Breaking News

Tantiriya a Gidan Yari Book 1 Paga 86-90



🏫 TANTIRIYA 🏫

        A GIDAN YARI


BOOK1


                 86-90



Official


By

AsmaBaffa 


SADAUKARWA NE GA

AIDA MAMAN TASNIM


Page naki ne

MOM SAFWAN 



*MISKI 4in1 Hamil musk*🌹 munkawo original miski daga *Egypt* miskin da indai kinyi amfani dashi zakiji dadi  sosai domin  kuwa sekinyi godiya hajiya💃💃 👍 yana dauke: 1.*Musk oil*  Ana sakashi acikin gaba  sannan zaki iya ringa shafawa a pant dinki  lokaci zuwa lokaci  ba lallai  sai bayan gama al'ada inda hali za'a iya ringa sawa Koda yaushe yana maganin infection yana gyara gaban mace sosai 🙈ko yaushe gurin yakasance cikin kamshi 😇 kamshin sa yana zama sosai bayaga haka sunnah ne amfani da miski 

  2.*Musk cream* Ana shafawa ajiki gaba daya musamman  irinsu  cinyoyi,  kasan mara  yana sa jikin mace koyaushe yakasance cikin kamshi kuma yana gyara fata, yasa tayi laushi 

 3.*Musk soap* sabulun tsarki na Musk; wannan sabulun miski ne  ana tsarki dashi  yanada kyau sosai👍👍 yana kashe infection sannan yana  wanke duk wani  datti dake  gaban mace da karni musamman bayan gama period 🙈 

4. *musk powder* Ita wannan powder din ba normal powder bace tana da sinadarai masu kyau acikin ta🤭 tana magance warin jiki, warin kashi sannan duk gurin da ake sa turare zaki iya ringa shafawa ita a ko ina ana iya shafawa har fuska in kinso  zaki iya sawa ko ina dai ajiki zaki iya ringa shafawa💃😇


Gefedaya munasaida ingantattun magungunanmata nasokoto munamaraba damasu siyandaya kosari numbermu itace 09039320715 pls inbasiyazakiyiba hajiya karmubatawa juna lokaci




    Goggo ce tace ku kaita dakin data nuna yanzu haka sunyi tsarin su da Mijinta mayatacce, har dakin suka shigar da Naila,suna kallon gida komai na gidan Golden and milk ne har kitchen da kayan ciki,Goggo tace jar Uba zaki Sha aikin gyara Naila komai me haske aka saka,Chika tace ai iya girki kawai zata dinga yi da gyara bedroom dinta da nasa akwai masu aiki ana biyansu,zasu dinga zuwa kullum 8am to 5pm mata su biyu, Dakin Ango Kuma White and Golden ne,bedroom din Naila ma itace ta zabi kalarta da take so light pink and white,Sauran Rooms Kuma color din da suka dace da palon ya zuba musu,palon Sama shi Kuma brown and Golden ne nasa tsarin,masu aikin ya dakko na musamman aka tsara Masa gidan yanda yake son abinsa.


   Goggo tace Kai jama'a gidan yayi gida ku tashi mu ganewa idonmu kallo,Naila harda cewa Kai Allah da Iko yake Tantiriya a wannan gida,ba zagin da gulmar da ba a yi min ba,ai Yar iska ce bla bla bla,to ko karuwanci nakeyi haka zai ganni aure ni,ai mutum rabonka baya wuce shi,ko mace a gidan karuwai take sai Kiga tayi dace, shi yasa ba son zagin mutum kana aibata shi, Ni indai haka gidan yari yake to Allah Kara Masa albarka,.


   Goggo tace ke dai bari kar Kiga gulmar Hashimu da akeyi ana Masa dariya tun yana yaro yau gashi Allah ya yarda, yaran Hashimu sai arziki suke yi ana ta Masa dariya ana kiransa da Dolo,Tani tace ai yafi Kubra hankali wlh ke ba Kubra ba kadai ba, da yawa yafi mutane ganewa ne ba a yi sabo da yana da shirme watarana amma Hashimu ba dolo Allah ya halitta ba,mutane dai kawai akwai su da son  yiwa Allah shishigi a cikin lamarinsa,abin gulma da yi da mutum yanzu bashi da yawa, yanzu Gulma ce ke cinye ayyukan mutane na kwarai,kullum cikin hirar mutane ake,makwafta na gulma a junansu,Yan uwa na gulmar Dan uwa,ko Ina munafunci yayi yawa.


   Baka ba mutum ci da   Sha ka zauna kana gulmarsa,Kuma idan ance rashin aikin yi ne ai masu aikin ma yi suke,suna wajen sana'a suna gulmar mutane,Hashimu kuwa ba a gulmar wani da shi,ai Hashimu ko shugaban kasa kike zagi bazai goya miki baya ba,idan kika ce Abatcha yayi sata, haka zaki ji yace kin tabbatar? Zaki sheda a gaban Allah,idan kika ce a mulkin buhari anci wuya haka yake cewa ni ban ji ba, lafiya Lau nayi rayuwa ta a shekarar ma nafi samun kudi,idan kika ce Kai Obasanjo ya cuci kasar Nan,yace a'a ai baki fahimce shi bane, shi ya kawo mana wayar Cellular, shine ya wayar da yan Nigeria, shi akan Obasanjo ya waye,gashi ana ta social media kowa ya waye sai tambada iri iri, Goodluck Abba yace mugunta aka hada Masa aka dinga kashe mutane sai da aka sauke shi ta karfi,Allah yasa ma ya musulunta kowa ya huta da gulmar da akewa Goodluck.


   Naila dariya tayi tace ai Abba yace shi ba ruwansa Yana Jin dadinsa a kasar nan tunda shi aka yo shi musulmi to ko iya haka ya gode,ba abinda zai dame shi,gashi da yaransa suna Masa komai me zai dame shi Allah sarki Abbanmu.


    Goggo kallon gidan suka fita ko Ina lungu da sako suna furta hodi amma anyi asarar dukiya a nan,sai dare kusan 9pm sannan aka tattara su tare da Maida su gidan Mima,ba wulakanci suna Jin tsoron Goggo salin alin aka basu dakunan kwana da abinci,Goggo tace Kai ku kawo min yaji girkin ku salab ba gishiri,Tani tace ba a sa gishiri sai shegen Maggi har tsakar Kai,a bamu yaji mu dangwala da kazar ta fi shiga,haka aka basu yaji,Goggo tace Sanyi nake ji a gidan Nan,tiles zai kashe mu da Sanyi, a kawo shayi ruwan bunu banda Madara,na saba a Makkah kullum sai na Sha,Larabawa sun koya min mummunar al'ada,Me aiki aka sa ta kawo shayi ko wanne dakin suka sha abinsu,Mima tace jaraba sun sauka a gidana Kuma sai addua.

    Badia tace ni Goggon Nan anya bata da bindiga a jikinta kuwa, Goggo kwanciya suka yi bayan sunci sun sha suna Hira,Tani tace Naila zata kwashi kashinta a hannu,Ina tausaya mata wlh,Goggo tace ai duk soyayya ta rufe mata Ido ta zaci ba komai,shi yasa ai na zugata nace ba zafi kar ta damu kanta, babu komai dankon kauna yake karawa,Tani tayi dariya tace Yar banza harda cewa to, na tabbata gobe ranga ranga zamu sameta,Allah yasa muje tayi kuka ni Kuma lokacin zan ci Ubanta dai dai gwargwado, ai rashin kunyar data nuna mana sai na wanke ta tasss,Allah ya kaimu gobe.


