Breaking News

Rainon Soja 43-44

43~44
#A fear kisssssss??
_________________________


Kallon sa Ma’eesha tayi tana ?an tunanin mene ya sauya shi haka lokaci guda? . Amsa shanye abun da kika ha?a yanzu , kamin na sauke hukunci na akan ki . Jiki na Rawa Ma’eesha ta amsa tana Fara shanye Cofee ?in don ku rashin sugar bata ji ba , don da Wani hu?ubar gwara Wani . Kallon Screen ?in wayar sa yayi yana ganin sa?on Haneefa dake shigo masa kana waigo yana kallon Ma’eesha dake fidda zufa da gumin Wahala . Ha?a mun Wani yanzu ”. Ya furta yana cigaba da Latsa Wayar sa alamu Sending massage yake yi ….Wayyo Uncle Wallahi ban iya ba. Shashancin Banza! Amma kin iya surutu ai . Taho nan …. Ya furta yana bin ta da Wani irin kallo da ta rasa fahimtar sa . A sanyaye ta matsa tana tsaya masa aka . Wanda Hakan yasa Aliyu cewa “ ?auko mun Cup ?in ….. Motsawa tayi tana ?auko masa da ruwan zafin da komai , kana ta mi?a masa , yana Amsa ya Aje a gyefen sa . ?ago da duludulun idanun sa yayi yana Zuba su a saman fuskar ta ….kamin yayi mata magana da ido ba tare da yace mata komai ba , wanda hakan yasa Ma’eesha shiga yanayin to me yake nufi ? . Summmmm ta fara ja baya tare da ?o?arin matsawa gare sa , Amma Kamar a mafarki ji tayi ya jawo ta jikin sa yana mata mazauni bisa cinyar sa ……Cike da mamaki take kallon sa don bata jin ko tana ?arama ya ta?a zaunar da ita a jikin sa haka kurum ba tare da Wani hukuncin zai yi mata ba.



READ COMPLETE HERE

No comments