Breaking News

Acikin Gidana 10

 ⚡️A CIKIN GIDANA ⚡️

(SEX,ROMANCE,RUNS)
      📝FATIMA ZAKARIYYA 


EPISODE 🔟


Bin ta yayi dakin yanata rokon tah da ta rufa masa asiri,karima ni bazan hanaki tafiya  bh ,am not the type of man da zanyi depriving mace Ko mene takeso ,but pls Karki gayawa kowa wannan abun da  kika gani kinji karima ,wani kololon bakin ciki ne ya tsaya mata a zuciyarta ,Kai karka sakemin magana ,na tsani  inji muryarka,ka fita nace ta fada da karfin gaske,kin fita yayi ya cigaba da rokonta ,bayan ta gama hada Kayan ne ta fito ya tsaya a kofar daki yanata bata Baki Akan karta tona masa asiri,tazo fita harda rikota ,juyawa tayi ta dalla masa 

Mari,sakemin hannuna karka Kara tabani ,jikina yafi karfinka  nafi karfinka,tsoron kar wani yaji kakeyi bama tsoron Allah bh ,toh kasani Allah yana gani duk abun da kukeyi ,shi bakaji tsoron sa bh sai wani Ko ,matsa min a hanya dan wlh ji nakeyi kaman na kasheka,turesa tayi da karfi ta wuce ta tafi ta barsa da hannu Akan fuskarsa,yaji zafin marin nn kuma baisan Zata iya marin sah bh but still yana hango halin da mamansa Zata shiga idan taji wannan labarin ,dan shi Ko kadan bayasan bacin ran mamansa,wucewa tayi ta kunna motarta ta tafi tanata kuka tana driving dakyar ta iya Karasawa gidan aunty Huda,bayan tayi parking ta dade A mota tana kuka kaman ranta zai fita,mijina  !!! Ni  kuma irin mijin da Allah ya bani kenan,wannan wani irin rayuwa ne ,Ina zan  saka kaina ,da kyar  ta Kama kanta ta goge hawayenta ta shiga gida,aunty Huda ce ta fito daga daki dan ta dade Tana jiranta ,daga cewa yanzu Zata je  ta dawo taga dadewar tah,karima sai yanzu kika dawo kenan ,tun dazu naketa tunanin ina  kika tsaya ,nan Kayan ne anan ,ta tambaya Tana nuna Akwati,Kai ta karkada mata A’a basu bane aunty ,danaje mh sai naga inada wasu basai na Dinka wani bh ,wannan crediantials Dina ne na daukosu,crediantials kuma ? Karima me zakiyi dasu ,kuma naga jikinki yayi sanyi lafiya ,babu komai aunty Huda lfy kalau ,kawai dai wani Zazzabi naji inayi ,Bari in shiga in danyi wanka in kwanta,aunty Huda kinada maganin ciwon Kai ,kaina ciwo yakeyi sosai ,tashi tayi ta dauko  mata  magani ta bata ,kije ki huta dan dazu mama ta kirani tace kiyi  maza ki koma dan mijinki yaje ya bada hakuri kuma yace ki shirya gobe  zaki koma,Nima ga magungunan ki can na hado miki ,ni karima da kin haihu  saina ce  stiches kawai zan kaiki ayi miki,Amman tunda Baki haihu bh kuma ba wani dadewa kikayi bh I think Wancan magungunan tightinning din sun isa,ga wanann sit bath dinma yanzu idan kin shiga wanka  sai ki shiga ,wannan kuma ki fara sha tun yanzu dan Ni’ima ta wadatu a jikinki ,wadannan sai ki tafi dasu kullum Kafin ki kwanta da mijinki saiki dinga sha,ga wannan zumar indai yasan mene dadin mace kinasha zaiji babu mace me  dadi