  Naila kuwa su Goggo suna tafiya ta mikawa Chika hannu suka tafa,Chika tace saura ni Daya nima tafiya zanyi,Naila tace ki bari Spark ya shugo sai ki tafi zai sa a kaiki gidanku ke da su Basiru Kusa,Dariya suka yi tace saura bikin Basiru da Uwar raino,Naila tace abu namu,Chika tace naji kamar motar angon ma ta shugo,Naila tace shine gashi nan yana kirana a waya, dama yace Ina ganin kiransa to ya shugo gidan nan, Chika tace to dai karki bada mu,Banda kuka a saki jiki a sha love,Beauty tace ba zafi duk karya ce,Naila tace ai kin san nima a no wan carry last,to haka nake son ji,Naila tace Dan lelena fa Spark ah ai dole ma a ajiye tarihi.

   Chika tana zugata tace sai tawan suka tafa tace bari na kira Abba na fada Masa an kaini gidan mijina,dama na fada Masa sanda muka shugo Abuja lafiya nace mun sauka lafiya,Umma wayarta bata shiga,Chika tace kina son Abban Nan naki da yawa,Naila tace ke ai fada ma bata baki ce, rayuwa ai sai da Abba,5 and 6 muke da Abbana,duk shirmenka Abba sai ya dauke shi, Abba baya nasiha a kaina ya fara kinji dai yanda ya dinga fada min gaskiya waye ma yayi min fada irin na Abba ko Umma Albarka wlh,sannan Sanda ta Ina sane da ita a gidan Mummy, Mohsin bai dauki gadonta ba,sai ranar karshe idan asiri ya tonu zan dakko ta,wannan Sandar me nasibi ce ko na mutu a binne ni da abata,Chika tace au Walakiri zaki ragewa hanya da Sanda kenan? Dadin ya dauka ya jibge ki,sai kace ta tsafi Yar iskar Sanda anki mantawa da ita,tace Dan Allah kije gobe ki dakko min abata, Spark bai san sandar nan ba haba ai na ma boye Masa sirrina,Chika tace sandar har wani sirri ne da ita wlh bazan dakko ba.


   Abba ta kira a waya,bugu daya ya daga,yace Nailata,na'am Abba,yace to dazu Tani ta fada min komai gidan Ango sun jefar da maganganu ko? Naila tace a'a Abba kawai basu fahimta bane kasan Fulani da zuciya,Abba yace hakane, lafiya Lau aka yi komai a dakin ma fa Mima nayi bacci,kaga da akwai wani Abu ai da bazan hau gadonta ba,Abba yace hakane to koma sunyi ko basu yi ba karki fadawa kowa,ko mijinki karki fada Masa dama dole duk Inda aka Kai mace sai tayi hakuri sabo da zata ga canjin rayuwa ba wacce ta Saba da ita a gidansu ba,zata hadu da masu hali ko tarbiyya ko al'ada wata iri daban wacce bata Saba Gani ba.


  Karki zama Hanan kullum Kai Kara,kiyi hakuri kowa hakuri yake da Inda ya tsinci kansa,dole zaki ga dabiun wani gidan da naku ba daya bane,Naila tace to,Yace yawwa yanzu kina Ina? Naila tace gani a kan gado na,to sai da safe, Naila Ummanku tayi bacci gata Nan Ina mata tausa wai ta gaji, Naila tace to bye ta kashe tana dariya tace Abba yanzu fa ya gama nasiha kai Abba nidai kar yaje ya Kuma yiwa Umma ciki wlh,nazo Ina da ciki uwata tana da shi ni wannan abin kunya ni Naila Ina zan Kai shi,daga tausa Kuma ba sai Kwalbewa ba ni dai Abba zai bada ni wlh.


    Naila ta Kalli Chika tace kin San tsoro na yanzu shine kar ace maganin nan da kika sakawa Spark ya taba shi,sai yau na tuna wlh Kaka yace idan namiji jarababbe ne baya taba su sosai,idan ya sha zai dinga Jin sha'awarsa normal amma ana yin nisa da deep romance bazai iya komai ba zata kwanta,shine nake ta tunani ko Spark yana daga cikin irinsu,wlh abin ya dameni idonta ya ciko da kwalla tace na cuce shi yanda yake ta zumudi.


   Chika tace karki damu ba dai kin taho da maganin matsalar a jakarki ba? Naila tace ae suna Nan,to idan kika ga ya gaza sai ki bashi ya Sha shike nan amma a boye zaki saka Masa ya shanye,Naila tace na yarda da maganin kaka babu karya a cikinsa wlh zai wahala Kiga baiyi tasiri ba,amma ba komai ai akwai maganin matsalar sai dai Yana da karfi kinga ba taba yi nayi ba kar yayi min warka warka na kusa mutuwa,Chika tace koma mene laifinki ne haka zaki karbi Hallare a duk yanda tazo.

  Kece ai kika cuceni da kika zuba Masa yaci,ya zanyi ai dadin abin ma ance ba wani zafi,da sauki ko zanji wahala kadan ne.


    Spark ne ya shugo ya Sha wanka new Shadda fara ba irin ta dazu ba,sai kamshi yake kawai,Naila ta Kalli Chika data mike tsaye tace ni waye zai kaini gida? Spark yace ga Misam can zai Maida ke ai nasan da zamanki Chikar gayu,sannu kin Sha aiki na miki Alkawari amma bazan fada miki ba sai na cika,amma ki sani za a miki bajinta,Chika tayi dariya tace na gode,Naila tace ni Kuma Amaryar fa? Yace ai ke sai dai ki min bajintar.


    Chika tace Amarya sai gobe Kuma zanzo,Naila tace ni me zan baki ne? sai kin nutsu ai zan dawo gobe Chika ta fice da sauri,tana zuwa gaban motar Misam ta shige tace Ina yini,da kyar ya amsa mata tun daga lokacin bata sake Masa magana ba.


   Har ya dauki hanya ga wata Babynsa tana jiransa a Hotel sai waya take buga Masa, yace mene number din Room din? Yana ta faman tsinka gudu a titi Yana sauri ya tafi shekewarsa,Chika tana ji yace 44 number din? 


   Wani kishi ne da taikaci ya lullube Chikar gayu,cikin masifa tace slow down malam,yace Ina ne gidan naku? tace I said ka Sauke ni a nan wlh,Mamaki ya kamashi yanda take bala'i da masifa,ba shiri ya gangare yayi parking ta bude mota tana tsaki tace kwarto,Manemin mata,tirrr da haihuwarka,motar ta balle ta fice ta sake lekowa ta zuro jikinta gaba daya ciki tare da kwada Masa Jakarta a kansa tace Dan Iska kwarto,Kansa ya dafe da Sauri kawai sai ya suma,Chika ta zaci wasa yake,tace Kai tashi dalla kwarto, ta fara jijjiga shi,Taga da gaske ne,ruwa ta dauka na roba a gaban motar ta fara yayyafa Masa tana girgiza shi cike da damuwa tana hawaye tace na shiga uku gidan yari zan koma.


