Daurin Boye 17 AdminJanuary 08, 202417 Tashin hankali na gaba dana sake fuskanta shine shirin aurar da ni da ake ga dan ladi,wanda babu wanda ya tambayeni ko ya tsaya jin ra’...Read More
Daurin Boye 16 AdminJanuary 08, 202416 A duniya babu abinda ta tsana ta gani kamar ni,ban taba ganin tsana qarara daga idanun wani dan adam zuwa wani ba irin wadda nake gani ...Read More
Daurin Boye 15 AdminJanuary 08, 202415 Qarfe takwas da rabi na daren ranar yana tsaye farfajiyar gidan,cikin sanyin san nan mai cike da nutsuwa yake qarewa wajen kallo ta...Read More
Daurin Boye 14 AdminJanuary 08, 202414 Tun basu shiga bangaren nasu ba ta saki hannunta tana dubanta “Gata nayi miki fa….ruwanki kibar batun a haka ruwanki ki warware,amma in...Read More
Daurin Boye 13 AdminJanuary 08, 202413 *_BAYAN SATI BIYU_* “Daddy game da maganar ahmad da aysha” mummy sa’adah ta fadi tana lanqwasawa daddy hular da zai fita da ita “Uhmmm…...Read More
Daurin Boye 18 AdminJanuary 08, 202418 “Bansan ta ina zan fara ba anni…matar aure aka bani,bansan me zance ba” abinda ya iya fara fada mata kenan saboda shi kansa baisan ta i...Read More
Daurin Boye 12 AdminJanuary 08, 202412 Qarfe daya da rabi na rana suka fito daga babban meeting na duka ma’aikatan kamfanin nasa,kai tsaye shida motocinsa suka wuce katafaren...Read More
Daurin Boye 11 AdminJanuary 08, 202411 Washegari kusan wunin kitchen tayi,tana yi tana duba agogo kar lokacin da ta yiwa Aliya alqawarin zata je ya wuce,duk wani snacks da su...Read More
Daurin Boye 10 AdminJanuary 08, 202410 A tsaye ta sameta cikin kitchen din riqe da cup tana shan yoghourt,fuskar nan a hade,fridge din ta bude ta ciro mata kayan,saidai bata ...Read More
Daurin Boye 9 AdminJanuary 08, 202409 A gaggauce ta tsame hannunta daga cikin flour din da take kwabawa ta dauraye hannunta ta goge jikin towel sannan ta fita a kitchen din ...Read More
Daurin Boye 8 AdminJanuary 08, 20240?8? Kebantaccen waje ne da yake ganawa da muhimman mutanensa,wanda a siffa yafi kama da lambu. Waje ne mai kyau daya qawatu da shuke shuk...Read More
Daurin Boye 5 AdminJanuary 08, 20240?5? A hankali take takowa bayan fitowarta daga kitchen dauke da babban tray data shiryo abincin daddy a kai zuwa inda yake zaune yana fam...Read More
Daurin Boye 4 AdminJanuary 08, 20240?4? Qarfe daya ta fito daga library dake cikin makarantar don ta qarasa masallaci tayi sallah,tattaunawa suka sakeyi da sauran dalibai ‘y...Read More
Daurin Boye 3 AdminJanuary 08, 20240?3? Tsaye yake cikin tafkekan dakin taron a gaban wani hamshaqin teburi wanda yake dauke da aqalla ma’aikata kimanin mutuk arba’in,hannunsa...Read More
Daurin Boye 2 AdminJanuary 08, 20240?2? Kusan rabi da rabi take karatun,fiye da rabin hankalinta ya ta’allaqa ne akan wayarta,wadda ba komai take kalla ba sai wasu numbers...Read More
Daurin Boye 7 AdminJanuary 08, 20240?7? Bayan ta kammala sallar tana zaune saman abun salla,yaran gidan na shigowa da daya da biyu,wasu tana nan aka haifesu wasu bata nan,wa...Read More
Daurin Boye 6 AdminJanuary 08, 2024*0?6? *Wannan littafin na kudi ne meso ya karanta ya nemi wannan number 08030811300* Washe gari ita mommy ta baiwa tsaraban yaran nata dak...Read More