irinki ,Kai kawai ta gyada mata ta wuce ta barta ,tun da ta shiga toilet dinma kuka take ,dagaske batason ta gayawa kowa abun da ta Kama Mubarak yanayi amman kuma tayaya zatayi handling wannan abun ,ta rasa mene yake mata dadi a duniya , gashi iyayenta sunada zafi Akan auren nn nata ,kuma gashi batason ta fada musu wannan abun ,ya zatayi?guduwa zatayi Ko kuwa ?dan nidai wlh Ko duniya za’a bani bazan koma  gidan Mubarak bh ,na tsanesa bansan Tunasa mh,wankan tayi ,den tayi floshing garin da aka bata akace tayi sit bath ,ta fito tayi sallah ta kwanta ,Mubarak kuwa tunda ta tafi yaketa kaiwa da dawowa ,wayarsa ce ta fara Kara gabansa saida yayi mumunann faduwa  ganin mamansa ce ,”Hello mummy Ina yini “ ya fada dakayr ,”Lafiya kalau Mubarak,dama kira nayi na gaya maka gobe idan kaje dauko karima karka manta ku biyo tanan dan Ina son ganinku ,yanzu lokaci ne da zaka zauna ku hada Kai da matarka ,ku rufawa kanku asiri,Nima so nake naga dan jikana Mubarak kafin na mutu” “mummy bazaki mutu bh insha Allahu “ “ Yoo Mubarak ai mutuwa dole ne,shiyasa banida burin daya wuce naga jikana Ko jikata,Ina rokon Allah ya Baku yara Masu Albarka ,dan nasaka ayi min cefane gobe anan zakuci abincin dare Ko?,Yawwah toh Allah ya muku Albarka sai Kunzo”, tunda ta kashe wayar nn Mubarak ya rasa mene yake masa dadi  a duniya ,shi dai daya sani yabar hameeda a hotel tabbas yayi gangancin kawota gidansa ,wannan yarinyar ta hada  min masifa  ya fada a filli,wanka yaje yayi yazo ya kwanta Kamal ne yaketa sauri zai wuce office dan Yau yayi late har saida Aliyu ya kirasa ,ko breakfast baiba ya fita ,yana zuwa office din Aliyu ya wuce inda ya tarar dashi a tsaye  yanata zagaye,lfy Aliyu naganta a tsaye,naji dadin zuwan kh zauna anan ya nuna masa  gurin zama ,kaga ni banma San  ta inda zan fara bh ,yarinyar nn Zee ta dawo Yau dinnan sunata min hayaniya a office itada  Sophie ,zaro ido yayi how comes? labarta masa abun daya Faru ya shigayi ,kaima Aliyu is high time gaskiya kasan abun dayake maka ciwo,yanzu mene amfanin Tara yaran suzo zasu daga maka hankali,yanzu da shatu tazo coincidently fh ,saika ce mata mene?, ni na tsorata da sabgar shaidan dinnan yanzu zai kaika ya baro kah ,abokina bazan daina fada maka Gaskiya bh kayi cutting ties da duk wannan abubuwan sabgar yaran and face the reality,matarka bata rage ka da komai bh ,kuma am very sure shatu Ko wani abun kake so ka gaya mata da gudu Zata maka ,she is an understanding woman,very understanding,kuma very opened to you so why won’t you be opened to her ,Ai kamal abun ba anan yake bh ,nifa ba wani abun nake so bh ,bansan mh me nake so bah ,ko me nakeso shatu tanamin I don’t even no mene nakeso kuma ,shaidan ne kamal ya fada ,ni  kaina yanzu tsoratani yake ,mudai yiwa kanmu fada zamu iya mutuwa Ko yaushe ,muje mu cewa