana dariya to shi da Aneey ne gashi ƙarin tashin hankalinta tunda aka kawota gdan yaƙi haɗa jiki da ita ko taɓashi tayi saiya janye idan ta matsa masa ya rufeta da faɗa wannan tasa dole ta tattarashi ta watsar dashi taci gaba da aikinta ta ƙarƙashin ƙasa.
Bayan suna mutane kowa ya koma gdansa gdan ya rage sai su isu Aneey lfy bata isheta ba bata iya yima yaran komai ita kuma Hassy ko falon bata fitowa ya zamana saidai komai Jimba tayi a gdan wai sunan da mace bayan mara lfyr a gdan, ransa ya ɓaci ya shiga har ɗakinta yayi mata mgn ta kuwa fusata ta kama farfaɗa masa maganganu aikuwa ransa ya ƙara fusata shi dama tun da can a rayuwarsa baya ɗaukar raini aikuwa baisan saida ya ɗauketa da mari ba kuma yace mata dolene tayi ko bataso ita kuma ta rantse akan ba bautar uban wani tazo ba.

 

Baiyi tunanin komai ba yace mata muddin zata zauna dashi to saita cire komai a ranta idan kuwa taƙi to tama haɗe kayanta ta koma inda ta fito, to jin furucin da yayi ne yasata dole take fitowa take ayyukan gdan shi kansa aikin bawai tanayi yana burgesa bane kawai dai tanayine saboda kiyaye aurenta.
Cikin lkcn ne kuma ta samu nasarar abinda take shiryawa komai ya fara jagulewa tsakanin Aneey da Abdul to abin baiyi Æ™arfi ba sai ranar da tayi arba’in ya kama zai koma É—akinta tun yamma yaji gabansa yana faÉ—uwa tsoro yana shigarsa har zuwa dare ya dawo ya shigo gdan ya ishe Hassy zaune a falon ita da Mutallab tanajin tsayuwar motarsa ta kamo Mutallab ta fara yi masa wasa yanzu salon data É—auka kenan dake namiji soko ne shikuma wani daÉ—i yakeji wai tanason Æ´aÆ´ansa.
Zama yayi yayima Mutallab wasa ya dubeta yana murmushi yace “Duk kin rame meye yake damunki ne?” Sunkuyar da kanta tayi idanunta ya kawo hawayen kirsa tace “ni bansan meye yasa ka aureni ba kwana arba’in da É—aura aurenmu amma ko yatsana baka riÆ™ewa don ra’ayin kanka Abdul ya kakeso nayi ne in a baya inada yanda zanyi na samawa kaina sauÆ™i yanzun wacce hanya ke gareni dubi tun jiya kake rawar Æ™afa matar sonka zatayi arba’in zaka samu abinda kakeso Ni kuma ko oho”

 

MiÆ™ewa yayi da Mutallab a hannunsa yayi gaba batare da yabata amsa ba yana taka Æ™ofar sashin na Aneey yaji kamar an buga masa wata guduma a bayansa ya durÆ™ushe da sauri jikinsa ya É—auki rawa yace “Innanillahi Wa Innah Ilaihirraji’un…..” DaÆ™yar yakai saboda bugawar da zuciyarsa takeyi da Æ™arfi daidai lokacin da Aneey ta fito sanye da wani blue É—in leshi É—inkin doguwar riga tayi kyau sosai ta baza gashinta a kafaÉ—arta sai walwali yakeyi ta tsaya ta zuba masa ido yayi shima ita yake kallo ya miÆ™a mata hannu ta miÆ™a masa ya rike ya miÆ™e tare da janyota jikinsa ya mannata yanajan wata wahalalliyar ajiyar zuciya yace “Inajin kamar banida lfy Wyf” saurin É—ora hannunta tayi a Æ™irjinsa tace “baka addu’a ne baka damuwa da karatun Æ™ur’ani shiyasa shaiÉ—anu suke saurin hudaka Prince banso na Barka ka shigo sashin nan ba naso kayi zamanka nazo na sameka”
ÆŠago fuskarta yayi yace “For what?” Lumshe idonta tayi tace “ka manta zaka fahimta daga baya karka damu da yanzu kaji” bai sake tambayarta ba tajashi suka fita suka shiga É—akinsa wani abun mamaki sai yaji kamar an cire masa yanayin da yakeji Aneey ta zage ta cire kunyar komai ta kula da mijinta hatta wanka ita tayi masa yanata haÉ—iyar yawu yayi matuÆ™ar Æ™oÆ™ari tunda ta haihu bai sake kusantar mace ba shi ya rasa meye yasa kawai yanzu yake Æ™yanÆ™yamin Hassina baya Æ™aunar haÉ—a jiki da ita.

