Breaking News

Tayi Min kankanta 17


17*

A inda ya barta nan yasameta,da sauri ta taso tazo gunshi fuskarta É—auke da murmushi,hannunshi ta kamo tace”yaya dama wata kakeso shiyasa ni baka sona?”

Murmushi yayi mata sannan yace “da aurene de bana sonki,amma ina sonki a Æ´ar Æ™anwata mana”ya Æ™arasa maganar yana jan hancinta.

Hanyar É—akinshi yayi da sauri ta bishi da gudu tasha gabanshi tace “to yaya shi auran me akeyi aciki da ni kake ganin bazan iya ba?”

“abubuwa da yawa zahra,acikin aure bazaki iyasu ba”ya faÉ—i sanda ya tura Æ™ofar É—akin nashi suka shiga.

Sosai É—akin ya burge zahra,ya haÉ—u matuÆ™a,a hankali tace “Yaya to Allah ya baka wacce kakeso É—in”ta faÉ—i kamar zatai kuka.

“Amin Æ´arÆ™anwata,shiyasa kike burgenj akwai ki da hankali,Maza jeki falo ki É—auki tsarabarki kije É—akin ki ki cinye”

Ba musu ta juya taje ta ɗauko sannan ta wuce ɗakin nata ta zauna taci ta ƙoshi tashiga wanka tayo brush,tazo tasa kayan baccinta tayi kwanciyarta a gado,bacci yay awon gaba da ita.

Jameel ko da ƙyar ya ƙarasa gida,sabida tsananin mamakin ganin ƴarfillo da yayi.

Ya ƙosa yaji dangantakar dake tsakanin hammad da ita,da har tasa sukai aure.

Ranar bacci É“arawo ne yasaceshi.

A nashi ɓangaren Hammad shima da ƙyar ya iya baccIn sakamakon ruwan sama da aka kwana anayi,kuma shi lalurarsa inde akwai sanyi to zata motsa.

Da Asuba ya nufo É—akin ta domin ya tasheta,sallah,dan yayi shirim masallaci.

bacci take hankalinta kwance,kafaÉ—arta ya É—an jijjiga gamida kiran sunanta,”zahra tashi kiyi sallah zani masallaci”

Yaye bargon dake jikinta tayi sannan ta miƙe zaune,ƙafafun hammad rawa suka farayi,sakamakom gaba ɗaya boobs ɗinta a waje suke rigar me ƙaton wiyace to ta sauka ƙasansu.
Miƙa tayi gamida ƙara gantsarewa tana salati,yawun bakinshi gaba ɗaya ya ƙafe,cikin wandonshi se zillo ake masa,

Da sauri taja rigar ta rufe su,sannan tace cikin muryar bacci”yaya har asubar tayi ne?”

Kai kawai ya gyaɗa mata sannan,ya fice daga ɗakin yana jan ƙafa sakamakon nauyin da wandonsa yay masa,ɗakinshi ya koma dan baze iya fita masallacin a haka ba.

Duk yadda yaso ya biya buƙatarsa da kansa abun yaci tura,abar se ƙara hanƙoro take,tana zubda ruwa,durƙusawa yayi ƙasa ya riƙeta a hannunshi yana murzata,.

Zahra ko na idar da sallah tasako hijabin ta nufi É—akinshi domin gaisheshi kamar yadda mummy ta koya mata.

Muje zuwa

Surbajo for life.
[1/6, 10:15 AM] Zahra Surbajo: 
*TAYI MIN ƘANƘANTA*


*Zahra Surbajo*

 

No comments