    A hankali ya farka kansa ya dafe sosai Yana Masa ciwo, Chika tace wayyo Alhmdllh Dan Allah kayi hakuri,koma sit din chan na kaika Inda zaka je mu rabu lfy,da kyar ya iya komawa Daya bangaren ta tuka motar da kanta,tace wanne hotel?  Ya fada mata Yana dafe Kai yace kiyi sauri maganina Yana can,Chika taja a tamanin ba wani kwarewa tayi ba amma giggiwa irin tasu ita da Naila basa tsoro.


    Tana driving har hadadden Hotel din da yake da permanent room dinsa a can ko karuwar tasa ma nata ta kama ba a shigar Masa dakinsa shi baya iskanci a dakin baccinsa sabo da mutum ne me Ibada,Yana Ibada kawai ya Saba da matan ne ko ya tuba sai ya koma ruwa.

   kamar wani dan giya haka ya fito Yana tangadi,Chika tace wai wannan wacce cuta ce da shi haka? Bata San Yana yawan yi ba idan ya shiga shock,har kasar waje sun Sha zuwa ance baida matsalar komai,da yawa suna bada shawara akan yayi aure maybe ya warke,sai magani ake bashi idan abin ya faru ya Sha kawai,Abu kadan Yana sawa zuciyarsa ta tsaya shi yasa Yana shiga shock da wuri zai sume,a baya ma kamar zai wuce lahira da kyar ya farfado.


    Fitowa tayi tare da rike hannunsa suka tafi ciki,Key din dakinsa ya Bata,yace ungo bude,ta karba hannu na rawa ta bude tare da shigar da shi ciki,Saman bed ya fada ta Kalli gefe taga harda Sallaya da Qur'anin sa,tace Allah ya shiryeka,yace me kika ce? No ba komai cewa nayi kana da mutunci,yace Ohhh ai haka nake,Chika ta Harare shi,yace ni kika zaga? tace yaushe? a mota,ta fara murmushin dole tace karya nake da kaina nake ai Yar iska nace jinane baka yi ba,kika ce min kwarto? gidan wa na haura? Ko na bi matar wani? Chika tace sorry ban San haka kake ba ai ashe Kai na gari ne,Sorry amma ai ba kwarto bane sai dai mata su nemi mijin wata,mijin wata dai ana nemansa amma baka neman matar wani, yace bani maganina wlh da baki janye maganarki ba sai na aureki na nuna miki Baki da wayo,Chika wani haushin kanta ya kamata tace Ashe aurena zaiyi ni me yasa na karaya ne gaskiya ni jaka ce,a fili tace na janye maganata kwarto an fada Dan iska idan Kai ka isa kana ji Kai Kaine ka aure ni ka gani idan har iyayena zasu yarda da Kai Kai din banza me bin mata mazinaci Dan Kwalbewa.

   Ai naga alama kanki Yana fisga amma zan saitaki wlh sai kin maimaita zagin da kika min, Chika harda girgiza kirji tana wani fari da murgude murgude na rashin kunya tace in ka isa kace Jikar Emeka ce ni daga Enugu nake,idan ka isa in bar kasar nan,mikewa yayi har taji tsoro ko kamata zaiyi sai Taga maganinsa ya dakko da ruwa ya kora ya koma Saman bed ya kwanta,tace ka ji sauki ka kaini gida,yace ga key din nan ki tafi da motar gobe na karba,Chika tace idan na tafi da ita wlh sai na hau tafi sati biyu a hannuna,yace Ina da wata ai sanda kika ga dama ki dawo min da Abata.


    Mikewa tayi ta dauki key din zata tafi taji ya riketa ram,tsoro ne ya kamata jikinta ya fara bari kamar mazari,dariya ma ta bashi tana cewa Dan Allah karka keta min haddi na,yace wato ni ga Dan iska,ai yanzu ba a yiwa mace dole da kansu suke kawo kansu,Amma tunda kike zagina sai na Sha bakinki yau,iya karfinta ta dage zata kurma ihu ya rufe mata Baki da hannunsa yasa hannu daya ya rike hannayenta ko motsi ta kasa,Hannunsa ya janye sannan ya saketa yace Kinga Qur'ani na da Sallaya kinci darajar wannan bana aikin Haram a gaban su,wane mutum cewar Chikar gayu,indai dakin Nan kika shugo to consider your self Safe,da sauri ta daga Kai ta ja baya ta bude kofa ta fice da sauri.

   Motar ta shiga ta tafi,ya koma ya kwanta sai yaji kamar karta tafi ta barshi,dama bata tafi ba,kansa yayiwa fada yace to wace ita ne da ka damu,tsaki yaja ya lullube kansa da bargo,Karuwa har ta gaji da kira tayi bacci,yarinya Matashiya ta jefa kanta a masifar bin Maza sabo da abin duniya.


    Ango kuwa a Jikin kofar ya tsaya tare da saka key sannan ya tsaya a wajen tare da harde hannaye a kirji Yana kallon Amaryar sa Naila yana murmushi,murmushi ta saki tana wasa da yatsunta sai kallon zoben nan da ya makala mata take,shi Kuma lallen nata yake kallo, karasowa yayi gabanta ya ajiye Ledojin da suke hannunsa,hannayensa yasa masu Laushi ya riko hannayenta tare da mikar da ita tsaye,ya furta tsaya a nan, ah'ah irin wannan kyau haka, Karahima inji mutan kauye,Naila tayi dariya tace karka ci min mutunci Karashima suke cewa ana ce mata Karisma Kapoor wani Karashima,Yace to dai haka naji Rayya tace ai kayi dace Inda ka san Karahima ce matarka,kinyi kyau seriously, a hankali ya rungumeta sosai a jikinsa,Kafarta ta Dora a Saman tasa dayar kafar ma ta aza ta Saman Daya kafar, cikin rada tace to ai banga kayi rawar murna ba,yace dan Allah har kin sa naji na zama tababbe,sai kace wani dan iska, kamata na fara rawa ai na tabe,Irin marasa kunyar yara ke rawa su Rafeeq,wannan rawa ya iya ta kuwa sosai ,rawa ai sai mata kune bakwa tsufa da rawa,Naila tace ni ban iya ba ai sai ta Yan Fulani da kafa daya da kirji,yace Ina so haka ai,suna magana ya Maida hannayensa Saman bumbum dinta Yana shafawa yace ga jakin Babangida na ya karu cikin rada a hankali har suka fada saman bed.


     Mayafinta ya janye Yana shafa kwantaccen gashinta Wanda ya Sha gyara,Yana sake Maida shi baya Yana a Samanta, goshinta ta nuna Masa da yatsanta yayi Mata kiss,ta nuna Ido shima yayi Masa,sai hanci ta Saman tips na hancin ta yayi Masa,shima tace to shike nan,yace ai karya kike,bakinta ta rufe da hannu tana dariya tace sai anjima,yace ai anjiman tayi please, Okay kadan to, lips ya hade da nasa zai lalubi harshen ta sai ta janye tace Uhm Uhm,sai anjima,hararar wasa ya mata yace Ina ganin ta kaina,duk dai tsiya yau baza ki kwana haka ba.

  Tashi muyi sallah kar anjima ta wuce ace sai gobe,Naila tana dariya tace haba ai a tsine min,yau ba sai gobe ba zaka angwance,Murmushi yayi a ransa yace bata san Dawan garin ba.