Allah mene? Suna cikin wannan hirar ne saiga Mubarak ya shigo ,kana ganin idonsa kasan bai samu wani cikaken bacci bah ,saida ya samu guri ya zauna Sannan ya dago Kai ya kallesu ,guys ku tayani da Addua fah abubuwa sun chabe min ,lafiya ? Sukayi saurin tambaya,duk abun daya Faru bai boye musu bh saida ya basu labari,OMO!!! You messed up mutumina kamal yace ,Gaskiya Mubarak na tausayawa karima ,this is horable !! Aliyu ne yace Kai yanzu wani tunanin ne yasa ka kai wata yarinya gidan aurenka,duk hotels din garin nn wanne ne bazaka iya affording bh?,Meyasa sai gidanka ? ,hmm!! Bazaku gane bafa ,ni kaina bansan  Meyasa bh ,kawai I just want to fill my mind ,munyi fada ta tafi so inason nayi filling brain Dina da ko tana nn Ko bata nn zanji dadi babu abun dazan rasa Dan bata nn but it turns out I got my self into a mess! Honestly banji dadi bh data ganta a cikin dakinta Amman ni yanzu damuwata mummy ,yanzu Yau Tanacan tana jirana da yammah inje in dauko karima muje gidanta ,tanacan Tana mana girki,kamal ne yace tabb!! Ni kam banma San ta inda zan fara bh ,but nidai abun Dana sani ka sauke wannan girman kan naka kaje ka lallaba karima Ko Allah zaisa a dace ,shine kawai way out Dinka ,karima batada matsala Mubarak kula kulenka ne dama da rashin son zaman lfy ,ka maida mata ba komai bh ka maida cin mace ba komai bh,wannan damuwar da kake ciki kadan mh kenan,me Zina fh ance kullum cikin tashin Jin dadi yake,toh ta Ina zakaji dadi kana sabon Allah,ka tuba tun wuri kaje ka lallaba matarka,ai Mubarak ka godewa Allah mamanka tana nn da ranta Tana maka Addua inajin mh shiyasa Allah ya dubeka ya soka da Rahama  karima ce ta kamaka ba mummy din bh ,nidai abun da zan iya gaya maka kenan,ga Ali nn mh ya Tara yara sunzo har office dinsa suna masa shirme,da class Dinka da komai yara suna maka fada a office ,Ina tarbiyya anan,Allah dai ya kyauta ,Aliyu dai ya tsorata sosai da wannan abun daya Faru da Mubarak tunanin ya fara da shine shatu ta tafi ta barsa Ina zai saka kansa,Ina ya Kama ,Ina zaije ,this is wrong ya fada a ransa,duk sunyi shiru kowa da kalar tunanin da yake ,shima kamal tunanin abun daya Faru dashi da Rabi ya fara , Yama kasa gayawa frnds dinsa ,danshi kasa controlling Kansa yayi but he is confused Dan so yake ya kuma saka rabi a idonsa ,bawai dan ya mata komai bh kawai yana so ya ganta ,ya fara jinta a ransa ,bayaso Amman haka yake tunaninta ,mubarak kuwa daukan shawarar su yayi dan ya yanke shawarar  zaije ya nema karima ya bata hakuri ta Rufa masa Asiri sbd mamansa ,Aliyu kuwa decide ya Kira safiyya zaije duk inda take su zauna  suyi magana ,dan har cikin ransa yanson ya tafi break from all this ,he want to try not kula mace yaga mene zai samesa,he wants to settle for a mean time kowa dai da kalar tunanin dayake a cikin office dinnan