 

Mai ta shafeshi dashi ta fita har yanzu Hasina na falon ta haÉ—iyi takaici kamar ta tarwatse tayi mata murmushi tare dace mata “Sannu” ta wucce cikin kitchen din ta buÉ—e abincinsa data shirya masa kawai zuciyarta taji bata nutsu da abincin ba ta bude frigde ta É—auki nono da farar shinkafa ta kaÉ—a masa ta zuba masa suger da madara ta jefa Æ™anÆ™ara ta É—auka da lemo ta wucce Hassy ta nufi part É—in nata ta ajiye masa sai binta yakeyi da kallo da wata muguwar mutuwar jiki yace “ni ki Æ™yale abincin nan kiyimin maganin matsalata wlh sex kawai nake buÆ™ata”
Girgiza masa kai tayi tace “kasan komai da Æ™oshi yafi tafiya idan ka koshi zakafi ganewa wancan Æ™oshin ma ina fatan ka gane” turo baki gaba yayi yace “ni ban gane ba….” Dariya tayi taja da baya ya mike ya janyota suka zube a gadon ya kalleta itama shi take kallo suka haÉ—a idanu suka sakarwa juna murmushi yace “nono zansha abani nasha” rintse idanunta tayi tana dariya ya zuge zip na rigarta ya É“alle bra É—in ya kama nononta da suke tsaye kamar ba shayarwa takeyi ba yaja ajiyar zuciya ya É—ora bakinsa akai itama ta sauke me Æ™arfi ta tallafe kansa zatayi mgn ya rufe mata baki tare da kai hannu ya kashe musu glub daga nan babu abinda kakeji sai nishinsa da magiyar da takeyi masa Hassy data laÉ“e jikin Æ™ofar kamar tayi hauka saboda kishi tanajinsa yanata yiwa Aneey kukan daÉ—i sai yau ta raina kanta ta yarda iya masifarta bazata iya shiga tsakaninsu da Æ™aramin asiri ba dole saidai tsafi É—akinta ta shiga ta kira wayar Æ™awarta Zee ta zayyane mata komai tace “Zee dubu É—ari da hamsin na bayar akan yau É—in nan ayi komai a gama gayyar ta watse akace nayi turaren a kofar É—akinta sannan na yayyafa ruwan rubutun ma a É—akinta Indai yashiga to tarihinta ya goge sai yayi mata korar kare amma shegiyar kamar wadda ta gani duk ta rusamin komai tajashi É—akinsa acan sukayi komai har laÉ“ewa nayi don naji ya zata kaya amma banda damuwa babu abinda na jiyowa kaina Zee kiyi wani abu Allah ko nawa zan iya kashewa”………

 

*Ki tausaya karki fitar mana dashi in kin siya ,Inkin san siya zakiyi don kiyi sharing don Allah karki siya mun hutashsheki,Haƙƙin mallakar marubutanne su kaɗai,Ki tausaya masu plz ,Inkinga wani pages na yawo to na sata ne ki runtse idonki karki karanta ki biyo ki siya ,Mungode*

 

•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•
_*WATA KARUWAA* Na kuÉ—ine ,Zafafa ne Cikin jerin gwanon *TAURARI UKU✨ MASU HASKAWA* Da suke zuwa maku daga alÆ™alumman gwanayen marubutanku,Taurari Uku ✨Masu Tashe ,wanda suka haÉ—a da:_
_*WATA KARUWA* Daga Alƙalamar OUM HAIRAN_
_*SIYASA TAH* Daga Alƙalamar MAMAN TEDDY_
_*AUREN SHA’AWA* Daga AlÆ™alamar OUM APHNAN Karku bari a baku labari,zaku samesu cikin sassauÆ™an farashin da babu kamarsu_
_Regular_
Zaki samu guda *ÆŠaya* ₦300
*Biyu* ₦500
*Duka ukun* ₦800

_Manyan mata kuma Æ™asaitattu ba’a barku a baya ba,ganaku kaÉ—an cikin tunjimin aljihunku_
*ÆŠaya* ₦1000
*Biyu* ₦1500
*Duka ukun* ₦2000

•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•

_Zaki biya ta wannan Bank account É—in_
0255526235
_Fauziyya Tasi’u. GTbank_

Ko katin MTN
_Zaki biya ta wannan number_
08081202932

Ko VTU
_Zaki biya Ta wannan Number_
09065990265

•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•

*SHAIDAR BIYANKI SAI KI TURA TA NAN*
09065990265

♡♡ “`Sai munjiku Masoyan Amana….ShareShareAnd ShareHabibties Allah ka barmu da masu sonmu“`♡♡

 

*OUM HAIRAN*
[12/30, 8:54 PM] Oum Hairan&Affan: *FINALLY*

 

No comments