Breaking News

Wata karuwa 19


WARNING❌*
_Only matured ahead idan kika zageni ban yafe ba domin banyi littafina don Æ´ammata ba idan kinga zaki iya go ahead._

 

_Nayi warning akan littafina wasu Æ´aÆ´an Ramatun Awaki sun samu damar Write-up akansa saboda nace under  so baku isa nayi muku bayani dan ku gane ba domin tun a baya ma banyi muku ba bare yanzun._
_Abu na ƙarshe shine na gama free page na book ɗin nan daga PAGE TEN idan kika karanta na gaba dashi ban yafe ba idan kinaso kici gaba da samunsa ki karanta ki fahimta cikin aminci, zaki iya tuntuɓata ta whattsAp number na 09013718241 ko kuma kibi hanyoyin dake ƙarshen page ɗin_

 

Juyowa tayi ta kalli Mama tace “Ba karuwanci na tafi ba zan matsa ne na baku guri har zuwa lkcn da burinku zai cika ni nasan bantaÉ“a cutar dake ba Yaya a cikin hayyacina amma idan kin kasance kina kallo na da wani abu saÉ“anin abinda ke zuciyata kiyi hÆ™r Allah ya sadamu da alkhairi”
Ficewa tayi daga gdan da sauri ta nufi titin unguwar tasu cikin Sa’a har tabar unguwar bata haÉ—u da wani idon sani ba tana tafe ne cikin fitar hayyaci gabaÉ—aya duniyar tayi mata Æ™unci lkc zuwa lkc hawaye nabin kuncinta Æ™uncinta yana Æ™aruwa tayi tafiya me tsayin gaske a Æ™afa tama manta da ana hawa wani abu abin hawa kamar daga sama taji ana mata horn ta matsa da sauri daga titin motar tayi parking me motar ya fito ya tsaya a gabanta yana Æ™are mata kallo kaucewa tayi ta kuma bin hanya zata tafi yayi saurin riÆ™o mayafinta yace “Ƙarfe 11:15pm Æ´ammata ya kamata ace kina kwance cikin É—akinki ko É—akin mamanki bama wannan ba na wutto wata unguwa naga wani tsoho yanata kuka yana tare mutane yana nuna musu hotonki yana tambayar ina kike”
Hawaye ne ya zubo mata ta juya zata tafi yace “kiyiwa Allah ki tsaya naji inason taimakonki ne” kawar dakai tayi tace “bana buÆ™ata” ta juya tayi gaba bai Æ™yaleta ba saida yaga ta tsaya ta saurareshi yace “Kizo na kaiki gdana ki kwana da safe sai ki fito yanzu dare yayi akwai risk zaki iya faÉ—awa hannun É“ata gari”

 

Nacin da yasa shine kawai yasa ta yanke shawarar binsa tana shirin shiga motar wata arniyar mota tazo ta giftasu a guje har ta shiga taga yayo ribbors yayi horn wannan tasa me motar yaÆ™i shiga ya tsaya don ganin waye ke a cikin motar meye ya tsayar dashi, saida gaban Hanisa ya faÉ—i ganin Abdul-Ahad ya fito a cikin motar ya tsaya wasu mutane sun fito a motar dake bin bayansa sun russuna da girmamawa sunyi masa mgn ya É—aga musu hannu ya taka a hankali ya isa ga motar da Hanisa ke ciki ya sunkuya ya riÆ™o hannunta ya kamota ya fito da ita ya dube mutumin ya basa hannu suka gaisa yace “Tnks good Jamal naji daÉ—i daka taimakeni batayi nisa ba mu Æ™ara sa” tsayawa tayi tana kallonsu da mamaki hawaye nabin idanunta yaja hannunta ta janye yace “Ina zaku kaini” kallonta sosai Abdu yayi yace “Aneey dare yayi kizo na mayar dake gda da safe mayi mgn”

 

Fir taÆ™i shiga motar ganin zata É“ata masa lkc ne yasashi É—aukarta cak ya nufi motar da ita ya sanyata ya shiga ciki yana shirin tada motar ta riÆ™e hannunsa da ta zame Æ™asan motar tace “Don Allah ka barni na tafi nayi alÆ™awarin bazan Æ™ara komawa gdanmu ba harsai burin Yaya Hasina ya cika” murmushi yayi ya tada motarsa yaja da gudu yabar gurin ta kuma rushewa da kuka.
Kai tsaye gdan daya kaita kwanaki can ya kuma nufa yayi parking ya fita ya buÉ—e mata alama ya gani na bazata fito ba ya sake É—agota cak tanata kiciniyar Æ™wacewa yaÆ™i bata dama saida ya shiga wani babban parlour ya direta ta miÆ™e da sauri ya riÆ™ota ta fusge tana kuka yace “Kina ban mamaki Wyf nifa banga abinda akayi ba da zaki zaÉ“i barin gda akan wannan Æ™aramin rigimar da kikasan da zuwanta kuma ta É—an lkc ce yanzun dai muje muyi wanka mu kwanta”
Kukanta taci gaba dayi ganin tana neman bin hanyar waje ya finciko ta ta faÉ—a Æ™irjinsa ya matseta sosai ya saki ajiyar zuciya ya É—ora hannayensa saman bombom É—inta yaja fasali tare dakai hannu ya zare mata mayafin gashinta da bata É—aurawa É—ankwali ba ya zubo gadon bayanta sai Æ™amshin humra yakeyi ya tura hancinsa ciki yana lumshe ido wata wuta na ruruwa cikin zuciyarsa, ji yayi ta janye ya sake janyota yace “Wyf ki bari mana meye hakan” tureshi tayi ya sake janyota ya É—agata cak ya nufi É—akinsa da ita ya haura saman wani step me uku ya buÉ—e É—akin ya direta a gadon ya mayar da Æ™ofar ya kulle ta miÆ™e shima ya miÆ™e ya nufota taja baya da sauri yakai hannu ya kashe glub É—in kafin tayi wani yunÆ™uri ya finciko ta ya cillata gadon yace “Wlh banason gardama Aneey kince bakison waccan rayuwar na tafi na nema mana wata mafitar so kibarni na rayu dake cikin salama”

No comments