Breaking News

Rainon Soja 82-83


82-83
*Littafin na ku?i ne please don Allah kar ki karanta indai baki biya ba . Regular payment?500 Vip payment?1000 SPC payment?1500 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 idan Vtu transfer ne sai ki tura ta wannan number 09061466409….?????#Mamanteddy#mrsusm.*
Book 3
Hankulan su ne duka ya tashi musamman Alhaji Adamu wanda shi ma a yanzu komai ya dawo masa Tamkar yanzu ya faru . Allahu Akbar! To wai shin Meye labarin Dake tsakanin Hajiya Hajara da Alhaji Adamu ?. Muje zuwa ???? Saurin Nufa da Mom Hajara ?akin taimakon gaggawa aka yi , inda Kamin wani lokaci tuni dangin Alhaji Adamu na ?auyen Fallanki sun fara isowa , Abun ka ga ?an ?auye suna samun labarin Bayyanar sa , A ranar suka yo ?auko hanya . Ganin yanda ya zama Alhaji Abin yafi basu tsoro . Musamman a da baya da suka san shi a almajiri , Almajiranci ya kawo sa birni …..Tuna baya!
(A salin Alhaji Adamu)
Alhaji Adamu Sunan sa Wanda aka yanka masa Salihu ne , ?an wani ?aramar ?auye da ake kiran ta Fallanki , ?auyen karama ce sannann ba mutane da yawa , Asali ma duka dangi ne yan uwa . Almajiranci ne ya kawo Alhaji Adamu Birni inda ya wahala sosai , Daga baya Allah ya taimake shi ya fara Aiki a cikin gidan Hajiya kaka , Wato Gidansu mami da Mom Hajara . Shine mai yanke fulawowi da Wankin takalmar su . Wannan shine aikin sa tsawon lokaci a cikin gidan . Hajara macace ita tun tana yarinya masifaffiya ?ar tijara ce bata da kirki , idan kaji an yi sallama a cikin gidan to itace ta Kori mutum . Kowa tsoron ta yake ji ?warai , don ko zuwan Alhaji Adamu Bai san ta ba , don bata ?asar tana ?asar Spain don kammaluwar karatun ta .

Dawowan ta ya wahala ta tattaka shi babu iyaka, tsanar duniya tayi masa , ga Wahala , amma a haka Adamu yake ha?uri tsawon lokaci , don ko a lokacin Mami da Auren ta da General Saleh . Kasantuwar itama mami ba mazauniya bane saboda yanayin Aikin ta na police yasa ko ?a?an ta Hajara ba sani tayi ba , haka suma sai dai suji sunan ta . Rabon ta da Mami tun haihuwar Haidar a wannan lokacin kuwa da ta dawo da cikin Jidder. Taso ta koma Spain amma Hajiya tace A’a , sai mami ta haihu daga baya sai ta koma .

A haka Rayuwa ya cigaba kowa yasan Yanda Hajara ta tsani mai aikin nata , Haka Mami ta haihu Hajara wula?anci ko ganin jariri ba taje bare suna . Kai daga karshe Daddy ne ya dauki Khalil ya kawo mata , a lokacin Ali baya jin dadi wannan yasa shi bai samu ganin Mom Hajara ba sai dai a hoto . Da kuma yanda ya santa tun yana ?arami sosai .

Abun da ya faru wanda ya jijjiga a halin shine a dare daya lokaci guda Hajara ta nuna ita tana ra’ayin Alhaji Adamu, don tun da take bata ta?a ganin mutum mai ha?urin sa ba. Tun tana musguna masa ?an ?auye Almajiri jahili kawai daga haka sai kuma tausayin shi ya fara shigar Zuciyar ta . Tun tana daurewa ta gaji ta bayyana ma iyayen nata. Inda anan kowa ya daka ?afan da cewa “ Ai Asiri Alhaji Adamu yayi mata ”. Horo azaba babu wanda bai gani ba , amma nan tafa ce ita shi take ra’ayi, ai ita zata zauna dashi ba wani ba.

Bala’i da yayi Bala’i , a wani dare ta tarkata ta je inda aka rufe shi ta gudu da ita dashi , suka nufi ?auyen su na Fallanki , a takaice acen aka daura masu Aure , har suka Haifi Yarinyar su Zahra , idan kaga Mom Hajara a wannan rayuwar ?auyen sai kayi mata hawaye ,amma a haka ta share ta manta da komai , don a lokacin cewa tayi kowa ma da yake son ta ,saboda iyayen ta ne , a i yanzu babu mai yin son tsakani da Allah . Ta sha wuya gaba ?aya ta sauya har kamannin ta . idan mun tuna a shafin Farko , sun shirya ne don zuwa dangin Hajara , Don Alhaji Adamu ya bada ha?uri sai kuma Allah yayi ikon sa , ashe ha?uwar da Sauran lokaci sai a yanzu ”.

**
Murmushi yake yi mata tare da cewa“ Bu?e bakin , a hankali Ma’eesha ta bu?e bakin ta yana bata fruit ?in , Yana murmushi . ?wanciya tayi a jikin sa tana lumshe idanun ta dai dai ?ofar su na ?ara alamar Door bell . Saurin juyawa Ma’eesha tayi , inda cikin sauri ta mi?e daga jikin sa tana bin mai shigowar da kallo . Nurse Narret ta furta cikin wani irin murya ”. Kallon Ma’eesha Aliyu yayi kana ya kalli inda Narret ke shigowa da Akwati a hannu tana jaaaaaaa??!

 

*Mmnteddy 08081202932.*
[1/31, 6:15 AM] Real~Mamanteddy: *???RAINON SOJA???*
*Through the gate of love a valiant fearless heroical and Sympathetic Story.*

No comments