Breaking News

Wata karuwa 17


WARNING❌*
_Only matured ahead idan kika zageni ban yafe ba domin banyi littafina don Æ´ammata ba idan kinga zaki iya go ahead._

 

Mal Wada ne yace “Komai fah yana tafiya ne bisa bigiran Æ™addara kiyi hÆ™r kada kiyi abinda zai dameki zaki samu canjin daya fisa alkhairi”kallon Mal Wada tayi da sauri tace yanzu har akwai wanda yafimin Abdu alkhairi a duniyar nan? Ina mal babu wlh bazaa sameshi ba saboda haka ko a hannun wa zuciyarsa take saina Æ™watota”
Jinjina mata kai kawai yayi suka fice dukkansu babu É—aya dake cikin hayyaci napep suka hau suka tafi gda babu me cewa wani har sukaje gdan suna shiga Hanisa ta É—auki buta ta nufi bayi, tana shiga ta buÉ—e wayarta kiransa ya shigo ta katse ko kaÉ—an bata sha’awar É—aga wayar to shima ganin taÆ™i É—aga wayar tasa ya turo mata test yana cewa “Wyf kinÆ™i É—aga wayata ko ki nemi mijinki kiji lfyrsa.
Wani Gwauron numfashi ta sauke yace “Na sauka lfy ina cikin Æ™oshinta kefa?” Shiru ta sake yi masa yayi murmushi yace “bazakice komai ba?” Fasali ta ajiye tace “Alfarma zan roÆ™a a gurinka don Allah ka fita a rayuwata kwata² bazan iya baka haÉ—in kai mu cutar da Æ´ar’uwata ba” murmushi yayi yace “ko?” Da Æ™arfin gwiwa tace masa “Eh” dariya sosai yayi yace “Ranar biyan bukata rai ba bakin komai yake ba inji Æ™uda Ni inada zaÉ“i kuma bazan taÉ“a bari saboda farin cikin wani na rusa nawa ba”

 

Ƙit ya kashe wayar daya samu aka É—aga masa daÆ™yar taja numfashi tace “sai kayi ai” gama abinda zatayi tayi ta fito daga bayin ta nufi É—akinsu baba ya shigo da sallamarsa ta amsa masa tare da durÆ™usawa ta gaisheshi ya amsa yana cewa “Aneesatu na ina kikaje ne yau gdan shiru ko É—akin nawa ma ba’a gyatta min ba” dariya tayi tace “ina sauri na manta Baba bari nayi sallar la’asar nazo na gyara maka am Baba nace kamar magungunan ka sun Æ™are ko?” Jinjina kai yayi yace “sun kare Aneesah an É—auki adashin ne?” Murmushi tayi tace “Aa Baba kawai dai na samu wasu manyan kuÉ—aÉ—e ne shine nakeso idan zai yiwu na kaika asibiti a gwadaka agani idan jinin ya sauka itama sugar ta sauka sai a rubuta maka samfurin wasu magungunan”
Zubanta ido yayi yace “Aneesah ina kika samu manyan kuÉ—aÉ—e?” Gabanta ne ya faÉ—i tayi saurin cewa “Lah Allah Baba ba abinda kake tunani bane wani saurayin Yaya Hasina Abdu shine zaiyi tafiya so sai yabani wasu kuÉ—aÉ—e yace mu kula da kanmu bayason tallanmu harma yace idan yaje ya dawo zaizo ku gaisa Æ™ilan ma yazo maka da mgnr auren Yaya Hasinan”

 

Jinjina kai yayi yace “shikenan Aneesatu tabara yayi miki albarka ya tsare gabanki da bayanki yayi miki tsari da dukkan abin Æ™i bari na shiga ciki” amsawa tayi da Amin ya shiga ciki ita kuma ta shige É—akinsu tayi salla ta zuba masa abinci takai masa dama ita kaÉ—ai ce a gdan ta damu da cikin mahaifin nasu lkcn da yaje yana kishingiÉ—e ta ajiye masa ta gyara É—akin ta fito sukayi kiciÉ“is da Hasina ta fito a É—aki tace “ina zaki Yaya?” Kallonta tayi hawaye ya zubo mata tace “Haba Hanisa meye yasa Abdu ya zaÉ“i wulakantani ne tun safe nake kiran wayarsa yaÆ™i É—agawa na tura masa test not reply nayi masa mgn ta whattsAp shima yaÆ™i buÉ—ewa”
DaÆ™yar Hanisa ta haÉ—iye wani yawu me É—aci tace “To yanzu da kika fito a fusace haka ina zaki?” Gaba tayi tanacewa “Waya zanje na nemo na kirashi” murmushi tayi tace “Kina son kina zubarwa da kanki Æ™ima Yaya mgn ta girman Allah Abdu baya sonki tunda kikaga yana miki haka da nice ke da tuni ma na manta da babins…..

 

No comments