    Naila wanka ta sake shiga kasa hakuri yayi ya tashi yace Allah yasa Bata sa key ba na Sha kallo kafin anjima tayi,toilet din ya Murda yaji ta sa key,yace ni yanzu nayi wanka na bazan sake ba,Ina naga nutsuwar wani wanka to sai kace agwagwa,wanka dai biyu a rana ai ya ishi mutum wlh bazan sake ba,ita tayi ta wankanta,kayi ta wanka kamar agwagwa,ai da dai kowa yasan wanka biyu nake yi ai yayi,yanzu Kuma gashi za ayi ta yin na sunna kullum wanka ya karu ya zama sau hudu sau biyar,dole na Nemo maganin Mura,Ina dan wankana biyu shike nan ta kare yanzu sai biyar,Mura salamu Alaykum,da asuba kafin in tafi Sallah nayi wani inje inyi sallata cikin nutsuwa.


     Za aga daidaita sahu a masallaci ko liman sai yaga canji,me gida ya iso,liman ya daina mana yanga a masallaci muma munbi layi,dama na tsani liman din nan kullum sai yayi wa'azin gwauraye yace bamu da amfani,to yanzu kuwa Ina zuwa zance liman How far,ba ruwana da shi in yaga dama ya kwana yana wa'azi akan masu kudin da basa aure.

   Dole ma gobe da ni za ayi sallah da asuba ko dan liman,ya sake cewa yanzu nayi aure ma Ina zan zauna ta rainani Taga bana zuwa Sallar asuba sosai ai kullum muna sahun gaba a jam'i ai ka girma Spark,ka zama cikakken namiji.


     Yace yawwa sex kuwa sau uku zan dinga yi kullum,inyi da asuba,inyi da dare sannan Ina dawowa daga Office na Dan sauke gajiyata,daga nan.....Naila ce ta bude toilet ta fito daure towel tace naji kamar kana magana,yace waya nayi,tace okay,sai kace tsohon maye ya bita da kallo ya ganta mulmul yace Allah ya Kara miki Lafiya Amarya kinji kiyi ta lafiya karki dinga cuta kullum In dan samu sau haka ya nuna mata yatsunsa uku,Naila murmushi tayi tace Ameen,Karki shafa mai bana so na tsotsi chemical,Naila tace to bari nayi Alwala nazo da abata kin ballata,Ya shiga toilet,Yana shiga yace yanzu nidai nayi wanka wlh amma ai da kunya ita ta sake wanka ni Kuma taga banyi ba yo ko na karya ne ai nayi.


     Ya tube kayansa yace nidai bani da nutsuwa Sallar ma zan iya,haka yace ya na iya yayi wani wanka Kuma bai dade da wanka ba ya sake sabo Yana cewa nan gaba ai halin kowa zai fito nidai nasan me tsafta ne ato,bari muyi zaman karyar mu na farko,yayi wanka da Alwala ya fito,Yana fitowa shima turare kawai ya shafa ya zura jallabiya ta saka doguwar Yar riga marar nauyi ya jasu sallah,suka yi addua,zo kaga saurin Jan sura wajen Spark,suratul khausar da suratul Iklass ya ja shima da sauri.


     Kanta ya dafa yayi adduoi sannan ta mike yace Zauna a cinye better din Nan kina saka kayan bacci tawa ta kare Kuma,Naila ta zauna ita abin na Spark har ya fara Bata tsoro,sai ga Naila an fara yin lakwas,zama tayi sai yanda yace da ita,Abincin ma haka ya dinga bata,kafin ta cinye na bakinta ya yanko Naman again,Yana ci shima da sauri,Gani yayi kamar zata yi kuka,kansa ya saita ya fara janta da wasa yace ya naga kinyi shuru ne,Naila tace Kaine to kake ta abubuwa,yace to son matata ne ya jawo,ai hutawa zakiyi yarinya ko bakya son madarar Nido din ne?


     Naila tace tace ai dai ba zafin ko? Yace haba ni na miki da zafi Allah ya kiyaye ai me dadin zamuyi,mu ai na musamman ne ko? tace to,yace kin koshi ne? tace ae,yace to madarar fa Yar garinku Kin ganta ta shanu,Naila ta mika Masa baki ya dinga bata sai da tace ta sha iya cikinta,mikewa yayi ya miko mata rigar baccin da yasa aka ware,Sallayar ya ninke ya ajiye,Ya kashe wayoyinsa ,yace Ina wayarki? tace na kashe na jona charge,yace Alright,kayansa ya cire sai boxers.


     Jikin gadon ya danna Labile ya sakko ya lullube ko Ina na bed din amma ana hangowa sharara da shi,sai kyalkyali yake,wasu Yan dim light suka kunnu a ciki suna ta canjawa kala kala a ciki,Naila haka ta saka rigar baccinta,sai yayi kamar ma baya kallonta,Naila ta Kalli kanta tayi kyau Dan kyau amma kominta ana Gani,kallonsa tayi taga ba ita yake kallo ba.


    Bed din ne ya birgeta sosai taje tana murmushi tace a ranta a film nake gani,shigewa tayi ciki sai kamshi take ji a ciki,Naila tayi tsalle a ciki da gwiwoyinta tana Jin dadi.

   Spark Yana shigowa tace na manta ban kuskure bakina ba,riketa yayi yace na shanye ragowar abinda ya makale, zata ce ita a'a taji ya dagata da hannu daya taji karfin masifa,da sauri ta kalle shi, da mamaki sai dai tayi shuru tayi murmushi,Nutsuwa yayi sosai ya saita kansa,gaba daya komai ya kwance Masa har ya fita a hayyacinsa,kwanciya yayi yace kwanta Baby,Kwanciya Naila tayi itama suna facing juna,Taga har idanuwansa sun ja.


    Naila irin Tausayin nan harda komawa jikinsa ya matseta Yana murmushi yace Yar Aljannar Amarya kenan,taji dadi ta sake langabewa a jikinsa,wayo ya mata yace kwanta na miki tausa sai kiyi bacci,Naila tace a ranta nufinsa haka zan kwana lallai maganin Kaka ya kashe min mijina.


     Kwanciyarta ta gyara yace baya zaki juya,ta juya tare da Kifa cikinta ta mimmike hannaye,saitin Kafafunta ya ya dawo ya fara matsa mata yatsu a hankali zuwa tafin kafa,Naila harda da cewa Uhmmmm...kafafun ya shiga matsawa zuwa gwiwarta ta baya sai ji tayi Yana lallasheta,ya gangaro wuraren cinyoyinta a nutse,Naila har ta dauki sako ta kawo wuta,har ya gangaro bumbum dinta ya shiga Murza su yanda yake so,Naila chaji ya Kai chaji sai Uhmmmm take cewa,Ya tafi zuwa bayanta ya fara kissing wuyanta,har tambayarta yake ya kika ji? tace sweet Kai fa Kaine ma sugar sai dai bado Yana ta hawayen kauna,Spark yaji dadi yace wow turn,Naila ta juyo,a samanta ya kwanta tare da dago bayanta ya zuge zip din rigar ya cireta ya jefar da ita,rudewa yayi ya sake susucewa Naila taga jikinsa kamar na Dan tauri ana kada Masa Ganki,baki ta saki ita Bata taba ganinsa haka ba.