Safiyya dai tunda ta tafi hostel taketa jiran su Ruky  da nabeela su dawo ta basu labari,dan su bama A garin suka kwana bh ,wata frnd dinsu a hostel ce ta hada musu wani Appointment suka tafi cross river gurin  wasu Alhazawa,ita dama Naja aikinta kenan kawalci,duk wasu Alhazawa Masu bin mata tanada connection dasu ,and A duk state din da suke Tana hada musu A.P na mata suzo su samesu,iyakaci su fadi kalar mace da sukeso nata kuma ta zaba musu a biyata, Dayan Alhajin cewa yayi yanason macen da Zata lallata masa jikinsa a kan gado wace Zata cire kunya ta taba masa Ko Ina yaji dadi,Ko nawane zai biya ,Ruky ce ta fado mata sbd haka Ruky ta samu sukayi ciniki Akan za’a mata booking flight Sannan zai bata 500k kwana daya ,aka tura masa hotanta yace tayi ,Dayan kuma yaro nema yakeji da kudi kuma yanada sarauata, shine yaketa kashe wa mata kudi  ,Naja yayi contacting dan yanson wace bata gajiya gurin shan gindi wace Zata dade Tana sha masa har saiya kawo,nabeela ce ta fado mata dan tasan ta kware anan ,har exercise takeyi a hostel ta dauki cocumber tayita practicing,dan tasan wasu mazan pleasure dinsu anan yake ,so luckly enough duk a gari daya suke sai suka shirya sukayi gyare gyarensu suka tafi,ta shiga wanke kenan taji anata ihu ruky ta dawo dayake tanada frnds dayawa a hostel sbd surutun tah ,da sauri kuwa tayi wanka ta fito,sannunku mutanen Cross river,Nabeela ce tace sannunki yaya naki mission din? Ince dai mission accomplished?, hmm safiya tace,babu wani mission danayi accomplishing ,dan Yau mh wani abune ya faru ,Ruky ce tace Subhanallahi ,Keda nace miki kiyi using weekend dinnan ki janyo sah yazo ku kwanta a wuce gurin shine kika tafi gida ,toh ai kunsan Nima sai nayi gyare gyare ,wannan zumar da kika bani so nake nayi 3days Ina shanta  kafin ya kwanta Dani ,bawai mallakar kadai bh inason ya shiga mh yaji shegen dadi  ya kasa fitowa,nabeela ce tace eh to da gaskiyar ki Amman dai ai yanzu kin gama Shiri sbd haka Yau dinnan Karki Bari ta wuceni kinsan  yanda zaki hada yaso kuje  ku kwanta ,gwanda ayi abun nn da wuri a gama ,Abu ba Abu bh sai zuwa da dawowa akeyi Akan wani da namiji,safiyya ce ta kuma gyara  zama  ta labarta musu abun daya Faru da safe a office ,Ruky dai tayi dariya kaman mene ,safiya haushi abun ya  bata mene abun dariya ,Ruky banaso Ina Baku labarin serious Abu kina min  dariya,ai safiyya dole ne nayi miki dariya ,bakin tsaya wasa bh, Wai wannan Aliyun naki kina ganin bashida crush’s ne sai Ke ,namiji ne jini a jiki ,namiji kaman Aliyu ,kuma daga gani zaiyi dadi ,safiyya ce ta ciki mata  pillow banaso ,wlh bakuga zagin mh da tayi min bh,Amman yace min Wai EX  dinsa ce ,nifa wlh duk na gaji da wannan kawai ni yanzu Aliyu yazo ayi aure a wuce gurin nn ,wayarta ta dauka  ku tsaya Ina zuwa,kiransa ta shigayi ba’a dade bh kuwa ya dauka ,” Alee I owe you an explanation,kazo kamin explaining abun daya Faru dazu ,inason ganinka seriously,mu hadu a hotel din kusa da bridge dinnan” toh yace mata saboda  shima dama yanason yazo suyi magana ta bashi break ,yanajin dat yanason yayi sorting out life dinsa he want to be settled, bayan ta sauke wayar ne suka tambayata me yace,yace toh ,ta tashi ta fara shiryawa ta yi  abubuwan data Saba ,su ruky aka tayata shiri ana murna ai aikin mallam ya fara kyau ,kalli kira daya yace toh Ko musu babu ,ta dau abun da Malami ya bata ta saka a jaka ,toh Jama’ah sai sanda Allah yayi zaku ganni kuma ,dariya suka dinga mata ,Ruky tace a daiyi a hankali kar gidinsa ya balle a jikinki ,wani dariya suka sakeyi   ta fita ,Aliyu kuwa office dinsa shima ya rufe dan so yake yaje suyi magana ya dawo da wuri ,shima Yau akwai wani suprise da yake son yayi mh shatu ,so yake ya dauki break na 1 month dan  suje  dubai da shatu Su dan huta  ,he want to spoil her so saida ya tsaya mh a kasa ya Kira hidaya kanwarsa  Akan ta shirya zai kawo mata su Amir da Amira ,ya gaya mata abun da yake shiryawa Amman yace karta gayawa shatu suprise ne ,mota ya shiga yanata sauri ,shatu ce ta karyo  kwana itama a mota ta kawowa Aliyu lunch dinsa ,dan gani take kaman zai dade a office motarsa ta gani yana fita Amman shi bai ganta bh ,har ta dau waya zata kirasa sai kuma wata zuciyar tace  mata bari na bisa nayi surprising  dinsa 


