Breaking News

Rainon Soja 74-75

74-75
*Littafin na ku?i ne please don Allah kar ki karanta indai baki biya ba . Regular payment?500 Vip payment?1000 SPC payment?1500 via 6037312299 mohammed Aisha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932 idan Vtu transfer ne sai ki tura ta wannan number 09061466409….?????#Mamanteddy#mrsusm.*



Book 3
Kallon ta yayi yana ?an tattare wannan giran nasa kana yace “ Me ya faru Ma’eesha mene ya sauyaki haka?”. Me ya faru ? Ya jero mata Tambayar a lokaci guda…. Murmushi tayi tana motsa la??anta da cewa “ Tom don nace ina sonka Shikenan sai don da Wani abu , ko dama na ta?a cewa bana Sonka ne? ” . Girgiza kan sa yayi kana ya furta “ No! Amma Wannan sauyin ban yarda dashi , fa?a mun menene ya sauyaki? Yayi maganan suna shiga daga cikin falon gidan . Shiru tayi masa ba tare da tace dashi komai ba , sai zuba masa ido kurum da tayi tana tunanin Abubuwa da dama . Huwmmm sauke numfashi yayi yana cigaba da cewa “ Ma’eesha a idanun ki sunnuna a?wai Abun da ke ?wance cikin zuciyar ki , ban ta?a ganin haka daga gare ki ba . Please ki fa?a mun na fi kowa sanin bakya so na ,kin fi kowa tsanan hali na ….a yanxu kuma nafi son wannan halin naka ”…..ta furta tana katse shi tare da kafe shi da sexy eyes ?in ta Wanda a lokaci daya hawayen da suka daina zuba suka cigaba da Saukowa ….Kuka take har da shashshe?a da sauke Ajiyar zuciya, Cikin sauri yakai hannun sa yana shirin ta?a ta amma sai ta ?an ja baya dashi . Littafin da take ta ?oye masa ne ta fiddo dashi kan ta tsaye tana mi?a masa . Wani irin mutuwar tsaye yayi yana yin turussssss“ Sirrina! Ya furta yana mai kallon ta . Ran sa yana fara Hasala don bai yarda ma ko kan sa shi yabi cikin littafin ba , rayuwar sa ce gaba ?aya ,amma tayaya ita ta ?auka ? . Baki da hankali ne ?? Ya furta a lokaci daya cikin tsawar nan nasa . Kallon sa ta tsaya tana yi , Hawayen na ?ara gudun bin Kuncin ta . Sirrin ka ne Uncle, kuma yau na duba na karanta duka , Uncle me yasa ba ka ta?a bani labari na ba , dama haka labari na yake ? Ta furta tana takowa gaban sa tare da kai hannun ta tana ri?o nasa .

Uncle me yasa ka saki hannaye na baka cika ga ba da bani rainon da ka saba yi ba , cike da gata da kulawa ? Uncle Ni ashe yar gata ce , kai ne kake Abun tausayi . Shigowa na rayuwar ka masifa ce Baka huta ba har yau……saurin rufe mata baki yayi yana yin ?asa da Muryar shi tare da cewa “ Ya isa! Bana son jin wannan zancen ko ba yanzu ba ”.

Sannan me yasa kika ?auki mun diary kika karanta ? . ?an Kallon sa tayi tana sharce Hawayen dake sauko mata ba tare da tace dashi komai ba. Shiru yayi jikin sa duk yayi sanyi , a hankali ya kai hannun sa yana Rungumo ta jikin sa tare da Furta “ Ya ha?uri Ma’eesha na ya isa haka kinji bana Son wannan kukan naki….Kin gaji kina bu?atar Hutu ko? Ya furta yana ?an kallon ta daga ?asa . ?ago
[1/29, 1:12 PM] Real~Mamanteddy: *RAINON SOJA*
*Through the gate of love a valiant fearless heroical and Sympathetic Story.*

No comments