   Naila tace Allah sarki Dan tuzuru na an dade ana hakuri ta jawo shi ya fado kanta ta shigar da bakinta cikin nasa,suka fara tsotsiyar su baji ba Gani,Naila da kanta ta juya ita ga jaruma,ta koma tana goga Masa na Shanun ta a kirjinsa,haukacewa yayi gaba daya sabo da tasan inda yake yawan cewa ta taba Masa da Hakan tayi amfani ta hauka Spark ya koma kamar wani soko,ya fara Sambatu,ga Hallare a tsaye kyam,boobs dinta yake sarrafawa yanda yake so,Yana fara Sha Naila ta wani turo su,gaba dayansu Nishi suke na sweet,Ya dade Yana jiyar da ita dadi sai da ya koma down ta wargaje kafa ya fara mata wani irin sucking,Naila ihu ta ke sosai tace Allah ya tsinewa Wanda yace aure ba dadi,ni indai da wannan ko dukana ake wlh bazan fito daga gidan miji ba.

   Spark sai da yayi dariya,yace dama waye zai sake ki ma ai babu mutu ka raba,Naila tace ayi ta Kwalbewa banga Laifin Abba ba,Umma kiyi ta haihuwarki, sarrafata yake kamar ba gobe,ya tsotsi can ya taba can,


    Ihun dadi take yi tana sake sakar Masa jiki Wayyo... Zan mutu.....sai da ta Kai karshe Spark zai fara neman hanya kawai Hallare ta sauke tayi kwanciyarta Kuma shi ba releasing yayi ba,Naila ce taji cak an tsaya ta kalle shi tace mene,mararsa ya rike ya bingire a Saman bed din,Yana Nishi ouch zan mutu,Mutuwa zanyi,Naila ta rude ta mike zaune,ta Kalli Inda ya rike ta Kalli Hallare,tace ke haka za ayi dake? Ashe baki da mutunci dalla tashi,ki tashi,yatsa ta sa ta dago Hallare ta saki taga tayi lakwab,tace baki da Amana wlh kin Kuma bani haushi,dunkulewa yayi Yana rike da mararsa yana Nishi,cikinsa ya kifa yana murmukususu yana furta   zan mutu,Naila yar rigar baccin ta Maida jikinta a gurguje ta dire kasa.


    Ta jawo Jakarta ta dubo magungunan ko wanne da Yar takarda a ciki na rubutun aikin da yake yi gudun mantuwa,a nutse ta duba da sauri ta tabbatar shine sannan ta zuba yogurt a glass cup Dan kadan ta zuba Dan maganin dama dan mitsil ne, juyawa tayi sosai cikin sauri tana Jin Spark Yana ta kiranta,Yana ta birgima a Saman bed din,Naila tace gani nan fa madarar Nido ce take so ta fito Kuma no way, Spark dai Ina kamar zai mutu Naila ta dawo Saman bed din.


     hannunsa ta rike ya kankame hannun nata,a kunne ta rada Masa tace tashi na baka magani,bazan iya tashi ba ya furta yana hada zufa sabo da wahala,da kyar ta lallaba ya dago da kansa yana daga kwance ,a haka ta fara bashi maganin Yana shanyewa sabo da yaji wahala shi indai maganin gargajiya ne baya sha,na baturen ma da kyar yake sha sai yaji uwar bari, haka ya shanye maganin tas Naila harda zuba ruwa a cup din wai dan kar ma wani ya makale ta bashi ya shanye.


     Kansa ta Maida Saman cinyarta tana shafa bayansa a hankali cikin sigar lallashi da lallabawa,ko minti talatin ba ayi ba taji yayi luf ya daina kukan ciwo zai mutu,shuru taji yayi suna haka taji Yana sabon hada zufa duk kuwa da karfin AC din dake dakin.


    Suna a haka taji ya fara mata tabe tabe a jiki,hannunsa ta bige Dake kirjinta tace baka fa da lafiya,na warke ni ki kyale min hannuna ya furta Yana dariya a hankali,hannunsa ya Maida Saman Boobs dinta yana latsawa yana murzasu yanda yake so,a hankali ta sake kawo wuta,a nutse bakinta ta shigar shikin nasa suna ta faman tsotsar juna,yanzu Kam baya hayyacinsa Sam ya kasa control din kansa bare ya wani bi Naila a hankali,tasan Kuma maganin ne,komai yanzu a haukace yake mata shi,tun bai fara komai ba ta fara rokonsa,Dan Allah ka bari haka na gaji,amma baya Jin kira sarrafata yake yanda yaga dama,Naila taji Abu ya wuce hankalinta ita dai,Boobs dinta ta rufe da hannayenta biyu tana cewa wai sai ka cire su ne yau gaba daya ka huta,hannayenta ya cire ya janye ta karfi,muryarsa tana rawa yace please yaci gaba da abinda yake,Naila yanda yake Saman bed amma sai ya dinga dagata Yana jujjuyata yanda yaga dama shike bata mamaki,tace karfinka yayi yawa wlh amma dai sunanka Aliyu ko ka Maida shi Ashraf, har ta bashi dariya amma baya cikin hankalinsa,kwanciya ya gyara mata tare da komawa Samanta kamar zai cinye mata baki haka ya yake tsorsar su ya rasa ma ta Ina zai kama,jikinsa rawa yake kamar me ko magana ya kasa sai Nishi...

    Naila tace wai nakuda kake ne ni ban gane ba,ko kulata baiyi ba ya koma down dinta,Yana shafawa a hankali da hannu, Naila ta fara susucewa ganin haka sai  yaci gaba tana ta kukan dadi,a ransa yaso yasa yatsa ciki amma Yana sawa yasan makomar kawai gwara yayi me gaba daya tunda ta gama jikewa, wannan kukan dadin da take wani zuga shi take yi,gyarata yayi sosai yanda zaiji dadin harka,Naila ta Dan saki jiki ya fara goga mata Hallare a wajen tana Jin dadinta kawai ya nufi ciki,ya fara kokarin shiga ko a hankali baibi ba bazai iya ba, baya hankalinsa ta karfi ya shigi Naila Yana adduar saduwa da iyali itama da kyar ya tuna.


    Naila babu Dan wani kokari ma sai kuka,ta bare baki duk dauriyar tata,sai ihu take Innalillahi wa Innailayhirrajun,Allahumma ajirni fi musi......ahhhhhhh....Kaka,Abba......Abbaaaaa.....Yaya Mohsin....zai kashe ni,da azaba tayi azaba Naila kasa magana tayi da ihu sai faman rusar kuka take yi Kamar wacce ake yankawa babu sauti Kuma, Spark ya kasa control kawai dadinsa yake ji shi marar misaltuwa,Bai taba zaton haka ake ji ba,ga maganin da Naila ta bashi shine ya karawa abin armashi, yaji ya kasa kawowa da wuri,gashi Yana Jin kukan Naila amma dadin kukan ma yake ji,yasan a kansa bata taba ba amma ya kasa yayi controlling kansa,sambatunsa kawai yake yi Wanda shi kanshi Bai ma San me yake fada ba,ita Naila kuka da wahala yasa tana jinsa amma bata ganewa,Kalmomi yake furtawa masu nauyi a Baki iskancinsa kawai yake fada,sai Kuma yabon Naila da yake ta yi Kamar wata sarauniya haka yake ta yabon ta Yana bayyana yanda yake sonta matuka.