Rabi ta kalli wayarta yafi sau nawa ,tunani take  ta Kira kamal Ko ta barsa ,Wayyo Allah soyayya duk ta cika mata kai ,jiya taji dadin da bata taba ji bh,jiya da sex sukayi ya kenan, just kissing sukayi Amman duk ya daga mata hankali ,gashi ya burgeta yanda taga yanata rike mata kai,tanason taga namiji yana acting craxy in pleasure,what a darling!! Kasa hakura tayi tayi dialing number dinsa ,shiru ba’a dauka bh sau biyu Tana Kira Amman babu respond ,text ta masa “ Can’t stop thinking about you “  ,kamal yana zaune a office ya gani ,yana gama karantawa yayi deleting  ya cigaba da aikinsa, shiru taji babu reply ta kuma masa text “ can I see you today ?”, ya gani still ya kuma gogewa,ganin bashida time din mata replying kawai tayi deciding ta shirya ta tafi gidansa ,wanka tayi ta saka matsatsun Kaya sai ta Dora  hijab  ,ta shirya ta wuce gidan Amrah,tana ganinta kuwa ta fara kawata  Yau kuma an tuna hijab kenan,Amrah ta fada Tana tsokanarta ,ehh wlh Yau zafi nakeji na saka kayan Shan iska ,kitchen ta wuce dan tama Saba ta Dora musu girki ,kamal kuwa wanted to reply her messages Amman wata zuciyar tana hanasa ,bayason wannan abun ,shi baiyi promising matarsa dat ita kadai zai zauna da ita bh or daga ita babu kari but yasan yana kwanar ta sosai expecially yanzu da take da  cikin dansa,again koda  zai Kara aure ko zaiyi falling in love  he don’t want to fall for his wife frnd ,gwanda  wata daban da ba’a sonta bh,and that  he is not the type mh da yakeson  Kara aure ,yanason matarsa kuma yanason ya zauna da ita ,abun da sukayi da Rabi’a kuma ya daukesa as mistake Amman yayi promising Kansa bazai kara  zuwa kusa da ita bh ,dukda yana jinta a ransa kadan kadan Amman bayason ya Bari ya yarda da abun dayake ji,ganin ya gama komai kawai ya shirya ya wuce gida ,yana  zuwa kuwa yaji muryar Rabi saida yaji zuciyarsa ta motsa ,daki ya wuce dukda sunji shigowarsa ,Amrah dai gabaki daya ta tattaro hankalinta gurin kallon wani series da akeyi,juyawa tayi kawata Ko zaki taimaka ki gyaramin dakina pls ,so nake Ina gama kallonta nn na shiga daki na kwanta na huta ,toh tace mata ta tashi,tazo shiga dakin nata ne taji muryar kamal na waya ,komawa tayi ta Leka  Amrah inda taga gabaki daya ta tattaro natsuwarta gurin kallon ,dawowa ta sake yi ta bude dakin kamal ,dagashi sai dan boxers ya fito daga wanka yana waya ,gashin jikinsa duk sun kwanta abun sha’awa,yanata wayarsa ya dauka mh Amrah ce dayake ya juya baya,kofar ta mayar ta rufe a hankali ta wuce gurinsa ,tsayawa tayi Tana kallon jikinsa ,wata sha’awa taji ta debeta,hannu takai bayansa  ta fara shafawa ,da mamakinsa kuwa ya juya da sauri ,yana juyawa  yaga Rabi saida ya tsorata,blanket yayi sauri ya janyo ya rufe jikinsa ,danshi kunya mah ta bashi ,a tsorace  yace mata mene haka Rabi’a ,pls tashi ki fita yanzun nn yana nuna mata kofa ,ita kuwa yana magana Amman gabaki daya bakinsa take kalla hijab dinta ta cire tayi kansa,shi bazaiyi fada da mace bh Amman he is not ready for wannan attitude din nata yanzu,tashi yayi da sauri ya dauki hijab din ya saka mata ya rike mata hannu Ya dagata ya kaita  kofa ,ki fita zamuyi  waya Amman ba A CIKiN GIDANA bh, tana fita kuwa ta Koma  parlour Ko dakin bata gyara bh ,besty ni zan wuce kaina ciwo ,da sauri ta juyo lfy da sauri haka ,eh kawai tace mata ta fita ,taji haushin abun daya mata tayi expecting zai barta irin na jiya

No comments