Breaking News

Wata karuwa 15


WARNING❌*
_Only matured ahead idan kika zageni ban yafe ba domin banyi littafina don Æ´ammata ba idan kinga zaki iya go ahead._

 

Jikinta taji yayi mata mugun sanyi zuciyarta ta cika da tausayinsa gefe guda kuma da firgicin yanayin da zata ishe Baba a matsayinsa na wanda baya ƙaunar yaganta cikin damuwa. Ganin ta kasa fita a motar ne yasashi buɗe murfin ɓangaren da yake ya fito ya buɗe mata ya kamo hannunta ya haɗata da jikin motar ya matseta ya ɗago fuskarta ya ɗora bakinsa saman ƙaramin bakinta ya tallafo kanta ta zame a hankali ya sake riƙota ya haɗe bakinsu daidai lkcn da haske ya gauraye gurin sakamakon wutar lantarkin da aka kawo daidai lkcn kuma wata lumtsumemiyar mota me numfashi ta tsaya a gefen su Aneey ita ce me hayyaci Abdu tuni yayi nisa baisan meye yake faruwa ba saida yaji ta tureshi sannan yaja fasali ya sauke idanunsa kan Hasina dake tsaye a kusa dasu Tana musu wani kallo na asalin tuhuma.
Babu alamun damuwa ya kama hannun Aneey yayi kissing nashi yace “Kiyimin tanadin abunda zai burgeni ki tareni dashi idan na dawo” yana faÉ—in haka ya shige mota yabarsu tsaye tana kallonsa Hasina tana kallonta cikin tsananin bugawar zuciya, saida ya É“acewa ganinsu sannan Aneey ta juyo ga Æ´ar’uwartata data kafeta da ido ta buÉ—e baki zatayi mgn Hasina ta katseta da cewa “Tun wajen huÉ—u na yamma kuka dawo daga shopping da Alh Mu’azzam bayan ya saukeki ina kikaje a ina kika haÉ—u da Abdu har kuka fita dashi sannan ina kukaje dashi?”

 

Saita tunaninta ta tafiyi don sanin abinda ya dace ta faÉ—a mata ta yarda da ita tace “A Æ™ofar gdannan na dawo na tarar dashi yace na rakashi unguwa so shine fa dare yayi mana haka sai yanzu muka dawo…..” Ƙarya kikeyi Hanisa ki faÉ—a min gskyr inda kukaje da Abdu me kikayi masa ya baki waÉ—annan manyan kuÉ—aÉ—en sannan meye yasa ya ganni ya watsar dani kamar bai ganni ba?”
Sosai kalaman na Hasina suke shigar Hanisa tsoro ya shigeta kardai ace ta fahimci wani abu ya shiga tsakaninta da Abdu…. Bata ida wannan lissafin ba taji Hasina ta riÆ™e hannunta tace “Wlh cikin kwanakin nan bansan laifina garesa ba Hanisa ya juyamin baya baya mu’amalantata ko wayata yanzun baya É—agawa kinga yanzun daga yawona na dawo bayan fitarku maza biyu ne suka kwanta dani amma ban gamsu ba Abdu kawai nakeson naji a cikin jikina sannan……”

 

 

Dukan da zuciyarta takeyi mata ne yasata saurin rufewa Hasina baki tace “Nasani Yaya Hasina babu abinda kikayiwa Abdu kawai yana cikin tension ne iyayensa sun matsa masa yayi aure shine duk ya shiga damuwa É—anzun yake faÉ—a min yanzun ma cemin yakeyi zai tafi Minna saboda yasan abinda ya dace game da mafitarsa”
RiÆ™e hannun Aneesah Hasina tayi tace “Amma shine ya kasa faÉ—a min yabarni a duhu Hanisa yaÆ™i sanar dani asalin abinda ke faruwa toni meye zai hana yazo muyi auren” cije leÉ“e Aneesah tayi ta kama hannun Hasina tace “kada ki sawa kanki damuwa nima na bashi wannan shawarar kuma nasan zai É—auke ta nidai burina ki daina damun kanki Insha Allahu Abdul-Ahad nakine” murmushi Hasina tayi tace “har zuciyata tayi sanyi muje na baki lbrn irin cin da Alh Khamis yayimin yau”
Duk da zuciyar Hanisa ba cikin nutsuwa take ba saida ta harari Æ´ar uwartata tace “ke wai meye yasa baki rabo da sakarci ne malam me Ahlari yace duk wanda yake aikata laifi yake É“oye laifinsa ga jama’a to akwai yuwuwar wannan bawan zai shiryu, duk kuwa wanda yake fallasa laifukansa ga jama’a to wannan babu sa ran shiryuwa a gareshi Yaya don Allah ki rinÆ™a É“oye laifukanki inasa miki rai da shiriya”