     Sai da ya koma Sunan Naila kawai yake iya kira ko ya furta I love you yafi dubu,You are so Sweet,sanda ya kwashi dadinsa iya dadi sannan ya samu ya kawo,ai kuwa Naila taga yanda ake barin madarar Nido, Naila sai da ya dagata sannan ta ja numfashi,ta jike jikinta da hawaye,amma ta wani bangaren taji dadi sabo da ya warke ta fita hakkinsa tunda itace ta saka Masa magani.


    Kuka yaki karewa Naila sabo da azaba,ko hannunta ta kasa motsawa,Yana gefenta Yana hutawa ya kasa magana,sai murmushi yake Yana Jin dadi ji yake kamar ya Maida Naila cikinsa ya huta,Ya kasa magana sai fuskarsu ya hade waje daya,hancinsa Yana Saman nata hancin Yana murzawa a hankali.


   Naila tana jinsa duk haushi take ji,tace wlh ni ka dameni ka kyaleni bana sonka,tun kafin na zageka ka kama kanka,wlh bani da mutunci karka ganni haka zan iya zaginka duk girmanka ba ruwana,hannunta ya ruko a hankali ya Maida yatsanta bakinsa Yana tsotsa yana dariya,yace ni ai da zaki zageni sake yi zanyi Kinga ma Kari take so,Naila tace ashe zaka mutu kuwa baka samu ba,ta sake fashewa da kuka tace wlh da nasan hakane wlh bazan yarda a kawo ni ba,dariya ta bawa Spark,jawota yayi jikinsa ta kwace jikinta tana ihun zafi zafi...ciwona....haske ya kunna ya Kalli wajen yaga yanda wurin ma ya Baci harda jini amma ba yawa,Yana kallo yasan ya ji mata ciwo da yawa,tunawa yayi da yanda ya dinga aiki ba ruwansa,I'm sorry Baby na kasa control ne wayyo haka wajen ya dawo shiiishsh.....ohhh....dole kiji zafi,bari na miki wanka,karka daga ni Naila ta furta da masifa tace wlh kana taba ni zanji zafi wlh,haka zaki daure,ni karka taba ni bana so,yace ai ya zama dole ki Sha ruwan zafi.


    Haka ya dauki Naila chak kamar Jaririya tana ta kuka ita zai kasheta,haka yaje ya hada ruwan me shegen zafi da gishiri,ya sata ciki tana uban ihu kamar me wayyo Allah na tana kuka amma Spark yace so kike na barki ki ta min kuka a haka,ai dole ki warke,tana ta kuka bata ma iya magana,a toilet din ya zaunar da ita bayan ya gama mata azaba da ruwan zafi.


    Ganinsa tayi ya dawo da sirinji sabo da wani ruwa a cikin wata kwalaba kamar wani Likita,yace kin San wannan ruwan? Naila tana kuka ko kulashi Bata yi ba,yace to na Yan kaciya ne likitoci suke fesa musu a wajen, da wuri suke warkewa tana kamewa,dama ni kin San Ina da abokai likitoci, sabo da wannan rana suka bani na tanadi komai,ke kin San yanda na shiryi wannan rana ba abinda baza ki ga na dakko ba,karki mamaki Chika ce duk ta Adana min abina.


   Naila kanta ta dauke kawai tana Jin haushi,sai shesheka take,ruwan ya zuko sannan ya cire kan allurar ya ajiye gefe,yace bude min cinyar nan,Naila kunya ta kamata taki budewa,yazo da kansa yace nasan komai fa,sabo da kallon wajen Nan har tawadar Allah na ganta mene na wani kunya,dariya taso ta kwace mata tace ni bani da tawadar Allah wlh,Yace to tabon kurajen infection ne kenan,tun yaushe tabon suka goge zaka min sharri, dariya yayi yace to bude kinji Yar Baby kar na bude ta karfi kice na Kuma yin famu.


     Da kyar sai da ya Sha fama sannan ta bude kafafun ya fesa mata ruwan sosai,sai da taji zafi amma ba yawa daga Nan Kuma ta rage Jin zafin sosai,yace sai gobe da safe da rana da dare sai an fesa har 3days kin ganshi a nan na jiye miki idan ma  aki fesa da kanki ba ni zan saka miki da kaina.

   Naila da kanta ta Dan iya mikewa tana dafa bango tace kugu na ya karye bazan iya tafiya ba.


   Ke dai raguwa kawai cewar Spark, ya dakkota bayan sun tsarkake jikinsu,gashinta ya goge mata,harda shafa mata lotion,ana yi ana lashe mata jiki ana tattabe mata boobs,Naila taga jaraba yau,rigar baccin ma ashe yayyagata yayi a jikinta sabo da tsabar ya zauce,Naila ta ganta a yagalgale,tace ka yaga min riga wlh sai ka biyani Ina sonta shine ka yagata,yace oh sorry zan siyo miki wata,ni irin abata nake so wlh idan baka biyani ba tam.

    Zan biya mana ya furta Yana taje mata gashi,ya gama ya kama da ribbon,sannan ya sa mata pant ya dakko wata rigar sabuwa ta bacci a lefe, ya bata ta saka riga da wando 3quirt marasa nauyi dasu masu kyau.


    Naila tayi tsit kamar ruwa ya cinyeta sai abinda yace, turare ta shafa,bed din ta kalla sanda ya daga labilen suka koma sama,Ashe towel ya sa a kasanta duk iya towel dinne ya baci, bata san ma ya sa ba,towel din ya cire ya sa a washing Machine sannan ya fito ya gyara bed din sosai,ya kwashe tarkacen kayan ciye ciyen zai Kai kitchen,Naila tace zanci,ya dawo mata dasu gabanta Inda take zaune a kujerar Mirror, ya zuba mata madarar, ta karba sannan ya tafi ya barta.

    Toilet yaje ya gyara ya ciro towel din ya shanya sannan wandonsa ma ya wanke ya shanya,rigarta da tissue da sauran tarkace ya zuba a Dustbin sannan ya fito shima ya shafa lotion sai wani farin ciki yake,Yana damunta da surutu,ko kulashi bata yi,abinta take ci,sai da ya gama shiryawa ya saka wani boxers din kawai yazo shima Yana Jin muguwar yunwa ya fara cin Naman Yana kora madarar sai da ya koshi,Naila tana ci tana yatsina a haka ta koshi,ya kwashe ya Maida komai kitchen,Naman a Fridge ya saka da sauran tarkacen na ci,daukanta ya sake yi tare da wanko mata hannu sannan suka dawo ya kwantar da ita Saman bed ya kwanta a gefenta.


   Yace my love,Naila kanta ta dauke ta juya baya,dariya ta bashi magana ma ta gagareta,sai hawaye da kuka,ya hau lallashi yace bazan sake ba,Naila tana kuka tace wlh Hallare Bata kwanta ba ai na gani,Kari take nema na rantse da Allah ba a kaina ba sai dai ka mutu,sai dai a kashe ni bazan sake yarda ba,to ya zanyi ni ban San wanne magani kika bani ba,amma Kari nake so,Naila tace ashe zaka mutu kuwa yau,to ai ba yau nace ba ya furta,Naila tace har gobe ma da jibi da gata da citta da kanwa da tagargade da gimba bazan taba yarda ba wannan ai yaki ne guda,ni akan wannan gwara na tafi gidan mu bazan iya zama ba,wannan mugunta taka sai an rubuta ta a littafi, tarihi ne guda,ban taba ganin mugun mutum irinka ba Spark,ka bani kunya,ban San haka kake ba,da nasan haka kake ko kulaka bazan yi ba.


