Wani mugun kallo ta watsa masa baidamu da kallon da takeyi masa ba ya fara cire kayansa ya nufota ta matsa gefe da sauri yayi saurin riqota ...Read More
Dariya Yusuf yayi yace “ai hali zanen dutsene me hali bazai fasa ba Hameed halinka nanan kai ko jarababben mutum wlh” dariya yayi ya shafa k...Read More
Yanda Hajiya taga ta shigo gdanne yasata zuba mata ido sannu kawai tace mata ta bude qofar ta shiga daidai lkcn dashi kuma ya shigo gdan shi...Read More
Dagowa tayi ya sakar mata mayaudarin murmushinsa yace “muje inason ganawa dake” kawar da kanta tayi tace “kaje Ina zuwa” yanda tayi mgnr ba ...Read More
Miqewa tayi ta shige dakinta ta kwanta tanajin haushi da tsanar duk wanda ya kasa yi mata gaisuwar rashin mijinta da takejin bazata mayar da...Read More
Duk da faduwar da gabanta yakeyi hakanan ta qwaqulo murmushin qarfafa gwiwa tace dashi “zaka dawo ka samemu cikin amincin Allah” yayi murmus...Read More
Kawar dakai Hajiya tayi tace “toni meye nawa a lamarin nan Hameed tsakaninku ne babu wanda zaiyi ma Umaimatu dole kaje kaci gaba da jarraba ...Read More
Yana fadin haka ya nufi qofa da sauri ya fice daga dakin ko hanun da D.S yake miqa masa bai kulaba wasu hawaye ne masu zafi suka zubo mata y...Read More
Haka rayuwa taci gaba da tafiya tsakanin ma’auratan cikin so kulawa da tattalin juna D.S ya shardantawa kansa kullum zai kira Daddy a waya y...Read More
Haka ya rinqa ratsata da kalamansa kunsan gwanar tamu da tausayi kawai saita qara shigewa jikinsa bisa rashin sani takai hanunta saitin peni...Read More
Tare sukayi alwalar suka fito ya shimfida musu sallaya sukayi sallar gdy ga Allah rakaa biyu yayi musu addu’a sosai sannan ya dauko kayan da...Read More
Kuka takeyi sosai tana shigewa jikinsa shima yana qara matseta yanajin ninkin sonta da tausayinta ya yarda so halitta ne duk kyansa da kwarj...Read More
Haka kwanaki sukayita tafiya rayuwa taqiwa masoyan dadi duk yanda Umaimah takeso ta watsar da lamarin Hameed ta kasa jinsa takeyi a cikin ji...Read More
Wani abune yaji ya caki zuciyarsa ya juyo da sauri yace “aure kuma wa zaka aura habadai wlh tun lkc be qure maka ba ka kama gabanka Umaimah ...Read More
Gumu tayi gumu hankalin wannan family ya tashi wannan karon lamarin yafi qarfin fushi saidai addu’a saboda Hameed yana asibiti Umaimah ma ta...Read More
Yana fadin haka yayi baya luuuuuu cikin fitar hayyaci ya dafe saitin zuciyarsa data daukar masa wani mugun zafi yaci gaba da cewa “ya yama z...Read More
Bacci wahala tayi saboda jininta da yayi mugun hawa Hajiya ce zaune a gurinta rungume da yaron bayan anyi masa wanka ta qura masa ido tana h...Read More
Miqewa tayi daqyar ta nufi sama tace “inajin marata tana ciwo kwana biyunnan wlh jiya naso zuwa asibiti kuma sai na manta ban fadawa Bloody ...Read More
Haushi da takaici ne suka hanata dariya kullum Hameed qaro wulaqanci yakeyi wai be qoshi ba amma ya hqr qala batace masa ba ta miqa masa Shu...Read More