Breaking News

Rainon Soja 84-85


84-85
*Littafin na ku?i ne please don Allah kar ki karanta indai baki biya ba . Regular payment?500 Vip payment?1000 SPC payment?1500 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 idan Vtu transfer ne sai ki tura ta wannan number 09061466409….?????#Mamanteddy#mrsusm.*
Book 3
Ha?e giran nan nasa yayi yana murti?e fuska tamkar wanda bai ta?a dariya ba . Don tuni yasan labarin Narret duka kallon ta yake yi , don ?awarta ta sanar dashi komai har ta ?aryar ciwon ma’eeshan . Mi?ewa Aliyu yayi yana raba jikin sa da Ma’eesha kana ya kalli Narret dake bin su duka da Kallo na cikakkun yan duniya tana kallon Ma’eesha ?asa ?asa . Me ya kawo ki gidana? . Ya furta cikin dakakkiyar Muryar sa.

Murmushi Narret tayi kana tace “ Fatan kaga tayin soyayya ta ”.

Na gani sai aka yi yaya? Fice mun daga gida bana son sake ganin ki a rayuwata dana iyalina . Wani irin Abu Narret ta ha?iye kana ta Girgiza kai tana kallon Ma’eesha wacce itama ita take kallo jiki a sanyaye,don ta tuno da Al?awarin da tayi ma Narret.

Murmushi Narret tayi tana ?are mawa ma’eesha kallo kana cikin Wani irin murya ta fara magana da cewa “ Allah Sarki Yarinya! Gaki kya?y?yawa tabbas ke matace ta nuna ma Sa’a . Amma ki sani ba zai yiwu Miki ki zauna ki sance tasa har abada ba. Saboda masu so da yawa dole ki dan matsa wasu su shigo! Takawa tayi tana juyi a tsakiyar falon kana ta cigaba da cewa “ A wancen lokacin da kin fada mun duka a layi ?aya muke ai da ban azabtar da Zuciyar ki wurin fa?a mata irin Soyayyar da nake mawa abun da kuke so da hari ba …amma ko a yanzu ba abun damuwa bane , a namiji mijin mace hu?u ne ….yanzu nazo ne a bani ?aki, kamin na shigo a na biyu ko uku ko hu?u ….ke idan ma babu Wuri to zai sake ki ya Aure Ni……Kamin ta rufe baki Ita dai taji saukar marine mai tartsatsin wutaaaa “…tasssss”.

Wani irin tsorata Ma’eesha tayi ganin lokaci guda ya koma mata Aliyun da baya . Narret kuwa dauke gani tayi na sakanni kana ta furta “ Mari na kayi ?”. Yessss! Na mareki komai ma zan iya Miki Indai bakin ki ya cigaba da furta kalmar cewa “ na rabu da Ma’eesha, daga yau kar Na sake ganin fuskar ki idan ba haka ba Wallahi sai na karairaya Miki ?afa?? ”. Juyawa Ma’eesha tayi da sauri tana ?o?arin Guduwa jikin ta na rawa , carafff taji ya ri?ota yana Ha?ata da jikin sa tare da Rungume ta yana shafa bayan ta a gaban narret wacce ta kusa ha?iye ranta don ba?in ciki . Ita Rayuwata ce! Fice ki bani wuri. Ya furta yana ha?e giran sama da ?asa. Fuskar sa na huci . Ganin a tsume yake ya saka Narret saurin juyawa tana furta “ Wallahi ba zan bar ku ba da kai da ita duka zaku gani…”

Kallon Aliyu ma’eesha tayi hawaye na ciko ?warmin idanun ta. Uncle Zan koma gida ”.

Gida!
Ai ke kuma da su Mami sai dai ziyara, wani gidan bayan gaki a gidan mijinki . ?wanan nan zamu wuce ?asar Oustralia ina tunanin zan kwana biyu acan, amma anan zaki zauna ba zaki koma gidan Daddy ba . Ya furta yana kissing ?in bayan ta. Shiru tayi tana kasa ce masa komai , don ita gani tayi al’amarin narret ko a jikin sa . Mtswww!!! Wai to Ni sai aka yi yaya? Ya furta yana ?ara wayar A kunnen sa tare da Sauraren Maganan da Khalil ke fa?a masa na Dawowan Mijin Mom Hajara .

Alhamdulillah ”. Ali ya furta kana ya datse kiran ya na kallon Ma’eesha tare da cewa “ Kinji an ga mijin Mom Hajara, alhmdlh kin ga yanzu inshallah zata sakar mana mara muyi fitsari, zata yi laushi ,don naji labarin yanda take mugun Masifar son mijin nan nata . Kallon shi Ma’eesha tayi kana tace “ ?ata yayi ne dama ?. Gya?a mata kai Ali yayi kana yace mu zauna na baki labarin Wacece Mom Hajara da Auren ta da Mai Mata wankin takalmi da yankar fulawa. Ni fa soyayyar naga bugeni yayi ,wannan shine definition of true love ?? kaman dai soyayyar mu kennn! Aliyu ya furta yana murmushi Hushiryar sa na bayyana ”.
**

Shiru duka aka yi a falon Hajiya kaka , Dangin Alhaji Adamu, dangin Mom Hajara duka zaune ana kaji yawa. To Alhamdulillah Allah kenan mai yanda yaso , yau gashi Wai Hajara ce Da Adamu aka ?ara ha?uwa. Itama yarinyar Allah zai bayyana ta! Hajiya kaka ta furta tana Girgiza kai na ganin Abin tamkar a mafarki.

Wasu irin hawaye ne suka zubo ma Mom Hajara, a hankali tasa hannun ta tana goge su , kana tace “ Ina? Ai Hajiya na cire ma kaina ganin Zahra a duniya , sai dai kuma a lahira. Don nasan ta da?e da barin duniya….kayya! Muryar Alhaji Adamu ya katse ta , kana cikin girma da Rarrashi ya furta “ Idan ma ta mutu Allah ya bamu wasu ya’yan masu albarka ”. Yanzu ki natsu ki kwantar da hankalin ki kisa lokacin da zamu je wurin mata na kuga juna ”.

Ai ko yanzu a shirye Miki Alhaji , da zafi zafi ake bugun ?arfe ”. Mami ta furta tana kallon su duka. Ehhh to kuma haka ne . Daddy ya fa?a shima yana kallon dangin Alhaji Adamu ,wanda suma nan take suka goyi bayan a tafi yanzu zuwa gidan Alhaji Adamu….ko awa wani irin hali gidan ke ciki a yanzu…….?
[1/31, 8:39 AM] Real~Mamanteddy: *???RAINON SOJA???*
*Through the gate of love a valiant fearless heroical and Sympathetic Story.*

No comments