    Spark makalewa yayi a jikinta ya dabaibayeta kamar maye,shuru tayi sabo da kar ma yace zaiyi wani Abu,amma duk da haka dukiyar fulaninta sun fada mata yanda ya dinga wasa dasu Yana cikin shansu ma yayi bacci a haka,Naila tace wai haifarka nayi ne,ta janye jikinta ya sake janyota Yana bacci,tun tana kokarin hanawa har bacci ya kwasheta,zazzabi ya rufeta na wahala tana bacci,ta farka tana rawar Sanyi,Zafin jikinta ne ya farkar da Spark,yaji tana Nishin zazzabi,tashinta yayi yace zazzabi kike ne? Naila Kai ta daga Masa tana ta faman hawaye, magani ya bata ta Sha ta kwanta tare da shigewa jikinsa tana Jin dumin jikinsa har ta samu zazzabin ya sauka tayi bacci.


     Washe gari Abba Yana tashi da Naila ya tashi a ransa yace Naila ta tana can yanzu nasan tasha bandashe da kuli kuli da yaji har da Maggi,Allah sarki Nailata tana can ita kadai ba Dan uwa a kusa bare na tura a gano min lafiyar ta, ya kira su Goggo yace lallai anjima suje su gano Masa lafiyar yarsa, Umma tana jinsa dariya tayi tace ni wlh Ina murna bana so ma Naila ta samu sassauci sabo da bata da kunya ko kadan,Abba yace ai dama bakya kaunarta ni Ina son abata,Umma tace kana ganin zumudin da take ai gwara haka.


    Mohsin Kuwa Beauty dinsa ya hakura ya barta kwana biyu taji sauki amma ana biyun nan sai yaki yarda,Beauty duk da zafin da ta Sha haka ta hakura ta bashi kaya ya ja sabo da tana da kishiya,dama dagiyar mata wasu bata tashi sai suna da kishiya.

   A ranar da safe Kuma Maman Hanan ta rakota gidan miji da kanta.


    Sabo da hauka da rubutu ta rakota galon guda ta boye abinta,sai data wanke fuska da wani rubutun sannan tayi kwalliya suka nufi part din Beauty suna bugawa,Beauty tana kwance a jikinsa tace waye? Muryar Hanan taji tace shugo mana Aunty,babu ko tunanin ta tashi a jikinsa ta sake yin Mala Mala a jikinsa,Hanan kamar ta hadiyi zuciya.


    Maman Hanan ta gallawa Beauty Harara tace to rasai rasa kunya sai ki tashi ai zamu yi magana da me gidan,Mohsin yace ba sai ta tashi ba ku Fadi abinda ya kawo ku,Hanan ta kalle shi da sauri,tace Uwata ce fa,yace ni uwata ce to? Beauty ce ta rufe Masa Baki da hannu tace bari na tashi irin kissar Nan bafa tashi zata yi ba,yace ba Inda zaki,suyi maganar su a Nan,Maman Hanan tace Mohsin dama haka kake? Yace sai yau kuka sani kenan? 


     Beauty tana jinsu harda gyara kwanciyarta a jikinsa,Hanan ce ta fara masifa amma ka cika butulu Mohsin Kuma wallahi yanzu nasan Kai baka San arziki ba,Ashe baka da mutunci,idan Kai Dan halak ne ka sake ni butulu macuci azzalumi,tun baka da Sisi nake zaune da Kai wato yanzu ka auro Yar me kudi wannan tsinananniyar wacce ko nonuwan ma bata da su duk ciko ne,shine ka zauce haka.

   Beauty ta Kalli Hanan ta jawo hannayen Mohsin ta Maida Saman Boobs dinta tace akwai bra? Mohsin yace karki biyewa haukarta ai ta haukace Kuma wannan wa yake ta ita ni da nasan kan abubuwana,nonuwa subu subu,Maman Hanan salati ta saki tana tafa hannu tace Mohsin a gaban nawa? yace Laushi gare su Iya,kwana Nan zanje na Kara sadaki akan na baya sunyi kadan a haka,Beauty harda dariya Dan ita kanta ta Dan ji nauyin Maman Hanan amma su suke jawowa sun hanata sukuni kwata kwata.


  Hanan kuka ta saki taje ta cakumi Beauty wlh sai kin fada min waye bokanki, Beauty ta saki kukan kissa tace ta yakusheni Baby wayyo idona,Mohsin takaicin su Hanan ya isheshi kullum sai tazo Masa bangaren Amarya,saura kadan ya saketa amma ya danne,yace ku bar min part dina,wlh Kun dameni ba dama wai mutum ya huta,Beauty tace so take ta kallar min nonuwa na,ita din banza waye zai gansu sai ni kadai cewar Mohsin,Beauty tace wai mutum bazai huta ba,tunda nazo gidan Nan an hanani nayi amarci lafiya,yace Ku fita nace ya fada a tsawace,Hanan suka yi waje,yace wannan wacce masifa ce sai anzo Maka bangare,Beauty tace gonarka suke so su kalla yanda kake noma wlh idan na gaji zan bude a gabansu,Nooo ..karki bude min gonata,,

 wannan marasa hankalin su kalla suna da kambun Ido su cinye min abu.

  Tashi kaje to kaji me suka zo da shi kaga da mamanta suke tafe baza taji dadi ba,zata ga an wulakanta musu uwa,Kuma babu dadi Hakan,Mohsin shi da kanshi Yasan Beauty akwai kissar masifa yanzu ta zuga shi ya gama fitsara Kuma ta canja yanzu a bayan idon su,amma ko ba komai tana da hankali,mikewa yayi tace muje na rakaka kar su yiwa mijina masifa,tare suka fito ta saka hijab jilbab,suna karawa part din Hanan har Maman ta fice ta tafi gida.


Sai Hanan suka samu ta cire rigarta ta dakko wasu kayan a palon wai zata saka Kuma karya take Jin motsin Mohsin tayi ta cire ko zata birge shi,harda Juyowa a haka tana wani rawa da su,Beauty ta jawo plate a kusa ta shiga kida tace sai da kalangu naga alama irin wannan rawa haka.

   Beauty tana mata kida ta hade rai ta kama kanta,Beauty tace mu namu ko da riga bouncing suke ba sai an cire ba,Kuma wlh Dan ya Gani ko a jikina nasan matarsa ce ke to mene Dan ya gani kin birge shi,ki kwantar da hankalinki Hanan mu zauna lafiya,karki tunzura ni na fara nuna miki kalar nawa haukar.

   Hanan tace wlh Allah ya kiyaye min zaman lafiya da kishiya har abada,wlh duk duniya bani da makiyiya kamarki,wlh da zan iya da na iya kashe ki har lahira ta ja tsaki ta juya bedroom.


    Mohsin ya juya zai fita,Beauty ta rike shi da sauri tace jeka wajenta Dan Allah babu dadi sabo da Kai take wannan kishin tana sonka kana ji zata iya kashe ni duk a kanka fa,jeka kawai kaji damuwarta.

