Breaking News

Hariji Book 2 Page 21-22


21&22

Oum Aphnan✍

Ummi kam sukuti tayi da rai ta kasa ko cewa uffan ,Abun duniya ya haɗu ya cunkushe mata rai,yanzu meye mafita? Taje ta auri wannan qasurgumin alhajin ne ,ko kuwa ta zauna a gidansu ,gida me kama da gidan bariki? Ina mafitar yike,amma kuma yanda ta fuskanta akwai tarin ƙalibale a zaman auren ta da ƙuliya,duba ga yanda ta lura yina jinjina zaman kishinta da sauran matarsa ,ina mafita?
Jin shirun nata yayi yawa yasa ya É—an yi murmudhi irin tasu na manya ,kafin yayi gyaran murya
“Zan baki dama ,ummi nasan wannan maganan zai kasance me girma a gareki duk da ke kika nema ,cikan É—an mutunci kenan,so yanxu yau zanje wajen aminina sarkin ku,mugaisa zuwa anjima zan wuce abj…inkin gama shawara tsakanin yau da gobe ke har jibi ma ina sauraronki,amma kar ya wuce that range,promised?”
Jinjina masa kai tayi cikin duƙar da kai batason su haɗa ido dashi ,saboda tsananin kunyarsa da takeji.
Fakaitan idonta yayi ya saƙa mata rafan kuɗi guda ɗaya ƴan 1k a ƙarƙashin tabarman da ya zauna ,sannan ya ɗauko complementary card ɗinsa ya miƙa mata
“In akwai damuwa ,you can let me know,ina tsumayin kyakyawan hukunci daga gareki ummi,amma plz banson yayatawa cikin gari,just you’re mother is ok”
Jan guiwa tayi ta Æ™araso gabansa,a sanyaye ta É—an sake sunkuyawa cikin sigar girmamawa ,sannan ta kar6i card É—in tana masa godiya ,kamar wanda ya bata wani abu…
Bayan fitar ƙuliya ,saida taji wucewan motocinsa ,sannan ta miƙe a saluɓe kamar wanda ƙwai ya fashe mata aciki,tana ƙarewa motocin da suka doshi giggiftawa ta ƙofar gidansu ,wai wannan duk na mabiyan ƙuliyan nan ne da yazo wai yina sona! Anya ummi baki saka rayuwarki a masifa ba kuwa? Karfa kije kijawa kanki salalan tsiya ,ayi cinikin kanki,don ko an yanke kanki ƴan uwanki bazasu damu dake ba.
Cikin zancen zucinta ta naÉ—e tabarman ,tana bibbigewa a Æ™asa don Æ™uran ya fita,abun mamaki,kuÉ—i ta gani sababbi kwatakwal Æ™ulli É—aya a Æ™asa tsorone ya kamata ta kasa É—auka,saidai ta zura wa kuÉ—in ido,a kuma daidai nan umma ta shigo gidan…
“Assalamu Alaikum ,yarinyata É—iyar Albarka,ai naji labarin arzuÆ™in da ya raÉ“emu…”
Shiru tayi saboda ƙafarta da ya caki damin dubu ɗayan
“Nayi tuntuÉ“e da mazumunta na haÆ™iÆ™a…lallai nayi farar haihuwa naÆ™udarki bai faÉ—i abanza ba ” ta duÆ™a ta É—auke kuÉ—in bakinta har kunne ta fara karkaÉ—a kuÉ—in tana cafewa tana musu rawa da waÆ™a
“…kuÉ—i abokan aiki ,kin gani ko É—oyar arziÆ™i?
Kawai saita rungumeta ta fashe da kuka
“Ai ni Dama tun ranar da na haifeki nasan ban haifo talaka ba na ga sha tara na arzuÆ™a…Allah dai yatabbatar da,wannan abu”
Kinga idu haka ta watsa mata ba um,ba um um,wai uwa kenan

Uwar É—aki ta shiga kurum ta rushe da kuka ta daga waya ta fara dialing numbobinsa da ta gani a jikin card É—in
Sai dai abun takAici takira yafi a Æ™irga ya Æ™i É—agawa…

***
Da gudu mai wada ya kinkimi uwale duk nauyinta ya cusata a drawer kayan matarsa,sannan ya kwashe kayanta ya cusa a ƙarkashin gado,yina ƙoƙarin maida wando ta turo ƙofar
Turus tayi cikin mamaki,ko ina a birkice,duk an yamitsa mata kan gado,gashi tsirara yajiÆ™e jagwab da zufa ,yina ganinta ya fara washe mata baki yina inda inda,da kame kamen magana ,wucesa tayi fuskarta a haÉ—e taje gaban madubi ta É—auki pos É—inta,har zata wuce sai taga wani yayyauÆ™an Ruwa akan bedsheet É—inta mai kamada maniyyi,a hankali ta tako ta É—age shi da yasha tana Æ™arewa wajen kallo,ko shakka babu zina akayimun,akan gadona na sunna…
Juyowa tayi da nufin tayi masa masifa ,amma kawai taga ya haÉ—e rai kamar hadari
Dukda tsoronsa da ya tsirga mata bai hanata magana ba cikin muryar kuka²
Maiwada karuwa,har kan gadon sunnata!gadon da muke tarayyar aure dakai? Haba maiwada mai na gaza maka?in bana gamsar da kaine,wallahi na sahale maka kayi aure,amma don allh meye haka…
Katseta Yayi ,cikeda borin kunya “ke wata irin macece mai zargin tsiya,ba dama in yi wasa da zakari na ,sai kice zina!!! Ke Æ™azafin zina wuya gareta yau ko tare da mace kika ganmu ,indai baki ganmu turmi da taÉ“arya ina cinta ba ,baki da hujja ,amma tunda kince inyi aure da bakinki,to ki sha kuruminki,zanyi,zo ki fice ki bani wuri ,kar hushin zuciya ya kaini ga É“aÉ“É“allaki yanzun nan” girgiza kai tayi cikin Æ™unar rai hawaye na ,gangaro mata ,a hankali ta taka gaban durowarta da nufin ta É—ebi kayanta,wani tsawa ya doka mata yayi Tsalle ya kange,durowan” me zaki É—auka?” “kayana zan Æ™ara wanda na É—iba ba zasu isheni ba ”
“To ban amince ba,ke na ma rage maki kwanakin tafiyar ,kuma kina matsa min ince na fasa”
Sosai yike bata mamaki,kawai sai ta juya ta fita…binta ya dingayi a baya har ta fice get É—in gidan,saida ya datse sannan ya sauke gauron ajiyar zuciya
Wai yau da na banu da taga uwale,amma tunda har ta bani izinin qara aure aikam ba Wanda ya dace in aura sai uwale don a gaskiya yarinyar nan ta had’u ,akwai ni’ima wai…wai ,carkwai mazakwai ,a take yaji alhajinsa ya cika masa wando ,da hanzari ya juya d’akin don ya fiddota daga drawer su koma network…
*Hariji*

No comments