 

Jinjina kai Hasina tayi tace “wannan hakane Rabin jiki muje kiga kayan da Alh Mu’azzam ya kawo miki” tama manta da sunje shopping da Alh Mu’azzam haka ta Æ™aÆ™alo murmushi suka shiga Baba yana tsakar gidan yana zaune akan tabarma da Radio a gefensa yana saurare Hanisa tayi sallama Baba ya gyara zamansa sosai yace “Yawwa Aneesatu zonan” gabanta ya faÉ—i lkcn data matsa wayarta taga 10:40pm ta Æ™arasa gabansa ta tsugunna ya kafeta da ido yace “Hanisatu Ina kikaje?” ÆŠagowa tayi cikin zullumi da tashin hankali ta buÉ—e baki zatayi mgn yace “so biyu ina ganinki a motar maza yau É—in nan da farko Mu’azzamu É—an gidan Haji Liti yaron nan daya fitini kowa yazo ya É—aukeki kun dawo kuma wani ya kuma É—aukar ki yanzun ashe kema zaki zubar da nasihata dana É“ata tsayin lkc inayi muku Aneesatu ashe kema shaiÉ—an É—in ya samu damar hudaki? To shikenan Aneesah kuje kuyi duk abinda kukeso idan baÆ™in cikinku dana uwarku ya kasheni kun huta Allah ya sani ina iyakar Æ™oÆ™arina wajen ganin kun zama Æ´aÆ´a na gari abin faharin iyaye amma abin ya faskara tashi kije Allah ya shirya min ku”

 

MiÆ™ewa tayi jikinta a mace ta nufi É—akinsu Mama ta tarar da Yaya Hasina sunata brush da naman kaji ta nemi guri ta zauna Mama tace “Kya raÉ“e matso kema ayi dake Æ´arnan ina kikaje ne?” Ƙasa tayi da kanta tana matsar hawaye kalaman Baba sunyi mugun kashe mata jiki tace “Wlh Yaya banaso nakeyin abinda yake É“ata ran Baba Kullum nasiharsa garemu mu zama na Æ™warai” tsaki sukaja a tare Hasina tace “Sai kiyi ai Ni ki bani kwancan wayar hannunki ga sabuwa kinyi” karÉ“ar wace take miÆ™o matan tayi ta dubata sosai tayi murmushi tace “Ai wannan É—in tafi dacewa dake” zaro ido tayi waje tace “ni shegiya wannan ai saiku manyan yara”

 

Musu suka kama tsakaninsu mama nayi musu dariya Hanisa tace “kingane ko babe abinda yasa nace ki bani wannan kinga masoyi nane ya siyeta wannan kuma masoyinki ne zaifi kyau kowa ya riÆ™e ta masoyinsa” kafaÉ—a ta maÆ™ale tace “Aa nikam banason wayon bar abinki” dole ganin bazata yarda ba Hasina ta kamata da kokawa suna dariya ta samu ta kwace wayar ta cire layin tasa a sabuwar wayar da Alh Mu’azzam ya siyo mata ta ajiye mata.
Ficewa Mama tayi tana cewa “kun daifi kusa Ni na tafi na kwanta” saida safe sukayi mata suka sauke katifar da suka siya suka zauna Æ™irga kuÉ—aÉ—ensu Hasina tace “kinga gobe zamuje banki mu buÉ—e account sai mu wucce waffer a canzo waÉ—annan dalolin a adanasu zasuyi mana amfani musamman ma da kikace Abdu yace miki aure zaiyi Aneey inason Abdu bazan taÉ“a yarda na rasashi ba gobe idan mun gama da wuri zamuje gurin wani malami da muka taÉ“a zuwa da Mama zaiyimin aiki akan Abdu so nake yaji a duniya ya tsani kowacce mace Indai bani ba”
Shiru Aneey tayi Æ™irjinta na bugawa da Æ™arfi tace “Malami kuma Yaya….” Rufe mata baki tayi tace “Karkicemin komai ke kin fiye bidi’a itafa rayuwa Aneey sai kana taÉ“ukawa kanka wani abu” jinjina kai tayi batason su cika jayayya da Æ´ar uwarta ta shiyasa tayi shiru zuciyarta tayi Æ™unci hakanan batasan dalili ba takejin Abdu a ranta yanata dawo mata kwanciya tayi kalamansa dana King sunata dawo mata tsoronta na nunkuwa a ranta takejin yanzu idan ya tabbata itace matar Abdu ya Hasina zataji saurin katse zuciyar dake raya mata haka tayi da cewa “Ina Bama zai yuwu ba”

 

No comments