   Yace ai sai taga kamar ma tsoronta akeyi,kaje dai kawai Beauty ta juya tare da komawa part dinta tace matar da ta furta zata iya kisa ai sai a hankali,amma zanyi maganinta nima daga yau na daina kyaleta wlh.

 

    Mummy kuwa da safen Basiru yasa wasu Dattijai suka yi shiga ta alfarma Chika ta biya aka yi hayar su suka Kai kudin auren Mummy, kudin ba yawa abin kunya amma Mummy tace ai dama ya fada mata yace shi sai ya auri mace take Jin dadin duniya a gidansa,ta Hana kowa magana ita baza a zagi Basiru ba,ai idan anyi auren zata huta.

   Basiru ya gama tsarata ta hau Kuma ta zauna,sati daya kacal aka tsaida rana,sabo da murna Mummy harda girki za a kaiwa Spark da safe da wuri kayan Kari,da kanta zata Kai daga Nan ta bashi labari yau da sassafe an Kai kudi ma an sa rana.


     Sai da ta gama shirya girkinta sannan tayi wanka cikin atamfa me tsada,dinkin ya gama dameta ta ko Ina,ta yafa siririn mayafinta ta shiga mota sai gidan Spark.

   Da asuba kuwa Spark da wuri har liman din ya riga shi zuwa masallaci,Liman ya shugo bayan an idar da Sallah Liman ya mika Masa hannu ai kuwa yace Liman How far,Liman murmushi ya saki yasan Ango ne tunda sunje daurin aure,yace ya iyali Ango? Spark yace lafiya Lau,itace ma ta tashe ni shi yasa ban makara ba,harda bawa Liman kudi yace a saka a asusun masallaci,ya juya ya fice.

  

   Lokacin da ya dawo Naila tayi sallar asuba suka koma bacci har 11am sannan Mummy tazo tana buga musu kofa,Naila tana jikinsa ya zame kanta a hankali ya tashi,Idonta ta bude tace mene ne Ina bacci zaka tashi ta kwada Masa pillow din tace bana son pillow jiya ka gama illatani shine baccin ma bazanyi ba a jikinka ba,murmushi ya saki ba shiri yace kofa ake bugawa baki ji door bell ba,Naila ta danji sauki amma bata iya tafiya da yawa sabo da ya gama da ita gaba daya,tunaninta su Goggo ne tace sai ta fita itama, daukanta yayi tare da ajiyeta a kasa da sauri ta riko kugunsa sosai Jin zata iya faduwa,a haka suke tafiya a hankali,har suka fito Palo ya bude kofa,Yana budewa Mummy ya gani da basket a hannunta,yace dama kece Mummy,tace nice ta harari Naila tana kallonta ta rasa Inda ta Santa.


    Spark Yana kallon yanda take hararar Masa mata,yace Mummy kin San Ina rama Harara fa,Naila dai Ina Kwana ta furta tana rike da kugun Spark,Mummy ko amsawa bata yi ba tace ke kuwa Yar Nan Ina zaki Kai jaraba,Amarya guda amma kin makalewa miji tabbacin an Saba a waje.


    Naila tace bani da lafiya ne jiya kwana yayi a kaina ai kin San dole naji jiki, Spark ko a jikinsa yace wlh kuwa Mummy,zancen Mummy ta share tasan basu da kunya tace kaga ni karka isheni aurena next week ka shirya har dinner zanyi,Spark yace Kai Mummy yanzu auren ma sai kinyi gasa da dan ki wato dai ni baza a barni naji dadina ni kadai ba kema sai kin sake jin wani ai shike nan Allah Sanya Alkhairi Allah kawo kazantar daki,Naila dariya ta boye ta sa fuskarta a damtsensa tana boye dariya,Mummy tana kallonta ta harareta,tace wai ni Yar Nan ni sa'arki ne? sai ki dinga dariya haka kawai mene a jikina kike dariya,Naila komawa tayi gaban Spark tana jikinsa ta cusa kanta a cikin kirjinsa tana ta faman dariya,wai ita kawai azabar da Mima zata ji take hango mata tana Jin dadi tana dariya ita tunaninta ko yaushe haka ake ji idan anyi sex,ba a Jin dadi.


     Spark tayiwa rada wai ka fadawa Mummy karta soma Kai kanta dakin miji wlh zata mutu,Spark yayi dariya shima ya rada mata yace ai ta Saba ne yanzu ita ai dadi zata ji ba zafi ba,Naila tace bazan yarda da karyar Maza ba kunyi degree a Yaudara,Mummy ganin abinda suke ta yi suna wani dariya ta zuba musu Ido tana hango kanta ita da Basiru Kusa suna zuba love,Spark yace mu zauna,Naila tace bazan iya ba ai babu duwawun zama ka gama ji musu ciwo,Mummy tashi tayi tace gidanku ba gidan zuwa bane ta fice ko sallama babu.


   Tana fita ta hadu da su Goggo an kawo su,kallon banza tayi musu ta shige mota ta wuce,Su Goggo suna shugowa Naila ta matsa daga Jikin Spark ta zauna a gefe,Goggo tana kallon Naila dariya ta kamata a ranta,domin Naila ta fita a hayyacinta kana Ganinta kasan bata da lafiya,ga Idanuwa a kumbure alamar sun Sha kuka,Spark yace sannunku da zuwa,suka ce yawwa ya gaida su su Rayya ma suka gaishe shi,Naila ma ta gaishe da kowa sannan Spark ya tashi ya haura sama ya shiga toilet wanka.

    Naila tana wajen su Goggo,Goggo tace mu yau Kuma ai sai tafiya,Naila kuka ta saki Wiwi bilhakki,taji Maza Tausayin kanta take ji ba kowa a kusa,Goggo tace Kinga bana son gulma ke da Sweety dinki ko ba haka kika ce ba? Naila tana kuka tace wlh na tuba wlh bani da kamar ku,Goggo tace a'a ki rike mijinki,Dan Allah ku tafi dani aradu jiya na kusa mutuwa,Goggo tace mu bamu son Jin komai Naila ke da mijinki ai sirri ne,Naila tace wlh sai na fada zafi wallahi gwara a zuba min yaji kawai nasan yaji ne yafi min,Ya ragargaza min kuguna bana iya tafiya dole na fada bazan zauna ya kashe ni ba a nan.

   Goggo tace zan makeki aradu yo ni naga yarinya sai ki fada mana,Jiya bacci kadan nayi wlh Allah yace bazan yi ba, ni dai a kaini gida na fasa auren,Tani tana dariya tace muje ciki a gyaraki,Naila tace shike nan Kuma bazan Gyaru ba kashina ya goce bazan taba dawowa dai dai ba,Goggo tace tashi to mu gani,hannu ta miko musu tace sai an daga ni,Rayya tace cab haka Iro yayi min nima.


    Goggo sun zaci wasa ne sai sune suka daga Naila sannan suka shigar da ita wani bedroom kamar karyayya,har ciki suka kaita toilet,Goggo tace anya kuwa ba sai anyi dinki ba ke mu gani Dan ubanki,Naila tace wlh bazan ku ganar min ba.



Ayi sharhi please


Na gode masu yi min Ta'aziyya duka na gani na gode sosai,Allah ya saka da alkhairi





AsmaBaffa

No comments