7– 8 Kan kace meye sai ga zufa ya gama karyo mishi. Yana cikin wannan yanayin ne wayar shi ta soma ruri, ringing d’aya, biyu ya d’aga cikin ...Read More
Page 1-2 BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM Yarinya ce y’ar kimmata shekara tara taci ado cikin English wear na gown an tufke mata kai da baby pink...Read More